← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 69

Sashe 6

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

motar ya d au hanyar Lamido Crescent. Bata gama shan mamaki ba sai da taji budurwa tana cewa Ko za ka saka min digits d inka! Sai mu dinga gaisawa Murmushi mai had e da dariya yayi yana mai kallon fuskar Sakina wadda tashi d aya idanuwanta suka cicciko da hawaye kamar zata fashe da kuka! Har ga Allah yad an ji tausayinta amma yana so yayi comfirming a yau d innan sannan idan ma bata saniba to yana so yau ta san tana son shi. Dan haka ya juya yana kallon Yarinyar gefen nashi cikin wani kalar voice yace Yes sure, kamar kin shiga zuciyata dan nima i was just about to ask for your number Tana shirin yin magana suka ji Sakina tace Um, idan ka sha kwana za mu sauk Da saura Khadija ta juyo tace mata Ke da wa?? Cikin fushi Sakina tace Ni da ke! Idan kuma ba zaki sauk a ba to ni zan sauka! Kina gani fa sai ya kaita tukunna zai dawo ya kaimu saboda ga gantalallu. Ya so dannewa amman sai da dariya tayi nasarar sub uce mishi, hakan kuwa ba k aramin sake tunzura Sakina yayi ba dan haka a zuciye ta sa hannu zata bud ofar motar a hakan ta tana tafiya ba tare da ta jira an tsaya d in ba. Shi kuma Auwal yayi maza ya danna lock! Murmushi Yarinyar gaban motar tayi kafin tace Kaga dear mu je ka fara ajjiye su, in yaso sai ka dawo ka kaini daga baya Alright Auwal d in yace daga nan taga ya saka signal yana shirin juya kan motar, a cikin ranta sai kuma ta raya Kuma fa idan ya sauk e su tare daga shi sai ita zasu dawo a motar, a hanya su yi ta hira! Dan haka da sauri sai tace Da yake ke gantalalliyarce ba? Kin gwammaci a kaimu sannan a dawo da ke? Yarinyar taji zafin maganar ba kad an ba amman gudun kar ta zubar da girmanta a gaban sabon saurayinta yasa taja bakinta tayi shiru ta kawar da kai!. Rai a d an b ace Auwal d in ya juyo yace Sakina saboda ku fa tazo bikin nan! Wanne irin attitude ne haka? Cikin fushi da bala i tace Ban sani ba! Tana mai kauda kai. Gani tayi ya juya kawai yana shirin d aukar hanyar gandun albasa dan haka tace Wallahi baku isa ba! Ka fara kaita ka ajjiye ta tukunna ka kaimu. Shiru ne ya biyo baya a motar kafin Auwal ya juya ya nufi hanyar Lamido Cresent zuciyarshi fess Ganin yadda suka bawa iska ajiyarta suka shiga hirarasu kamar irin sun shekara da sanin juna d innan ne ya sake tunzura Sakina tun ba ma da Yarinyar tazo sauk a ba Auwal d har da wani ce mata yana isa gida zai kirata in sha Allah Ita dai Sakina da kyar take iya jan numfashi, wani irin tuk i take ji zuciyarta tana yi mata, bata tab a jin b acin rai da haushin mutun irin na yau ba! Ji take kamar ta rufesu da duka daga shi har ita..... Da k arfi taji gabanta yayi wani mummunan fad uwa..tabbas abunda take ji kishi ne! Kishin Auwal take yi, kenan sonshi take yi? Innalillahi wa innailaihirrajiun How? Taya ta bari haka ta faru da ita? A take sai kuma ta fara jin haushin kanta tayaya ma zata nuna ta ji haushi k iri k iri har haka Allah dai yasa shima Auwal d in bai fahimci abunda ta fahimta ba Ba tare da yace wata ta dawo gaba ba Ya ja motarshi yayi gaba yana waving wannan Yarinyar da suka sauk Yana d aukar hanya yayi deleting number d in nata da ya karb sannan ya danna mata block! Sai da suka yi tafiya mai d an nisa sannan ya d an juyo kad an ya kalli Khadija yace ar uwar, dan Allah ki zama alk alin mu Ya fad i hakan yana maida hankalin shi akan driving d in da yake yi. Murmushi Khadija tayi kafin tace ok Ina jin ka Sai da yad an juya ya kalli Sakina yaga yanda ta kumbura kafin yayi dariya yace 2 months kenan yanzu, Ina bin Sakina da proposal amman tak i accepting. Inaso ki gaya min me kika fahimta a attitude d inta na yanzu a game da ni? Please. Murmushi Khadija tayi zuciyarta d aya, a abinda ta fahimta tace Kishi! Dai dai nan yayi parking a k ofar gidan Madu. Da sauri ta bud e ta fito! Shima shi da Khadija suka fito suna yi mata dariya. Ganin tana k arin wucewa ne yasa yayi saurin rik o vail d inta Khadija kuma tayi masa sai da safe ta wuce Ya amsa yana dariya dan still dariyar bata gama sakinsa ba saboda ba k aramin nishad i yake ji ba Cikin tsananin farin ciki ya dawo ta gabanta ya tsaya yace Okay, no more pretends, kawai ki yarda..... Maganarsace ta mak ale sakamokon had a ido da suka