Sashe 53
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ai da ke aka yi.... Wata mahaukaciyar tsawa Dad ya daka mata ya ce wallahi idan kika sake yin magana sai na kasheki da hannuna kafin a tafi da ke gidan yari! In a serious tone Granpa shima ya ce mata Ki nutsu! Ko In saka a fasa miki kai da bindiga Sannan ya juya ya cewa Mom Continue Cikin kuka Mom ta ci gaba da magana Muna tunanin ta yadda za mu shiga d akin su Aslam mu zuba a lemon cikin fridge d in da yake a d akin nasu ko mu zuba a ruwa ya sha sai Allah ya kawo sauk muka ji ya cewa Huda ta had a mishi coffe Hudan na shigewa kitchen aka fara watsewa, muma muka fita Mammy ta cewa Dad zata tafi tare da k awarta ta ajjiyeta a bakin gate yanzu . A gaban sa ta shiga motar kawar tata, motarsu shi da Aisha tana fita ta fito ta yiwa k awartata sallama muka zagaya baya ta ce min in tsaya a nan baya in tabbatar babu wanda ya ganta In yi keeping mata watch daga nan ita kuma zata shiga ta aiki Huda ko kuma dai ta d an ja hankalinta ta watsa gudun kar idan zance ya fito Huda ta ce ita ce ta aiketa Har zata juya na rik o hannunta na ce mata ta zuba d an mitsitsi kawai dan Allah A gabana ta nuna min d an k aramin da zata zuba wanda na tabbar ko b era ba lallae ya iya kashewa ba! Na so ta bani ragowar amman sai ta ce ko dai ban yarda da ita bane ba? Shiyasa kawai na yi trusting d inta na barta ta wuce. Kafin Mammy ta zagaya ina zuwa bakin k ofar kitchen d in ta baya sai na ga Hudan ta fita! Ina shirin kiran Mammy a waya naga an shigo.. Wallahi Arshaad fuskarka da jikin ka a rufe suke ko ina amman tashi d aya na gane ka. A tunanina bakin ku d aya kaida Mammmy sai da na ga ka zaro allurar da bata cikin tsarin mu tukunna gabana ya fara fad uwa. Ba k aramin sanyi na ji ba da naga har ka bud e allurar zaka zuba kuma sai naga ka yi tsaki ka rufe ka mayar ka ajjiye alamun ka fasa A take gaba d aya kowa a falon aka ce Alhamdulillah Cikin kuka ta ce Garin lek en ka da nake ta yi yasa har ka gannni ka fito ba tare da ka d auke allurar ba. A cikin filawowi na b uya kana wucewa na zagaya ta k ofar parlour zan shiga kitchen d tun a bakin main door na parlourn na hango Huda tana shirin shiga kithchen d amman ban hango Mammy a kitchen d inba wadda na tabbatar ita ce ta had a da allurar da ba lalle ta gama sanin ta mecece ba ma da shinkafar b erar ta matse gaba d aya a cikin coffee d in wanda sanadiyyar hakan ne na rasa y ar uwa ta d aya tilo a duniya. Da sauri na fita na zagaya baya. Ina zuwa bayan kitchen d in na ga Mammy a wajen tanata gumi, ta ce min ta zuba amma fa saura kad an Huda ta kamata Jin kamar tahowar mutum ta bayan mu ne ya sanya kawai muka yi sauri muka bi ta gaba muka bar wajen. Na saka driver ya mik a Mammy estate ni kuma na koma part d ina. Cikin kuka ta ce Arshaad ba kai za a kama ba Mu za a kama baka da laifin komai Da sauri Mammy ta ce Ke dai za a kama munafuka!! arya take yi min, duk abunda ta fad arya ne wallahi. A hankali Arshaad ya lumshe idanuwanshi wasu zafafan hawaye suna zubo masa. Mom bata damu ba ta ce Another things Although ban san waye ya turo Mommy daga bene ba but Mammy nake zargi dan na ji tana waya rannan kamar da malaminta ne tana cewa a sake toshe mata baki a goge mata tunani kar ta tona mata asiri kafin ta san abun yi next da ita da kuma na tambayeta sai ta k i gaya min komai dan haka bani da tabbas amman tabbas na san wanenen musabbabin ciwon nata tun farko Mammmy ce ta yi mata asiri! Har wajen bokan da yayi aikin idan kuna so zan kaiku. Shiyasa tun a cell Mommy tana warkewa mu bama ma saniba Ita kuma Mammy ta fara mugayen mafarkai Inaga sauk ar da akeyi a gidan nan kullum ne ya sanya abun bai koma kanta ba ta samu mafarkan suka barta. A hankali Aslam ya ce Ita ta turo ta daga bene Kafin ya kalli Mommy ya ce Mommy ranar da naje zan ce miki Ina son tafiya Uk ana i jibi auren su Arshaad Pretending kawai na yi dan ban san ta Ina zan fara ba sannan naji kin ce peace da kwanciyar hankali kawai kike buk ata a yanzu Amman tabbas na ji conversation d inku ke da Dad. Mom ce ta sake cewa Sannan mammy..... Da