Sashe 57
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya ce Ni kuma wallahi idan baki taimakamin na tashi ba sai na k arasa kuma In rufe k ofar in hanaki fita sannan In yi ta maimaitawa. Kamar zata yi kuka haka ta sunkuya kansa yadda za ta iya taimaka masa. Sai da ya gama d aga mata gira yana kashe mata ido tukunna ya sak ala hunnunshi a kafad arta yana dariyar yadda ta chuno baki ta kauda kai gefe. Sai da ta yi bismillah tukunna ta d an motsa da niyyar taimaka mishi, d an yunk urawa shi kuma ya yi hakan ya bashi damar mik ewa ya zauna, da taimkon Ubangiji da na Sakina da kyar ya samu ya mik e! K afafuwansa har d an karkarwa suke yi Ita ta d an fara motsawa yana rik e da ita ya ce ta d auka kayan da ta d auko mishi Hannu kawai tasa ta d auka daga nan suka d an fara takawa Har Cikin bathroom d in ta kaishi. A bakin tangamemen bathtub d in ya zauna, sai da jirin yad an sakeshi tukunna ya cikata ta had a mishi ruwan wankan tab bathtub d sanann ta matsa mishi Maclean ta mik a masa.. Sai da ta taimaka masa ya isa wajen sink d in yayi tukunna ta fara k arin fita domin ya samu ya yi wanka. Cikin ruk o hannunta ya ce Saurin me kike yi? Jikina fa babu kwari! Idan kika fita na fad i baya fa za ki dawo damu. A hankali ta d an matso suka nufi bathtub d in tare Sanabe! Kala Kala awajen Auwal dan hatta shirt d in ma ita ta b alle mishi mab allin ta cire, da kyar ya yarda ya sa hannu ya cire singlet d in! Tun daga nan ta sunkuyar da kanta sosai ta fara k arin tafiya amman ya rik e mata hannu Drama sosai suka yi dan ya kafe akan wandon ma ita zata cire masa gashi ya tare hanya ya rik eta for support ya hanata tafiya. Ganin da ya yi ta tubure sannan tama k i kallonshi tana shirin fashewa da kuka yasa kawai ya kama wandon ya fara ja yana dariya k asa k asa a hankali ta ji ya ce FYI! Babu boxers a ciki. Ta mugun k arfi ta saka kuka ta durk usa a wajen dede nan kuwa ta ga ya saki wando ya fad asa dan haka ta ci gaba da kuka ta k i dagowa sam! Ta runtse idonta. Kukan da take yi ne yasa ya cika mata hannu, ai kuwa bata yarda ta kalli direction d insa ba ta juya ta mik e ta fice da mugun gudu. Banda dariya ba abunda yake yi A hankali ya zare boxers d in jikinsa ya shiga cikin ruwan da kyar. Ya kwanta a ciki ya lumshe idanuwanshi yana jero wa Ubangiji kirari da godiya Ya dad e a haka tukun ya ja sponge da soap ya fara wankan.... Banda dukan uku uku ba abunda k irjinta yake yi! Da kyar ta samu ta tsaida kukan nata Kana ganinta ka san a mugun tsorace take ba abunda yafi d aga mata hankali irin kar ya zo fitowa ya fito mata a haka! Tunda ta lura sam babu d igon kunya a tattare da shi Da wannan tunanin ta juya gaba d ayanta tana me kallon bango. Ta jima a haka ta ji k arar bud ofar, sake matsawa jikin bangon ta yi wanda hakan ba k aramin dariya ya bashi ba. Tana jinshi yana yi mata dariya ta yi banza da shi. A hankali ta ji ya ce Relax! Har da jallabiyata da towel a kaina na fito, Okay?! Bata yarda ba sai da ya matso kusa da ita ya kamo hannunta ya d aura akan jallabiyar jikinshi tukunna t sauk e ajiyar zuciya ta juyo amman still dukda haka bata kallonsa. A gefen ta ya zauna da kyar yana jin tsananin jiri da rashin kuzari ya ce Anya ba a sauya mini ke ba kuwa? Ina tawan ta tafi ne? ata rai ta yi ta turo baki. A hankali ya sauk e ajiyar zuciya ya d an matsa ya yi peckn kumatunta ya ce Matata! Yana kallonta yana murmushi. Bata san lokacin da murmushi ya sub uce mata ba Itama. A hanakali ta mik e ta yo musu order abinci sannann ta dawo ta zauna a kusa da shi. Yana nan rik e da hannunta tana bashi labarin Ashraff aka kawo abincin.... Auwal, ya ma manta rabon da ya ci abinci irin wannan sai dai drip most a times, da kanta take bashi! Wani nishad i farinciki da jin dad i yake ji wanda ba zai misaltu ba. Haka nan ta ciyar da shi suka yi baccin su tare suka farka suka yi sallah tare! Kafin washe gari kam Auwal ya warke ba laifi sai dai yawan baccin da yake yi da kuma rashin k arfin jiki da y an abubuwan da ba za a rasa ba.. Dan ko da Daddy ma ya je da daddare yana bacci. Ba k aramin dad i Daddy ya ji ba da ganin