Sashe 47
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wuce da gudu tana dariya. Sai da ta b acewa ganinsa tukunna ya girgiza kai ya mayar da k ofar ya rufe. Ya shiga kitchen ya d auko plate da cups ya had a da baskets d in ya nufi sama. Har Aaima ta k arasa gida tana murmushi da mamakin yadda ta ga Aslam d in yayi wani irin haske na ban mamaki sannan ga wani nutsatsen kyau da annuri cike da fuskarsa. A hankali ta sauk e ajiyar zuciya a fili ta ce Kawai, daga nan ta yi gaba. Yana komawa ya tarar da Huda ta fito a wanka tana takawa da kyar za ta isa kan gadon Ajjiye kayan hannunsa yayi nan bakin k ofar sannan da sauri ya k arasa ya d auketa chak! Yana mai cewa ba na ce ki jira ni ba? Taurin kai ko? Bata kula shi ba, haka ya kaita kan gadon da ya shimfid awa sabon bedsheet ya kwantar, a hankali ya yi mata light peck a goshinta kafin ya zauna a gefenta ya kamo hannunta yana d an matsawa a nashi ya ce Ya Aslam bai kyautaba! He is sorry. Yanzu kam na san kafin a samu a bani amsa ta ta jiya sai na garu. Nima dai inbanda ni da karambani na ta yaya zan yi wannan aikin In sake b allawo kaina ruwa? Ni da ban gama samun matsugunni ba Turo baki tayi ta d an juyar da fuskarta kad an. A hankali ya yi murmushi ya kawo hannunta setin bakinshi ya yi kissing kafin ya ce Thank you Hudatie, thank you so much! Ban san ta yaya zan fara yi miki godiya ba.. I just want you to know that You are everything that I need to be happy and more.. Tnx a lot, I love you. A hankali ta lumshe idanuwanta Tabbas maganganun shi sun yi mata dad i amman yadda take ji a jikinta ji take yi kamar ta yi ta kwarara ihu!. A hankali ya mik e ya d auko baskets d in ya kawo ya zuzzuba abincin. Naciii da threats in da ya dinga yi mata ne suka sanya ta ta ci da d an dama dan ita kam ko a mafarki bata buk atar wata had uwar tasu ita da Ya Aslam! Ita ta san waye shi Ita ta san azabar da ta sha..................... A hankali Sakina take bud e idanuwanta.. Da sauri Ummu ta ce Alhamdulillah! Ta farka. Sannan suka yo kanta da sauri ita da Mama suna jera mata sannu Daga nan suka kamata suka zaunar da ita.. Wani irin abu take ji yana yi mata yawo a cikin kanta! Daman tun jiya da ya toshe mata hanci da baki da wannan handkerchief d in a take ta ji kamar an zuba mata tsutsotsi a cikin kanta kafin ta sume to yanzun ma tana farkawa ta cigaba da jin hakan, sosai kuma da k arfi! Shi ya sanya ta shiga shafa kanta har ta kaiga tuje d ankwalin ta hau jan gashinta da k arfi kamar wata shahararriyar mahaukaciya! Idanuwa kawai ta ga su Ummu sun zuba mata. Sai a lokacin ta lura da yadda idanuwansu suka yi jaaa duk su biyun da alamun sun ci kuka. Tana shirin yi musu magana idanuwanta suka sauk a a kan Ashraff! Wanda ya tunkaro gadon shima. Cikin tsanannin tashin hankali da b acin rai ta ce Ashraff! Ashraff ne.. Kar ka k araso, Ummu kidnapping d ina ya zo zai yi wallahi Ashraff ne Duk ta rikice ta gigice dan a tsorace take. A hankali taga ya fara zubda hawaye yana sa hannu yana gogewa. Gani ta yi Mama ta juya ta fita Ummu kuma ta sunkuyar da kanta. Bata gama tunanin abunda yake wakana ba Mama ta shigo tare da Doctor. Yana shigowa ya nufeta ya hau dubata kafin ya ce Me kike ji yanzu? A tak aice ta ce masa Tsana da tsoro! Na wanchan bawan Allahn, ka ce masa ya fita Allah in bai fita ba zan illatashi Ta k arashe maganar tana dukan tsakiyar kanta saboda yadda take ji abu na yi mata yawo a ciki. Ajiyar zuciya Likitan ya sauk kafin ya juya ga su Mama ya ce Results d in sun fito! Gaskiya ta bugu sosai a kan nata shi yasa dole za take misbehaving Kar ku biyeta kawai ku yi addua nima akwai magungunan da zan d aurata a kai In sha Allah za a dace. Cikin tsananin tashin hankali Sakina ta ce inna lillahi wa inna ilahirrajiun Tana mai d aura hannunwanta duk biyu a ka! Za ta yi magana kawai Likitan ya kama hannunta su Ummu suka taimaka masa wajen rik eta dan har ta fara bubbuge hannunsa tana tirjiya da surutai, bai yi wata wata ba ya danna mata allurar da ko gama shiga cikin jijiyoyin ta basu yi ba Jikinta ya sake gaba d aya ta tafi luu ta zube a nan kan gadon jinyar..... Kuka kawai Ummu da Mama suka saka hankalinsu a mugun tashe. Da