Sashe 54
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ya durk ushe a wajen. Mommy ma ta so hanawa amman Dad ya rik eta haka aka fita da Mammmy tanata kuka tana tonawa kanta asiri dan sai faman jerowa Dad Granpa da Mommy Allah ya isa take yi a cewarta su ne suka tunzurata ta yi komai sannan in da Granpa bai bawa Aslam gida sannan ya bashi Mt a b oye a munafurceba to da bata yi abunda ta yi ranar birthday d in su Shuraim ba. Ana fita da Mammy bayan d akin ya d auki shiru na kusan 7 minutes. Babban y an sandan ya yi gyaran murya ya sake cewa Unfortunately za mu tafi da Arshaad shima.. Bashi da laifi a case d in Ummi amman yana a case d in Junaidu! Kuma Junaidu a sama shima ya kai k arar shi dan direct case d in daman hannuna ya fad Sannan Aslam ma idan yanaso zai iya filing complaint ya yi shara a da shi akan tarwatsa mishi company da ya yi. Cikin tsananin b acin rai Asalm ya k arasa inda mutumin yake tsaye ya ce Who the hell do you think you are? Ni zaka gayawa abunda zan yi da brother d ina!? Idan na sake ji kace zan yi shari a da shi I ll make sure ka yi regretting kasancewarka d an sanda! Off you go.. Just leave! Za mu k arasa issue d in mu mun gode. A hankali cikin d an b acin rai mutumin ya ce Mr Aslam watch you words! Kuma let me assure you Idan ba Junaidu ne yazo nan ya ce ya yi withdrawing complaints d inshi a Arshaad ba to dole za mu tafi da shi! And idan ka yi interfering to za mu had a da kai A hankali Arshaad ya mik e ya k arasa ya dafa kafad un Aslam ya ce Let it go.. s fine i m fine. Yana shirin yin magana Junaidu ya shigo shi da Aaima Tabbas! Ya so ya hukunta Arshaad, yaso ya hukuntashi akan irin abunda ya yi masa amma ta dalilin Hudan sannan tsakanin shi da Aaima tabbas ya san watak il wani abun ya k ullu dan tunda ya ganta ya rasa sukuni sam! Waennan dalilai biyu suka sanya kawai ya k arasa inda mutumin yake tsaye ya ce Na yi withdrawing complaint d ina! Arshaad can go free. Allah ya sa mu fi k arfin zuciyoyinmu. Wata nannauyar ajiyar zuciya Aslam ya sauk kafin ya juya inda Junaidun ya ke ya yi hugging d inshi sannan ya d ago yad an yi tapping shoulder d inshi ya ce Thank you Junaidu, thank you so much. Murmushi kawai ya yi Arshaad yana shirin yi mishi magana ya juya ya fita. Da sauri Aaima ta bi bayansa dan yi mishi godiya. Bata samu ta cimmasa ba sai a compound d in Granpa dan sauri yake yi sosai. Da d an k arfi ta ce Ajiyar zuciya ya sauk e ya lumshe manyan idanuwanshi tukunna ya juyo. Gaba d aya jikinta a sanyaye yake a haka ma bata ga sanda aka tafi da Mammy ba. Tana zuwa ta ce Thank you. Mun gode kwarai! Allah Ubangiji ya taimakeka kaima a lokacin da kake buk atar taimakon gaggawa A hankali ya d an sunkuyar da kanshi, har ya d ago zai yi magana sai kuma ya lura da yanayinta.. Ganin da yayi bai kamata su yi wannan maganar yanzu ba yasa ya ce Ba komai. Amman akwai alfarmar da nake nema a wajenki! Naga yanzu you are not in a good shape idan ba damuwa zan iya zuwa nan da 1 week da laasar around 5 haka! I need to talk to you. A hankali ta ce Allah ya kaimu Daga nan suka yi sallama ta sake yi mishi godiya ta koma ciki. Tana tafe tana matsar hawaye. Abakin kofar shiga taga mutumin ya fito da ragowar mutane biyu Haka kawai jikinta ya bata an tafi da Mammy dan daman bata ganta ba d azu da ta dawo parlourn... Anan wajen kawai ta durk ushe ta sa kuka. Aslam yana ganin mutumin ya fita ya sauk e ajiyar zuciya ya kalli Gramma ya ce Gramma Ina takardun dana baki d azu da safe? A hankali Gramma tana matsar hawaye ta juya ta nufi hanyar d akinta. Bata yi 4 minutes ba ta fito rik e da wasu takardu masu yawa file file wajen uku. Bai bari ta k araso ba ya k arasa ya karb a sannan ya zaunar da ita a kan kujera ya ce thank you A hankali ya k arasa ya d an rissina ya mik awa Granpa ya ce ya duba, yana zuwa bara ya d anyi magana da Arshaad. A hankali ya k arasa inda Arshaad yake ya ce Arshaad you are my brother and best friend. Bani da d an uwa kuma Aboki kamar ka amman ka yi hak uri ba laifina bane Allah ne ya d aura mana son mace d aya! Ba zan iya b oye maka ba I