← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 69

Sashe 17

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta dinga karanto adduoi tana tasbihi tukunna ta samu ta d an dawo hankalinta.... EARLIER Da kyar Jalila ta iya taimakawa kanta ta mik e a hankali ta zauna Wani sabon kuka ne ya kufce mata, tana yi ta shiga tattare kayayyakinta ta na d urasu a cikin ghana most go d in da Mom ta had o da kayanta ta dinga watsowa Ganin bakkon duk biyun sun cika ya sanya ta ware d ankwalinta ta d aure ragowar kayan a ciki bayan ta nemi mayafi ta rufawa jikinta. Cikin ikon Allah tana cikin rufa mayafinta ta hango mai napep ya taho. Goge hawayenta tayi ta samu ta mik e tsaye da kyar Ta taka da d an sauri ta isa kusan titin ta tsaidashi dan kar ya sub uce mata. Har bakin gate d in gidan ya k araso ya tayata saka kayanta a napep d in. Ko ciniki bata tsaya yi ba tace masa gandun albasa! ofar gidan Baba ya direta ta shiga sauk e kayanta tana jin yadda jikinta ke yi mata masifar ciwo, kallon unguwar da layin da gidan take yi A hankali ta lumshe idanuwanta wasu zafafan hawaye suka shiga tsilalo mata.. Ganin kamar mutane sunata kallonta ya sanya ta jaa kayanta one by one ta kai soro ta dawo ta sallami me napep d in tayi cikin gida. A nan soron ta bar kayan dan bata jin tanad da energy d in d aukar kaya. Su Umma suna zaune ita da Anty Zainab Ya Ja afar yana gefe kamar kullum su kuma suna tattauna ta yanda za su magance matsalolin da suka sakosu gaba a yanzu Jalila ta shigo. A mugun zabure suka mik e tsaye duk su biyun suna kallonta dagaje dagaje! Kamar jira take yi a take ta fashe da kukan da take ta k arin dannewa. A rikice suka k arasa suka rufar mata da tambayoyi Bata b oye musu komai ba ta zayyano musu abunda ya faru tsakaninta da Mom. A zuciye Umma ta rarumi mayafinta ta rufa ta fara k arin fita tana cewa Wallahi yau ko ni ko wannan Adamar! Sai dai mu tashi da juna ni da ita. Da sauri Anty Zainab ta sha gabanta ta tsaya ta rik eta tace Sadiya nutsu!! Da d an k arfi sannan ta d ora da cewa ata lokacinki kawai za kiyi, dan na tabbatar ko ganinta ba zaki samu damar yi ba. Kinaji dai ance miki masu gadi har da sojoji ake gadin gidan In ba so kike ta saka ayi miki shegen duka a kulleki ba to ki koma ki zauna mu nemi mafita dan fad a da hayaniya da ita bata taso ba saboda ba iyawa za muyi ba! Ki bari mubi ta ruwan sanyi sai mu nemo mafita Da kyar ta jaa Umma ta zaunar da ita a bakin gado tanata huci. A hankali Jalila ta share hawayenta tace Bara in yi wanka da ruwan zafi tukunna. Jikina duk ciwo yake yi. Cike da tausayin ta Anty Zainab tace Maza je ki yi, akwai ruwan da na d aura za muyi d an wake cike da tukunya, idan kin juye sai ki mayar da wani Purse d in wayarta kawai ta ajjiye ta fice ta nufi hanyar band akin Da ikon Allah kawai sai ta tsinci kanta da shiga tsananin tashin hankali sakamokon kyankyamin bakin rijiyar ta su da k ofar band akin da ya shigeta lokaci d aya! Tabbas daman ta san ba zata iya rayuwa a gidan nan ba yanzu! Amman ita a nata tunanin abinci ne da wajen kwana zai fi damunta. Da kyar! Tsigar jikinta tana tashi ta samu ta d auki bokitin da ta gani ta wuce cikin kithchen d ta juye ruwan. Hankalinta bai gama tashi ba sai da ta shiga cikin band akin! Yayi mugun yin datti yayi dama dama gashi dama yana fama da nashi yanayin na tsufa da rashin had uwa, yanzu kuma yazo ya had a da rashin kula.. Har wani gansa kuka yake yi ga wani ruwa bak irin a kwance mai uban yawa da wari da alamar makwarar rufewa tayi! A ranta tace tabbas Mama bata gidan nan. A hankali ta shiga ta ajjiye bokitin ta hau zame kayan jikinta Ta sak ale a jikin k aure. Kasa wanka da soson wanka nasu tayi dan shi kanshi abun kyankyami ne! Sabulun kawai ta iya d auka shima saida ta wanke shi sau uku tukunna ta iya murzawa a jikinta Sai da tazo kwara ruwa tukunna taji inama batayi wankan ba! Dan duk zubawa idan tayi sai na k asan nan mai uban wari wanda ta tarar ya taru ya fallatso mata jiki Kamar ta fashe da kuka haka take ji .a hankali ta hau zuba ruwan a hanakali.. Ta ci sa a kuwa ya daina fallatso mata d in amman yadda ruwan kumfan jikinta yaje ya had e da ruwan dattin nan ba k aramin kyankyami ya k ara mata ba! Ganin ba zata iya jurar gani ba ya sanya ta runtse idanuwanta ta