Sashe 55
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wajen cewa Ameen Daga nan su Daddy suka yanke kiran. BULAMA So da Buri Free Book A parlourn k asa Aslam ya tadda Huda tanata faman safa da marwa Duk yadda taso kasa rik e kukanta tayi dan haka kawai sai ta s akeshi ta taho tana zuwa ta fad a jikinsa. A hankali yana sauk e ajiyar zuciya ya shiga lallashin ta yana rad a mata wasu maganganu a kunne. Cikin d an murmushi da kuka at the same time ta kai mishi duka a k irji. A hankali ya ce auch!! Yana shafa kanta....... Washe gari da sassafe Arshaad ya zo. Aslam bai tashi ma akan sallayar da ya gama karatu ba ya ga call d insa..tunaninsa kuwa yake yi dama yana rayawa a ranshi dalilin da ya sanya bai ganshi a masallaci ba. Yana d auka ya ji ya ce masa yana k asa gidansa, ya zo ya bud e masa. kawai ya ce daga nan ya mik e ya cewa Hudan Ina zuwa ya fita. A hankali ta bishi da kallo har ya wuce ya fice tana jin yanayin da takan tsinci kanta a gameda shi yana sake nunkuwa. Masu aikin su duk ba anan suke kwana ba shiyasa sai da Arshaad ya jira Aslam ya bud e mishi tukunna ya shigo. Da murmushi suka yiwa juna sallama kafin Arshaad d in ya ce sorry, na tada ku da sassafen nan ko? Ajiyar zuciya kawai Aslam ya sauk e sanann ya ce Bismillah Yana me bashi hanya. Suna zama ba tare da b ata lokaci ba Arshaad ya ce Sallama na zo yi muku Yana d an murmushi. Da mamaki Aslam d in yake kallonshi kafin ya ce Tun yanzu? Sai da ya sauk e ajiyar zuciya tukunna ya ce I have to, sanann inaso in fara aiki da wuri..you promised Granpa ba za mu yi letting nashi down ba so bana son in baku kunya da kai da shi. Sannan tun a jiya bayan mun rabu da na kira Daddy yake cemin akwai aiki gaskiya a company d A hankali Aslam ya ce So this is it? s just a good bye na d an wani lokaci, zan dinga zuwa in sha Allah kar ka damu. Arshaad d in ya fad i hakan cikin tarar numfashin shi. Ajiyar zuciya Aslam ya sauk e ya sunkuyar da kanshi yana kallon k asa sai kuma ya fara wani kalar murmushi tukunna ya fara magana This Life is very funny! Difficult! Harsh! And way too upside down A ko da yaushe it s very hard ka ga mutum ya samu all that he ever wished for ko da ace kuma zai samu d in to sai kaga ya samu late ko kuma ya samu opposite ko dai ma ya rasa gaba d Tun tasowarmu ba ni da burin da ya wuce Inga mun rayu cikin farin ciki gaba d ayanmu a inuwa d aya Ni Kai Aaima Dad Mommy Mammy har da su Auwal this has been my wish since childhood amma It turns out ba wai ga ni kad ai ba ga yawancin mutane za ka ga dukkannin abunda kake so shi yake zame maka jarrabawa. a Ubangiji yana jarabtarmu ne domin ya gwada imaninmu, yana jarabtar mafi soyuwa a cikin bayinsa da abunda ya san sun fi tsananin so da kwad ayin samu .i have accept my destiny, i have accepted the fact that rayuwar da na so in yi da ku baki d aya a inuwa d aya ba zata tab a yiwuwa ba. Although i was and I m broken amma ll heal and embrace it with time. Wata nannauyar ajiyar zuciya ya sauk e kafin ya d ago ya kalli Arshaad wanda tunda ya fara magana ya kafeshi da idanuwa, a hankali ya ce Ina yi maka fatan alkhairi Allah ya sanya albarka a cikin dukkannin alamuranka Allah ya baka sa a ya kare ka a duk inda kake. Arshaad inaso ka sani you will forever be my best friend, bani da da d an uwa who stood by me through my worst times irinka shiyasa nake ji a raina inama ace Ina da dama to da ba zamu so mace d aya ba. Murmushi Arshaad ya yi ya had iye wani yawu mai tauri kafin ya ce Na gode Aslam, Allah ya k addara saduwarmu. Kar ka damu ko da ace bama kusa I ll make sure ban baka chance d in da za ka yi missing d ina ba daga kai har su Mommy zamu dinga waya video call sannan zan dinga zuwa time to time In sha Allah Cikin sanyin murya ya ce Ubangiji ya azurta ni da family masu matuk ar sona dole in dinga lek o su A hankali yana murmushi yana kallonsa ya ce Especially ma you Aslam.. Ina takaicin yadda na bari soyayya da takaicin ganin an mallaka maka MT suka kaini na kusa in halaka ka! A tunani na ina ganin maybe if I have the company zan iya