loved Huda tun kafin ka kaini wajen ta mu gaisa i knew her tun ina Uk.... Nan ya bashi brief labarin da ya gayawa Huda. A hankali ya ce Da na dawo naga yadda kake k aunarta shiyasa kawai na yi deciding In bar maka ita! Which almost kill me shiyasa yanzu nake mai baka hak uri.. Da ace inada iko da zuciyata to da na hak ura na bar maka ita amman ba zan iya ba! m sorry to say this to your face wallahi ban san irin k aunar da nake yi mata ba ban san ma kalar wannan son nake yi mata ba sai da na mallaketa a matsayin matata! Dan Allah ka yi hak uri ka fahimceni...... Hugging d inshi kawai Arshaad ya yi yana hawaye. Dakyar suka cika juna Arshaad d in ya ce You have sacrificed a lot for me ka gaya min dalilin da zai sa ba zan hak ura In cire matarka a raina ba? Kar ka damu you have tried Aslam for my happines kanaji kana gani ka danne farin cikin ka saboda ni in yi farin ciki. You are the best brother and the best friend in the world.. Komai ya wuce Ina so ka saka a ranka kamar ban tab a had uwa da Huda ba amma dan Allah please inaso zan bar k asar nan! For some years Ina son in yi healing daga Mammy da kuma everythin.. t stop me please...... Murmushi Aslam ya yi kafin ya ce ba zan barka ka tafi haka ba Ya fad i haka yana mai juyawa ya isa inda Granpa ya ke yad an rusuna tukunna ya karb a takardun da Granpa ya gama dubawa ya fara magana.. Granpa ya mallaka min Mt duk da na san kowa ya sani a nan a yanzu, wanda maganar ta fito ne ta wajen Mammy da ta ga copies d in takardun a d akin Arshaad, shi kuma na san a mota ta ya ga takardun ranar da ya d auka ya fita ya ce tasa ta lalace. A ranar da ya bani gida a UK a ranar ya bani had e da MT. Ba yadda ban yi da shi ba amman ya ce yana so yayi komai ya gama ya gaji da cases kuma daman shi ni ya shirya bawa. Na yi godiya tabbas na kuma yi farin ciki amma a ranar na fara working akan nima nawa decision d Arshaad, mun yi magana da kai a kan kana so ka bar k asar nan shiyasa na baka na Uk! Hope you are happy. Da sauri kowa ya zuba mishi ido. Murmushi ya yi ya d aga musu kai alamun tabbatarwa Sanann ya ci gaba da magana Auwal kuma na bashi na Abuja, ni kuma na d auki na Kano A hankali ya juya inda Granpa yake ya ce Granpa ba wa ban ji dad i akan kyautar da ka yi mini ba I really appreciate it but this has been my wish since.. It was your wish ka mallaka min MT ni kuma wish d ina shine mu rabashi a tsakaninmu brothers uku. I hope ban b ata maka rai ba sannan kayi farin ciki da decision d ina. Ban yi tempering da wish d inka na passing MT from generation to generation ba Instead na sake fad a wish d in naka ne Na tabbatar duk mu uku zamu zage kwazo wajen kular maka da MT in sha Allah kowa zai kula da nashi sannan za mu yi passing d in shi each to our capable child just like you wanted sannan zamu rubuta mu ajjiye an mu suma su bawa capable jikan mu each suma kuma jikokin namu su bawa capable d ansu A haka dai har illa masha Allah. I hope ban sab a maka ba. Ya k arashe maganar yana sunkuyar da kanshi ganin yadda Granpa ya kafeshi da idanuwa. A hankali Granpa ya mik e ya sauk o daga kan kujerar tashi ya dogara sandarshi ya k arasa inda Aslam yake tsaye ya shafa fuskarshi a hankali yana jin tsantsar k aunar jikan nashi tana sake shiga cikin zuciyarshi, a hankali ya ce I wonder why mutane suke jin haushi Idan nace kaine favorite jikana. Yana gama fad in haka ya ce Allah ya yi muku albarka m very happy with your decision, thank you. Daganan yasa kai ya wuce side d inshi yana dogara y ar sandarshi Gramma itama ta mik e ta mara mishi baya. A hankali Dad ya k arasa ya yi hugging Aslam sai kuma ya jawo Arshaad shima ya had asu duk su biyun ya rungume. Murmushi Abba yayi shinda su Shuraim waenda suka koma kusa dashi tun d azu da za a tafi da Mammy suka mak ale masa. Haka shima Daddy yana d an murmushi idanunshi tap kwallah ya ce Inama ace inada super powern da zan yi using in ganni a tsakiyanku Dariya duk suka yi har Mommy. A hankali ya ke kallonsu kafin ya ce Sai mun dawo in shaa Allah.. May this smile never fade away a fuskokinmu Duk had a baki suka yi