Sashe 44
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dak anci a cikin lamarinta, saboda Allah ace wai Mutumin da yayi maka wannan abun tashi d aya ya dawo ya kalallame ka kuma ka yarda? Duk da ban san me ya ce mata ba amman ai ya kamata ta tambayeshi dalilin da ya sa ya bamu fake adress ko? A hankali Khadija ta ce Tabbas Sannan ta ce Ta tura mata number Maman ashraff d in ta kirata yanzu ba sai anjima ba kafin Suhaila ta dawo d akin. ta amsa sannan ta katse kiran kafin ta kallesu ta ce Yayar Suhailan ce, Itama ta san da zancen. Ina number Maman nashi? Kamar yadda Sakina ta fad a haka ta bada number Maman Ashraff bayan sun kwantar mata da hankali da kyar! Dan da cewa ta yi sai ta je ta sameshi a duk inda yake! Hudan ma harda y ar kwallarta ganin yadda Sakinar duk ta firgice ta fita haiyyacinta tana ta kuka wiwi. Gaba d aya sun gigita da lamarin Ashraff. .......... Suna zaune a d akin wata maid ta shigo musu da abinci kala kala.. Aaima da Huda ne suka d an ci Sakina kam har yanzu hankalinta a tashe yake, ashe ita ta yi gudun gara ne ta tadda zago ba tare da ta sani ba Sai bayan sallar Magrib tukunna Junaidu ya kirata ya ce taje yana waje, su wuce. Aaima ce ta rakata har bakin mota bayan sun sha kukan su ita da Huda sannan sun d an yi mata y ar guntuwar Nasiha suma, dan itama Aaiman ba komawa za ta yi ba sunyi sallama kenan saboda ta san Huda tsaf sai ta rik eta kamar yadda ta kanainaye Sakina. Duk da halinda Sakina take ciki sai da ta fahimci kallon da Aaima da Junaidu suke yiwa juna! Tun d azu dama da za a kawo Huda ta d an lura yanzu kuma ta sake tabbatarwa dan har tana yiwa Junaidun magana ma bai sani ba. Kasa hak ura tayi bayan sun d au hanya ta ce Ya Junaidu ko dai In had aku ne? Wani lallausan murmushi ta ga ya yi kafin ya ce a fa Sakina, tuwon girma ai miyarsa nama! Idan na d auko wannan ina da wajen ajjiyeta ne? Da sauri Sakina ta ce Ya Junaidu ranar nan fa na ji Kaka yana cewa Gidajen ka wajen biyar a Kano kawai ga motoci ga filaye. Dariya ya yi this time around sanann ya ce Ki bar maganar nan.. Although har ga Allah i felt something towards her very strong amman tunda na rasa Huda i don t think zan yi aure idan ma zan yi d in to gaskiya ba nan kusa ba. Ajiyar zuciya ta sauk tana kallon yadda fuskarsa ta chanja lokaci guda. Daga haka motar ta d auki shiruuu kowa da abunda yake sak awa a ranshi, har ya kaita k ofar gidan nasu ya ajjiyeta. Tana sauk a yayi reverse ya juya dan akwai ayyuka da dama akanshi. Tana shirin tura gate d in gidan ta ji ya ce Sakina Da sauri ta juyo! Daman taga kamar motarshi a parke d an gaba kad an. Ganin sa d in ne kuwa yasa ta had e fuska tamau! Kafin ta ce Naam, Sageer. A hankali ya k araso inda take, sai da hasken globe d in k ofar gidan nasu ya haska fuskarshi da kyau tukunna ta lura da abun mamaki.. Gani tayi yana kuka wiwi fuskarshi har ta kumbure da alamun ya dad e yana yi. Tana shirin yin magana shi ya rigata ta hanyar cewa Sakina komai Aaima ta fad a muku gaskiyane nine Sageer! Amman asalin sunana Ashraff. Ba zan b oye miki ba Har ga Allah tun farkon had uwata da Yarinyar na ji ina sonta amman ba so na aure ba awace kawai irin wadda shed an kan saka a zuk atan waenda ya yi nasara. Na san Abbakar Abokina ne tun Yarinta. Muna barin gurin ya tambayeni dalilin b oye mata asalin sunana da na yi Ban b oye mishi ba na fad a mishi k udurina a kanta! Ya ji ba dad i kuma yaso nusar da ni amman da yake shed an ya riga yayi galaba a kaina yasa sam ban ji ba. Matsowa ya sake yi kusa da ita wanda hakan yasa ta d an ja baya. Cikin kuka kamar Yaro ya ce Sakina na yi laifi, na san na yi laifi! Amman dan Allah ki fahimceni ki fahimci k aunar da nake yi miki ta tsakani da Allah ce. Ki duba kiga yadda ita na fad a mata fake adress fake suna and everything Ke kuma na fad a miki komai nawa! Har waya kuke yi da Mamana. Dan Allah kar ki bari a rabamu, ki toshe kunnuwanki, fight for our love! Ko wanne d an Adam ajizi ne ni ga nawa mistake d dan Allah ki fahimceni kin ga gashi na fad a miki komai ban b oye miki ba, ki yi min adalci Sakina. Girgiza kai kawai Sakina ta yi sannan ta share hawayenta ta ce Meyasa ka zab i ka