Sashe 63
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba wasu masu yawa ba ne sai k atoton cake d inta mai hotanta a jiki da drinks kala kala.. Haka suka shirya surprise d in. Tana shiga ta gansu har Mommy da Aaima duk sun zo suma Ta yi tsananin farin ciki kuwa harda y ar kwallar ta ba abunda yafi mata dad i irin yadda Shuraim da Sudais suka maida ta uwa suke ji da ita kamar yanda itama take ji da su......... Haka rayuwa ta ci gaba da tafiya, Mama bata bawa Sudais da Shuraim single reason d in su yi kukan rashin uwa ba! Daman tun ranar farko a bikin su Huda da ta gansu Yaran suka shiga ranta matuk Yadda take yi musu ko Ummin iyakar abunda zata yi musu ne. Tarbiyya kam da gaske take basu ita, idan lokacin raha yazo ayi in sun yi kuskure kuma ta nuna musu kuskurensu ta yi musu gyara..... Suma su Shuraim d tun basu sake da ita ba har suka sake, ko shawara suke nema wajenta komai wajenta dan tabbas yadda take jinsu a cikin ranta haka nan suma suke jinta suke kuma tsananin girmamata... Tsakaninta ita da Abba kam tabbas Mama zata iya cewa tana cikin mata first class a sa ar miji a duniya, ko kuma ma ta ce ita kam ta fi kowa sa ar Miji a duniya ...Tsantsar zallar k auna da kulawa had e da tattali yake bata baya duba shekarunsu sam dan shi idan ya tashi gwada mata soyayya kamar wasu teenagers haka yake ganinsu shi da ita........ angaren Mommy itama bata bawa Aaima reason d in da zatayi missing Mammy ba, kulawa da shak uwa ce a tsakaninsu ta musamman dan ita Mommy ce mata ta yi ta d auketa a matsayin best friend d inta......... ........ Kamar kullum yadda suka saba yau ma Sakina ta kirata suka shiga hirarsu gwanin ban sha awa duk da kuwa Sakinar ba wani dad i take ji ba saboda murar da take ta faman mata on and off! Ta rasa sukuni gaba d aya sanyin garin ya isheta. Jin yanayinta da muryarta da kuma rashin lafiyar da take ta yi kwana biyu ya sanya Hudan ta ce Maman baby je ki kwanta ki huta Allah ya sauwake. Ta k arashe maganar da d an dariya k asa k asa sannan tana addu ar Allah yasa harsashenta akan Sakinar ya zamo gaskiya ne. Ok na gode sai da safe Sakinan ta ce..Ba ta kashe wayar ba ta d an yi shiruu kamar mai tunani sai kuma ta kwashe da dariya kafin ta ce Ai ni sai yanzu ma na fahimceki! Tab! Inaaa ba wannan tukunna wallahi iyaka mura ce kawai take damu na. Cikin rashin fahimta Huda ta ce Ba kince an sallameku ba? Dariya Sakina ta yi ta ce kuma daga an sallamemu sai me? Bata jira amsar ta ba tana dariya ta ce Eh, an sallamemu dan jikin nashi ya yi kyau amman muna lek awa, kullum, check up Shiruuu, Huda ta yi kafin ta ce Anya kuwa Sakina? Sai da Sakina ta yi dariya sosai tukunna ta ce mata Allah da gaske, babu komai ma fa tsakaninmu har yanzu sai dai hira kawai da tsantsar kulawa da soyayyyar da yake gwada min. Da sauri Hudan ta ce Kai! Cikin murmushi Sakina ta ce Kin san Allah nima kaina ina mamakin shi, ba daban ina fahimtar yanayin sa ba tou da sai in iya cewa ma bashi da lafiya Ban san dalilinsa ba kinga ni kuwa ai bazan ce gani ba! Besides ni nama fi son haka. Ajiyar zuciya Hudan ta sauk e kafin ta ce Kuma bai chanja miki ba? As in ba ya wani fushi da ke Ko d aya, wallahi kulawar ma da yake bani ni kaina banyi tunanin ta ba kawai dai maybe shi tsarinshine haka ko kuma dai wani abun besides ai bamu fa wani dad e ba so it s not an issue. Shikenan tou, ki gaidashi Shine abunda Huda ta ce. Daga nan suka yi sallama suka kashe wayar. Murmushi kawai ta yi tana duba wayar, a hankali ta sauk e ajiyar zuciya ta shiga tunani ....Kullum tare suke kwana, a jikinsa take yin bacci, tana jin yanayin bugun zuciyarshi da yadda yanayinsa yake alamun lafiyarsa k alau kuma a k age yake amman in banda hug ba abunda ya tab a shiga tsakaninsu Sam bata san ya shigo d akin ba dan yaje siyo musu milkshake a chan k asan hotel d in da akeyi wani mai dad Sai da ta ji ya kwanta a bayanta tukunna ta yunk ura da sauri tana shirin yin magana shi ya rigata ta hanyar cewa Sakina I love you fisabilillah Ba wai wani abu daban ba! Shiyasa kika ga ban yi yunk urin komai ba saboda Ina so ne har sai kin fahimci hakan, kin yarda dani, kin saki jiki dani tukunna. Na san zan takura amman yadda nake jin ki a raina tsaf zan iya rayuwa dake a haka muddin baki gama fahimtar kalar k