Sashe 33
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jin an bada ita bikinta bai ma kai wata biyar ya rage ba Jiki a mace haka Daddy ya sallameta ya shiga nemawa tilo d an nasa wata mafitar.. Kafin 5 days hankalin kowa ya sake tashi saboda idan ka ga Auwal dole sai ka tausayi masa.. A take mazan suka yanke shawarar tura shi wani waje treatment sannan ya d an huta. A cikin kwana biyu aka gama shirye shiryen komai A ranar da za su tafi har an sakashi a ambulance dan zuwa yanzu ko zaman kirki baya iyayi! Auwal d in ya nemi alfarmar ganawa da Granpa da Arshaad..... Granpa ne ya fara shigowa tukunna Arshaad.. Duk wani abu da Auwal ya san ya tab a yi mara kyau sai da ya zaiyyanewa Granpa sannan ya fad i yadda yayi framing Arshaad har Granpa yaso yin shariah da shi! Duk wasu kud e da ya tab iba sai da ya maida mishi, a take ya yayi signing ma company account. Daga nan ya ruk o hannuwansu yana hawaye ya nemi yafiyar Granpa da Arshaad. A hankali Arshaad ya matsa yayi hugging d inshi, yace ba komai komai ya wuce ka kwantar da hankalinka Cikin sauk e ajiyar zuciya Granpa shima yace Komai ya wuce Auwal, kar ka damu na yafe maka. Allah ya baka lafiya Allah yayi maka albarka. Ka kula da health d inka please ka kwantar da hankalinka Allah ya baka lafiya A hankali yace Na gode Granpa but please inaso in bawa Arshaad shares d ina, to makeup for all the things da nayi ta masa Murmushi Granpa kawai yayi ya shafa fuskarshi kafin yace Allah ya baka lafiya Daga nan ya mik e ya fita daga cikin ambulance d in. Bayan fitar Granpa da kyar Arshaad ya lallab a Auwal ya hak ura amman still yace idan Allah yasa yayi rai ya warke to ya na dawowa ya shirya karb ar shares d inshi Idan kuma ya mutu bai dawoba tou ya bashi halak malak! Auwal was very emotional gashi sai hawaye yake yi hakan yasa Arshaad kasa ci gaba da zama da shi dan haka ya mik e ya fice bayan Auwal d in ya ce masa ya turo mishi Aaima please kawai ya amsa shi ya fita. Har airport Aaima ta rakasu shi da Mom. Mom driver ya jata shi da Aiima kuma a ambulance. Itama Aaiiman hak uri da neman yafiyarta yake ta faman yi A hankali tana hawaye tace ta yafe mishi Ya ji dad i sosai dan haka ya d an gyara kwanciyarshi ya fuskanceta sosai sannan yace I saw your message tun kafin rasuwar Ummi. Aaima inaso ki fahimci wani abu guda d aya.. Right now you are confused! Ta yiu burgeki nake yi ko kuma tausayina like ji amman one thing is for sure ba sona kike yi ba! Nasan tun kina k arama da tunanin hakan kika taso amman tabbas ba kya so na Za kuma ki ce na gaya miki..zaki fahimci hakan a ranar da kika had u da matching pair d inki Ki nutsu, you deserve better dan ko da ace na aureki wahala kawai zaki sha saboda zuciyata already ta Sakina ce ba zaki tab a samu ba! Rasa zuciyar Miji a rayuwar aure kuwa is the worst thing da mata zata fuskanta a zaman aure. I don t want that for you, Ina miki kwad ayin ki auri wanda kike so yake sonki. Tabbas na san zan yi aure wata rana idan na samu na tashi daga wannan ciwon wanda In ba da kyar ba shine ajalina.. A ko da yashe In na tuno zan yi aure wallah in banda tausayin matar ba abunda nake ji saboda na san gangar jikina kawai zata aura! Bana so ki kasance wannan matar besides ba zama ki iya jira na ba dan tunda na rasa Sakina I don t think zan yi tunanin yin aure in the next 10 years ma. Sun tattauna sosai Ya ji dad in yadda Aaima ta fahimci shi. Har akazo za sakashi a jirgi tana yi masa alk awarin she ll speak with Sakina for him. Murmushi kawai yayi dan shi kam zuwa yanzu ya hak ura dan ya san su Daddy ba za su tab a nema masa aure cikin aure ba! Sannan after abunda ya faru a birthday d in su Shuraim tsakanin Sakina da su Mom Ya san ba zata tab a yarda da shi ba!. A yanda yake jin zuciyarsa kuwa ya riga ya sadak idan bai mutu ba tou tabbas tashinsa ba kwana kusa ba. Gaba d ayan su sun kasa kunne sun zuba ido suna jira suji daga bakin Granpa! Dan ya cewa Gramma ta gaya musu su zauna a nan ayi zaman makoki for sometime amman har aka shafe kwana ashirin shiru, bai sallamesu ba kuma bai ce su zauna ba. Sai dai In za su yi wanka suka je su yi achan mansion d in, su kwaso