fara laluben kayanta Cikin rashin sa a ta bi takan d an guntun sabulun da ya b antare ya fad i wanda ta gama wanka da shi yanzun! Aikuwa santsi ya d ebeta Sai da k afafuwanta gaba d aya suka bar k asa tukunna ta dawo ta fad o gaba d ayanta a cikin ruwan da take jin kyankyamin kalla!. Wata razananniyar k ara ta saka!!! Da gudu Umma da Anty Zainab waenda suka juyo ta suka fito suka nufi band akin. A cikin ruwan suka tarar da ita ta runtse idanuwanta da k arfi ta k ame waje d aya tanata kurma uban ihu! Su kansu sai da suka ji kyankyami da suka d agata. Da kyar suka iya kamata suka mik ar tanata faman ihu mai had e da kuka sannan tak i ta bud e idanunta Anty Zainab ce ta d au botikin ta fice taje ta janyo ruwa a rijiya sannan ta koma ta d auko silifas d inta ta dawo band akin suka shiga shek a mata ruwa! Sai da suka juye mata ruwan botikin sannan suka rufa mata zani suka fito da ita tana wani irin kukan tashin hankali. Da kyar aka samu ta bud e idanuwanta, nan da nan zazzab i ya rufar mata dan haka ta k udundune cikin bargon da shi kanshi kyamarshi take yi ta hau rawar sanyi............ NASARAWA gra. Tunda ya dawo bai ganta a d akin ba. Tana d akin su Shuraim dan ita ba gwanar yin chatting ko danna waya bace ba shiyasa in dai su Shuraim d in sunanan take zuwa wajensu..ko suyi ta hira ko kuma su yi game. Yauma suna lunch ita da Ummi suka shigo, shiyasa suna gamawa suka d unguma suka yi d akinsu. Har ya fito zai je sallar isha bai ganta ba, sai Ummi kad ai ya gani tana shirya dining dan haka kawai yace Ummi ina Huda? Kamar an fisgi maganar a bakinsa. Ita kanta Ummi sai a lokacin taga rashin kyautawar ta dan ya kamata ace ta tura ta wajensa, amman ya dawo wajen awa nawa har yanzu bai sanyata a idanunsa ba!. Gaba d aya abubuwa ne suka yi mata yawa shiyasa hankalinta bai je nanba. Sai da ta d anyi murmushi sannan tace Sorry Aslam. Tana kitchen. Wani abun ne ya shamin kai shiyasa kaga ban turo maka ita ba. Murmushi kawai yayi yana kallonta, kamar zai ce mata wani abun sai kuma kawai ya sa kai ya fita.... BAYAN KWANA BIYU. Kamar kullum yau ma bayan isha suka gabatar da dinner d insu, cikin nutsuwa da farin ciki. Daga haka aka fara watsewa Dining d in ya rage daga Abba sai Huda da Ummi. Huda tana mik ewa shima ya fara k arin tashi, da sauri Ummi tace Am, Abba dan Allah ina son zan je wajen Mama gobe Huda ta rakani Bata yi tunanin zai kula ta ba, ga mamakinta sai taji yace Yin me? A hankali tace Akwai wata y ar magana da nake so mu yi. Ni da ita Wa ta shafa? Kame kame ta fara chan tace Dan Allah Abba. uri nake so in bata akan abunda na yi mata e baki yayi sannan kawai yasa kai ya wuce ba tare da yace komai ba. Huda na shiga d aki ta tarar da shi as usual yana aiki. Waje ta samu ta zauna a gefen gadon ta d auko waya suka hau chatting ita da Sakina. Baki iya gaisuwa ba Taji muryarsa. Turo baki tayi kafin tace Ina wuni Dan Sakina labari take bata za a kawo kud in aurenta so bataso ya katseta. Be ce mata komai ba, ya kyaleta. Sai da ya kai inda yake son zuwa sannan ya kashe computer yace mata agowa tayi tana kallon shi irin Gira d aya ya d aga mata alamun A hankali ta mik e ta ajjiye wayar sannan ta k arasa inda yake. Gefensa ta kalla kan kujerar sai kuma ta kalla k asa kan kafet d in gaban kujerar ta fara k arin zama.. Ji tayi kawai ya kamo hannunta ya jaata ya ajjiye ta a gefen sa.. ata rai tayi sosai..ita kam wallahi zata maka masa warning! Dan me yasa ba zai mata ta zauna a gefenshi ba instead zai wani janyota? Hala bakinsa yana ciwo ne.. Muryarshice ta katseta jin yana cewa azu Ummi tace za ki rakata wajen Mama Da sauri ta d ago ta kalle shi sai kuma ta fara murmushi bata san zancen ba amman kawai sai ta hau d aga masa kai. Ajiyar zuciya ya sauk e kafin ya juyo ya bata dukkannin attention d insa sannan yace Ina jinki Cikin rashin fahimta tace mishi Okay, baki san me ya kamata ki yi ba? Yayi mata tambayar still yana kafeta da idanuwanshi. Shiruuu tayi ita harga Allah bata san me yake so ta yin ba! A hankali tace Me zan yi ni? Kallonta yayi na some seconds sannan yace Tashi ki je, goben kawai kya bata sak on gaisuwa ta kaiwa Maman besides saboda Ummi ne ma shiyasa zan barki daman kije dan ai bai kamata ace kinje gida tun yanzu ba. Sarai
Chapter 17 · 0% Book details