← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 69

Sashe 30

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

boxes a k asan bathrobe d in! Ya fito ya bi bayansu. Yana zuwa ya kunna motar already sun gama shiga suka yi gaba kowa hankalinsa a tashe sai kuka su Hudan suke yi. Da kyar Arshaad ya iya mik ewa ya d auko ruwa a fridge ya shiga yayyafawa Mom Har ya d an fara tsorata dan da farko k in farkawa ta yi, kafin daga baya kuma ta farka a firgice tana salati sai kuma ta tashi ta zauna ta fashe da kuka! Kallon inda taga Ummi d azun tayi ganin ba kowa sai d an ragowar jini jinin da aya zuba a k asa ne yasa a rikice ta juyo tana kallon Arshaad kafin tace Tana Ina? Bai ce mata k ala ba! Dan kanshi a mugun d aure yake jini, Ummi, how? Sune abubuwan da suka taru suka hautsina mishi kwakwalwa. ewa kawai yayi ya wuce d akinsa ya d auko key ya cire rigar suite d in jikinsa ya rage daga long sleeve sai dogon wando da belt, ya fito ko cover shoe d in k afarsa bai tsaya chanjawa ba. A parlourn ya tarar da Mom tanata faman safa da marwa Yanzun ma bai kulata ba ya wuce ita kuma ta bi bayanshi da sauri suka fice. Sai da suka shiga motar ya kunna tukunna ya kira Aslam. Shuraim ne ya d auka, nan yake tambayarsu suna Ina? Cikin kuka yace Basu riga sun k arasa asibiti ba amman duk wanda suka samu mai kyau nearby nan za su je Ajiyar zuciya Arshaad ya sauk e daga nan ya katse kiran ya tada motar ya fice daga gidan. Driving kawai ya hau yi towards asibitin da ya san yana a kusa dasu mai kyau Kamar had in baki kuwa yana shiga ya hango motar Aslam nurses suna d aura Ummi a akan gado. Yana k arasawa yayi parking suma suka fito suka unguma gaba d ayansu suka rufa musu baya. Da kyar aka iya tsayar da su Shuraim da Hudan daga shiga investigation room d haka nan suka dawo in banda kuka ba abunda suke yi. Da sauri Mom ta k arasa ta jawo Sudais da Shuraim ta rungumesu itama tana kuka. A hankali Aslam ya k arasa inda Hudan take tsaye tana kuka, ya juyo da ita ya rungumeta a hankali ya shiga bubbuga bayanta. Da sauri Arshaad ya tashi ya fita a wajen waya kare a kunnensa. Dad, yana amsa wayar ya fad a masa halin da ake ciki daga nan ya nemi waje ya zauna a harabar asibitin.. BAYAN MINTUNA TALATIN. Cirko cirko haka kowa yake tsaye sun cika wajen Dad Daddy Aslam Abba Mom Mammy Gramma Mommy Arshaad Sudais Shuraim da Hudan! Kowa ka ganshi ka san hankalinsa a tashe yake dan ko zama ba wanda ya iya yi. arar bud ofar inda aka shiga da ita suka ji, dan haka duk suka juya suka zubawa Likitan da ya fito ido. Yana kallonsu ya yi saurin sunkuyar da kanshi kafin ya zare glasses d insa yad an murza idanunsa sannan ya mayar ya d ago ya kalli Aslam yace masa follow me A hankali ya zame hannunsa a cikin na Hudan ya bi bayan Likitan.. BAYAN MINTUNA BIYAR. A hankali Aslam ya bud ofar office d in ya fito, kamar wanda aka zarewa laakka a jiki haka yake taku, sai da ya kusan k arasawa corner da in ya shiga zai gansu tukunna ya zaro wayarsa ya danna kiran Granpa! Yana karyo kwana suka yo kanshi gaba d ayansu suka hau tambayarsa Kallonsu kawai yake yi da waya kare a kunnensa, sai ya e baki kamar zai yi magana sai kuma ya kasa. Jijiyoyin kansa sun yi rud u rud u! Gashi idanuwansa sun kad a sun yi jaaa! Wanda hakan ba k aramin sake gigita ahalin yayi ba. Sai da wayar ta kusan katsewa tukunna Granpa ya d auka! Jin shiru yasa yace Talk to me Aslam A hankali bakinsa na rawa yace Granpa, its Ummi! Incase you have something to say to her Likita yace she has less than 1 hour. Innalillahi wa innailaihirrajiun Shine abunda kowa ya hau maimaiitawa a zuciyarsa dan amewa k am! Gaba d ayansu suka yi kamar an d auke musu numfashi haka wajen yayi tsit!. A hankali kukan Gramma ya fara tashi followed by na Mom da Mommy sai su Sudais da Huda Tashi d aya kuma sai wajen ya hautsine! Masu hawaye nayi masu kururuwar kuka ma suna yi. Da kyar Abba ya iya k arasawa ya dafa Aslam yace What happened to her? Jikinsa yana mugun karkarwa. A hankali da kyar ya iya cewa poision ta sha! Ya tsinkamata gaba d aya hanjinta The Soctors where even shocked! Ta yadda take numfashi har yanzu. A rikice Abba yace Poison kuma? How? A ina? Wa ya bata poision? agowa yayi ya na kallon Hudan yana son tambayar ta ya aka yi? Ganin