kaya set biyu ko set d aya su dawo wanda a haka haka har sun kusan had a wardrobe amman Granpa bai ce komai ba. Daman ita Hudan bata ma tab a zuwa ba dan tun washegarin rasuwar Aslam ya kawo mata akwatin ta, kamar ya sani. A kwana na ashirin da biyar ne Mommy ta nemi Huda ta dawo wajensu side d in Aslam inda aka kaita tun farko. Gramma ba k aramin dad i ta ji ba amman k iri k iri Hudan ta rufe ido a gaban Aslam d in da Mommyn tace Ita a wajen Gramma zata zauna Mommy tana shirin fara lallashinta ta fashe musu da kuka! A hankali jiki ba kwari Aslam d in ya tashi ya fita haka itama mommy.. Bayan fitar su Gramma lallashi da tambayar duniyar nan amman Huda ta kafe tace dan Allah ta bar ta ta zauna a wajenta Haka nan ta hak ura ta kyaleta bayan Mommy ta kira Gramma d in tace mata Kawai ta bar Hudan a wajenta tunda bata so. Aslam d in ma tafiya zai yi akwai wani abu da ya taso a company d insa na sarrafa takalma da yake a chan UK so yana so zai je Sam Gramma bata ji dad in abunda Huda tayi ba amman rashin lafiya da rashin kuzarin da yake damunta kwana biyun nan yasa kawai tayi mata shiru ta rabu da ita.. Tun ranar da Ummi ta rasu take rashin lafiya a tsai tsaye ba tare da ta bari an fahimta ba, ba abunda yafi d aga mata hankali irin yadda family d inta ya koma Poison!! A cikin ahalinta aka samu wani yayi poisoning wani! Wannan tunanin shi ya haifar mata da high Bp ba tare da ita kanta ta san ya hau d inba. A ranar da zai tafi tana d akin Gramma, ta Idar da sallah kenan ta jiyoshi a parlour suna gaisawa da Gramma! Da gudu ta mik e ta fad a band aki ta rufo k ofar, dai dai yana shigowa ita kuma tana rufewa, dan haka ya k arasa k ofar band akin ya tsaya. Ya dad e a tsaye kafin ya lumshe ido ya fara magana Na san saboda ni kika b uya, kuma na san kina jina I just come to say good bye! Tun da yanzu naga kamar na zame miki dodo. Naso ache tare muka tafi but iya yadda kika nuna ranar da Mommy tace ki dawo wajena ya isa ya fahimtar dani idan ma nace ki bini kunya kawai zaki sake bani. Idan wani abun na yi miki wanda ban san da shi ba ki yi hak uri ki yafe min.. If by any chance kinji ra ayinki ya d an sauyu akan fushi da wasar b uyan da kika d auka da ni to ki yi min magana in sha Allah zan sa a shirya miki komai sai ki zo ki sameni achan d Ga numberki na karb a a wajen Gramma, zan yi miki message da tawa ta chan once i settled. Kar ki damu ba zan dameki da messages ko calls ba! Na fahimci you need some space so think and decide wisely. Hudan i can t stay under one roof with you kina guduna kina b oye min ba ba zan iya ba..Ni kad ai na san what I m going through. Ina fata kafin in dawo kin yi figuring out whats going on with you. A hankali yace m going to miss you Yana gama fad in haka ya juya kamar mara lakka a jiki ya fice. Ta dad e a cikin toilet d in kafin da kyar ta bud ofar ta fito.... Kamar yadda ya fad yana isa ya turo mata Arrived safe, Aslam. Da numbersa ta chan. Tun daga ranar bai sake nemanta ba, itama kuma bata nemeshiba. Bayan kwana goma sha uku, yau Ummi ta cika kwana arba in da rasuwa. Ahalin gidan kowa ya ji rasuwar Ummi sosai sun girgiza matuk Hakan kuma ya zamo izina ga wasu, wasu kuwa da zuciyoyinmu suka ruga suka daskare ba abunda ya chanja a lamari da tsaurin su. Sai a ranar sadakar arba in d in tukunna Aslam ya dawo da safe, dan haka bai samu damar shiga cikin gidan ba ya tsaya a wajen da ake addua. Bayan an ida an kammala sauk a aka raba sadaka aka fara watsewa Sai a sannan Granpa ya yafito shi da hannu. Cikin nutsuwarshi da class ya mik e ya k arasa inda yake ya durk usa ya gaidashi ya sake yi mishi gaisuwa. A hankali yasa hannu ya shafa kanshi, kafin ya amsa. A hankali Aslam d in yace Allah ya jaddada rahama a gareta Ameen Granpa yace yana mai sauk e ajiyar zuciya sannan ya zare hannunshi daga kanshi yace Taso muje akwai inda nake so ka rakani. Driver d inshi yana ganin sun nufi wajen parking motoci ya mik e da d an sassarfa ya k arasa inda suke. Hannu kawai Granpa ya mik a masa! Ya gane me yake nufi dan haka ya zaro key d in Gwagon d in da suke tsaye a gabanta ya bashi. Ya na karb a ya mik awa Aslam ya ce mu je! Daga nan