yi, da sauri ya matso kusa da ita yana cewa Subahanallah Sakina daga wasa? Yi hak uri, goge hawayen dan Allah na daina Ya fada yana shirin sa hannu ya share mata hawayen nata duk ya rud Da sauri ta buge mishi hannun sai kuma wani sabon kukan ya taho mata wannan karon har da sauti! Cikin kukan tace Cika mini mayafi Da sauri ya cika yana Sorry Sakina, wasa ne fa. Naji to ba kya kishina Wucewa kawai yaga tayi ba tare da ta waiwayeshi ba ta fad a cikin gidan ta rufo k ofar gate d in da sauri.... A hanyar shiga parlourn taga Khadija tana jiranta su shiga tare amman kawai ta wuceta ta shige, ko kallon inda take bata sake yi ba. Bata yarda sun had a ido da su Ummu da ragowar mutanen parlourn da suke zaune suna hira kamar rana ba! Haka nan ta wuce su da sauri bayan tace musu Ina wuni Bata damu da jiran amsar su ba, ta haye sama abunta. akin da suke kwana ita da Khadija da Hudan ta shiga, tana shiga ta ajjiye vail da jakarta ta fad a toilet da sauri ta saka sakata Sai a lokacin ta samu damar sakin kukan da ya mak ale mata Kuka take tun k arfinta kamar ranta zai fita, tabbas son auwal take yi wanda ita kanta bata san ya akayi soyayarshi tayi mata mugun kamu har haka ba! Gashi bata tashi farga ba sai yau kuma babban abun takaicin shine shima ya fahimta, Infact ko waye ma yaga yadda ta dinga acting ai dole ya fahimta tunda gashi ita kanta ta dalilin hakan ne ma yasa ta gane tana k aunarsa. Ba abunda yafi k ular da ita irin yadda ta zubar da girmanta ta fito k arara ba tare da ta sakaya ba, kuma wani abun mamakin shine har yanzu zuciyarta tak i yin sanyi haushi da zafin budurwar nan k awar su take ji..ji take yi kamar ta hau watsapp yanzunnan ta gaggaya mata magana.. Damn it! Tabbas Ina son Auwal Ta furta a fili tana mai fashewa da kuka. Ko Auwal ne kad ai d a Namiji a duniyar nan ta riga ta yiwa kanta alk awarin ba zata tab a auren sa ba! Tun ranar farko da ya furta mata yana sonta Infact ta san ma ba aurene ya kawoshi wajenta ba, idan ma aurenne ita kam ba zata a iyawa ba! Tayaya zata yarda ta zama surukar Granpa da wannan Mom d in tasa da suka b oye Huda! Har gobe tana tuno wasu abubuwan da taji a bakin su Baaba Talatu waenda Granpa d in ya yiwa Mama tun farkon auren su da Abba besides ita tun kafin ta kai haka take adduar Ubangiji ya tsareta daga auren womanizer! Auwal kuwa ta san yaci uwar womanizer ma tunda gashi har d a Jalila take shirin ajjiye mishi Tana kuka ta yanke shawarar abunda zata yi, duk da kuwa ta san zata sha wahala amman its the right thing to do. Da kyar ta iya cire kayanta ta yi wanka, ta na fitowa ko goge jikinta bata yi ba ta d au waya ta kira Ashraff Tun lokacin da suka fara dating yake cewa yana so ya turo bare ma da yaji zancen bikin Huda, ya so ace an had a da nasu Ita tak i yarda.. Bayan sun gaisa ba tare da b ata lokaci ba tace masa Anytime from now yana iya yiwa Mahaifinsa magana sai a fara maganar auren nasu Ba k aramin murna Ashraff yayi ba, tana jin yadda yake ta faman zumud i da rawar kai a cikin wayar Ita dai sai murmushi kawai take yi, k arshema kasa hak ura yayi yace mata Bara yaje ya duba idan Daddyn nasu bai kwantaba sai yayi mishi maganar yanzun Da kyar da sid in goshi ta lallab ashi dan 12 ma ta kusa tace yayi hak uri ya bari gobe ya sameshi da safe ayi maganar. Ba dan yaso ba ya hak Ya yi ta janta da hira, ganin kamar a gajiye take dan daga sai take iya amsashi da su ya sanya kawai yace mata ta huta dan shi tunaninshi bashi yayi gajiyar biki ce take d awainiya da ita. Tana ajjiye wayar Khadija na shigowa, nan ta tusa ta gaba da zancen Auwal Ta soshi mana, yana da hankali daga gani, ga kyau, gashi zata zauna kusa da Huda Waye waye Ita dai Sakina k arshe juya mata baya tayi, tayi mata banza kamar tayi bacci, ganin haka yasa Khadijah kashe fitila, abunku da mai k aramin ciki tuni tana kwanciya bacci yayi awon gaba da ita! Sakina kuwa yadda taga rana haka taga dare Wani abun mamakin shine duk wani labari da plans da Ashraff ya gama gaya mata na bayan aurensu yanzun she can t help it but to picture it ita da Auwal! ari take yi ta danna k iyayyar shi a cikin zuciyarta sai dai abunda bata saniba ta riga ta makara dan already zazzafar soyayyarshi ta riga ta rinjayi y ar guntuwar k iyayyar da take k arin dannawa zuciyarta ta k
Chapter 6 · 0% Book details