← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 69

Sashe 27

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya saki rigar. Ganin yana k arin sa hannu ya kwance mata bathrobe d in ta ciki yasa tayi sauri ta matsa ta kwance ta zame hannuwan kafin tayi k asa da ita duka sannan ta jaa hannun rigar ta saka threequater hannun ta fara k arin zuge zip d Ganin bazata iya ba ya sa duk turjewarta haka ta tsaya ya ja mata Kwalliyarma da kyar ya barta ta shafa powder ta saka mascara da eye liner amman y ankunne bracelet anklet takalmi da red lipstic duk shine ya saka mata! Tayi kyau kuwa sosai A hankali ya ajjiye lipstic d in yana kallonta Ganin kallon yayi yawa ya sa ta wuce taje ta d au ribbom d inta ta yi parkin, ta d auko wani tauban cap na chantily mai stones red ta saka ta d auko vail black medium ta rufa a kafad Aslam, gaba d aya jikinsa yayi sanyi dan Huda ba k aramin tafiya tayi da imaninsa ba..duk inda tayi kawai binta yake yi da idanu. A hankali ya d au wayarsa ya k arasa inda take ya jaa hannunta suka nufi gaban dressing mirrow suka tsaya Ta tsaya a gabanshi shi kuma a baya ya rik e waist d inta yayi musu hoto. Sun yi kyau kuwa ba kad an ba kuma sun fito sosai. A hankali ya sauk e ajiyar zuciya ya gyara mata mayafin nata ta hanyar maidashi saman kanta kafin yace Can we talk? ya fad a hakan yana me juyo da ita suka yi facing juna kafin ya d aura hannayensa a kan kafad unta ya fara magana Next week, in shaa Allah inaso mu wuce UK! Mun riga mun gama magana da su Abba tun last 2 weeks jiya kuma har su Ummi na gayawa a wajen dinner, yanzu ke kad ai ya rage baki sani ba. Za ki bini? Ya k arashe maganar a hankali. Um um Tace tana mai ja da baya ta d an sunkuyar da kanta kafin tace Mai yasa za mu tafi? Me su Ummin suka ce? Sai da ya lumshe idanuwanshi ya bud e kafin yace Arshaad is morethan comfortable! Infact da farko shi ne ma daa zai tafi saboda yace zaman mu under same roof ba zai yiu ba, sai da na yi masa bayani d azu akan already daman akwai plan d in tafiyar ta mu tukunna shi ya yarda zai zauna a nan. Sai da ta gama jin bayanin nasa tukunna tace Nifa ba saboda Ya Arshaad bane nace A a ba. A hankali yace mai yasa to ba zaki bini ba? Cikin tarar numfashinsa tace Ya Aslam kamata fa yayi mu yi focusing akan yadda zamu warware wannan auren! Kar mu bawa su Abba false hope d in wata rana za mu so juna.. Ta k arashe maganar tana jin wani nauyi yana sauk a daga zuciyarta. Janyo ta kawai taji yayi yai huggging d inta Sun d an jima a haka kafin a hankali yace Za mu tafi UK next week s an order Shiruu, tayi tana mamakin yadda k irjinsa yake bugawa da kuma yadda gaba d aya jikinsa yake karkarwa, gashin sai sake rik eta yake yi da kyau kamar wanda akace za a kwace ta. So take ta motsa ta gaya mishi itafa ba inda zata je amman kuma kamar wadda aka rufe waa baki, kwata kwata sai ta kasa. Sun jima a haka suka ji ana knocking...... Mommy, tunda tazo take baza ido, so take kawai taga ta Ina za su fito.. Duk da Aslam yana zuwa kullum wajen ta idan ya tashi a office wani lokacin ma kafin ya fita sai ya je amman so take yi kawai ta gansu especially Hudan urinta ne ya k are dan haka ta cewa Ummi ta je ta kira mata su, da wurwuri take son tafiya su fito su gaisa kafin ta tafi. Dariya Daddy yayi yace a Mommy ki dai fad i gaskiya anki kawai kike son gani. Tun d azu fa nake ganin ki kinata zullo kina lek en ta Ina za su fito Ai kuwa gaba d aya aka saka dariya banda Mammy da Mom Arshaad kam murmushi kawai yayi. ewa Ummi tayi zata wuce dai dai nan su Shuraim suka sauk Suite d insu milk masu asalin tsada sai belt da takalmi brown. Ba k aramin kyau suka yi ba. Wajenta suka fara zuwa suka yi hugging d inta! Bata san daliliba kawai sai taji hawaye ya zubo mata. A hankali ta dafa kawunan su ta ce Allah ya yi muku albarka Daga nan tayi saurin wucewa dan bataso tayi kuka. Nan suka k arasa inda Dad Mommy Abba Arshaad Mammy Mom da Daddy suke.. Aka fara hotuna bayan an yi wishing d insu Happy Birthday kowa ya basu gifts d in da ya shirya musu. Knocking kawai Ummi tayi ta juya dan ta raba kanta da shiga d akinsu Aslam ita kam...... Bata yi minti d aya da zama ba suka fito.. Kowa a parlourn