Sashe 50
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a parlourn chan k asa Khadija da Yayarta suka shigo tare da Gramma da Sakina, dan Sakinar tunda taga su Ummu za su tafi ta sake d aga hankalinta shine Gramma ta ce bara ta yi bribing d inta ta kaita wajen y ar uwarta A parlourn sama Gramma ta ajjiyeta bata k arasa chan sama ba ta juya ta fice dan tashi d aya ta fahimci Aslam d in baya so ta had u da Hudan. Ba kunya haka ya kinkimeta bayan ya koma sama wajenta wai zai kaita wajensu. Da kyar sai da ta saka mishi kuka tukunna ya sauk e ta ta yi practicing tafiyar da zata yi a gabanshi ta d an dedeta yanayinta dan duk tayi kalar da duk mai hankalin da ya ganta sai ta tona masa asiri ne, ga kuma ciwon k afa da na jikin da suka taru suka sauk ar mata da d ingishi. Sannan ya kama mata hannu ya d an karata a jikinsa suka sauk a tare. Suna tahowa Khadija ta fara yi mata dariyar tsokana k asa k asa Sarai Hudan ta fahimceta amman ta basar dan bata shirya biye mata ba Ita a ganinta wannan lamarin da take ciki jaje ya kamata ayi mata ba tsokana ba dan ita komai ya wuce tunaninta. A kusa da Sakina ya ajjiyeta kafin ya ce Su zama ready nan da 2 hours su Sakinar za su wuce In sha Allah Yana gama fad in haka ya juya ya fita. Yana fita Huda ta fad a jikin Sakina ta yi hugging d inta. A hankali ta ji Sakinar ta sa kuka, d agowa ta yi ta d an b ata rai itama idonta yana kawo kwalla ta ce Haba mana dan Allah ki daina kar ki saka ni kuka nima Ta fad i haka ragowar hawayenta yana zubowa. Murmushi su Khadija ita da yayarta suka yi kafin Yayartata ta ce to yanzu wa zai lallashi wani? A hankali Huda wadda taga d an rashin kyautawarta ta juya ta yi hugging Khadijar sannan ta kamo hannun Yayar khadijah daga inda take zaune ta ce ina wuni A hankali tana murmushi dan itama yanzu duk ta sauk o ta ce Alhamdulillah, gida yayi kyau Huda Allah ya sanya alkhairi ya baku zaman lafiya A hankali ta juya cikin d an tsokana da dauriya ta yayewa Sakina fuskarta, dan har yanzu fuskar tata a rufe take cikin mayafin laffayar da aka nad a mata. Da kyar ta iya daurewa batayi kuka ba, fuskar nan tayi dagaje dagaje ta yi jajawur kana gani ka san ta ci uban kuka bana wasa ba, daman tun shekaran jiya da suke waya take jin yanayin muryarta a dashe. Cikin son sakata nishad ta ce Haba mana Sakina, ki daina kuka, kinga fuskarki kuwa? Gashi duk kin yi wani laushi kamar ba ke ba. Ai ba wai zama za ku yi achan d in ba har abada, yana warkewa fa za ku dawo in sha Allah Ni kumafaa daa? da zan tafi chan wani gari ba ke kika yi ta bani kwarin guiwa ba? Ta k arashe a hankali daga nan ta yi shiru ta kasa ci gaba da magana. Su Khadija ne suka saka baki, suka taru suka yi ta lallab ata har sai da ta d an sake ta bar hawayen ta d an kwantar da hankalinta tukunna suka d an shiga hira a hankali. Khadijah ce ta ce Gaskiya Huda gidan ki ya had u over! Kalla kuma kaya koina duk girman gidan. Bara mu lek a mu kashe kwarkwatar idonmu Ta fad i haka tana ajjiye mayafinta ta mik Itama yayartata mik ewa ta yi. Hudan har ta mik e ta d an fara takawa za ta bisu Khadija ta kamo hannunta ta zaunar da ita ta ce zauna mai tafiyar ta taaa mun san hanya Duka Huda ta kai mata ta yi saurin gocewa tana dariya suka nufi k asa ita da yayar tata. Banda dukan uku uku ba abunda k irjin Sakina yake yi daman tun d azu ta d an tsorata da yanayin tafiyar tata da ta gani. Maganar da Huda ta fara yi mata ne ya dawo da ita daga duniyar tunani da tsoron data tafi. A hankali ta juyo tana kallonta jin tana cewa Ya Arshaad ya sake guduwa.. Ba a san inda yake ba! azu inaji Ya Aslam suna maganar shi da Dad a waya da na tambayeshi kuma sai ya k i gaya min komi, kamar ma haushi ya ji. Ta k arashe maganar cikin karyewar zuciya. A hankali Sakina ta sauk e wata nannauyar ajiyar zuciya kafin ta ce Hudan I can t even begin to imagine what Ya Arshaad is goin through! Dauriya ce kawai yake yi dan haka idan ya ga ba zai iya zama ba ya nuna yanaso zai tafi ya kamata ku bashi space ku barshi ya tafin. Kuma dan Allah ki daina nuna damuwarki over a kan Ya Arshaad a gaban Ya Aslam Yes! Na san dole abun is somehow amman ki d an dunga daurewa har Allah ya yaye miki son shi a zuciyarki ki manta da shi ki rungumi Mijin da Allah ya zab a miki ku zauna lafiya dan na san Ya Aslam yana sonki wallahi tun a mansion d in chan naso In fahimci wani abun shiru kawai na yi miki. Shiruuu, Hudan ta yi kamar tana tunanin wani abu kafin chan ta ce Yauwa Sakina, kin san wani abun mamaki? Ashe Ya Aslam ya sanni tun kafin yazo gidanmu shi da Ya Arshaad............ Nan ta zaiyyane mata labarin da ya bata da kuma yadda yake nanata mata yana tsananin k aunarta yake kuma gwada mata. Da zaman da suka yi a cha n gidan da komai Murmushi kawai Sakina ta yi kafin ta ce Hudan you are lucky, Very lucky! Ban yiwa Ya Arshaad adalci ba amman inaso ki rubuta ki ajjiye ni Sakina na ce Ya Aslam ya fi k aunarki Akan Ya Arshaad Sannan Huda dan Allah ki daina pushing d insa away ki janyo abunki ku rungumi juna, Allah ya bawa Ya Arshaad shima tashi wadda zai so. Ki nutsu, ki fahimci karatun soyayyarsu su biyun duk true love suke yi miki that I m sure of amman ko waye yaji labarinku ya san Ya Aslam ya fi k aunarki although Ya Arshaad shima has sacrificed a lot for you sannan shine ya reneki kika zama mutum therefore na san ba lalle ki iya mantawa da halaccinsa ba wanda ni kaina ba zan tab a mantawa ba amman Huda soyayyarki da Ya Aslam daban take a cikin labarin soyayya! Ki nutsu kar ki cuci kanki dan kema kina son abunki fahimta ne kawai baki yi ba. Hudan na shirin yin magana Aaima ta hawo. A kan 3 seater da suke zaune ta zauna kafin ta ce Anty Huda da Anty Sakina, kinga na kasa hak ura sai da na sake biyoki ko? Ta fad i maganar tana kallon Sakina. Murmushi kawai Sakina ta yi ta kamo hannunta. Crying bride Aaiman ta ce tana d an lakatar hancinta, sannan ta d aura da cewa Amarefa sun daina kuka yanzu A hankali Sakina ta d an kwanta a jikinta ta ce Thank you Aaima. A lot! Murmushi Aaiman ta yi kafin ta ce Ba komai Sakina, Allah yasa mu dace. Ni dai yanzu matsalata shine wannan kukan da kike yi, ki daina pls, ko kun zo tafiya kar ki sake yin wani kuka Ya Auwal raina ki zai yi! Bar ganin bashi da lafiya Allah idan ya tusoki gaba ko hmm.. Gara ki nuna mishi kema Amaryar zamani ce Duk murmushi suka yi kafin Huda ta ce Aaima Allah duk ranar da za a kaiiki gidanki idan kika yi kuka ni kad ai na san me zan yi miki Murmushi ta yi ta sauk e ajiyar zuciya kafin ta ce Speaking of which..Ina son tambayarku wani abu amman kunyar ku nake ji Ta fad i hakan tana rufe fuskarta da tafukan hannunta. Dariya duk sukayi dan yadda ta yi d in dole ka yi dariya. Cikin dariyar Hudan ta ce Mene pls? Sai da ta d an dara itama kafin ta ce Sakina wanda ya maidaki gida shekaran jiya wachchar Brothern ku ne? Woow!! Sakina ta ce da d an k arfi tana d an zaro idanu waje kafin ta ce An gama! Ai harma na hango ranar d aurin auren ku. Kin san shima sai da ya ce min he felt something.. Wani ihu Aaima ta yi a hankali sosai irin na jin dad in nan kafin ta ce Shikenan sai kuma ta sunkuyar da kanta ita ala dole ta ji kunya, k arshe ma tashi ta yi ta tafi bayan ta yi hugging Sakina ta ce mata A kula da Ya Auwal plss Allah ya bar k auna sai kun dawo Tana fita Sakina ta zaro waya zata kira Junaidu Hudan ta rik e mata hannu. Da d an mamaki ta juya tana kallonta kafin ta ce mai ya faru? A hankali Huda ta ce Sakina Aaima bata yi deserving suruka da k anwar Miji irin Umma da Jalila ba. Shiruuu Sakina ta yi itama duk sai jikinta ya yi sanyi, a hankali ta ce Tabbas Dede nan su Khadija suka hawo suna haki Yayar Khadijan ce ta ce Hudan wannan tour a gidanki ai aiki ne! Sai kuma ta ce Na ga d akin da zan zauna idan na zo yi miki wankan jego a chan ma muka shantake Gadon laushi Allah yasa dai idan nazo kar in yi ta bacci dan gadon nan duniya ne. Dariya Khadija ta yi kafin ta ce Ai kuwa ki shirya dan alamu sun nuna nan da wata tara cif za ki dawo zaman jegon. Duk dariya suka yi banda Huda wadda hankalinta ya fara tashi dan ta ga yamma ta fara yi. Sai da suka huta tukunna suka mik e suka dudduba saman chan sama kuwa suka ce basu isa su shiga turakar sabbin maaurata ba haka kurum su ganewa kansu. Haka nan Khadijah ta tisa Hudan a gaba sai shak iyanci take yi mata Hudan kuwa kamar ta yi kuka dan ita kad ai ta