Sashe 56
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
miki abinci, ki ci ki yi wanka sai mu zo mu wuce gaba d ayanmu. kawai ta iya binta dan ita har ga Allah so take kawai ta ji ance ta zo su wuce wajensa. Ba yadda ta iya haka ta daddannna abincin ta yi wanka duk ranta a jagule. Allah yaso su Mom basu wani d auki time ba ta ji ana knocking.. Ta san sune dan ta gansu ta jikin d an TVn dake jone da cctv camera d in gaban k ofar, dan haka gudun ma kar a sake yin wani jinkirin ta d auko har handbag d inta ta sak ala akan bak ar abayar da ta chanja dama ta yi rolling ta nufi k ofar ta bud e ta fita. Suna ganin ta a shirye chap suka ce su wuce kawai Mom na y ar dariya k asa k asa tana yaba tsantsar k aunar da Sakina take yiwa d anta tana jin k aunarta na shiga zuciyarta. Tun d azu ta lura da yadda Sakinar take ta rawar k afar son zuwa ta ga Auwal d Da wannan tunanin suka k arasa mota Drivern jiya shi ya ja su ya kaisu har cikin tafkeken asibitin. Tunda suka fara takawa cikin asibitin gabanta yake mugun fad uwa! Had e da wani sanyin farin ciki da ya lullub eta. Suna shiga dakin ta fashe da kuka, duk da kuwa Aaima dama ta gaya mata halin da yake ciki amman bata yi tunannin samun shi da oxygen har yanzu ba. Ajiyar zuciya Daddy ya sauk e kafin ya k arasa wajen ya tsaya a dede kanshi yana kallon shi.. Ya rame ba kad an ba ya yi haske sosai. A hankali ya shafa kanshi ya ce Tun lokacin da suka shigo yake d an jinsu sama sama. So yake ya bud e idanuwan nashi amman ya kasa dan haka kurum suna shigowa gabansa ya yanke ya fad A hankali ya samu ya bud e idanuwan nashi da suka k ance.. Suna had a idanu da Daddy ya sakar masa d an murmushi. Murmushi Daddyn shima ya yi masa kafin ya ce ve a surprise for you Ya yi maganan yana mai juyawa ya yafito Sakina. A hankali ta k arasa inda suke. Tunda ta taho jikinshi ya bashi, yana cikin tunani kawai ya ganta a tsaye a kanshi! Mutumin da ko iya motsin kirki baya yi kawai su Daddy suka ga ya yunk ura da sauri zai tashi sai kuma ya ce auch!! Yana dogarar da guiwar hannunsa a kan gadon for sopport dan da mugun ciwo irjinsa wuyansa kafad unsa da kansa suka sara! Sai kuma ya fara juwwa. Da sauri Daddy ya tareshi yana mai zama a bakin gadon ya maida shi kwance ya ce careful mana Sai kuma yasa dariya ya ce har ka warke kenan? Sai a lokacin kunya ta rufe Auwal .A hankali ya d auke idanuwansa a kan fuskar Sakina ya mayar ya lumshe Tsananin farin ciki ya ji da ya ganta by surprise dan ji yayi kamar an tsundumashi a aljannah! Sai kuma a take batun Aurenta da Ashraff ya fad o masa dan haka take lokaci guda ya ji wani tsananin tashin hankali sanann k irjinsa ya hau zafi. Muryar Daddy ce ta katseshi jin yana cewa Auwal ba komai mutum yake sa rai kuma ya samu ba! Kar ka ga ka mallaki Sakina ka yi tunanin duk wani abu idan ka sa rai nan gaba zaka samu. Ubangiji shi ya baka ita ba wai saboda nacin ka da rashin lafiyarkaba. An d aura muku aure jiya kai da ita sakamokon matsalar da ta b ullo a alamarin Aurenta da Ashraff. Amana ce Yarinyar nan Mahaifinta yayi mana kawaici da mutunci Dan Allah kar ka bamu kunya. Tunda ya fara magana Auwal ya k ame! Ya kasa motsi sam! Ji yake yi ma kamar iskar oxygen d in bata isarsa A hankali Daddy ya yi wani sassanyan murmushi ya ce Dota idan kuna buk atar wani abun ga waya chan .idan Likita kuke so za ki ga digits d in a gefe idan kuma abinci ne shima digits d in suna gefe. Mu bara mu wuce ko? Yana da number mu duk abunda kuke buk ata ku kira. Allah ya yi muku albarka. A hankali Sakina ta ce ameen tana mai sunkuyar da kai. Da kyar ya iya bud e idanuwanshi ya ce Thankyou Daddy A hankali dan shi kad ai ya san luguden da zuciyarsa take yi masa. Murmushi ya yi daga haka suka juya shi da Mom suka fice tare da alk awarin zuwa anjima za su dawo Bayan Itama Mom d in ta yi musu addua sun amsa...... A hankali ta ga ya mik o mata hannunsa yana kallonta. Cikin nutsuwa ta k arasa ta sa hannunta a cikin nashi. Still yana kallon fuskarta ya zaunar da ita a gefenshi. Da kulawa ta ce Ina wuni Tana kallon bakinshi ya amsa da Alhamdulillah a hankali. Daga nan ya ja hannun nata ya d aura a gefen fuskarsa saman