Sashe 43
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nan ya k ara gaba kuma tun daga ranar ko wayarshi ta kira a kashe take jin ta. Although bai nuna mata komai ba dan faram faram ma suka rabu ko amai idan ta yi shi yake kwashewa ya gyara gurin yanata faman jera mata sannu Wani babban tashin hankali da abun al ajabin da muka fuskanta shine Hatta gidansu Sageer da address d insu da ya bayar a garin Gombe gaba d aya fake ne! Hatta sunan Babanshi Alhaji Bashir mai galon da ya fad a mana gaba d aya k arya ne. Har Gombe aya a cikinmu ta rok i saurayinta ya je ya bincika mana amman babu abu d aya da yake gaskiya a cikin labarin Sageer! Komai fabricating kawai yayi. Da muka fahimci haka sai muka koma wajen Bestien ta, to shima dai ta wajen na sa duk sammakal dan ce mana ya yi shima Iyakar wannan information d in da muka sani akan Sageer shima shi kad ai ya sani, ya ce a wajen ball suka had u suka fara shiri suka d anyi business tare ranar kuma suna tare ya ce masa zai je wajen k awar shi shine yace zai rakashi. Shi bestyn nata ma cewa yayi wai mu yi ta addua gaba d ayan mu maybe aljani ko maye muka had u da Allah ya tak aita Ajiyar zuciya Aaima ta sauk e sannan ta ci gaba da cewa To yau dai Allah ya had ani da Sageer! Bata gama rufe bakinta ba ta mik a musu hoton data nemo a wayar tata tun d Sakina ce ta fara karb ar wayar tana kallonta kafin ta sauk e idonta a kan wayar. A hankali Huda ta ce Innalillahi wa innailaihirrajiun Bayan itama ta l eka ta gani. Sakina kuwa lumshe idonta kawai ta yi ta bud ta kalli Aaima idonta jazir tap kwalla ta ce Aaima are you sure?? Very sure Sakina! Ki yi ta sliding za ki ga pictures da videos d insu kala kala irin wannnan shi da Suhaila. Daga nan ki gaya min Idan wannan bawan Allahn ba Ashraff bane ba. BULAMA So da Buri Free Book Mikiya Writers Association. Kai kana ganin fuskokinsu ka san suna cikin tashin hankali ba na wasa ba. Kallo suke suna sake kallan pictures d in amman ba ta inda za su ce ba Ashraff bane ba. A hankali Sakina ta mik a mata wayarta sannan ta ce yana Ina? Ta yi mata tambayar tana k arin mik ewa tsaye. Cikin ruk o hannunta Aaima ta ce Ya tafi Sannan ta d aura da cewa Mai aiki nasa taje har chan waje ta shigo da shi parlourn Mammy. Abunda ya bani mamaki ya kuma d aure min kai shine yadda ya nuna kamar irin kwata kwata babu alamun yama tab a ganina d in nan sannan kuma he looks calm and innocent! Kasa hak ura na yi bayan mun gaisa na ce mishi Sageer Amman sai na ga yana kallona da mamaki! Ganin da nayi ban ma san abunyi next ba yasa kawai na ce masa ya tafi, dan Allah yayi hak uri wani abun ya taso min urgent! Cikin fahimta ya nuna min ba damuwa ya mik e ya tafi. Sakina kaina ya d aure saboda a ganina inda ace Sageer d in ne to da ko a idanunsa zan fahimci firgici! Da d an alamun wani abun dole zai nuna amman kuma ko twins banajin za su iya zama super identical haka kamar shi da sageer.. Hatta fa yanayin magana kallo tafiya komai nasu iri d aya ne.. Cikin katseta Sakina ta ce Kar ki damu Aaima, ba wani Sageer sunanshi Ashraff! Shine! Raina miki hankali kawai yayi. Ga Abokin sa nan ma Abbakar a wanann hoton. Da sauri Aaima ta karb i wayar ta kalla sai kuma ta ce Ai shine Saddik d Kawai Sakina ta ce tana mai dialing numbershi a wayarta. Ajiyar zuciya Aaima ta sauk e kafin tace Kuma kin san abunda zai sa ma mu sake gasgata shi d in ne Ranar farko da suka fara zuwa a ranar da ya had u da Suhaila da ya ce mata m Sageer by name Sai da Abokin nashi ya juya a zabure yana kallonshi sai kuma na ga ya fara murmushi yana girgiza kai. Dede nan Ashraff ya amsa call d in Sakina Daman a handsfree ta saka Hello baby Suka ji ya fad Sai da Sakina ta sauk e wata nannauyar ajiyar zuciya tukunna ta ce Ashraff ko Sageer? My god!! Waye ne Sageer d innan ne? Kin san i was just about to call you sai kika kira That cousin of yours she looks confuse! Tana ganina ta ce min Sageer itama. Ask her ta yi miki bayani please dan i d......... Cikin katseshi ta ce Dakata Ashraff! Ba ita bace confused, ni ce! Bayani kuma ba ita za ta yi min ba kaine!. So I m all ears Ina so inji ta yadda ka chanja sunan ka da kuma yanda kake planing zaka yi da mu Ni da Suhaila da kuma d an cikinta Oh