← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 69

Sashe 16

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sallameta ta koreta amman tak i tafiya dan haka su fitar mata da ita idan tayi turjiya su yi mata dukan mutuwa! Jalila ba wani turancin kirki ta iya ba amma ta fahimci me Mom d in tace. Ganin sojan ya tunkarota ba alamun annuri a fuskarsa yasa ta durk usa da sauri ta fashe da kuka, tace Wallahi tallahi kika saka aka fitar dani sai naje na tona muku asiri ke da d anki a wajen Granpa. Dakatar da sojan Mom tayi kafin a hankali ta k arasa inda take durk ushe. Durk usawa itama tayi sannan ta saka yatsa ta d ago fuskar Jalilan.. ata rai tayi ta yamushe fuska kalar tausayi kamar wadda zata fashe da kuka kafin a hankali yadda ta tabbatar babu mai ji tace Ayyah Jalila! Wajen Granpa zaki je? Bismillah to ki je. Amman inaso ki san ko da ace kin je wajensa baki da wata shedar da zaki iya nunawa against ni ko Auwal! Mai yasa kike tunanin na barki kwana uku? Bata jira jin me Jalilan zata ce ta bata amsar tambayar da tayi mata da kanta tace To get rid of all the evidence! Sannan ta ci gaba da cewa Sannan tun farkon zuwanki ranar cewa nayi Inna tayi min message tace min wata zata zo ta tayani y an aikace aikace saboda an saka ranarta so tana buk atar kud in kayan d aki, kinga yanzu In aka kira Inna tunda ba ita ta turo ki ba zata ce bata sanki ba ba kuma ta san da zancen ba! Nima kuma daman kinga Innar nace ta had ani da ke Questions d in da zasu fad owa y an estate d innan a karon far ko shine Wacece ke? Mai yasa kikayi outsmarting d inmu? Tayaya kika iya hacking wayar Innaa? Sannan me kikeso me ya kawoki? Waye kuma ya turoki gidan nan?. Jalila bincike In yayi bincike believe you me har sharrin y ar boko haram sai na d aura miki wallahi! Family d innan is a well known family so dole muna da mahassada da masu son cutar da mu so kinga kema a wannan sahun za a jefaki ta yiu ke kika zo da kan ki ko kuma wanine ya saka ki kizo gidan nan kiyi aiki ko bincike ko wani abun wanda Allah kad ai ya san na menene! Granpa kuwa kinga dole ya tashi tsaye yayi bincike in ta kama a hukuntaki hukunci mai mugun tsanani Idan anyi miki mai sauk i shine a kaiki cell ayi ta laftarki ace sai kin fad i waye ya turoki... Shawara ta gareki shine Ki guji mutumin da kika ga Auwal yana mugun jin tsoronsa! Ki duba kiga fa surukan gidan nan ne mu amman da muka yi laifi ya aka yi da mu?. Sanann maganar ciki Already tun a ranar na biyasu an asibitin sun goge history d inki! So kinga ko kince aje chan kina da evidence to nan d in ma sai dai ki sake k ulle kanki infact duk inda kikaje ma Jalila kud i kawai zan bayar amaida lefin kanki. Sannan hatta chat da number Auwal duk na goge wani evidence a wayarki d azu d azun nan da nace miki ki ara min wayarki already kuma na san pin d inki ba tare da kin farga ba shiyasa komai ya zo mini da sauk baki da wayo Jalila sannan baki iya takun ki ba dan haka baki ta evidence ko wani abu da zaki nuna against me So be a good girl! Ki kwashe tsummokaranki ki yi gaba tun kafin waennan k artin su miki illar da na san ko kud in magani ma ba lalle ki samu ba! Tana gama fad in haka ta cika mata hab arta ta mik e ta bar gurin tana karkad e hannunta. Still sojan ne ya sake nufarta yace Stand up and leave! Banza tayi da shi tana wani kalar kuka mai cin rai. afarsa ya d aga yayi wani mahaukacin ball da ita wanda sai da ta hantsila sau biyu! Da gudu Ummi da Huda suka k arasa wurin suka dakatar da shi dan har ya sake nufar ta. Ummi tana duba ta taga gefen kanta ya fashe saboda yadda ta kifa a kan interlock d in. Cikin tsananin b acin rai ta d ago ta cewa Mom Haba Adama! Meye haka? Kin san fa ba ita kad ai bace ba. Yanzu na tabbatar ko mik ewa ma bazata iya yi ba balle ta fitar miki a gidan da kike ta faman ik irari! e baki Mom tayi sannan ta kalleshi cikin harshen turanci tace Jata ka fitar idan ba zata iya tashi ba. Ummi tana rik e da hannunta amman mutumin nan bai damu ba haka ya kamo d ayan hannunta ya fara janta kamar ba mutumba Sai da suka yi kusan rabin gidan tukunna Ummi ta hak ura ta daina binsu rik e da hannun Jalilan tana masa magana dan har ta fara haki. Haka nan ya jaata ya fitar da ita kamar kayan wanki ya