kumatunshi ya had a da nashi hannun ya runtse kafin ya maida idanunsa ya rufe Ko minti uku ba a yi ba ta ji yanayin rik o da ya yiwa hannun nata ya sauya alamun ya yi bacci, bata san lokacin da murmushi ya sub uce mata ba.. Kallon shi kawai take yi tana sakewa..ya d an tara k asumba har da gemu, tabbas ta so ta tarwatsa rayuwarta da hannunta dan bata jin akwai wanda zata iya so ta zauna ta rayu ta yi farinciki da shi idan ba Ya Auwal ba. Bata tashi sanin zazzafar soyayyar da take yi mishi ba sai da ya kwanta ciwo Sun fi 40 minutes a haka gaba d aya hannunta ya k age amman bata so ta motsa gudun kar ya farka dan ta lura baccin nashi mai dad i ne yake yi cikin nutsuwa da kwanciyar hankali kamar ma murmushi taga yana yi. Sai da ya yi 1 hour yana baccin tukunna ya farka. Yana bud e ido da fuskarta ya fara tozali Itanma shi take kallo dan haka ya sakar mata wani tsadadden murmushi. Sai kuma ya d an gyara ganin kamar a takure take kafin ya ce mata call the Doctor a hankali. Ta fahimci me ya ce shiyasa ta mik e ta je ta danna kiran Doctor d in. Bayan sun gama magana ta koma ta zauna. Tana zama ya sake kamo hannunta yana kallonta sam murmushi ya ki barin fuskarsa. Ba ta jima da zama ba Likitan ta shigo. Yanayin yadda ta ganshi kwance yana kallon kowa tar hakan ba k aramin dad i ya yi mata ba. Jininsa ta fara aunawa cike da mamaki ta shiga dudduba shi Ganin no nid of oxygen d in ne ya sa ta cire ta yi mishi y an allurai daga nan ta cewa Sakina ta k arta a samu ya ci abinci jikinshi is weak kuma ta cire mishi drip d in da yake d an rik e shi tunda ba abincin yake iya ci ba..... Tana gama fad in haka ta juya ta fita tana murmushi Irin wannan soyayyar haka tabbas saboda wannan Yarinyar ne zuciyarshi ta d an tab u dan gashi daga zuwanta komai ya fara yin normal a hankali..Ashe dama Nigerians ma suna irin wannan zazzafar soyayya haka? Dukda ba bak en fata bane amman ta fahimci Hausa suke yi.......... Sakina na shirin mik ewa ya sa dukkannin d an ragowar k arfinsa ya jawota, bata ankara ba shiyasa yayi nasarar janyotan, ta tafi ta fad a jikinshi. A zabure ta yunk ura zata tashi ya ce t move please A hankali dede kunnenta. Shiruu ta yi kawai tana jin yanda bugun zuciyarshi yake yi da k arfin gaske.... Ganin lamarin na shirin sauya masa ya sanya ya d an cikata. Da sauri ta tashi ta koma gefe ta zauna dan tabbas ba zata iya had a ido da shiba kuma. Ya fahimci ta gano shi shiyasa kawai ya yi murmushi ya girgiza kai kafin cikin kasala da rashin k arfin jiki ya ce an duba chan locker ki fitar min brush da maclean da body lotion sai jallabiya da k aramin wando. Please. Ya fad i hakan a hankali. Jinjina kai kawai ta yi ta mik e ta isa inda locker take, ta auko duk abubuwan da ya lissaafa mata ta dawo ta ajjiye a gefen gadon kafin ta ce Gashi tana kauda kanta sannan ta d an turo baki..kallon nashi ya fara isarta kwatakwata ko kifta idon ma fa baya son yi! Aranta ta ce Har sai ya hango muni na Ta ji ya ce wanda hakan yasa ta juya ta kalleshi. Gani tayi ya d an d aga hannuwanshi biyu irin yanda Yara suke yi idan suna so a d auke su. Bata san lokacin da dariya ta sub uce mata ba, da sauri ta sa hannu ta toshe bakinta sannan cikin dariyar k asa k asa ta ce In d auke ka? Ta yi maganar tana nuna kanta. aga mata kai yayi kawai Idanuwanshi a kanta kafin a hankali ya ce Allah na kasa tashi! Jikina ba kwari ko mostin kirki fa ba iyawa nake yi ba so kike in mik e in zube? Cikin yin kalar tausayi ta ce Ya Auwal dan Allah ta yaya zan iya d aukar ka? Tana maganar tana kawar da kai dan bataso su had a ido. Murmushi ya yi yad an ciji lower lip d inshi kafin ya ce To shikenan naji ba zaki iyaba Zo to ki taimaka min In tashi. Da sauri cikin tarar numfashinsa ta ce a gaskiya This time around sai da ya d anyi dariya wadda ta taho mishi da d an tari, sai da tarin ya tsagaita tukunna ya ce Mai yasa ba za ki rik e ni in tashi ba? Ko bakya so in sake..... Da mugun sauri ta k arasa ta sa hannunta ta toshe mishi baki, cikin muryar kamar wadda zata fashe da kuka ta ce Wallahi idan ka k arasa sai na tafi yanzunnan zan koma wajen su Mom Da kyar dan jikinshi sam ba k arfi ya iya zare hannun nata