Sashe 10
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ni kad ai a duniyar nan to zan rayu muddin kuka ce bayan maryam za ku bi ba zan damu ba I can survive alone. Yusuf da Yakubu sun zab a abunda suke so, yanzu kai ya rage! Duk da kuwa Ina matuk ar jin ciwo da zafi saboda Aslam kaine backbone d in family d ina kai ne na fi ji da a kaf cikin zuri ata! Na san ka san da hakan amman hakan ba zai hanani ce maka Ba zan tab a accepting matarka a estate d innan ba! Sannan within 4 hours ka fitar min da ita tun kafiin bad luck d in Maryam ya shafi zuriata ba. Nannauyar ajiyar zuciya Aslam ya sauk e kafin yace Granpa! Gaskiya d aci ne da ita.. Abunda kake yi is not right. No matter how yo try fa wallahi ko ta ina aka bi aka zagayo sai an samu jininka a jikin Huda! Da ita kanta Anty maryam d you can never change that. Da k arfi Granpa yace Shut up!! Bai yi shiru ba yaci gaba Idan kace babu ruwan ka da Anty Maryam ba zaka tab a cewa ba ruwan ka da Huda ba tunda jikar ka ce ar gidan Abba! Ba yadda zaka yi dole fa tana cikin zuriarka itama. Cikin b acin rai yace Aslam I m warning you, keep quite!!! Still bai yi shirun ba ya ci gaba You need to wake up! Ka cire hatred a cikin ranka, Anty Maryam ta rigada ta shigo cikin rayuwarka cikin zuriarka cikin family d inka ta yi dumu dumu babu yadda za kayi idan har kuwa kace zaka tsameta to tabbas zaka yiwa wannan family d in babban gi bi! The sooner you accept that the bett.. Tassss!!!!! arar marin da Granpa ya d auke Aslam da shi ya karad e ilahirin makeken parlourn Tsit!! Haka parlourn yayi shiruuu, hatta kukan Huda d aukewa yayi. Shafa wajen da aka mareshi yayi kafin ya d ago da jajayen idanuwanshi yace kar ka damu Nan da 4 hour zan fitar da matata daga eatate d inka in sha Allah Granpa. Yana gama fad in haka ya juya ya ja hannun Huda suka nufi k A bakin k ofar suka ci karo da Gramma da wasu books a hannunta.. Kallon ta kawai Aslam yayi, ba tare da yace komai ba ya kauce ya ja Hudan wadda take ta faman kuka suka fice dan sam ya kasa ma yin magana kuma ga dukkan alamu Gramma ta ji komai. Basu tarar da kowa a main parlour ba dan Magariba har tayi, sai da ya kaita d akin da aka ajjiye ta tukunna ya cika mata hannu yace auki abunda kike buk ata mu tafi Cikin kuka tace Ina? Kallonta yayi ya d auke kai yace Ki d au abunda kike buk ata nace! Still tana kuka tace Ya Aslam ba inda zan bika fa! Infact kawai ni ka maidani wajen Mama! Kar kaje kaima ka samu matsala da Granpa. Ba tare da ya kalleta ba yace Hudan for the last time! Ki d au abunda kike da buk ata If not zan jaki mu tafi empty handed. Ya k arashe maganar yana mai juyowa ya kalleta.. Kallon shi tayi still shima itan yake kallon cikin muryar kuka tace Babufa inda zan je da kai! Ka maidani gidan Mama in yi rayuwata a chan Cikin b acin rai ya k araso inda take kamar zai maketa yace Baki da hankaline? Da auren nawa akan ki zan maidake gidan Maman da suka kawoki nan shekaran jiya jiya?! Cikin kuka tace Ai ba auren gaskiya bane ba! Besides daman ni inaso ince maka ka sakeni! Ya Aslam baka sona nima bana sonka! Ba zan iya wannan zaman ba. Su kansu su Abba a wannan karon basu k ulla abunda zai yiu ba! So kawai mu nemawa kanmu mafita kayi hanyar ka in yi tawa, ka samu ka zauna lafiya da Granpa. Aslam bai san lokacin da ya kamo kafad unta ya manna ta da bango ba cikin tsananin b acin rai yace Ni kike cewa in sakeki! Ya k arashe tambayar cikin tsawa. Dai dai nan Mommy da Dad suka shigo. Da sauri Mommy ta k arasa ta kwace Hudan wadda ta fara galabaita daga ruk on da yayi mata tana jera mata sannu. Cikin tsananin b acin rai ta d ago bata yi wata wata ba ta d auke shi da wani gigitaccen mari. Dai dai nan Abba da Daddy suma suka k araso, har da Auwal wanda ya tuk o su. Da sauri Abba ya k araso yana cewa Haba Mommy, me yayi haka? Daddy ma k arasowa yayi yana tambayar me yake faruwa? Bata amsa kowa daga cikin su ba ta wuce ta fita daga d akin. Ganin Aslam d in yak i kulasu ya sa Abba ya k arasa wajen Huda da take ta faman kuka ya janyota ya rungume ya shiga lallashinta Da kyar aka samu tayi shiru. Tukunna Dad yace Gramma ce