sauri Ashraff d in ya matso ya fara lallashinsu kafin ya ce Akwai wani Doctor d in da na sani a New York! Dan irin haka ta tab a faruwa da wani cousin d inmu Basket ball ne ma shi wani ya buga masa a ka wanda muna a filin ball d in fad a ya had osu. Mama ni har ga Allah tsakani na da Allah nake son Sakina! Ba hauka ba ko me ne take yi na ji na gani zan aureta in rayu da ita. A yanzu idan kuna so tsaff zan iya booking appointment da Likitan in fitar da ita domin samun lafiyarta. A hankali Mama ta ce Haka kurum ta fara? Cikin share hawayensa ya ce Suna buga mata dutsen suka gudu. Ni kuma ban samu na bisu ba tunda naga kamar a buge suke sannan ga itama a kwance. Muna zuwa asibitin nan bayan taimokon gaggawa ta farfad abunda ta fara ce min shine Ta bawa Aaima labarin Suhaila! Allah ya isanta, na cuceta ba zata aure ni ba Ganin da na yi she s not making any sense ne yasa kawai na yanke shawarar In kiraku. Ya k arashe maganar cikin karyewar zuciya da zubar hawaye. A hankali Ummu ta ce Shikenan Ashraff mun gode. Bara in kira Baban nasu na ji har yanzu shiru. Tana shirin fara dialing numbersa suka shigo shi da Abba! Sai da suka d anyi kallon kallo shi da Mama tukunna aka gaisa kafin Ummu ta hau zaiyyano musu bayani dalla dalla Gaba kura baya damusa Baban Sakina ya fad a a ranshi dan yanzun nan yana shirin shigowa asibitin Abba ya kirashi ya ce yana buk atar ganinshi urgent! Shi ya sanya ya jirashi sai da suka gama tattunawa tukun suka shigo duba Sakinar dan shi Abban ma bai san tana kwance ba! Ya zo mishi ne akan maganar Auwal Tabbas sun san cewa bai kamata ba amman maybe a san abun yi dan Auwal tun shekaran jiya an kasa gane kanshi kwata kwata! He s not even responding to treatment, gaba d aya jikin nashi sai a slow, hankalin Daddy a mugun tashe yake shiyasa suka yanke shawarar zuwa su sameshi ko akwai wani taimakon da za su yi musu, duk da kuwa ba su ga way out ba amman dai gara a gwada A hankali Abba ya ce Bacci take yi ne? Ummu ta bashi amsa. Yana shirin yin magana Ashraff d in ya ce Bara in kira Doctor d Idan anyi sa a yana nan ma ko a yau za a iya wucewa A hankali Ummu ta ce Sannu Ashraff Yana fita Baban Sakina ya nema waje ya zauna ya dafe kanshi, bai san abun yi ba! Har ga Allah. Cikin sanyin jiki Ummu ta yi mishi bayanin Likitan New York In dai zata samu sauk kuma zamanta a haka zai iya janyo matsala! Tou why not kawai ya d aura musu aure tunda an riga an gama bincike akan shi Ashraff d in, in ya so sai ya tafi da matarshi ya yi jinyarta a chan tunda ya nuna zai yi d kuma zai biya makudan kud e a nema mata lafiya da komai Baban Sakina ya aiyyana hakan a ranshi. Dede nan Ashraff d in ya dawo ya ce Yana nan! But zuwa nan da next week zai bar k asar zuwa wani important aiki and ba lalle ya samu ganin mu ba idan aka kai next week d A hankali Baban su Sakina ya mik e ya ce Ina zuwa bara in yi waya da brother d Dafa shi Abba yayi ya d an kalleshi kafin ya juya ya cewa Ashraff d Za ka iya wucewa kawai, za mu san abun yi kar ka damu Zai yi magana ya ce ka je kawai an gode Sai da Ummu ta ce Ashraff ka je za mu nemeka, mun gode Tukunna ya juya ya fita da kyar. Da mamaki Abba yake kallonsu yana ganin yadda duk suka rikice Yaro k arami ya na raina musu hankali. Cikin son gasgata zarginshi ya nemi Ummu da ta yi mishi ishashshen bayani.... ....Tana dire aya ya zaro waya ya danna kiran Aaima Da kyar Aaima jikinta na karkarwa jin Abba ya ji abunda k awarta ta aikata a school ta shiga koro mishi bayanin tiryan tiryan Har zuwan da Ashraff d in ya yi estate a jiya. Tana dire aya Abba ya kashe wayar ya kallesu ya ce Me kuka fahimta a lamarin su su uku? Bai jira jin me za su ce ba ya ce Ni na fahimci arya Yaudara Da tsoro a lamarin Ashraff. Inaso ka zo mu je mu samu Mahaifinsa a nan na tabbatar in dai mutumin kirki ne to gaskiya za ta fito k arara! But first sai na fara kulle asibitin nan da mai asibitin tunda karb ar cin hanci ya maida sana Bai gama rufe bakinshi ba Likitan ya shigo! Sai da ya kallesu one by one tukunna ya k arasa inda Ummu take ya shiga yi mata bayani akan wasu takardu da ya shigo da su yanzu Case d in Sakina fa is severe! In ba a fitar da ita a yau