Noooo! Innalillahi wa innailaihirrajiun Sakina haba mana. Tana ina ita cousin d in taku? Bata wayar please Wallahi daman yadda na ga tayi na san akwai matsala, waye Sageer? Wacece Suhaila? Ciki kuma a Ina?. Sakina na riga na gaya miki y an mata biyu kawai na yi dating b4 you and duk na nuna miki pictures d insu, please Sakina kar ki biye mata i think akwai confusion a lamarinta amman wallahi ni ban san wani Sageer ba, bata wayar please Fashewa kawai ya ji Sakinar ta yi da kuka, cikin kukan ta ce Haba Ashraff! Despite abunda ka yi da k aryar da ka yi still kana so ka ci gaba da b oye b oye? Wat have i ever done to you to deserve this? Innalillahi wa inna ilaihirrajiun kawai ta ji yanata maimaitawa kafin ya ce Shikenan Sakina, na gane! Yanzu na fahimci komai Kina neman hanyar da za ki zillemun ki auri Auwal d in da kike ta tunani kullum ko? Ko kina tunanin ban saniba ne? Idan ba kya sona ki fito fili kawai ki gaya min ki daina yi min kwana kwana! Bawai ku had a baki ba ku k ulla min sharrin abu mai muni haka ba. Wallahi tallahi kin ji de na rantse miki ni ban san wani Sageer ba ban san wacece Suhaila ba sanann wallahi Sakina da gaske nake sonki ba yaudara a ciki! Ke kad ai ce a cikin zuciyata Ya fad i haka yana me fashewa da kuka kamar k aramin Yaro sai kuma ta ji ya kashe wayar, kiit!. Ashraff, yana kashe wayar ya kira Saddik yana d auka bai jira jin me zai ce ba ya ce Saddik, I m doomed Sanann ya hau koro mishi bayani hankalinshi a mugun tashe. Shiruu Saddik d in yayi bayan ya gama ji kafin ya ce Listen closely Ashraff.................. Gaba d ayansu hankalinsu a tashe yake, bama su san ta Ina za su fara ba. Aaima ce ta yanke shawarar kiran Suhailar dan haka ta d au waya ta shiga sunanta ta danna call An fi thirty minutes tukunna aka samu layinta ya fita daga busy ta amsa kiran Aaiman. Ajiyar zuciya Aaima ta sauk e kafin ta ce Da wa kike waya haka? Sai da ta d anyi jimm! Tukunna ta ce Wata friend d ita ce Shiruu, Aaiman ta yi tana tunanin wacece k awar Suhaila haka da bata san ta ba Sanin ba wannan ne a gabansu ba ya sa kawai ta kawar da zancen ta hanyar bata labarin Sageer Ashraff from A -Z kafin ta ce Yanzu ko gidan su idan kinaso zamu iya zuwa dan Sakina ta ce ta san gidan kuma zata bamu adress har number Mamansa. Cikin katseta Suhailan ta ce Mun gama case d in Sageer fa! Ki manta kawai please, kar ki sake yi min maganarsa A rikice Aaiman ta ce Kin gama case d insa da cikinsa a jikinki?? Please Aaima Shine kawai abunda Suhaila ta ce. Aaima za ta yi magana kawai ta ji ta katse kiran. Kasa cire wayar daga kunnenta Aaiman ta yi, da kyar ta d ago tana kallonsu still da wayar kare a kunnenta. Kirane ya shigo wayartata dan haka ta d an zabura saboda a kunnenta wayar take har yanzu Tana ganin mai kiran nata ta d auka da sauri ta ce yauwa Khadija kin san me yake faruwa? Yanzun nan.... Cikin katseta Khadijar ta ce Sageer, yanzun nan ya kira Suhaila Suna fara magana ta tashi ta shiga bathroom, haka kawai na ji inaso in yi mata lab e saboda na san kusan wata nawa ana neman shi sai yau kawai muga ya kirata. A yadda na fahimta Its like akwai wadda zai aura a yanzu! Wai family d insu sun zab a masa shiyasa ma ya d auke k afa amman yayi mata alk awarin aure nan da wata biyar muddin ta yi shiru. Ban gama dawowa daga mamaki ba na ji conversation d in ku a waya yanzu. Meyene yake faruwa? Ajiyar zuciya Aaima ta sauk e rai a b ace ta ce Wato shine Ashraff d in ta tabbata kenan! Nan ta d an yi briefing Khadija a kan case d in sannan ta ce Khadija Suhaila tana son Ashraff ba zata tab a iya k etare umarninshi ba! Dan haka yanzu aiki yana a hannunki.. Ki taimaki y ar uwar ki tunda ni dai kinji yadda muka yi da ita. Zan turo miki number Mamansa yanzu daga nan ki kirata ki yi mata bayanin komai! Lokacin b oye b oye ya wuce dole iyaye su shiga case d innan. Mugun tantiri ne Ashraff d innan wallahi! Kin san yadda ya nuna kuwa kamar bai sanni ba amman kalli har ya kirawota munafuki d an iska! Kuma wallahi k arya yake yi shi ya ga Sakina ya ce yana sonta ba wani had asu da akayi Infact Families d insu ma basu san juna ba sai ata dalilin ita Sakinar da shi Ashraff d Wanne irin rashin wayone haka Suhaila take yi! Dan bayan soyayya tabbas akwai