shi har yayi wanka kuma babu oxygen. Bai wani jima ba gudun kar motsin shi ya tada shi yasa ya yiwa Sakina sallama bayan ya bata abubuwan da ya tsaya ya siya musu. ..... Suna gama video call d in Daddy ya mik e idanunshi sharkaf da hawaye zai wuce! Da sauri Mom ta ruk o hannunsa ta durk usa a gabansa. Ta lura tun d azu da ta fara bada labarin ta asarsu ita da Mammy Daddyn yak i kallon direction d inta, yanzu ma haka. Tana kuka ta ce Dan Allah Daddy kar ka yi min wannan shirun naka Ka hukuntani! Ka yi min duk hukuncin da kaga ya dace dani amman dan Allah kar ka rik eni a zuciya ka banxatar da ni. A hankali cikin share hawaye Daddy ya ce Adama I love you morethan you can ever imagine! Amman ba zan iya zama ince wai na yafe miki duk abubuwan da kikayi min lokaci guda kuma naci gaba da sonki ba! Tbh, wallahi k aunarki da k imarki tayi mugun raguwa a zuciyata How could you?! Haba Adama! Saboda son zuciya? Adama Mommy fa kusan a kwance ta yi rayuwarta kin sani kin san matsalar amman kika yi shiru!. Sannan kika taimakawa Mammy dan ku kwantar da Aslam yayi jinya shima? Doguwar jinya!!! saboda kawai kwad ayin MT?? Cikin kuka ta ce I was wrong! I have been wrong for so long Daddy dan Allah ka yafe min. Ban san ta Ina zan fara baka hak uri ba, ka yi hak uri tabbas na yi kuskure kuma kuskuren ya dawo mini tunda gashi na rasa y ar uwa ta d aya tilo a duniya. Numfashi Daddy ya furzar kafin ya ce Duk son da nake yi miki dole ne in kin tab a min family zan ji haushi Adama! Ba zan iya kallon ki ban tuna abubuwan da kika yi ba. Ki je wajen Inna! Ni ban ce na sakeki ba amman kawai ki tafi wajenta zan nemeki idan na huce. A hankali ya zaro atm ya bata ya ce Akwai driver da Aslam ya turo ya taho wai Auwal ya ce a kawo mishi wasu abubuwa.. Idan ya zo zan turo miki shi ku je ke da shi ku yi visa da komai Direct ki wuce wajen Innaa. Dan Allah ko kira na kar ki yi. Idan na neme ki to..Idan kuma ban neme ki ba shikenan, zan aika miki da takardarki! Allah ya raya mana Auwal..... Yana gama fad in haka ya juya ya fita da sauri. A wajen ta durk ushe tana wani irin mugun kuka....... ..BAYAN KWANA BIYU.. Haka kurum tunda Mama ta tashi yau jikinta a mace Ummu na lura da ita dan tun jiya a wajen saloon taga kamar ma kuka take yi. A hankali ta matso kusanta tace Maama A karo na biyu. agowa ta yi ta kalle ta. A hankali ta ce Ki tashi ki cire lallen nan mana a yi miki black mai k unshi ke take jira Ajiyar zuciya Mama ta sauk e kafin a hankali ta janyo abun sakace Ummu ta hau b alle ledar Atake suka cire ita da Ummu ta shafa mata Mahallabiya. ewa Ummu tayi da zummar zuwa ta kira me lallen tayi mata bakin ta ji Mama ta rik eta a hankali ta ce Abba ya fi son jan lalle Murmushi Ummu tayi ta koma ta zauna ta kamo hannuwanta biyu kafin ta ce Kina tunawa kenan har yanzu alamun yana nan rad au a zuciyarki har abada amman kuma kiketa faman k unci tun jiya Me yasa baki da walwala? Ko kema kukan za ki yi mana kamar y anki Huda da Sakina? Ajiyar zuciya Mama ta sauk e kafin ta ce Bawai walwala ne bani da shi ba, dana sani nake yi. Da sauri Ummu ta gyara zama kafin ta ce Dana sani kuma? Name? Wani d an guntun murmushi Mama ta yi kafin ta ce Dana sanin kuka da sab on dana dinga yi ina cewa mai yasa rayuwarmu ni da y ata ta zo a haka?! Ummu na cire rai da Abba na cire rai da soyayya amma gashi yanzu Ubangijin da nake ganin ya d aura mana kaddara mai tauri zai sake mallakamin Abba sannan Huda ma ta auri wanda yake tsananin k aunarta shi da iyayensa What more could I ever ask for?. Godiya da tasbihi nake ga Ubangijin talikai amman gani nake yi kamar is not enough! Bansan ta yaya zan fara yiwa Ubangijina godiya ba. Ki duba fa kiga yadda rayuwa ta chanja mana daga k unci tashin hankali da bak in ciki zuwa Farin ciki cikar buri a lokaci daya!. Ba abunda yake bani mamaki nake kuma gasgata Ubangiji mai kun fayakun ne Irin yadda komai yake tafiya smooth.. Hatta Granpa ya sauk o sosai jiya fa kira na yayi a waya wai ya kira mu gaisa sannan ya sake bani hak uri! Ashe dama za mu ji dad i ni da Huda? Ashe za mu yi farin ciki? Ashe zan sake d anar