gaya min yanzu? Saboda an kira Maman ku ko? Kuma ka san dole case zai taso Bara ka ji Ashraff magana d aya kawai zan iya gaya maka saboda at this stage ba zan ma iya tolerating ganinka ba! Saboda abubuwan da ka yi sunada yawa ban san ta Ina zan iya farawaba Abunda nake so ince kuma nake so ka fahimceni da kyau tunda naga kana da sharp brain shiine Ba zan aureka ba! A gigice ya d ago yana kallonta. Kwarai!! Babu wannan maganar. Ga responsibility d inka chan Suhailat Ka koma gareta ka nemi yafiya ku haifi d anku ku zauna lafiya ku reneshi a tare! Tana gama fad in haka ta juya zata shige gidan ya yi saurin ruk o hannunta. A mugun fusace ta juyo bata yi wata wata ba ta d auke shi da wani irin mahaukacin mari jikinta har karkarwa yake yi ta ce Na rantse maka da Allah idan baka bar nan ba zan iya yi maka illa! Dan duk abunda na raruma sai na maka ma saboda raina ya kai k ololuwa wajen b aci! Audacity d inka shi yafi komai d aga min hankali Ashraff! Ka ma raina min hankali wallahi! How kake tunanin..... Shiruu ta yi ta kasa ci gaba da magana chan kuma ta ce Kaga! Just go, kama gabanka. Like i said Idan na ce zan yi maganar abubuwan da ka yi da renin wayon da ka zo da shi yanzu to ba zan iya jurar ganinka k alau akan k afafuwanka ba! So just leave!!!! Ta k arashe maganar cikin tsawa sannan ta juya ta tura zata shige cikin gidan ta ji ya ruk ota! Za ta yi magana ta ji ya toshe mata baki da hanci da wani handkerchief.... Sai dare tukunna Granpa ya tara su Dad da Gramma ya fad a musu d aurin auren Maryam da Abba next week in sha Allah. A ranar Abba kasa bacci yayi yadda ya ga rana haka ya ga dare! Daga k arshema ma ji yayi cheecks d inshi sun fara ciwo tsabar murmushi. Tun ba ma da ya kira Mama ta kula shi sosai ba. Kaka ma ya samu Madu, babu alamun wasa a fuskarshi yace In dai har yanzu yana yi mishi kallon Mahaifi a wajen Maryam to ya sani ya saka ranarta! Rana ita yau su Granpa za su zo a d aura aure. Kuma dan girman Allah kar ya tambayeshi dalili ko ya yi mishi musu indai yana buk atar Abotar su ta d aure har k arshen rayuwarsu. Murmushi kawai Madu yayi kafin ya ce Kaka ai Abotar mu har aljannah in sha Allah ba abunda zan bari ya shiga tsakani dan haka duk abunda ka yanke na goyi bayanka blindfolded .duk da ban san dalilinka ba amman i trust you kuma zan yi sopporting d inka d ari bisa d ari! So dan Allah kar ma ka sako maganar lalacewar Abotar mu Allah ya kaimu ranar asabar d in da rai da lafiya. Ya k arashe maganar yana murmushi. Duk fushin da Kaka ya kwaso daga gida sai ya ji gaba d aya ya kau. Dan haka yad an sake suka shiga tattauna abunda ya shafi alamuransu mostly a kan Jalila. Kafin daga baya ya nemi ganin Mama itama Same yada ya yiwa Madu itama haka yayi mata kafin ya d aura da cewa Indai ta d auke shi a matsayin uba har yanzu tou kar ta yi mishi jayayya kawai yanaso ta amince da abunda ya zo da shi Daga anan ya d aura mata da Nasiha akan kar ta rik e Abba a ranta komai ya wuce su zauna su yi rayuwarsu kamar farko Allah yayi musu albarka. A hankali ta ce ameen sannnan ta yi mishi godiya daga nan ta mik e ta fita. Wata nannauyar ajiyar zuciya Kaka ya sauk e yana jin wani nauyi yana sauk ar mishi tun kafin ya kai ga sauk ewa gaba d Tana zaune a kan darduma ta idar da sallar isha kenan Gwaggo Asabe ta shigo da akwati sai kuma Mommy da ragowar masu aiki mata duk da akwatuna Tun tana iya irga su har ta hak ura ta tsaya kawai a tsaye bayan ta mik e ta gaidasu cikin girmamawa. Sai da aka jere akwatunan tukunna suka yi mata sai da safe suka juya suka fita suka barta nan a daskare. Ta fi minti uku kafin ta samu ta k arasa bakin gadon ta zauna still idanunta a kan akwatunan. Da sallama ya turo k ofar ya shigo! Da leda a hannunshi. Da sauri ta sunkuyar da kanta ta ja hular alkyabbar ta rufe fuskartata. Murmushi yayi kafin ya k araso inda take nan bakin gadon ya zauna ya kamo hannunta cikin nashi ya rik e ya d an murza kafin ya ce Sai na yi siyan fuska shima? Dariya Hausar tashi ta bata dan haka ta d an saki murmushi wanda har sai da ya jiyo sautin shi. A hankali ya ajjiye ledojin dake nan rik e a hannunshi kafin ya sauk o gabanta yad an durk usa tukunna ya