yadda gaba d aya hankalin jama ar wajen ya koma kanta ne ya sa kawai ya d auke kai. A hankali yace Ihun Hudan kawai na ji, ina zuwa na ganta tana tarin jini. Ba mu san a ina ta sha ba. Da sauri Mammy ta matso tana matsar hawaye tace Ta ya zaka ce baka san a ina ta sha ba!? Ga wadda za ku tambaya nan? Tayi maganar tana nuna Hudan. Cikin karkarwar jiki Hudan tace Ban san a ina ta sha ba Dasauri cikin katseta tace Ai tare kuke! Dan haka dole kinga ta sha wani abun. Cikin rashin fahimta Hudan tace Ina cikin had awa Ya Aslam coffe ta zo tace zata sha, sai na zuba mata a cup That was the only thing da naga ta sha daganan ta fara tar.......... Shiruuu, tayi ta kasa k arasawa sai kuma a rikice ta d ago tana kallon Mammy wadda ita ma itan take kallo kafin ta matso kusa da ita tace Hudan we all know ba kya k aunar Aslam!!! Da kika zo kashe shi kika san kin yi poisioning coffe d insa! Me ye laifin Ummi da zaki had a har da ita ki bari ta sha? Cikin tsananin tashin hankali Hudan take kallonta zata yi magana Mammyn ta katse ta ta hanyar sake cewa Ko jifan tsuntsu biyu kike son yi da dutse d aya? Because it s obvious yanzu babu abunda zai sake shiga tsakanin Maryam da Abba! Wani kalar kuka da Hudan take yi sai da ta kusan shid ewa! Zata yi magana Mammy ta sake cewa Wachche irin zuciya ce da ke Hudan? Na tabbatar idan kika rok i Aslam kika ce ya sakeki tsaf z........ Da mugun k arfi Aslam wanda ya zo iya wuya yace Mammy!!! Wanda gaba d ayansu sai da suka razana! Kowa ya d auke wuta A hankali Abba wanda tun lokacin da Mammy ta fara magana ya runtse idanuwan ya bud e ya kamo hannun Aslam yace Za a iya ganinta ko? Sai da ya d an dedeta kansa tukunna yace ba tare da ya kalleshi ba dan wani kalar kallon kallo suke yiwa juna shi da Mammy wanda da ace Mammyn ta san kallon da Aslam d in yake yi mata to daa ba zata yarda ta bar kwayar idanunta a cikin nasa ba. akin da aka shiga da ita sanda aka kawota nan Abba ya shiga dan basu ga lokacin da aka fito da ita ba. Sai a sannan Mommy ta matso ta jaa hannun Aslam suka fice daga wajen gaba d aya. Suna fita Mammy ta sake juyowa kan Hudan a karo na biyu tace Yau wallahi mai kwatar ki a hannuna sai Allah, kin san ya Ummi take a wajena kuwa...... Banda kallon Mammy ba abunda Mom take yi tana wani irin kuka, so take tayi magana amman ta ma kasa. Cikin fushi Mammy ta yi kan Huda kamar zata shak ota. Damk ar hannunta d in da Dad yayi ne ya sa ta juyo tana kallonsa! Ba tare da ya kalleta ba ya jaa hannunta da mugun k arfi ya fita da ita Sai da ya sakata a mota ya cewa driver ya maida ta gida tukunna ya juya ya koma ciki ba tare da ya bi takan bak en maganganun da take jefa mishi ba. Mammy kamar zata mutu haka ta ji, wato bashi da time d in da zai yi mata magana sai in zai wulak antata sannan a gaban mutane ko kuma in ba su kad ai bane to ya kan kulata. Gashi yanzu Arshaad shima ya fara, tsabar wulak anci ga ta ga shi amman iya gaisuwace kawai take shiga tsakaninsu, d azu taje d akinsa har sau biyu baya nan a na ukun kuwa da tayi sa a yana nan tana shiga ya mik e ya fita ya barta kamar ba uwar da ta tsugunna ta haifesa ba, bama fa ta san ya dawo ba sai a gidan kawai ta ganshi! Takaici da b acin rai kamar ta d aura hannu aka tayi ta kurma ihu........ A kwance ya ganta da oxygen da wasu na urori tana janyo numfashi da kyar! A hankali ya k arasa wajen ya tsaya a dede kanta yace Ummi Sai kuma wasu zafafan hawaye suka shiga sintiri a kan kyakkyawar fuskarshi. A hankali ta shiga bud e idanunta Tun tana ganinsa dishi dishi har ta d an fara ganinsa sosai dan haka ta fara k arin mik ewa. Da sauri yace Nooo.. Stay still Sai kuma ya juya ya janyo wani stool ya zauna a kai ya kama hannunta ya rik A hankali ta d an jaa oxygen d in k asa, tace Naji Likitan yana cewa poision na sha ko? Wai hanjina sun tsitstsinke. A hankali Abba ya kawar da kansa yayi amfani da free hand d insa ya share hawayen fuskarsa kafin ya juyo yace You are going to be okay Murmushi ta yi a hankali tace arya fa ba halin ka bane Abba This time around kuka ne ya kufce masa A hankali ya kamo hannunta ya d ago ya kai setin bakinsa yayi kissing hannun cikin kuka yace Ki yi hak uri Ummi. Dan Allah ki yi hak uri. Na nuna miki k iyayya, ni
Chapter 30 · 0% Book details