Sashe 31
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kaina naji ina jin haushin kaina ballantana ke. Murmushi tayi a hankali tace Ko sau d aya ban tab a jin haushin abunda kake min ba Abba remember tun muna Yara na sha gaya maka ko menene idan kayi burgeni yake yi dan haka kar kayi tunanin na rik e ka a zuciyata! Zuciyata iya kar k aunarka da tsananin son ka ta sani bata san wani abu akasa sin haka ba Ta k arashe maganar tana d an murmushi. Kuka ne sosai ya kufcewa Abba. A hankali take d an matsar hannunsa wanda yake rik e da nata tace Good bye Abba, ka kulamin da su Shuraim dan Allah, har da Hudata itama ka cigaba da kula min da y ana. Cikin tsananin kuka yace Ummi ki yi shiru.. ar Likita ba fad ar Ubangiji bace ba. Ki yi shiru da waennan maganganun dan Allah. A hankali tace Lokacina yayi! Tun ba yau ba na fara jin hakan a jikina. Shiruu ta d anyi kafin ta lumshe idanunta ta bud e a hankali tana ganin dishi dishi tace Ina takaicin Ba zaka dinga tunani a matsayin masoyiyarka ba bayan raina! Sai dai a matsayin wadda ta sanya rayuwarka a k unci ta saka ka tunani da bak in ciki. Da ace za a bani chance d in da zan iya komawa farko to da na fita a rayuwarka kayi farin ciki daga farkonta har k arshe. Cikin katseta yace Ummi mun wuce wannan wajen, na fad a miki na riga na yafe miki na manta da komai. Ba zan tab a tunoki a matsayin wadda ta sanya rayuwata k unci ba sai a matsayin ki na matata! Amaryata! Uwar y ana! anwata sannan masoyiyata wadda take tsananin so na. A hankali ya matso da bakinsa ya d aura a kan goshinta yayi kissing yana kuka ya d an d ago yana kallon idonta yace I love you, Zainab Wasu zafafan hawayene suka shiga zubo mata, a hankali tace Now I ll have a nice nap! In sha Allah. Thank you. Kasa ci gaba da zaman yayi dan haka ya mik e da sauri ya fita a d akin yana kuka sosai. Yana fita Hudan Shuraim da Sudais suka shigo. Tana jin kukan su ta fahimci sune suka shigo dan zuwa yanzu ba sosai take gani ba. A hankali ta bud e musu hannuwanta alamun su je gareta. Da sauri kuwa suka nufeta suna zuwa tayi hugging d insu gaba d A hankali suka cikata suka matsa gefe suna kuka. Cikin kuka Huda tace Ummi wallahi ban san poison bane ba A hankali Ummin ta katseta ta hanyar cewa Shhh Sai da ta ga ta d anyi shiru sannan tace Magana d aya zuwa biyu nake so in gaya muku Ku had a kanku ku so junanku ku rik e zumunci a duk inda kuke ku rik e amana dan Allah sannan kar ku cuci wani.. A hankali Granpa ya turo k ofar ya shigo Idanuwanshi sun yi jajawur! Tun lokacin da Gramma ta fad a mishi ta fito sam sai ya gagara sukuni shiyasa shima kawai ya yanke shawarar zuwa asibitin. Yana hanya ma lokacin da Aslam ya kira shi ya fad a mishi abunda Likita yace. Da kyar ya taka da y ar sandarshi ya k arasa bakin gadon. Inda Abba ya tashi nan ya zauna tukun a hankali yace Ummi Juyowa ta yi sanann ta d an d ago hannunta tana k arin kama nasa. A hankali ya kamo hannun nata da nashi hannayen duka biyu ya rik Inda su Shuraim suke a tsaye yanzu tun shigowar Granpa ta d an kalla kafin tace ku bamu guri Har sun juya za su fita suka ji tace Allah yayi muku albarka Sai da suka juyo gaba d ayansu tukunna suka ce Ameen Ummi Sannan suka juya suka fita suna wani irin kuka. A hankali ta maida idonta inda take Jin Granpa tace Daddie, dama inada niyyar bada sak o a baka koda ace baka zo ba. Na gode kuma naji dad in zuwanka. Maganata ta farko Itace Godiya! Kasancewar ka Uncle kuma Uba a gareni Is one of the luckiest thing da kuma nake alfahari da a rayuwata. Tun tasowata h ar kawo yanzu bana jin akwai abunda na tab a nema na rasa shi, baka rage ni da komai ba akoda yaushe k ari kawai kake yi kaga nayi dariya na samu abunda nake so! Na gode kwarai Daddie bana jin aduniyar nan a kwai d iyar da tayi sa ar samun uba mai tsananin kaunarta kamar ni. Runtse hannunta da yake a cikin nashi hannayen yayi hawaye ya fara sintiri akan tsohuwar fuskarshi. A hankali dan muryarta tayi low zuwa yanzu ta ci gaba da magana Sai magana ta biyu Shawara ce zan baka! Iyaye da manya suna ganin kamr duk abunda babba yayi shine dai dai alhalin wasu lokutan wani babban yana yin abunda ko d an shekara tara ba zai aikata ba saboda ya san ba dede bane ba amman tsoro da fargabar gayawa wannan babban gaskiya sai a sanya ido ayi shiru a nad e