Sashe 67
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hanyar estate. Aslam sarai ya lura da Huda, yadda duk jikinta ya yi sanyi kuma tabbas ya san damuwarta.. A hankali ya ce Hudatie kowa fa da lokacinshi, sannan ai lokacima bai wani ja ba, Manu fa matar Yash Indai zan iya tuna lokacin da ya turo min iv d in bikinsa tou ina jin yanzu shekararta uku da aure! Amman har yanzu bata haihu ba kuma kinga kishiyarta ita har ta haihu Ita kuma tace me? Ga Mommy itama sai da ta yi shekara kusan... Kukan da ta fashe masa da shi ne ya sanya shi sauk e ajiyar zuciya yad an kamo hannunta ya ce Gaskiya Hudatie zan fara miki bulala! Gaba d aya kin zama shagwab iya, abu kad an kuka? Cikin kukan ta ce tou Ya Aslam bakaga ita Manu d in an yi mata kishiya ba? Da sauri Aslam ya ce Woow!! Good idea Huda, kai! Amma Allah ya yi miki albarka, kin kawo shawara kinga nima sai in k ara auren kenan! Bara muga..daman ina son k asar Egypt dan haka y ar egypt zan fara aurowa sai in auri y ar indiya sai in je garin Taraba In auro saboda Mommy sai kuma In tafi Chad in auro saboda inyiwa Dad shima kara. Cikin k ara sautin kuka Huda ta ce Ya Aslam ka fa lissafa hud u kenan, ni kuma a ina za ka saka ni? Tana tambayar tana sake fashewa da kuka. Cikin dariya k asa k asa ya ce Au haba?? Ok tou bara in cire y ar indiya tunda kema ai kinada gashi sosai Irin nasu This time around duka ta fara kai masa Cikin tsananin dariya da nishad in da yake ciki ya ce Haba mana Hudatie Ubangijine fa ya ce mu yi biyu uku har hud u indai za mu yi adalci. Ya fad i haka yana Parker motar a harabar gidansu dan har sun iso. A hankali ya kamo Hannunta cikin kulawa ya ce Kinga ni kuwa ba zan iya yin adalci tsakaninki da ko wacce mace ba shiyasa na zab i in zauna da guda d aya! Dan nasan muddin na k ara aure to zan kasance cikin mazan da suke tashi da shanyeyyen b arin jiki ranar gobe k iyama. Kamar wata wawuya sai kuma ta fara murmushi kad an kad an tana kuka. A hankali ta kwanta a jikinshi yasa hannu ya yi hugging d inta. Dariya ya yi kafin ya ce Irin wannan zafin kishi haka? How much do you love me?? Ya yi mata tambayar yana murza tafin hannunta. A hankali ya ji ta ce Stars da ruwa kansu inda ace za a iya kirga su tou baza su kai adadin yadda nake k aunarka ba Ya Aslam.. I love you so much!!! Till eternity ll always love you................... ..BAYAN SHEKARU GOMA!.. Abubuwa da dama sun faru.. An samu cigaba k ari d aukaka da farin ciki sannan an samu rashi na rasuwar Gramma Kaka da K asimu. Shekara biyu Mom ta yi a wajen Innaa, da kyar da fad a da lallashi da shawarwari aka samu Daddy ya amince ta komo amman fa ya k ara aure! Dan tana tafiya ko shekara ba a yi ba ya auri wata k anwar Abokinsa y ar gayuu Budurwa amman zata kai 35 years Ana kiranta da Kaulat Tabbas sai da Mom ta yi da gaske tukunna ta yi kokawa da zuciyarta dan Kaulat ta fita ta ko wacce hanya Kyau! Ilimi! Aji! Kud Gata!! Sannan sai take gani kamar ma Daddyn ya fi son Kaulat d in a kanta. Amman kuma da ta yi hak uri bata yi komai ba sai abun ya zo mata da sauk dan Kaulat sam babu ruwan ta a waye take sosai kowa nata ne shiyasa ana aurota ma ta siye zuciyar kowa a cikin estate d Mammy kuwa hukuncin life inprisonment aka yanke mata na kisan Ummi dan k iri k iri Mommy ta kafa ta tsare tak i yarda a yi shari ar case d inta da Mammy. Mammy ta yi nadama a gaske a prison Sukan je su ganta dan ba a chanjawa tuwo suna she s still part of the family. Banda sauk a da haddar Alqurani, nafila da neman yafiyar Ubangiji ba abunda ta saka a gaba..... Yanayin karatun su Huda wanda Aslam ya tsara akan za su yi a Cairo hakan bai faru ba saboda Mama da Daddy cewa suka yi Huda ta yi BUK tunda a kano Aslam yake Sakina kuma ta yi gwagwalada. Mazajen nasu sam! Basu so hakan ba amman ba yadda suka iya haka nan suka amince domin sun san duk abunda babba ya hango Yaro ba zai iya hangowa ba. Cikin sa a suka fara karatun nasu Allah ya taimake su ba a samu strike da delay ba ko sau d aya har suka kammala karatunsu da first class ba tare da sun samu delay ko tangarda ba. Hudan ta zab i fannin Paediatric Sakina kuma Gynecologists. Suna kammala karatunsu suka tafi course na k aro