Sashe 23
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya nad e dogon hannun white shirt d in jikinsa gashin hannunsa a kwakkwance sajensa da sumarsa suka duk a jik Murmushin da Arshaad d in yayi masa ne ya katseshi daga nazarin da ya fad A hankali ya mik e tsaye yana kallonshi har ya k araso inda yake tsaye. Aslam yana shirin yi masa magana yaji yace Sorry.. Ban san kuna tare ba Ummi and I tot wani abun ne ya sameta shiyasa mu.... Where have you been?? Muryar Aslam d in ta katseshi. Maldives Ya bashi amsa a tak aice sanann ya d an wuce sa yayi hanyar fita yana ci gaba da cewa Already na riga na yi arranging komai for honeymoon Ajiyar zuciya Aslam ya sauk e kafin yace Arshaad, i....... Da sauri Arshaad yace s pray! Naji har an kusan shiga masallaci. Yana gama fad in haka ya bud ofar ya fice. Aslam ya dad e a tsaye kafin ya samu ya iya motsawa daga inda yake shima ya fice. Bai sameshi a wajen ba sai a masallacin, a gefensa ya tsaya suka yi sallar, sai da sukazo fita tukunna suka had u da su Shuraim.. Suna ganin Arshaad d in suka nufeshi suka yi hugging nashi cikin tsananin farin ciki..Sudais yana dariya yace Ashe baka manta ba Murmushi yayi kafin yace mishi Ai na gaya maka last year daman ko Ina inane zan dawo ayi celebrating this year da ni Murmushi dukkansu suka yi suka nufi gida. Suna shiga su Shuraim suka yi sama shi kuma Arshaad ya jaa akwatin shi ya nufi d akin da ya zab awa kanshi. Bai san Aslam yana tare da shi ba sai da ya shiga d akin ya juyo zai rufe k ofar! tukunna suka yi ido biyu. A bud e kawai ya bar mishi k ofar daga nan ya juya ya jaa trolley d insa ya kai ya ajjiye. Yana juyowa ya ga Aslam d in still a tsaye, murmushi yayi kafin yace Ka k araso ka zauna mana Arshaad listen, we have... Cikin katseshi Arshaad d in yace We have to talk ko? About Huda! Aure! And everything right? Numfashi ya fesar kafin ya cigaba Akan me to za muyi maganan abunda ya riga ya faru ya wuce? Ajiyar zuciya Aslam ya sauk e kafin yace Ba abun magana kam gaskiya, i ust want to know how you feel about us, together, and everything sannan kai! Are you ok?? Murmushi Arshaad yayi mai had e da dariya kafin yace Aslam i feel fine! Sannan I m Ok. Tunda har ka ga na dawo Nigeria Kano to m Ok Aslam. So kawai abunda zan gaya maka shine kar ka dubani kace zaka yi affecting relationship d inku negatively, ni ban ma san kuna gidan nan ba da a hotel zan zauna zuwa jibi inzo a yi birthday da ni daga nan in nemi inda zan je saboda I still can t face Mammy! Sannan ba zan iya zama a tsakiyarsu ita da Dad suna fad a kamar Annabi da kafiri ba. But still zuwa jibi zan san yadda zan yi in sha Allah Da sauri Aslam ya matso inda yake yace No, you don t have to. Kar ka je ko ina Cikin katseshi Arshaad yace m sorry to say this amman after yadda kake feeling guilty right now akan halalin ka saboda ka san na ganku i definitely need to go! Kuna buk atar air, in fact your relationship is somehow complicated dan haka kuna buk atar time da space In other for you two to build a healthy and happy marriage.. If I can t help banga dalilin da zai sa in zauna a tsakiyarku ba ina sakaku kuna feeling somehow. Zan iya rantse maka akan cewa I have moved on! And na manta da komai na cire Hudan a raina completely but na san ba lalle ka yarda ba, itama ba lalle ta yarda ba, za ku dinga gani kamar ko in kun yi abu zai sa inji ba dad i ko wani abu makamancin haka wanda hakan zai sa ku kasa sabawa da kuma sakewa da juna, ni kuma har ga Allah ba zan so hakan ba, therefore i think i need to stay away for some months ko a year haka.. Maybe nima idan na tashi dawowa In dawo da tawa bride d Ya k arashe maganar da d an murmushi a kan fuskarsa. A hankali Aslam ya sauk e wata nannauyar ajiyar zuciya kafin yasa hannu ya janyoshi jikinshi yayi huggin nashi..... arar wayarsa ce ta sanya shi cika Arshaad d in yad an matsa sannan ya zaro wayar ya d auka yasa a kunnenshi yace Auwal an jimm! Yayi, chan kuma yace what for? A hankali kuma sai yayi murmushi yace Bara mu fito, Arshaad is home Bai jira jin me Auwal d in zai ce ba ya katse kiran ya d ago yana kallon Arshaad kafin yace Mu je, Auwal ne Bai musa shi ba ya bi bayanshi suka fita A babban parlourn suka sameshi, zaune cikin d aya daga cikin