← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 69

Sashe 46

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hudan! That day da muka fara had uwa ranar da Arshaad ya ce in zo mu je yayi min introducing d inki mu ga juna Wasn t the first time i saw you. Da sauri ta d ago tana kallonshi. Lumshe kyawawan idanuwanshi yayi ya bud e su sannan ya jinjina mata kai alamun tabbatarwa. Banso gaya miki haka ba na so ace na saka soyayya ta a cikin zuciyarki a hakan in ya so daga baya ki sani amman zancen Arshaad da kika kawo wanda na fahimci it s like kina tuhuma ta da betraying d inshi, shi ya sanya zan fad i miki.. ...Akwai wani competition da kuka yi,Tournament, Mathematics.. I think a time d in kina ss 2 ne. A cikin makarantun akwai wata makaranta ta y an labanoon wadda sister d in wani employee d an labanoon ta yi representing. A chan uk yake min aiki a company d ina, muna shiri sosai da shi. Ke kika zo first ntic Sistern nashi kuma ta zo second Labanoon school. Employee d in nawa ne ya turomin full video d yana me tambaya ta Dama inada sister bayan Aaima? Na ga resemblance d in sosai nima amma ba wannan ne matsala ta ba dan a tashi d aya kika shiga raina. Sai da ta kai ta kawo bana iya bacci idan har ba hoton ki da wannan video d in na gani ba. Inada waenda na sani suke koyarwa a school d inku dan haka na sakasu suka nemo min sport, prep da duk wani pictures d inki da wasu information a kan ki! Tabbas hankalina ya tashi sosai da na ga a scholarship kika je school d dan zuwa wannan lokaci soyayyarki ta riga ta yi min kyakkyawan kamu! Sanin da na yi tabbas za asha gwagwarmaya da Granpa! Ne ya yi matuk ar d aga mini hankali, duk da inada tabbacin idan na lallab ashi na shawo kanshi maybe ya iya yarda. Har ranar graduation d inku sai da na saka aka yi min video d inki kina bada speech special aka turomin ke kad ai. Zuwa wannan lokacin na san in dai ban sameki ba tou tabbas akwai matsala, dan ni kad ai na san me nake ji Na shirya akan zan dawo In karb i adress d inki In samu Granpa in yi mishi bayani idan yayi aproving In je in sameki dan no matter how much i love you I don t think zan iya yarda in jefa ki a irin halin da Anty Maryam da Mommy suka shiga ciki, ba. Ina shirin dawowa Arshaad ya kirani akan wai Auwal yayi framing d inshi har an kaishi Kotu! Bani da kamar Arshaad shiyasa tun kafin In dawo na maida case d in shi priority tukunna in samu Granpa tukunna in sameki. Ana cikin case d in nashi kuma ya ce in zo mu je In ganki Ba k aramin tashin hankali na shiga ba ranar Huda! Don a take Ina ganinki na ganeki sannan kika sake samun guri kika yi bake bake a cikin zuciyata. Shiyasa In zaki tuna da kyar na iya seseta kaina na fito Arshaad is my brother and best friend that is why i did what i do to you that very day saboda a ganina ya zame min dole in yakiceki In kuma saka miki k iyayya ta a rai saboda gudun kar ma zuciya ta rud eni In so kaina in zo miki da nawa zancen saboda a wannan lokacin ina k arin tursasawa zuciyata In samu Inga na hak ura da ke amman kwakwalwata da tunanina suna nusar da ni a kan Ba fa zan iya hak urin nan in barwa Arshaad ke ba!. And yadda na ga Arshaad yana sonki as his big brother ura da ke is the best thing to do tunda na ga kema shi kike so! Shiyasa na yi k arin zama bad guy a idon ki har Anty Maryam (and still Ina jiye wa Abba a wannan ranar shiyasa abun ya zama biyu na aikata mata abunda na yi ranar a asibiti.) Amman kuma sai abun ya gagara dan no mattaer how i try tun ranar da na ganki har kawo yanzun nan I don t think k aunarki ta ragu dede da kwanyar zarra a cikin zuciyata! A ko da yaushe k aruwa kawai take yi Har d an k aramin hauka na yi da aurenku ya matso! Gashi Mommy ta hanani guduwa Zakkah sadaka da sallar dare su suka taimaka Ubangiji ya ji k aina ya mallaka mini ke a lokacin da ban tab a tunani ba. Na tabbatar da ace ban aure ki ba to s either in k are a asylum ko kuma mak abarta Ya k arashe maganar yana mai cupping face d inta kafin ya d ago fuskar tata yana kallonta a hankali ya yi kisssing idanuwanta da ta lumshe sannan ya ce I love you Hudan! Bawai sai da na aureki na fara showing intrest