Sashe 28
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ashe ba zaku tab a jin tsoron Allah ba? A haka za ku k are? Wato Maryam ta yi shine kema zaki biyo ki haukatamin d To billahilazim na fi k arfinki! Duk surk ullen da kika je kika yi ki koma ki je ki wargaza tun kafin In tashi biyowa ta kanki!. Saboda Allah Mammy ku kalli yadda Yarinyar nan ta maida Auwal! Auwal fa!!! Wai yau shine a gaban mace yake kuka haka wiwi da hawaye kamar wani sakare? Wallahi Allah sai yayi mana hisabi da mu da family d in Madu ranar gobe k iyama. Wanne irin jarababben abu ne yake yawo a jininku sai kace mayu? Tayi maganar tana kallon Sakina cikeda tsana wadda itanma ta zuba mata nata dara daran idanuwan da suka rine sukai jaa. Za tayi magana kenan Auwal ya mik e da kyar ya juya gareta yace Haba Mom, abubuwan da suke kai na already sun yi yawa Dan Allah kar ki zo kiyi haka kar ki saka ta k ini completely! Ki koma waje dan girman Allah Magana muke yi, maganar da ta shafemu iya mu biyu tak! Ba wanda ya gayyotoki ke da k awayen ki nan Ya k arashe maganar tari yana kufce masa A rikice tace Auwal na rantse da Allah zan yi maka abunda baka tab a zato ba! Karankatakaf fad in duniya ace ka rasa macen da za ka so sai jinin Maryam Jikar Madu da Shuwa? Kasan su waye su kuwa? Kuka kawai Sakina ta saka ta fara ja da baya Da sauri Auwal ya juya ya fara binta yana magana yana tari Ki tsaya.. t mind her.. s talk.. Dan Allah.. Sai a sannan Mom ta samu damar shigowa ita da su Mammy. Kamar ma tangad i Auwal d in yake yi dan haka suka samu suka wuceshi suka yi kan Sakina! Mom tana zuwa, ta shak ota tace You must mind me! In dai kina da hankali kuma kin san darajar uwa a wajen d anta to ki sani ba zan tab a barin Auwal ya aurenki ba wallahi! Dan haka ki hak ura. Ina fatan Huda ta zame miki lesson a rayuwa ..amma idan mahaukaciya ce ke to ki so Auwal ki aureshi dan Allah, wallahi nayi miki alk awarin sai na lahira ya fiki kwanciyar hankali Tana gama fad in haka tayi cilli da ita wanda har ya kaita ga kaiwa k asa. Kasa motsi Auwal yayi dan zuwa yanzu ya fara ganin dishi dishi, tabbas ya san halaiyyarsa da kuma Granpa su suka hana Sakina yarda ta auresa amma ya san tana sonshi wanda hakan ne ma yasa ta sanya aka kawo kud in aurenta da wuri! Duk ya fahimci hakan. Yanzu kuma ga Mom! Ya tabbatar ta gama wargaza masa d guntun chance d in da yake hangowa Duk da baya ganinta amman yana iya jiyo setin inda take kuka, dan haka ya fara yunk urin d aga k afarsa domin ya k arasa wajenta. Yana motsawa kuwa kamar jira ake jiri yace bismillah! Gaba d aya ganinshi ya d auke in banda duhu babu abunda yake gani, ga wani mahaukacin juyawa da kanshi yake yi Da sauri yasa hannu ya dafe kan nashi yace wash!! Da d an k arfi. Sai a lokacin hankalin Mom da Mammy da k awar tasu waenda suka k arasa suka cigaba da tsigale Sakina suna kiranta da talaka, kwadayayyiya Ya koma kan Auwal. Da sauri Mom ta nufesa ganin yana shirin zubewa k asa amman kafin ta k arasa har ya fad asa sumamme.. Dede nan su Daddy Abba da Ummi suka shigo dan dama Ummi kamar ta d an jiyo hayaniya sama sama Ba karamin tsorata Mom tayi ba ganin Auwal a k asa kamar matacce. A haukace ta juya ta koma kan Sakina da take nan durk ushe tana kuka, ta sake shak ota ta mik ar tsaye ta hau magana kamar tab iya Waenna irin mutane ne ku? Baku da tausayi ne? Dolene sai an so ku? Wallahi na rantse da Allah ko a Birnin sin kika yi mishi asiri yau sai mun je yanzu ba sai gobe ba kin warware shi. Ta fad i haka tana k arin fara janta. Sakina kam banda tari ba abunda take yi gaba d aya ta fice a haiyyacinta dan ba k aramar shak a Mom tayi mata ba. Adama!!!! Suka ji muryar Dad cikin tsawa a bayansu. Juyawa Mammy da k awar tasu suka yi ita kuma Mom ta cika wuyan Sakina ta durk ushe a wajen ta fashe da kuka. Dede nan Aslam da Huda suka shigo! Da gudu Hudan ta k arasa inda Sakina take Cikin tsananin b acin rai Daddy ya k arasa inda suke ya d agota ya fara magana Baki da hankali ne? Me yake damunki? Wachche irin kwakwalwa ce da ku ne wai? s our guest for crying out loud!! Ga babanta chan a waje ya dawo d aukar su a haka kikeso a fitar mishi da ita ko yaya? Cikin kuka Mom tace Kallafa Auwal Ta nuna masa Auwal