sauri Mommy ta k arasa gaban screen d in ta had e hannuwanta biyu ta ce Dan Allah dan Annabi Adama ki yi shiru Sai kuma ta fashe da wani sabon kuka. A hankali Granpa ya ce kowa ya zauna Ba ayi minti uku ba duk suka zazzauna har Arshaad da Granpa ya sake ce mishi Muhammad zauna kaima Da kyar Granpa ya samu ya ci gaba da magana daZa mu yi amfani da tombprint mu hukunta mai laifi Second hannun da ya fito a jikin tukunya apart from na Huda hannun Rukayya ne! Sannan ya sake fitowa a jikin syrinji tare da na Arshaad wanda na tabbatar kafin ya saka safar da Adama ta fad a ne ya yi mistake ya rik dan bai fito a jikin tukunya ko murfin ta ba. Ya fahimci hakan inaga tun a ranar da aka d auka samples d in shiyasa ya yanke shawarar ya gudu! Ban kuma san me ya dawo da shi ba dan haka yanzu inaso ka fad i gaskiya da gaskiya tun da an san komai kuma muma mun fahimci komai. Kaga waennan manyan y an sanda da ss ne kar ka cuci kanka ka yi bayanin da zasu d auki rahoto dan na yi alk awari sai na hukunta duk wani mai hannu a kisan Ummi!. Shin maganar da Adama ta fad a gaskiya ce? A hankali Arshaad ya girgiza kanshi kafin ya ce Ba haka bane ba! Ni ne na zuba! Ni na yi hacking wayar Sakina na kira Huda waje tana fita ni kuma na je na zuba! Dama inada wannan plan d in a raina tun dawowata saboda na fahimci Aslam yana son auren shima. Granpa na rok eka da girman Allah ka barsu su tafi da ni. Tsabar takaici Aslam bai san lokacin da ya shak o sa ba ya ce Meyene ribar ka Idan an tafi da kai? Me za ka ji a jail!? Arshaad ka san inane jail kuwa? Sai yanzu Gramma wadda tunda aka fara case d in ta sunkuyar da kanta tana salati ta samu ta fashe da kuka A hankali ta d ago kanta ta taso ta iso inda suke ta kama Arshaad ta mik ar da shi tana kuka ta ce Aslam ka manta waye Arshaad ne? Tun kuna Yara Idan ya yiwa mutum laifi b uya fa yake yi ko da ace mutumin ya yafe masa sai yayi kusan wata yana wasan y ar b uya da shi. Ka san Arshaad yana da kunya yana da kawaici kuma yana k aunarka! Na tabbatar laifin da ya aikata ne ya saka shi yake jin ba lalle a yafe mishi ba sanann shi kanshi ba zai iya fuskantar kowa ba shiyasa ya gwammaci zaman jail a kan zama da mu sannan kuma ka tuna Arshaad yana iya sacrificing komai saboda Mahaifiyarsa unlike her! I m pretty sure ita yake ta k arin rufawaa asiri wanda hakan ya had u da Guilt shiyasa yake k arin tura kanshi jail! Haka ne ko ba haka ba! Arshaad? Gramma ta k arashe maganar tana sake fashewa da wani sabon kukan. Gaba d aya kuka suka saka Aiima Huda Dad Sudais Shuraim Mammy Daddy Mommy hatta Granpa da Abba wanda yake chan a zaune ya kasa motsi kowa kawai hawaye yake yi. Hannuwan Gramma ya rik e gamm! A cikin nasa ya ce Gramma dole Ina da laifi one way or the other.. Ga Junaidu sannan ga successful company d in da na tarwatsa na lalatawa Aslam Na biyewa son zuciya Gramma! Na biyewa So da buri, ki kyaleni dan Allah ki rabu da ni I need time alone away from all of you! Besides Ina jin tsoron kaina a duk lokacin da na ga Huda da Aslam na kan ji tsananin kishi! Ba zan iya ba! This is torture! Ni kad ai na san abunda nake going through Ya k arashe maganar yana fashewa da kuka. Wanann karon hatta Abba kuka ya saka. Da sauri Huda ta mik e ta fita da sauri Aaima kuma ta bi bayanta. Bata tashi sanin Aaiima na bayan nata ba sai da suka shiga cikin parlourn gidanta. Jin mutum a bayanta yasa ta juyo suna had a ido kawai sai suka fashe da kuka a tare gaba d ayansu Da kyar Huda ta iya d akko wayarta ta kira Junaidu yana d auka ta ce Dan girman Allah ya zo tana son ganinshi a kan case d in Ya Arshaad! Ya dubi girman Allah ya taimaketa idan wannan ce alfarma d aya tak da zai yi mata a duniya ya zo ya yi withdrawing complaints d inshi dan ya rasulillahi........... Za mu yi arresting Rukayya Yusuf za mu tafi da ita! Za a sake bincikar ta sannan a kotu za ta ji hukuncinta Daya a cikin y an sandan ya fad ..... Anfi 20 minutes ana fama da Mammy dan hauka tayi musu tuburan da kyar sai da aka nuna mata bindiga tukunna ta tsaya aka datsa mata ankwa. Kukan da Arshaad yake yi sai da ya saka kowa kuka.