zuba musu ido kawai yayi, ba aramin kyau da dacewa da juna suka yi ba. Kallo d aya Arshaad yayi musu ya d auke kai da sauri Mammy kam tana ganin fitowarsu ta juya kan ma gaba d aya ta sake tamke fuska. Ba yadda Hudan bata yi da shi akan ya saki mata hannu ba amman fur!! Ya k Haka nan duk sai taji kunya ta lullub eta especially da suka had a ido da Mommy wadda take ta zuba murmushi kamar an mata albishir da gidan aljannah Suna k arasowa ta mik e ta kamo hannun Hudan ta fara k arin janta dan ta zaunar da ita a gefenta. agowa tayi suka had a ido da Aslam! Sai da ta d anyi dariya tukunna tace Cikata mana, ko? Shima kuma sai yaji kunyar Abba da su Dad ta rufeshi dan haka a hankali ya cikata ta zaunar da ita itama ta zauna Aslam ya zauna a gefnta Tun kafin ta fad a Shuraim ya shiga yi musu hotuna Abba da Dadddy da Dad ma suka shiga, haka ma Ummi. Ranar dai anshan hotu na kala kala bibbiyu uku uku, daga nan su Shuraim suka fita saboda friends d insu duk suna waje. Sai wajen 9 su Sakina suka zo, murna a wajen Hudan ba a magana. Suna gama gaisawa da su Abba suka fita compound suka nemi waje suka zauna. Basu dad e da zama ba aka fara gudanar da program of event. Suna cikin hira su biyu dan Sumayya har ta yi k awa wata Khairat sun ja gefe anata iyayi da manyance, suka ji an jawo kujera an jona da table d insu an zauna a gefen su. Tana d agowa suka had a ido a take gabanta yayi wani irin mahaukacin fad uwa! So take ta cire idanunta a nashi amman ta kasa You came. Yace yana mai kallon cikin idonta. A hankali tace Sai kuma ta mik e da sauri tace Hudan muje ki rakani bathroom Tana mik ewa ta yi gaba Da sauri ya kalli Hudan yace mata A minute please Sannan ya mik e ya bi bayan Sakina wadda tayi hanyar falon su Hudan da sauri. Kwarewa Mammy ta yi, da sauri ta kamo hannun Mom! Tana juyowa ta nuna mata su, tace Kinga Auwal da Cousin d in Huda wadda suka zo d azu Hudan take ta murna d innan. Babu abunda yafi d aga musu hankali irin yadda Auwal yake kiranta yana d an gudu amman ko alamun zata juyo ma bata yi ba... Tana shiga shima yana shiga! Sai a lokacin ta lura da Huda bata biyo su ba. Da sauri ta had e hannuwanta biyu waje guda alamun rok o, tace Dan girman Allah Ya Auwal ka rabu da ni! Ka fita a harka ta. Me kake so in yi maka? An saka ranar aurena! Nan da 5 month in sha Allah Ina gidan wani me kuma zaka ce min yanzun me kake buk ata a.... Maganarta ce ta katse sakamokon hawayen da ta ga sun tsinke masa lokaci guda kamar fanfo sai kace wani k aramin Yaro. A hankali ya durk usa a gabanta ya had e hannuwanshi duka biyu shima, yace Sakina dan girman Allah ki san yadda za kiyi da ni! Wallahi ban san halinda nake ciki ba, ba laifina bane ba, na san na takura ki da yawa amman ba laifina bane ya kamata ki gane. Ya kike so in yi? Wallahi na yi na yi In cire ki a raina amman kullum sonki da k aunarki k aruwa kawai suke yi! Ki taimaka kar ki auri wani wallahi zan iya mutuwa. Na ji zan baki time zan baki space amman kar ki auri wani na dan girman Allah. Sannan ki san yadda za kiyi da ni, ki yi min abunda zan ji kin fita a raina. In kikayi min haka kin gama min komai. Na san ba a neman aure cikin aure amman na kasa hak ura da ke! Ba zan iya ba ki san yadda za ki yi dani dan Allah. I know I m not making any sense here I can t loose you kuma tunda kince bakya so na i can t force you to love me so I can t love you saboda ni happiness d inki shine abunda nake so amman fa kar ki ce za ki auri wani. Wallahi rabona da bacci tun shekaran jiya! Inaga haukacewa zan yi, bana gane komai bana gane kowa sai ke! Ki fita a raina sai in barki Ki fita a zuciyata sai in........... Kukan da ya taho mishi fiye da na farkon da yake yi ne ya sanya ya kasa ci gaba da magana. Ita kanta Sakina kukan da take ta k arin rik ewa ne ya samu nasarar kufce mata. Innalillahi wa innailaihirrajiun!! Suka ji muryar Mom da Mammy a bayansu har da wata k awar su, suna salati suna tafi. Da sauri Sakina ta share hawayenta ta d an matsa saboda Auwal d in ya tashi ya basu damar shigowa amman ko gezau bai yi ba. Wani kallon tsana Mom take watsa mata, kafin cikin tsananin b acin rai tace Yanzu ku jinin Madu
Chapter 27 · 0% Book details