← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 69

Sashe 8

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ofa suka had u da Dad dan haka suka jera yana d an yi mishi nasiha har suka iso gidan.. Jan hankalinshi yake sake yi akan ya rik e amana dan Allah kar ya wulak anta matar da suka zab a masa, ya taushi zuciyarshi ya bata dukkan hakkin ta da kulawa wata rana zai k aunaceta in sha Alla Shi dai Aslam da in sha Allah kawai yake ta binshi dan ya rasa dalilin da yasa zuciyarshi taketa faman azalzalarshi akan yaje ya dubata.. Sam ya kasa sukuni ballantana ya samu ya bawa Dad d in hankalinshi.. Da kyar ya samu Dad ya barshi ya wuce side d inshi, bayan yace mishi ya tabbatar sun je sun samu Granpa ..saboda ta watsapp yaji yace mishi zai nemeshi tun jiya amman har yau shiru, kar aje ko fushi yayi shi kuma har ga Allah baya so ya je ya sameshi gudun rigimarshi yake kuma bai san a wanna mataki ya saka maganar auren Aslam d in ba gara idan Aslam d in yaje da kanshi maybe abun yazo da sauk Aslam ya amsashi sannan suka yi sallama ya wuce side d inshi yana dariya da mamakin Dad d iri k iri ya hango tsoro a tartare da shi..wato sun yi abu amman kuma suna tsoro shine bara su tura shi.. Da wanna tunanin ya Isa bakin k ofar d akin da Huda take ciki ya d anyi knocking sannan ya murza handle d in da niyyar turawa amman k ofar sai ta k i motsi, a hankali yad an sake yin knocking amman still yaji shiru Yayi mata knocking yafi sau biyar amma yaji shiru dan haka ya d an sassauta murya ya matsar da fuskarshi jikin k ofar ya fara kiran sunanta A take gabanshi ya yanke ya fad i! Dan in dai kunnuwanshi sun ji mishi dede to kamar sheshshek a da jan numfashi yake jiyowa yana tashi daga d akin! Da mugun sauri ya koma d akinsa ya d auko spare key sannan yazo ya zura ya murza ya tura da sauri ya shiga udundune ya hangota a kwance tana rawar sanyi Da sauri ya k arasa ya d agota ya zaunar sannan ya fara shafa goshinta wanda ya ji ya d auki zafi ba na wasa ba. A firgice yake kallonta, gaba d aya ta jik e da gumi kamar an watsa mata ruwa, pillow ya jawo ya kwantar da ita sannan ya mik e ya nufi toilet ya jik o towel ya fito.. Hannuwanta da tafin k afarta sai saman goshinta ya shiga shafawa towel d in amman kamar k ara mata zazzab in ma yake yi dan haka kawai ya e ya je d akinsa ya d au waya ya kira Doctor tukunna ya dawo ya ci gaba da goga mata ji yake kamar yayi kuka gani yake yi duk laifinshine dan inda a d aki d aya suke da tun farkon zazzab in nata zai yi noticing ya san abun yi A hankali ya ga tana bud e idonta, da sauri ya matso yace sannu ya jikin? A hankali ta shiga motsa bakinta a lamun magana take son yi.. Hannunshi yasa a a gefen kumatunta yana kallonta kafin yace me kikeso? Tell me. Yanzu Doctor zai zoo kin ji, sannu ya k arashe maganar a hankali yana kallon bakinta da take k arin yin magana.. Murmushi ya ga ta fara kafin yaji tace Ya Arshaad! yaushe ka zo? Ina ka tafi ka bar ni? Tana mai kallon cikin idanunsa. Da sauri sannan da mugun k arfi Aslam ya runtse idanuwanshi..... Magana take yi amman ba ya fahimta, babu abunda yake iya ji sai Ya Arshaad in da take ta ambata a duk k arshe ko farkon maganarta! Ya so ya zauna ya cigaba da shafa mata jik en towel d in a samu fever d inta ya sauk a amman sai ya kasa! A hankali ya mik e tsaye daga kan gadon yana ganin dishi dishi Ji yayi kawai ta fashe da kuka sannan ta fara k arin ruk o hannunshi, cikin kukan tace Dan Allah kar ka tafi, mu zauna a cikin mafarkin nan da nake yi ni da kai har abada, kar ka tafi ka barni bana so in farka idan kuma zan farka to sai ka yi min alk awarin zaka dawo gar.... Wucewa yayi da sauri ya fice a d akin ya barta nan tana ta faman surutai.. Da kyar ya iya kai kanshi d aki yana zuwa ya dafa bango da d ayan hannunsa d ayan kuma ya dafa goshinsa yana jin yadda zuciyarshi take harbawa da tafarfasa tamkar zata fashe! Sunayen Allah ya hau karantowa sannan ya fa ra k arin controlling kanshi Tabbas ya san zafin zazzab i ne ya sanya ta take hallucinating amman hakan bai hanashi jin kamar zai mutu ba! Da kyar ya samu ya zaro waya ya kira Mommy yace mata ta zo Hudan bata da lafiya Daga nan ya lallab a ya koma bakin gado ya zauna ya jingina bayanshi