ta kira ku kuma? kawai Abba yace still yana rik e da Huda. Daddy ne ya dubi Dad kafin yace Bara mu tafi da su kawai Za mu san abun yi daga nan Da sauri Aslam yace a Dad. Ina da gida a nan. Za mu tafi kawai kar ku damu. Dafa shi Abba yayi, sai da ya juyo ya kalleshi tukunna yace mishi Muje ko Aslam, kar ka yi gardama......... BULAMA So da Buri Free Book Lumshe idanuwansa yayi kawai ya bud e daganan ya juya ya fita ba tare da yace musu komai ba. Direct sama d akin Mommy ya wuce.. A tsaye ya sameta tana ta faman safa da marwa. Tana juyowa suka had a ido, ckin b acin rai tace Juya ka fita Aslam, ba na son ganinka! Juya ka fita na ce. Anya Aslam kana son Yarinyar nan kamar yadda ka fad a kuwa? Bai fitan ba, ya k araso inda take kawai yayi hugging d inta. Sai da ta tsorata da jin yadda jikinsa yake rawa Da sauri ta sa hannu ta d ago sa, suna had a ido yace Mommy cewa fa tayi in saketa!! Kallonsa tayi na some minutes kafin tace Shiyasa kake neman illatata? Are you okay kuwa?. Na san Huda matarka ce but dukda haka duba da abunda ka yi mata shekaran jiya ana kawota sannan kasa kai ka fita ba tare da ka bata kulawar da ta kamata ba! Sannan d azu kalli fa yadda ka buga ta da bango kuma kana ganin yadda ruk on da kayi mata yake neman cutar da ita but baka damu ba! A gaskiya Aslam hakan ya sanya na fara kokwanto fa, dan inda ace son gaskiya kake yi mata ai at least ka iya jira ku d an saba tukunna kafin komai amman ga wahalar biki da ta zuciya sannan kai kum... Da sauri yace Haba Mommy Sai kuma ya sunkuyar da kanshi k asa yana ji kamar k asa ta tsage ya shiga.. Kamar zai yi kuka yace Wallahi ba abunda nayi mata. Bama a d akin na kwana ba ranar.. Kasa ci gaba da tsayawa a gabanta yayi dan haka kawai ya juya yace Mun tafi daga nan yayi sauri ya fita. A hankali Mommy ta fara smiling..a take ta ji zuciyarta ta yi sanyi. Tabbas soyayyar shi ga Huda da ta dasawa aya gaskiya ce! Dan haka ta bisu da fatan alkhairi, amma duk da haka zata kora mishi warning akan kar ya sake attempting abunda ta ga yayi mata d azun A mota ya tarar da su Dad dan haka shima ya wuce tasa ya shiga suka nufi gate Gwaggo Asabe da su Karima suna d aga musu hannu har suka fice Kamar su jawo Huda su hanata tafiya haka suke ji amma duba da yadda su Dad d in suke kamar a d an firgice yasa suka bari akan za su tambayi Mommy idan ta sauk Ba yadda Aslam bai yi ba akan su bari Huda ta zauna a side d in Daddy ba amman furr suka k i amincewa Gashi daga k arshema Dad d in cewa yayi shima sai dai ya koma gidan da zama dan ba zai barta ita kad ai ba.. Kamar yayi kuka, saboda duk sun bi sun d aureshi da jijiyoyin jikinshi ta ko ina, haka nan ya hak ura kawai akan zai zauna a nan d in ba dan yana so ba sai dan babu yadda ya iya. Jalila, tana garden lokacin da suka shigo. Ganin motoci ya sanya tayi sauri ta shige kitchen ta lab e a jikin window tana hangen su tana jin su Allah kuwa ya taimake ta suka yi parking a kusan windown side d in kitchen d in Daddy, dan yana kusa da main k ofar shiga side d in Abba. Tabbas! Idan har kunnuwanta sun jiye mata dede tou kuwa Huda da Aslam mata da miji ne! To amma tayaya hakan ta faru? How?? Gaba d aya kanta ya kulle. Tana cikin wannan taradd in ta ji Auwal ya shigo suna magana shi da Mom, da sauri ta koma jikin k ofar ta lab Wai nan suka dawo? Taji muryar Mom. Yeah, Granpa ya sake yin what he is really good at! Taji Auwal d in ya bata amsa. Da sauri Mom tace To kuma ai Daddy ya ce min shekaran jiya da safe sai da suka tura mishi sak o bayan d aurin auren Huda da Aslam d in, ya ce musu okay Mai ya faru yanzu kuma? Ajiyar zuciya Auwal ya sauk e kafin yace Mom ce musu fa kawai yayi okay Dama ni na san akwai case a k asa!. Mammy ita ta lalata komai wallahi, da ace ta bar Arshaad ya auri Hudan cikin sauk i da duk haka bata faru ba. An yi miki magana kema akan ki ganar da ita amman da yake ba k aunar Huda kike yi ba shiyasa kik i ki ce komai! Kuma still gashi dai Hudan surukarku ce kuma y arku! Dan abunda yayi Abba shi yayi su Dad Kuma abunda yayi Arshaad shi yayi Aslam dan haka kinga babu riba kenan sai dai sake tarwatsa family ma