mallakarta ta hanyar power! So da Buri ya kusan kaini ga matakin da za a iya saka ni a mazaunin the most ungrateful and selfish being a duniya! Numfashi mai matuk ar zafi ya fesar sannan ya ce Babban darasin da na fahimta na d auka shine Wayo! Dabara da kuma k arfin iko ba su Isa su baka abunda Allah ya riga ya k addara ba naka bane ba! Shi ne kad ai mai bayarwa kuma mai hanawa a duk lokacin da ya so ya kuma ga dama, bawa bai Isa ya kwatar wa kanshi abu ba Allah kad ai ne yake wannan, shine kad ai yake kwata ya bawa wanda ya so ya ga dama a duk lokacin da ya so ya kuma ga dama Shiruu ya yi kafin ya sauk e numfashi yana mai kallon k asa a hankali ya ce Na yi wayo, na so kaina, na kawar da duk wani negative Abu da nake gani a kan hanyata da ka iya kawo min tangard a wajen mallakarta, na take gaskiya, na cutar da Junaidu kaima na so in kawar da kai amma duk da haka Shiruu yayi ya kasa ci gaba da magana sai kuma ya d ago ya kallesa sosai ya ce Aslam dan Allah please forgive m Da sauri Aslam ya ce Arshaad mun wuce wannan wajen.. Idan akwai abunda zan rok eka ka yi min a zaman ka na Uk shine ka goge komai.. Duk abunda ka ga yafaru it was already written tun kafin a haife mu dan haka ya faru ya wuce na manta kaima ka manta kar ka bari ya dameka Bana duba abunda ka yi min dan bana ganinshi ma Iyaka abunda na sani nake gani shine You are my best Man Arshaad Shine kuma abunda zan rik e har abada. Ina rok on Allah ya bar mana zumunci mu. A hankali Arshaad ya ce Ameen Sannan ya mik e ya ce bisssalam Bara in kirata ku yi sallama Aslam ya ce yana k arin juyawa. Da sauri Arshaad ya ce a barta. Kawai ka ce mata na wuce Aslam ya bishi, daga nan ya yi mishi rakiya har bakin mota. Already sun yi sallama da su Dad da Granpa da kowa dan haka ya shiga.. Driver na k arin ja a hankali Arshaad d in ya kalleshi ya ce masa Ka kula mana da Aaima, tana wajen Mommy. A hankali Aslam ya ce Sai kuma kamar wanda baya son yin maganar ya ce bye Arshaad Yana kallo driver ya yi reverse daga nan ya ja suka fice Yafi minti biyar a tsaye ya zubawa inda motar ta bi ta fice ido kafin a hankali ya sauk e wata nannauyar ajiyar zuciya ya juya ya shige ciki idanuwansa jazur!. .................. .24 HOURS AGO! Jirginsu yana Landing Daddy ya na shirin d aukar drop ya ji Mom ta dafa shi ta ce Daddy A hankali ya juyo suna had a ido ya d an b ata fuska ya ce Ke da ba y ar gari ba Adama Ina ke ina zuwa d aukar mu?? Murmushi kawai ta yi ta ce Sorry sannan ta wuce ta isa inda Sakina take tsaye tanata kame kame dan tun tasowarsu take fargabar ya zata kasance mata ita da Mom d in. Ga mamakin Sakina Mom tana zuwa kawai sai taga ta yi hugging d inta a hankali ta ce Welcome dota Sannan ta ja hannunta da d an k aramin trolley d inta suka yi gaba. Murmushi Daddy ya yi dan ba k aramin dad i ya ji ba. Cikin sigar zolaya shima ya nufi motar da suka nufa yana jan nashi trolley d in yana cewa Wato ni ko In taho ko In zauna a nan ba damuwarki bane ba ko? Tunda kin samu y arki Murmushi kawai Mom d in ta yi a haka suka isa bakin motar. Suna zuwa drivern ya fito ya karb i akwatunan ya saka a booth, suka shiga driver ya jasu suka wuce. Ga mamakin Sakina sai ta ga an kaisu hotel! So take tayi tambayar Ina Auwal d dan in akwai wanda tafi buk atar gani ta ga lafiyar shi a halin yanzu tou Auwal ne..so take ta yi magana amman kuma kunyar su sai ta hanata dan haka kawai ta bi bayan Mom wadda take ta wani lallab ata har suka isa k ofar wani d aki. Wanda ya d aukar mata akwati yana ajjiyewa Mom ta bud akin ta ja suka shige bayan ta mik awa Daddy makulli. Suna shiga Mom ta rufe k ofar kafin ta kamo hannun Sakina duk biyun ta rik e, a hankali ta ce Dota ki huta ki ci abinci daga nan sai ki je asibiti wajen Auwal ko? Sai kuma ta d an yi shiru chan ta ce Ki yi hak uri akan abunda na yi miki ranar birthday d in su Shuraim, ki yafe min A hankali Sakina ta ce Ba komai Mom ya wuce, ki daina bani hak uri dan Allah A hankali Mom ta saka hannu ta yi hugging d inta. Sun d an jima a haka kafin ta cikata ta juya ta fita tana cewa Yanzu za a kawo