Ilimin sani a fannukansu na shekara bibbuyu a UK. A lokacin both Aslam da Auwal kowa ya bud e sabbin company d insa a chan uk d in dan haka kusan tare suka tafi da mazajensu da yan su har suka kammala! Sai a wannan lokacin ne kuma Arshaad ya yanke shawarar dawowa gida tare da Amaryarsa mai suna Jahad ar k asar Saudi Arabiya wadda ya aura last year! Kaff familyn MT babu wanda bai je bikin Arshaad ba har su Ummu, tun a lokacin suka so ya koma gida yak yanzu kuma shi da kanshi ya yanke shawarar komawa gida dan he s pretty sure baya yiwa Huda zazzafar soyayyar da yake yi mata a baya. A ranar da suka dawo Huda da Sakina suka tarar da babbar kyauta daga Granpa wanda ya bud e musu tangamemen asibiti mai hawa wajen biyar! Ya basu ya ce su zab i suna su saka Da farko sunan Madu suka so su saka amman sai Mama da Ummu suka basu shawarar su saka Mai Turare A ranar Granpa ya had a walimar welcoming Arshaad da Amaryarsa ewar Asibitin su Huda da kuma saka ranar Sumayya da Shuraim wadda Sumayya ta amince da auren da kyar! Bawai don bata son Shuraim ba sai dan ita a ganinta bai kamata ta auri age mate d in ta ba...... ......Yau da kanta take so ta je ta d auko Yaran saboda tana son zuwa wajen Jalila da su, duk da cikin wajen wata bakwai d in dake a jikinta hakan bai hanata driving da kanta ba. Tunda wuri dama ta kira driver ta ce masa kar ya je, da kanta zata je ta kwaso su Tana zuwa tun a bakin gate mai gadin da ya bud e mata ya ce ta je da wurwuri office d in principal yana ta fad Tun d azu ake kiran layin office d insu ita da Maman Arshaad amma duk su biyun basa d auka. Da sauri ta k arasa office d in, tana shiga ta sauk e ajiyar zuciya ta girgiza kanta a ranta ta ce Dama na sani Tana k arasawa ta kamo kunnen Arshaad ta jaaa da k arfi ta d aga shi ya mik cikin fushi ta ce yau ma ko? Wai mai yasa baka jin magana ne? Da sauri principal d in ya ce Mrs Aslam This boy must leave this school gaskiya! We can t tolerate him anymore!! Wallahi saboda share d in Dad d insa a makarantar nan ne yasa muka barshi amman yanzu kam mun gama yanke shawarar sallamarshi. Zamu fitar wa da Dad d in nasa share d insa idan yak i amincewa. Hudan na shirin fara lallab asa principal d in ya katseta ta hanyar cewa Mun rigafa mun gama magana! Saboda Allah ko malamai bama bari su daki Yaro saboda iyaye basa so amman bamu huta da case ba kullum duk akan Arshaad. a da zuciyar shi yayi yawa gaskiya. Ajiyar zuciya Hudan ta sauk sannan ta cikawa Arshaad wanda yake ta faman kumbure kumbure kunne ta mik awa Anum key d in motar ta ce Na san ya girmeku amman kun fishi hankali! Gashi ke da A Ku ja Yaran ku je ku jirani a mota gani nan zuwa. Har suka fice yana nan a tsaye bai motsa ba dan haka ta daka mishi tsawa ta ce Bisu kaima ka je ka jirani! Saura kuma idan na fito in ji sabon labari Yana fita ta nemi guri ta zauna.. Da kyar da sid in goshi ta lallab a principal d in, dan zuciyarshi ta zo wuya game da lamarin Muhammad Arshaad.... Wani abun mamakin tana fita ta tarar da wani sabon damben! Ko ba a fad a mata ba ta san waye.. Tun kafin ta k arasa ta hangoshi akan ruwan cikin wani almajiri yanata kimarshi ayan almajirin kuma yana kanshi yana dukan shi amman ko a jikin sa. Da kyar da taimakon wasu samari aka janyeshi daga kan almajirin da ya danne dan shi d ayan almajirin yana hangota ya matsa gefe. Sosai kuwa ya yiwa almajirin jina jina dan dama a fusace ya ke su kuma suka tab osa. Sai da ta d an duddubashi ta ga ba wata matsala tukunna ta basu kud i ta had asu da samarin da suka raba damben ta ce su taimaka su kaisu chemist tana da Yara k ananu a mota daga nan ta basu hak uri ta ce su bisu su tafi chemist aje ayi masa dressing. Daga nan Arshaad ya shiga motar ta ja suka wuce daman su Anum ana fara fad an suka tura su Abbakar suka hana su fita suka rufe motar ba wanda ya fito a cikin su balle a had a da shi. Gidan Jalilan da bata je ba kenan, haka ta kama hanyar estate da su tana mamakin Arshaad, chan wani murmushi ya sub uce mata a hankali ta girgiza kanta a ranta ta ce Sai dai ba d an Sakina da Auwal ba ala! Ba ta ce mishi ba. Driving d inta kawai take yi dan a mugun takure take jinta. Tun da Yaron ya ga an zo gidansu