a fuskar gadon ya lumshe idanuwanshi..... Kamar yadda su Umma suka tsara! Yau da sassafe k arfe 7:00 na safe Anty Zainab ta biyo mata suka kama hanya Tafiyar awa uku ce ta kaisu d an k aramin k auyen da za su je wanda tsaf In ka tsaya zaka iya k irga gidajen wajen kaff d insu. Wani gida isolated a chan nesa suka nufa, a dai dai hanyar gidan akwai wata y ar majalisar wasu matasa a k asan wata k atotuwar bishiyar mangoro dai dai suna zuwa za su wuce wani a cikinsu yace Ga wasu b atattun yau ma sun zo Sarai sun ji sa ba wannan ne a gabansu ba dan haka suka wuce suka yi cikin gidan Sai da suka d an jirashi ya karya sannan ya samu damar ganinsu. Suna shiga suka nemi waje suka zauna. Da kyar Umma ta iya ce mishi Ina kwana Bata jira amsawar shi ba ta hau zuba Har da cewa da ya san ba zai yi aikin ba tun jiya da bai ce ta k ara mishi kud i ba! Sai da Anty Zainab ta d an zungureta tukunna aka samu ta yi shiru. Gyaran murya Anty Zainab d in tayi sannan tace Ni a ganina yanzu aikin gama ya riga ya gama, tunda har ta tare. Yanzu abunda muke so shine a tabbatar da auren Jalila da shi Arshaad d sannan a san yadda za a yi a taimakawa Jalila ta fitar da Huda daga gidan! Shiruuu, mutumin ya d ab yi ya lumshe idanuwanshi.. Chaan! Ya bud e, ya kalleta yace Na riga fa na yi abunda zan yi! Kun tabbatar anyi auren ita Huda da shi Arshaad d in kuwa? Dan ni gaskiya bincikena bai nuna min an yi ba. Da sauri Umma tace Shirme kenan! To bari kaji.. Jiya ma a gidanshi ta kwana k arshen magana kenan. Kuma na tabbatar idan aka bincika ma yanzu haka ciki gareta! In dai binciken tsakani da Allah za a yi Murmushi kawai yayi kafin yace shikenan. Ku d an jira ni Daga nan ya mik e ya fita. Kamar minti biyar haka ya dawo Wata bak ar laya kawai ya mik o musu bayan ya zauna Anty Zainab ce tasa hannu ta karb a dan ita Umma in banda tura baki da kumbure kumbure ba abunda take yi. Sai da ta karb a sannan yace Ku nutsu! Ku bani dukkan hankalinku! Dan kunga wannan abun da na baku shine kankat! Amman muddin kuka yi ganganci aka samu matsala to abun zai dawo kanku ne! Kun amince? Suka had a baki duk su biyun. Ajiyar zuciya ya sauk e kafin ya sake cewa Shawara itace.. Ku sake bincikawa ku tabbatar an yi auren dan in dai basa tare kuma akayi wannan aikin mai zafi to idan ya tafi bai samesu ba kan ku zai dawo! Bi ma ana Auren d aya daga cikinku ne zai mutu. Murmushin takaici Umma tayi kafin tace Mallan Yace tace a mana yadda za ayi amfani da ita kawai! Maganar tare kam Huda da arshaad suna tare. To shikenan. Aikin ba mai wani wahala bane ba, ita wannan abar dana baku cikin dare za a tashi a k ona ta k urmus! Shikenan Ko wanne irin kalar aure aka k ulla musu sai sun rabu! Rabuwa ta har abada, idan har kinga sun dawo sun zauna to sai dai in za a iya maida layarnan ta koma dede yadda take kafin a k onata!. Sannan shi kuma wannan yayi maganar yana basu wani turare kafin yace Ita Jalilar za ki bawa ta shafa a jikinta, ta tabbatar shi Yaron ya shak a da Mahaifiyarsa da Mahaifinsa da duk wani wanda zai iya shige mishi gaba wajen auren, in sha Allah ba za ayi awa 24 ba za a d aura musu aure. Sai a sannan Umma tayi murmushi tace sun gode Daga nan suka d anyi wasu maganganun ragowar matsalolinsu Sun d an jima tukun suka mik e suka fara shirin tafiya.. Har suka fita Malamin nan yana ta nanata musu su tabbatar sun yi conforming auren Huda da Arshaad kafin su yi amfani da layar na Zuciyoyinmu fess haka suka fito Umma ta karb a kayan ta danna a jaka suka wuce..... A gigice Mommy ta shiga d akin Huda! Hakan yayi dai dai da k arasowar Doc shima. Aslam bai bari Mommy ta gansa ba, suna zuwa k ofar d akin shi da Doc d in ya fara jiyo muryarta a rikice tana yiwa Huda magana dan haka yana nunawa Doc d akin ya juya ya koma d akinsa. Sai da ta sha allurai sannan aka jona mata drip tukunna ta fara gane waye a kanta. Mommy kuwa da ta samu Huda ta d an farfad sai ta hau fushi da Aslam. Bawan Allah shi kam bai ma san tana yi ba yana aki yana fama. Ita da Gwaggo Asabe ne suka yi jinya, kafin dare ta d an warware amman ba sosai ba Sai a sannan ta samu ta kira su Mama .Lokacin ita d aya ce a d akin Gwaggo Asabe ta tafi kitchen Ita kuma Mommy taje
Chapter 8 · 0% Book details