jefar a bakin gate! Mai gyaran flowers kuma ya watso mata kayanta waje suka ja k aramar k ofar gate d in suka rufe gidan...... BULAMA So da Buri Free Book Mikiya Writers Association. Rai a b ace Ummi ta koma inda Mom take ta rufeta da fad Ita babu abunda ya fi d aga mata hankali irin yadda aka jaa Jalila a k asa despite the fact that she s pregnant, ai ko ba komai de d an Auwal ne k unshe a cikinta!. Mom bata ce wa Ummi k ala ba har tayi ta gama ta wuce ciki. Tana wucewa ta bi bayanta suka bar Hudan a nan tsaye tana mamakin rashin mutunci da rashin tausayin irin na Mom tabbas a wajenta Auwal ya kwaso duk wasu bad habits nasa daga gani kuma ita ta b ata shi tun farko dan wannan uwar ba zata tab a iya yin tarbiyyar da ta kamata a Yaro ba. Kamar ta bi bayan Jalila haka taji, to kuma kar Jalilan ta ganta tace zata zauna a wajenta taje sabon case ya b ullo tsakaninta da Mom sannan Mama ta ja mata kunne akan ta fita harkar case d in Jalila da cikin jikinta da duk wani abun daya shafeta.. Shiyasa kawai ta share hawayenta ta wuce ciki tausayi da k aunar Arshaad suna sake shigar mata zuciya dan maganganun Jalila Mom da Ummi sun sake tabbatar da ciki dai na Auwal ne. Sai da Ummi ta kusan kaiwa d akinta tukunna ta lura da Mom na bayanta. Juyowa tayi tana kallonta kafin tace Adama baki da bakin yi min magana yanzu, ba zan saurareki ba dan haka kawai ki juya ki tafi. In wulak anci abun yi ne ki je kiyi. Kuma kin san Allah ki guji had uwar ki da Auwal saboda duk tsiya dai cikinsa ne a jikinta kika yi mata wannan rashin mutuncin Matsowa Mom tayi tana mai sauk e ajiyar zuciya tukunna tace FYI Cikin ya zube. Ta fad o daga bene ya zube 3 days ago Shiruu Ummi tayi tana kallonta ta jima tana kallon kwayar idanun ta itama Mon d in haka, chaan ta lumshe idanuwanta ta bud e ta furzar da iska tana mai girgiza kai duk a lokaci d aya kafin tace Adama ki ji tsoron Allah, ki bar ganin cikin shege ne kika zubar wallahi kina da hukuncin kisa a hannunki Murmushi Mom tayi kafin tace Gaskiya ya kamata magidanta suzo su d auki course a wajen Abba! Duk wadda matarsa ta botsare kawai ya mik ata cell zata dawo dai dai Cikin b acin rai Ummi ta juya kawai da niyyar shiga d akinta, da sauri Mom ta sha gabanta tana cewa Tsaya mana, ai akwai abunda ya kawoni wajen ki dear new Ummi, may be na san maganar da zan gaya miki yanzun zata dawo dake hankalinki ki koma Ummin da na sani ba wannan ba.. ..Dalla dalla! Haka Mom ta zayyano mata duk wani abunda taji jiya Abba da Daddy suna tattaunawa sannan ta k ara da cewa i ya rage naki.. Kina gani dai abunda yake yi miki tun kafin ta dawo d in, wallahi na tabbatar idan Maryam ta dawo gidan nan wallahi Ummi kin ji na rantse miki sai masu gadi da drebobin gidan nan sun fiki daraja a idanun Abba! Ballantana yanzu ga y ar ta dan ni ban san ranar barinsu gidan nan ba tunda kikaga sun zaunar da su anan to ba yanzu za su sallamesu su ba! Tunda dai na san Aslam yanada gidaje balle ace wajen zama suka rasa Kinaji kina gani haka zaku zama y an kallo ke da y anki bar ganin kin haifi maza..ki dai duba ki gani yanzu haka yaya Abba yake gwada so tsakanin Hudan da su Shuraim? A hankali Ummi ta runtsei danuwanta da suka kad a suka yi jaaa! Kafin ta bud e su ta zubasu a kan Mom. Tausayinta ne ya shigi Mom a take dan haka ta matso kusa da ita ta dafa ta kafin tace Ki yi tunani ki yi shawara da zuciyarki. Inada plan d in da na shirya wannan karon kwab d aya kawai za muyi mata. Ummi ke y ar uwata ce bani da kamarki duk duniyar nan daga Inna sai ke nake gani a matsayin nawa inji dad i, ba zan tab a bari a cutar da ke ba! Ki nutsu, zuwa anjima ko gobe ki zo ki sameni ni na san me zamu yi mata. A hankali Ummi ta sauk e ajiyar zuciya sannan tace Nagode Adama. Bara in shiga in kwanta kaina yana min ciwo Okay sai anjima, bara in wuce. Mom d in tace daga nan ta juya direct ta sauk a ta fice daga gidan ta nufi side d insu ranta fess!. Sai yamma chan daff da Magrib Aslam ya dawo Abba kuwa da Daddy basu dawo ba sai bayan sallar isha. Sarai Ummi ta san inda suka je shiyasa tunda taga Aslam ya dawo shi kad ai hankalinta yayi mugun tashi! Ta dinga ji kamar zuciyarta zata fashe. Da kyar! Da mugun kyar ta iya danne zuciyarta
Chapter 16 · 0% Book details