aunar da nake yi miki ba A hankali ta juyo sosai tana kallonshi suka yi facing juna a kwancen! Kasa cewa komai ta yi kawai sai ta sunkuyar da kanta k asa kafin chaan! Ta ce Ya Auwal na yarda da kai na yarda da chanjin da na gani a tattare da kai. Tunda har kaga na aureka tou yarda da k auna ce ta kawo hakan. Sannan zan rayu da kai a ko wanne hali. Yadda ta ga yana kallonta ne ya sanya ta yi saurin b oye fuskarta a k irjin shi dan tashi d aya sai ta ji duk kunya ta lullub eta. Murmushi ya yi yad an shafa kanta, a hankali ya yi kissing kan nata yana mai shak ar k amshin da yake fitarwa kafin ya shiga binta da wani mayen kallo k irjinsa yana bugawa da masifar gudu Sannu a hankali yanayinsa yana k arasa sauyawa ya sa hannu ya janyota ya saka ta a jikinsa sosai!. Sai da numfashinta ya kusan d aukewa sakamokon wasu sak onnin da ya shiga aika mata waenda suka girmi hankali da wayonta. Da sauri cike da tsoro da fargaba muryarta na rawa ta ce Dan Allah!!! Ni fa da nace haka bawai ina nufin yanzu ba. Ko sauraronta Auwal bashi da niyyar yi, dan tun kafin a je ko ina notikan kansa suka kwance hankali ya fara barin gangar jikinsa Tabbas ya yarda kuma ya sake tabbatarwa kamilalliyar mace daban ta ke! Sannan matar sunna sinadarinta na musamman ne Gashi kuma abun sai ya taru ya had e masa da giyar zazzafan feelings da soyayyar da yake yi mata, shi yasa ya manta kowa ya manta komai hatta shi da karankansa ya manta kansa. A ranar Huda ta sha Allah ya isa dan ita ce ta kirata a waya har ta janyo mata wannan jalalar. Sam bata tab a tunnanin zatayi rai ba dan Mr Auwal sai da ya yi mata dalla dalla Tun daga ranar kuwa ta rasa nutsuwa da sukuni. Daga nan ma Las Vegas suka wuce Honeey moon Auwal shi kad ai yake k ibarsa yana enjoyment d inshi Ita kam in banda rama ba abunda take yi dan kwata kwata ba enjoying garin take yi ba dan ita gani take ma kamar su suke tunzurashi yin wasu abubuwan......... Da kyar Aaiima ta iya samun Abba ta yi masa maganar Junaidu dan zuwa wannan lokacin kam soyayya mai k arfin gaske ta k ullu a tsakaninsu. Abba ne ya samu su Dad ya yi musu bayani su kuma suka ce a tambayi su Mama indai har ba shi da wani mugun hali sai a shirya komai dan kasancewarsa d a ga Usman hakan ba shi zai sanya su shiga tsakanin Aaima da farin cikin ta ba dan k iri k iri ta nuna shi take matuk ar so!. Sannan su a ganinsu yanzu Aaiman abar tausayi ce duk da kuwa sun san idan suka ce rashin Mammy yana a cikin matsallolin Aaima ba su yiwa Mommy adalci ba duba da yadda take iyakar k arshen k arinta wajen ganin Aaiman bata rasa komaiba amman kuma uwa dole daban take. Dan haka za su yi k ari wajen ganin sun taimaka farin ciki ya wanzu a rayuwarta na dindindin...... Tabbas Mama ta ji dad in wannan had dan haka tashi d aya ta faiyyacewa Abba halayen Junaidu wanda tun tasowarta dashi bata tab a ganin shi da wani mummunan hali ba sai dai mai kyau sannan yanada zuciyar nema da amana ga sanin ya kamata Abba ma ya ji dad in jin haka dan haka ya ce bara ya je kawai ya samu su Dad ayi komai a gama. Kafin Aaiima ta tafi rubuta finals d inta a saka rana, tana dawowa a d aura aure in shaa Allah. A hankali Mama ta ce Amman fa Abba akwai wani abu guda d aya! Kasan case d in Junaidu na zaman jail wanda tunda ya je ya dawo ya kud ance! Kud i na ban mamaki Last week ma sai da aka sake gano Gidaje da kadarorinsa dan shi b oyewa yake yi..a iyaka Kano fa Gidajensa masu matuk ar kyau da tsada sun fi ashirin ga kadarori ga filaye wanda bamu san source of income d inshi ba! Inda hali gaskiya a d an yi mishi tambayoyi akan wannan lamari a bincika. Naji dai kwanaki su Abba Madu sun ce sun yi mishi tambaya amman banji sun ce ga amsar da ya bayar ba. Jinjina kai Abba ya yi daga nan ya ce zai nemi zama da Junaidun ko zuwa gobene in shaa Allah, su tattauna. .....Har gida kuwa Junaidun ya zo ya sameshi bayan ya ce masa ya zo yana son ganinsa Shi da Daddy ya tarar dan haka ya gaidasu cikin girmamawa suka amsa masa da kulawa. Ba tare da b oye b oye ba Abba ya ce sun san bashi da wani mummunan hali amman kuma suna buk atar sanin kwakkwaran source of income d inshi A hankali Junaidu ya sauk e ajiyar zuciya kafin ya fara basu labari.... A lokacin da aka sallame ni daga prision Mun fito mun kama hanya, bamu