ba, noo, not at all! Tun kafin in dawo Nigeria nake So da Burin inga na aureki. You are my happiness my everything my whole heart kin shiga kin kanainaye ke kawai nake gani ke nake So da Burin in mallaka in rayu da har k arshen rayuwata Na san ba lalle ki soni ba a yanzu but please dan Allah kar ki k i ni Hudatie try and find a place for me in your heart i promise you won t regret it! Just a tiny place, please my love. Ya k arashe maganar a hankali. Hawaye ya ga ya fara bin k uncinta dan haka ya jata ya yi hugging nata ya ce Sorry.. Amarya bata kuka Shikenan a bar maganar in dai zata saka ki kuka. s pray....... A hankali ya cikata ya sunkuya ya d auki sallaya ya wuce ya shimfid Nafila ya ja suka yi. Ya dad e yana addu kafin ya juyo ya dafa kanta ya yi addua. Sannan ya shiga jero mata tambayoyi game da addini Ya ji dad in sanin da ya ji tana da. Daga nan ya ce itama ta yi masa tata tambayar.. Kasawa tayi dan haka kawai yayi murmushi ya ja hannunta suka mik Shi kansa yunwa yake ji amman a yadda yake jin sa sam! Ba zai iya jira a sha ko da ruwa ba!. Da kyar dan sai da yayi da gaske tukunna ya zare hijabin nata. Tabbas Hudan ta ga ikon Allah! Tsaurin ido! Tsantsar rashin kunya da kuma k arfin hali a wajen Aslam. Tun tana tirjiya har ta d an fara sakin jiki dan salon nashi babu sauk i. Kafin daga baya kuma ta ji an d auki wata hanya daban mai cike da rad i wahala da azaba na fitar hankali Tun tana kuka a hankali tana d an dauriya saboda rok o da magiyar da yake ta yi mata har ta zo ta fara tirjiya sannan ta ware murya ta fara ihu tun k arfinta dan taga abun nashi ba na wasan Yara bane ba. Babu wanda Huda bata kiraba har K asimu sai da ta kira! Indai Huda ta sanka to tabbas a wannan dare ta kira ka tana magiyar ka zo ka kawo mata d auki. Tun tana ganin daidai ta zo ta fara ganin dishi dishi! Tsananin azaba ta sanya daga k arshema ta shak i numfashi ta sume ba tare da oga Aslam ya san inda kanshi yake ba ballantana ita........... BU LAMA So da Buri Free Book Mikiya Writers Association. Kamar a cikin ruwa take jinta! Sai kuma muryarsa sama sama yana d an shafa mata ruwan a fuska yana tapping kumatunta a hankali yana kiran sunanta an rikice. Wata nannauyar ajiyar zuciya ta sauk e kafin ta samu ta bud e idanuwanta da suka yi mata nauyi. A hankali ya sauk e ajiyar zuciya ya ce Alhamdulillah!! Sannu sannu sorry sannu Da kyar ta iya had a idanu da shi, wani haushinsa ta ji a take sannan duk kyawun fuskarshi yau sai ta nema ta rasa! A hankali ta kawar da kanta gefe ta sa kuka Cikin rashin jin dad i yace Sorry mana, yi hak uri please, na ce sorry fa Cikin kukan ta ce Ka fita. Zai yi magana ta sake cewa Allah ka fita! A hankali ya mik e ganin kamar ma bata son kallon fuskarshi ya sanya ya ce Ki kirani kafin ki fito, kar ki fad aga masa kai kawai ta yi shi kuma ya sa kai ya fita daga cikin bathroom d Duk da baya son ganin ta a wannanan halin da mood d amman sai ya tsinci kanshi da sakin wani k ayataccen murmushi Yana fita ya ga wayarsa tana haske dan haka ya k arasa ya d auka da d an sauri. Ganin Aaima ya sa ya d auka cike da ishashshen kuzari ya ce Auta ya aka yi? Sai da ta gaidashi tukunna ta ce Yaya na zo ne Ajiyar zuciya ya sauk kafin ya kashe kiran ya k arasa ya zaro jallabiya ya zura akan gajeran wandon jikinsa ya fita. Da baskets nik i nik i ya ganta na break fast. Bayan sun sake gaisawa ta ce Gashi inji Mommy Murmushi ya yi ya ce ki ce mata mun gode. But akwai cook a nan itama ta huta dan na san wannan da kanta ta girka. ta ce, ga mamakinsa sai ya ga ta wuce shi ta nufi hanyar sama. Da sauri ya ce Ina za ki je? Ba tare da ta juyo ba ta ce Zan d an je mu gaisa da Anty Huda ne Gani ta yi ya biyota da sauri sannan ya kamo hannunta ya dawo da ita bakin k ofa ya ce Ki bari ba yanzu ba! Bacci take yi. asa k asa Aaima take danne dariyarta kafin ta ce Ya Aslam akwai important maganar da nake so mu yi da ita. D an matsa dan Allah in wuce. Ganin ya saki baki cike da shock yana kallonta ya sanya ta kasa daurewa ta saki dariyar da take ta k arin dannewa Sai yanzu ya gane me take yi mishi dan haka ya yunk ura Ita kuma ta juya ta
Chapter 46 · 0% Book details