← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 69

Sashe 60

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 3 min read

A ranar dattijawan unguwa suka zo suka zo suka bawa Madu hak
uri sannan
da maganar
ya koma matsayinshi na mai unguwa
Da kyar kuwa da mugun kyar aka samu ya yarda ya karb
saboda shi a ganinshi komai ya wuce sannan yanzu tsufa ya kamashi amman sam suka k
i amincewa suka ce
Ai su basu da wani mai unguwa wanda ya chanchanta sama da shi
Tunda Abba yake bai tab
a ganin nisan dake a tsakanin gidan Granpa da Gidan da zai zauna ba sai yau!
Allah Allah kawai yake su k
arasa.
Suna shiga Mama taga abun mamaki..har da wata k
atuwar heart a tsakiyar falon an yi decoration, ita kam abunma ma sai ya bata kunya..kar wani ya shigo ya gani..
Ruwan furniture da electronics kuwa kamar ba a san zafin kud
in ba.
A chan sama ma d
akinsu Abba ya yi decorating sosai da red hearts
Ita dai Mama in banda murmushi ba abunda take yi
dan har ga Allah abun ya burgeta.
Idanuwanta suna kaiwa kan akwatuna dozen a take ta b
ata rai!
Da sauri ya kauda kai yana d
an murmushi.
Cikin rashin jin dad
i ta ce
Abba cewa fa na yi ka barshi.
Ka san za ka yi shine mu kuma ka hana mu yin kayan d
aki?
Da sauri ya sa hannu ya toshe mata baki ya ce
Maryam wallahi bani da energy d
in arguing yanzu, ba ri mu yi sallah ko? Mu ci abinci sai mu yi magana.
kawai ta bishi,
tana ta faman fushi suka yi sallar suka ci abinci.
Za ta ci gaba da mitar ya ce
Bara inyi wanka sai ayi min mitar ko?
Ya fad
i haka yana tattare wajen ya yi waje da sauri yana mamakin Mama da mitar ta har yanzu ashe tana nan.
Itama wankan ta yi ta nad
a laffayarta bayan ta chanza kayan da ta zo da su a cikin akwatinta.
Tana cikin nad
a laffayar ya shigo, ya tsaya a bayan ta.
Ko juyowa bata yi ba
ta ce
Yanzu inda nice na nace sai na zo da kayan d
aki nasan ba zaka ji dad
i ba amman ni kalli ka yi lefe bayan an riga an gama magana,
sai kace wata Yarinya...
A hankali ya juyo da ita ya ce
Wallahi bana gane abubuwan da kike fad
Na gaya miki bani da energy d
in arguing................
EARLIER..
Wata razananniyar k
ara Umma ta saka mai had
e da ashar kamar wata mahaukaciya!
Jalila kuwa
gefe guda kawai ta koma ta zauna dab
ass!! Ta k
ame a waje guda sai kuma hawaye suka hau zirya wani na korar wani ba k
autawa
Tabbas ko jiya sai da Abdullahi ya kirata, da ta k
auka ya yi mata message yana cewa
Chapter 60 · 0% Book details