Sashe 62
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gaba. Hansai ta yi kuka ta yi kuka kafin daga baya kawai ta sa aka taya ta ta kinkimi Sadiya bayan an sanya mata kayanta ta d aura akan mashin....... Suna isa wani k auye ta ci sa a ta samu motar kano direct! Shata ma tayi ta ce in sukaje gidan zata shiga ta d auko masa kud insa saboda Sadiyar ta samu ta mik Har k ofar gida ya kaisu. Sai da ta rufe mata fuska da d ankwali tukunna ta shiga ta kira K asimu da Laraba. Da taimakon drivern aka shigar da ita asimu sai faman sababin tambayarta yake yi Laraba kuwa tun daga yadda taga fuskar Hansai da kuma Sadiyar gabanta ya fad Shiyasa ta ma kasa maganar ko iya kama Sadiyar ma bata yi ba, yadda take a sandare ne ya sanya ta yi tunanin ko mutuwa ta yi shiyasa ana shiga gidan tun kafin a gama kwantar da ita akan tabarma ta fashe da kuka. Jin kuka yasa Jalila wadda tun jiya Laraban ta b oye ta a d aki ta cewa su Baaba Talatu ta gudune itada Sadiya ta fito! Tana hango Sadiyar a kwance ta tafi jikinta ta fad a ta fashe da wani matsanancin kuka. Hansai bata tanka su ba sai sake kiran Junaidu da tayi ta ce masa sun iso yanzu ya zo sannan ta je ta duba d akin Amarya taga da sakata tukunna ta dawo inda suke ta tsugunna. Daga K asimu har Laraba babu wanda ya iya tab a Sadiya dan shima K asimun zuwa yanzu ya fara tsurewa sakamokon ganin da yayi ko motsi Sadiyar bata yi. Tana tsugunnawa taji ana tab ofa dan haka ta je ta tambaya waye? Ajiyar zuciya ta sauk e jin Junaidu ya ce ni ne A hankali ta bud e mishi. A hankali yad an gaisheta sannan ya hau tambayarta mai ya faru? Ina Umman nasu!? Sun tafi tun jiya wayar su bata shiga. Mai ya faru ba dai hatsari suka yi ba ko? Maganarsa ce ta katse sakamokon hango Sadiya a kwance a sank ame! Dakyar Junaidu wanda k irjinsa ya hau dukan uku uku ya samu ya k arasa wajen ya tsugunna ya yaye mata fuska! Wani wawan tsalle K asimu yayi had e da ihu ya fad a kan Laraba tsabar tsananin tsoro. Da sauri shi kuma Junaidu ya kauda kanshi gefe ya runtse idanuwanshi wasu zafafan hawaye suna zubo mishi dai dai nan Hansai ta k araso wajen Cikin kuka Laraba wadda ta samu ta ture K asimu daga kanta da kyar ta ce Hansai garin yaya haka ta faru? Mai ya sameta haka ba ido? Su waye suka kashe min Sadiya? Ta k arashe maganar tana sake fashewa da wani matsanancin kuka. Tiryaan tiryaan haka Hansai ta zayyano musu duk abunda ya faru bata b oye komai ba sannan ta ce Tana da rai bata mutu ba, inaga yanzun bacci tayi. Cikin tsanannin b acin raii Junaidu ya rufe ta da fad a kamar y arsa babu abunda ya fi b ata mishi rai irin wai wajen mayu da aljanu suka je Ya jima yana bala i yana hawaye kafin ya mik e a mugun fusace ya fita. Jalila kuwa in banda kiran sunanta tana tattab ata ba abunda take yi. Junaidu bai yi minti ashirin ba ya dawo gidan da wasu mutane kana gani kasan Likitocine. Su suka d auketa daga nan ya cewa Hansai ta biyo shi. Bai dawo ba sai washe gari shi kad ai ba Hansai. Jalila da Laraba ya tarar a parlourn. A hankali ya zauna yana kallonsu Jalila ta rakub e tanata faman kuka abun tausayi. Da kyar ya kauda idonshi a kanta yana jin tsananin tausayin ta dai dai nan K asimu ya shigo ya nemi waje ya zauna sannan ya ce Gani dan albarka ya ake ciki? Sai da ya sauk e ajiyar zuciya tukunna ya ce Umma bata mutu ba! Amman halin da take ciki gara mutuwa Ta samu tabun hankali sannan idanuwanta babu kuma k afafuwanta sun shanye . Yanzu dai na turasu Cairo ita da Hansai, za a yi mata aiki a chan daganan ta d an dede ta kafin su dawo... Shiruuu, yayi yana jin zuciyarshi tana tafarfasa kafin ya mik e ya k arasa wajen Jalila wadda take kuka wiwi ya zauna sosai a gabanta A hankali ya kamo hannunta ya fara magana Jalila sai dai hak uri, kuka ba zai yi maganin komai ba, mu bita da addua kawai da fatan Allah ya bata lafiya. Kuma inaso ki yi uri sannan ki cire taurin kai ki rungumi Mijin da aka zab a miki! Ki nutsu ki yi hankali Jalila dan girman Allah, Umma kad ai ta isar miki ishara. Ba komai kake sakawa a gaba ka samu ba. Dan Allah dan Annabi Jalila ki koma kamar Jalilan ki ta daa yadda kike lokacin da muke a hannun Mama kafin dawowar Umma cikin rayuwarmu! Ki duba dai