hannu a koma gefe a taru ayita tafka b arna! Shiruu, ta d anyi tana k arin jawo numfashi kafin tace Same thing da yake going a estate d inmu kenan Ka yi hak uri da abunda zan fad a yanzu Kai da kanka da hannunka ka hargitsa estate d innan wanda yanzu abunda ya faru yau yasa na tabbatar da hakan kuma inajin takaicin rashin sanin k arshen wannan bala i da musiba da ta shigo mana ko kuma ince muke ciki tsundum ba tare da mun sani ba. Granpa dan Allah dan Annabi the first thing da zan rok eka shine ka daina nuna bambanci! Yanzu ni ba a maganata amman in baka tashi ka tsaya ka gyara tsagwaran bambancin da kake nunawa a tsakanin Aslam Auwal da Arshaad ba to akwai matsala babba!. Bani da tantama bani da shakku akan Aslam akaso ayi poisioning yau ni kuma na sha ba tare da na sani ba! Ban ce Arshaad ko Auwal bane ba amman dai na san dole a cikin estate d in mu ne wanda na tabbatar ata dalilin kyautar gidan da kayi mishi ne da kuma ragowar abubuwan da kake tayi tun haihuwarshi har kawo yanzu, sannan ina so ka san wallahi tallahi ba Huda bace ba Numfashinta da ya fara sark e wa ne yasa ta yi shiru ta hau kokawar janyowa Da sauri Granpa ya mik e ya fara kiran Doctor!! o hannunshi tayi tace One last thing abunda nake so abunda idan kayi min zan ji dad i shine Granpa dan girman Allah da manzonsa ka yi hak uri ka daure ka yarda sannan ka taimaka wa Abba ya maida Maryam! Ka yi accepting d inta ita da Huda Dan Allah Granpa sannan ka tayani neman yafiyar mutum uku Maryam Aisha da Huda! Although na san su Maryam sun yafe min amman Ina buk atar ka sake nema min yafiyarsu Tana gama fad in haka numfashinta ya fara sama maganar ma da take son sake yi ta sark e harshenta ya fara fidda maganar da ba ita ba! Da sauri Granpa ya sake cewa Doctor!! Da k arfi yana zubarda hawaye da k arin barin wajen amman sai yaji still ta sake rik e hannunshi tak i saki. Juyowa yayi suka had a ido yaga yadda idanuwanta suke shirin k afewa tana ta faman kokawa da numfashinta! Da sauri ya k arasa yayi cupping fuskarta yana kallon idonta yace Ashhadu allailaha illallah A hankali tace Ashhadu allailaha illallah Wani kuka ne ya taho mishi yanayi yace Wa ashhadu anna muhammadrasulullah Cikin jan numfashi da kyar tace Wa ashhadu anna muhammadrasulullah Dai dai nan Doctor nurse da ragowar ahalin MT gaba d aya suka shigo d akin ata dalilin kiran Doctor d in da Granpa yayi Cikin tsananin kuka dan har idanuwanta sun k afe yace Salllallahu alaihi wa sallam A hankali yaji ta maimaita daga nan dip! Komai nata ya tsaya ta chak! Ta daina k arin janyo numfashin da take ta faman yi yana wahalar da ita arar naurar da aka jojjona mata shima ya chanja Kifawa Granpa yayi abkanta yana tsananin kukan da rabonshi da yi tun ranar da Yaya da Doctor suka rasu.......... A hankali Likitan ya k araso ya hau dudduba ta, chaan! Ya ago agogon hannunsa ya duba kafin ya juya ya kalla nurse d in da suka shigo tare yace mata Time of death! 1:30am Kuka gaba d ayansu suka saka lokaci guda, babu mai lallashin wani. A hankali nurse d in tace su d an bata guri zata gyarata ta saka mata auduga kar iska ya shiga kafin zuwa gobe tunda ta san dole zatayi kwanan keso A waje suka samu Arshaad da Aslam suna zaune kowa yayi jugum. Daman tunda suka ji Granpa ya kwala kiran Doctor sun san menene shiyasa ma suka k i shiga yanzu kuma fitowar su kowa yana kuka ya sake tabbatar musu. Da sauri Aslam ya mik e ya fice a wajen haka shima Arshaad d in dan basu san wa za su fara lallashi ba! Kowa ka ganshi kuka yake yi masu hawaye nayi hatta Granpa ya kasa tsaida hawayensa. Cikin mintuna 15 nurse d in ta fito ta mik a musu kayanta da ta saka a box tace An gama. Saura rufe bill, daga nan su wuce da ita A take Dad ya bita ya gama komai har file sanann ya dawo suka turata kanainaye cikin farin bedsheet har mota shi da Daddy, su Mommy da Mom suka shigar da ita suna kuka. Mom ce ta zauna a baya ta d aura kan ta a kan cinyarta tana wani irin kuka kamar ranta zai fita. Mommy kuma a gaba Dad yana tuk i, a haa suka kama hanyar MT.. Aslam shi ya ja su Huda da Shuraim da Abba Arshaad kuma suka tafi tare da Daddy Granpa kuma driver d in da ya kawoshi ya maida shi tare da Gramma. A hanya Granpa bai bari sun k arasa ba ya kira Abba yace mishi dan Allah a wuce da ita estate idan ba damuwa BULAMA So