set d in kujerun dake a parlourn. Yana hango su ya taso, duk da halinda yake ciki hakan bai hanashi k arasawa yayi welcoming Arshaad warmly ba. Aslam ne ya katse su ta hanyar cewa Mai ya faru ne? You sound worried! Yanzun ma kuma you look worried Ajiyar zuciya ya sauk e kafin yace Tana Ina please? Bani da energy Gaba kawai Aslam d in yayi shi kuma ya bishi a baya. Suna zuwa k ofar d akin nasu ya murza ya shiga Auwal d in kuma ya tsaya a waje. A zaune ya sameta, ta rafka uban tagumi sanye cikin doguwar rigar da ta fitar d azun zata saka. A rayuwarshi blue is one of his favorite colours, gashi blue d in mai d an duhu wanda ya taimaka wajen fito da ainahin kyawun farar fatarta..Yanayin dim light d in dake kunne a d akin ne ya taimakawa stones d in jikin rigar tata wajen yin kyalkyali na musamman mai d aukar ido da hankali Normal d aurin d ankwali tayi irin na ture ka ga tsiya wanda ya fitar da uban tulin gashinta da ta tufke ta nannad eshi a k eyarta. Ba komai a fuskarta ko mai bata shafa ba amman kalar kyan da tayi masa yau dole ya bada tukuici!. A hankali k asa k asa yadda ta tabbatar ba zai ji ba tace Ni fa bana son kallo Tana mai d auke kanta daga gareshi had i da d an turo baki. Murmushi kawai yayi sannan ya tako gabanta ya tsaya yace Saboda me yasa bakya son kallon? Runtse idanuwanta tayi, a ranta tace Wannan ko maciji albarka Batai auni ba taji yasa hannunshi a nata ya mik ar da ita tsaye yana kallon rigar jikinta kafin ya maida idanunsa a kan d ankwalin, murmushi yayi yace aurin masifaffu dama yafi yiwa masu tsiwa kyau. Haka kawai sai ta tsinci kanta da kasa d agowa da kuma kasa cewa komai, still bata san daliliba amman maganar tasa ba k aramin dad i tayi mata ba! A take taji haushin shi da fushin da take yi da shi suna d an raguwa Ya jima yana kallonta kafin ya sauk e ajiyar zuciya yace Ki je Auwal yana parlour yana jiranki, muryarsa har rawa take yi, da alama emergency ne. Ahankali ta sauk e ajiyar zuciya dan ta san me ya kawo shi. Sai da ya sake cewa Ki je Tukunna ta iya j an k afafuwanta ta d anyi baya kad an ta yadda ta tabbatar ba zata gogeshi in ta zo wucewa ba sannan ta wuce. Har ta kusan k ofa taji yace ungo Tana juyowa ta ganshi a kusa da ita yana bata hijab d inta. Tsayawa tayi bata matso ba balle yayi tunanin zata saka A hankali ya matsa inda take yana kallonta itan ma shi take kallokafin ta yi k asa da kanta kamar d azu. Yanayin yadda ta yi d aurin tabbas in ya saka mata a haka zai iya shak eta shiyasa yasa hannu ya zare d ankwalin ya rik e a hannunsa So yake ya saka mata hijabin amman kyau da shek in da gashin yayi da kuma yanayin parking d in da tayi ne ya yi mugun tafiya da imaninshi dan haka ya tsaya ya shagalta da kallo A hankali yaji tace Bara in je, ka ce ce emergency ne Ba tare da ta d ago kanta ba. Wata nannauyar ajiyar zuciya taji ya sauk e kafin a hankali ya ware hijabin kamar baya so..sai da ya nemo fuskar hijab d in tukunna ya ajjiye d an kwalin nata a gefe ya sa hannuwanshi duka biyu ya bud a ya kawo dede setin fuskarta yace Raise your face Tana d agowa suka had a ido yana kallonta itan ma shi take kallo ta cikin hijabin. A hankali ya matsar da hijabin yasa mata a fuska sannan ya d an jashi ya zauna dede kafin ya ida warewa ya sakar mata shi ya rufe ilahirin jikinta. Tana shirin wucewa taji yayi cupping fuskarta yad an matso kusa da ita. A zabure ta d ago tana kallonshi shima ita d in yake kallo kafin ya lumshe idanunsa a hankali ya kai lips d insa dede goshinta ya sakar mata light peck d in da ya sanya ilahirin jikinta d aukar rawa! A hankali ya sauk e wata nannauyar ajiyar zuciya sannan ya matsar da bakinsa a dede setin kunnenta yace You look beautiful tonight Yana gama fad in haka ya cikata ya wuce toilet dan yana buk atar yad an watsa ruwa kafin lokacin dinner, garin yau akwai zafi sannan shi kanshi kwana biyun nan yana saurin jin zafin yanayin dauriyace kawai yake yi. Da kyar ta samu k irjinta ya d an ragu da bugawa sannan ta d an dedeta kanta ta fita wajen Auwal. Tare ta tadda su a parlourn shi da Arshaad. Gaba d aya sai ta tsinci kanta da diriricewa kamar mara gaskiya, ta tsaya. Tun sanda ta fito Arshaad ya ganta, ganin duk ta rikice ta kasa k arasowa ne yasa yace ko In baku guri ne? Ya fad i