ki gani tsarin da kuke kai ke da Umma ba dai dai baneba sam! Na fad a muku na yi nasihar har na gaji daga ku har Anty Zainab wadda ita yanzu Allah ya taimaketa ta gane gaskiya. Ki bud e idonki da kyau ki duba ki gani shin da ku da su Mama waye ya ci riba yanzu? Kinga fa tun a duniya Ubangiji ya nuna muku iyakarku. Ki hak ura da Arshaad ki hak ura da So da Buri Jalila ki hau matakin gaskiya za ki ji dad i a yanzu da gaba. Ki yi hak uri ki tare a gidan Mijinki Na so in bashi gida babba mai bene da komai amman furr ya k i, haka dole na hak ura na bashi k arami mai d akuna biyu da toilet d aya da parlour har da tsakar gida saboda ya ce shi kad ai zai iya affording dan ya tabbatar min tabbas zai dinga biyana kud in haya Jalila irin wannan Mijin mai wadatachchiyar zuciya shi a ke nema, ki duba fa kiga ya san da zancen ki ke da Auwal ya san komai amman ya ce ya ji ya gani Mahaifiyarshi ma ta ce ta ji ta gani What more could you ask for daga bawan Allah nan??. Kar ki damu na yi miki kayan d aki da kayan kitchen na gani na fad a, ki yi uri ki daure Jalila pls, Mahaifiyarshi tana chan hankalin su duk a tashe! Shiyasa na je na samesu na ce anjima da yamma su zo a mik a ki gidanki Ki fad amin ko nawa kike so zan baki jari. Duk abunda kikeso don t ever hesitate to ask me! Dan Allah Jalila amman ki yi k ari ki gyara halayenki dan zaman gidan aure daban yake da zaman gida Baki da wanda zai gaya miki gaskiya sama da ni..... Nan ya yi mata Nasiha mai tsananin rashi jiki. Ya k arashe da Allah yayi miki albarka. Anjima kafin a kai ki ki je gidan Kaka Baba ya ce ki je ki sameshi suna son ganinki Cikin tsanannin kuka Jalila ta fad a jikinsa tana cewa Ka yi hak uri Ya Junaidu. Ka bawa su Mama hak uri In sha Allah zan chanja zan yarda Dan Allah ku tayani da addua ni kaina bana son in sake komawa waccar Jalilar saboda in banda tsananin k unci da tashin hankali da wulak anci ba abunda na tsinta! Hankalina yafi kwanciya a lokacin ina wajen Mama babu kyashi ba hassada ba komai Dan Allah Ya Junaidu ka tayani bawa su Huda hak uri wallahi na tuba. Hannu yasa ya rungume ta shima yana hawaye Sun jima a haka tukunna ya mik e ya mik ar da ita tsaye ya kama hannunta ya ce mata Ta shiga d aki ta huta zuwa lokacin da Anty Zainab zata zo ta tafi da ita gurin su Baba dan sam baya son barinta da su Laraba gudun kar su sake hargitsa mata lissafi. ta amsa sannan ta shiga ciki dan itama tana buk atar Hutun. Sai da ya ga ta kwanta tukunna ya juya ya fita ya yiwa su K asimu sallama ya fice...... BULAMA So da Buri Free Book Final Episode. Mikiya Writers Association. Sai da aka yi sati d aya tukunna Aslam ya bar Huda ta je wajen Mama da kyar, dan sai da ta dinga yi masa kuka wiwi tukunna amma ya ce Daga ranar sai wata wata zata dinga zuwa Tanata fushi haka suka nufi gidan da yamma bayan ce mishi ta yi wuni takeso ta yi. Tana zuwa aka yi sa a su Ummu suma sun zo ita da Sumayya da Khadija dan haka farin cikin ya had e mata biyu. Gaisawa kawai Aslam ya yi da su da kyar daga haka ya juya ya fita da sauri. Dariya su Ummu suka yi suna mamakin irin tashi kalar kunyar. Cikin tsananin farin ciki suka zauna anata hira har su Shuraim waenda Mama ta damu Abba har sai da ya kwaso mata su yau da safe tukunna hankalinta ya kwanta tun suna nuk u nuk u har suka ware aka shiga tab a hirar da su abun gwanin ban sha awa. Hudan ce ta ce bara ta kira Sakina itama ayi da ita Dan haka ta kirata video call Mura take yi sosai dan hatta muryarta ma ta d an disashe sannan sai goge hanci take yi ya yi jaaa sosai har ma da fuskar tata gaba d aya. A haka sukai mata sannu sukai mata sallama a cewar su ta je ta huta Ba dan taso ba ta ce ta yi musu sallamar itama ta kashe. ..BAYAN SATI BIYU Duk yadda Aslam ya so ya hana ta fita haka yanaji yana gani yau ma ya barta ta fita gidansu Mama bayan doguwar magiyar da su Sudais suka yi ta jera masa. Kasancewar yau birthday d in Mama yasa suke son had a mata surprise birthday kafin ta dawo Tun Safe Abba ya d auketa suka fita daga gidan, ya kaita spa suka je shopping daga nan suka biya park! Sai da Sudais ya tura mishi we are done Tukunna ya ce mata ta taso su koma gida Ba wani hayaniya ballons d inma