Sashe 69
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 2 min read
iyaye basa laifi a wajen y ansu, komai ya wuce. A hankali Huda itama ta ce Mune za mu nemi yafiya da albarkar ka. Komai ya wuce ka manta komai kamar bai faru ba! Ka sanya mana albarka dan mu samu haske a rayuwarmu. Ajiyar zuciya Granpa ya sauk sannan ya russunar da kanshi k arasa yana jin yadda hawaye suka fara taruwa a tsofaffin idanuwanshi da suka ga jiya suka ga yau. Cikin zolaya Madu ya ce Stop being emotional mana old man! Da sauri Granpa ya d ago ya ce Ai ka fini tsufa! Dariya aka saka saboda ansan dama sun saba, duk cikin su biyun ba wanda yake so d an uwanshi ya ce mishi tsoho! Watarana ma Granpa cewa yake yi Madu ya girmeshi kuma ya tubure! Dole a hak ura a tafi akan an yarda Madun ya girmeshi A hankali Huda da Mama suke kallon family d in nasu.. Tun daga kan tebur d in su har na su Arshaad kowa kawai dariya da farin ciki yake yi. A tare Mama da Huda suka share kwallar farin cikin da ta zubo musu ba tare da kowa ya gani ba sannan a tare a hankali suka ce ALHAMDULILLAH! Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Na godewa Allah da ya bani ikon kammala littafina mai suna So da Buri Kuskuren da na yi a ciki Allah Ubangiji ka yafemin, darussan da suke a ciki kuma Ubangiji kasa mu amfana. *Godiya ta musamman tare da fatan alkhairi ga Anty Aisha Gadanya, Ina godiya kwarai Anty, alkhairin Allah ya Isar miki a duk inda kike* *jinjina tare da godiya ta musamman ga y an group d So da Buri da H B s palace masoyana bani da bakin gode muku sai dai Addu'a wallahi, na gode na gode sosai Allah bar zuminci ya kuma kare min ku kullum da koda yaushe na gode sosai* *Godiya tare da fatan alkahairi ga duk wani member na Mikiya Writers Association, Ina godiya kwarai sisters Allah ya barmu tare ya ci gaba da kare min ku*
Taku har kullum
Humaira Bulama.
............
P R
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
81d276874c714b2eba0ba8078d7d2f60
Taku har kullum
Humaira Bulama.
............
P R
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
81d276874c714b2eba0ba8078d7d2f60