wanda Abba da Aslam suka ciccib a za su fitar, cikin kukan taci gaba da magana Asiri tayi mishi Irin wanda Maryam ta yiwa Abba bani da tantama! Daddy a k asa fa nazo na tarar da Auwal durk ushe gaban wannan k antacciyar yana rok onta ta soshi ta aureshi yana kuka kamar k aramin Yaro In ba aikin asiri ba tayaya zaka yi tunanin Auwal zai so wannan k antacciyar? Tayi maganar tana nuna Sakina a wulak ance. Tayaya aka yi na so ki har na aureki? Muryar Daddy ta katse mata maganar da ta yunk uro za ta ci gaba. Da sauri ta juyo tana kallonshi cike da shock! Cikin tsanannin b acin rai yace Adama na gaji na gaji da rashin tunanin ki da shirmen ki da son zuciyarki! Na gaji wallahi.. Tsabar idonki ya rufe daga ganin gaskiya you don t even realize the fact that Auwal ya nutsu tunda ya had u da Yarinyar nan. Kar ki bari In chanza miki wallahi ba zaki ji dad ina ba dan kin kaini bango!. Ya k arashe maganar cikin tsananin fushi. Dede nan Aslam wanda ya dawo daga kai Auwal ya dafa Daddy yace Daddy dan Allah ka yi hak uri. A hankali Arshaad wanda ya shigo yanzun shima ya k araso inda suke yace Akwai mutane a gidan Daddy, Abba kai yake jira ku kai Auwal asibiti suna mota. Kallon Mom yayi wadda ta k ame tun lokacin da ya fara magana.. Kamar zai ce mata wani abun sai kuma kawai yayi tsaki ya juya ya fita ranshi a mugun b ace. Yana fita Mammy ta k araso ta dafa ta tace Zo mu je Daga nan ta ja hannunta suka nufi wani d akin a nan k asan ita da k awarta.. Suna shiga kamar jira Mom take ta fashe da kuka tace Akan Yarinyar chan Daddy ya gaya min wannan maganar?? Waenna irin mutanene su Maryam wai ni Adama Cikin katseta Mammy tace Saboda haka baki ga ta zama ba! Ko kuma ince ba muga ta zama ba har sai mun cire ta a zuciyar auwal!. Sannan akwai wani abunda ya faru na tashin hankali d azun nan nima na gani amman kar ki damu dama na gama tsara mana mafita tun kafin in zo Sannan itama wannan sai mun yi da gaske tukunna zamu cireta a rayuwar Auwal. Da sauri Mom tace Kina ganin ciretan zai yiu? Kina gani fa Arshaad bake kad ai ba har ni d innan gaba yake yi da ni. In ba asirin aka karya ba ba zamu samu sukuni ba. Ajiyar zuciya Mammy ta sauk e kafin tace Adama Allah ya jefomu cikin wasu kalar family masu zuciya mai naci dan haka sai mun yi da gaske saboda su na fahimci weakness d insu mace ce! Ki duba kiga har shi kanshi Granpa d duk abun shi kina ga yana yiwa matarsa? Cikin kuka Mom tace Kullum addua ta d aya kar Auwal ya fad a kaidin mace kamar iyayensa sai gashi rana d aya ya fad a, ni Adama ya zan yi? Shi kad ai gareni! Ita kad ai fa yake gani ko maida hankali kwana biyun nan na lura ba yayi akan aiki ashe ita ce sila! Kiji Daddy tsabar rashin sanin ciwon kai wai har da ik irarin Auwal ya nutsu! Shi a ganinshi nutsuwa ce wannan an haukatamin kwakwalwar d a amma shi yana ik irarin ya nutsu Ta k arashe maganar tana durk ushewa a wajen. A hankali Mammy ta k arasa ta hau lalalshinta, sai da taga tayi shiru tukunna ta matsar da bakinta dede kunnenta ta shiga rad a mata waensu maganganu. Aslam da Hudan ne suka raka su Sakina har bakin mota bayan sun lallasheta ta yi shiru da kyar! Har da Arshaad. Sanann suka tsaya suka kira Sumayya a wajen k awarta suka wuce tare. Hudan maganganu ne fal a ranta take so tayi da Sakina amman ganin halin da take ciki kawai yasa suka yi musu godiya ta bari akan In komai ya lafa za suyi chatting. A parlourn suka tarar da Mom Mommy da Mammy da Ummi Dad ya had asu gaba d aya da alamun fad a yake yi musu. Suna shiga Aslam ya cewa Hudan taje ta had o masa Coffee mai zafi please Daga nan ya wuce ciki bayan ta amsa masa da ita kuma ta nufi kitchen d in direct. Arshaad ma ya wuce d akinsa. Arshaad yana shiga d akinsa Mammy ta mik e ta nufi d akin dan they have to talk, ta lura in ta biye shi gaba zai yi da ita. azu sau biyu tana zuwa d akin nasa bata sameshi ba. Tana shiga su Dad suka gama zaman nasu suma aka mik e kowa ya kama gabansa. Ta gama had awa kenan ta d auko flask za ta juye wayarta ta fara k ara! Tana dubawa taga sunan Sakina dan haka tayi saurin amsawa ta kara a kunnenta. Ko sallamarta Sakinar bata amsa ba tace Hudan d anyi sauri ki fito kinga akwai sak on da zan baki ashe na manta. Hudan