← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 69

Sashe 2

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kacha kacha dan ba k aramin rauni ya yiwa kanshi ba daya daki mirrow d in da hannu ba. Fincikewa yayi ya fasa mirrow d in d akin sannan ya d aga centre table shima ya fasa shi! Zuwa yanzu Mammy tayi mugun tsorata da lamarin Arshaad dan haka ta ware murya ta fara kwala kiran Dad da Aaima tana k arin rik e shi tana cewa Ka nutsu mana Arshaad, ka fara bani tsoro fa! Akan mace kake wannan haukar? Zare ta yayi daga jikin shi cikin tsananin b acin rai idanuwanshi sun yi mugun jaa suna zubar da hawaye yace Mammy kin cuceni! Ban tab a tunanin haka daga gareki ba! Me nayi miki a rayuwa da nayi deserving haka daga gareki??? A iyaka sanina ban tab a cusguna miki ba! A kullum k ari nake yi inga na faranta miki na baki duk wata kariya ta ko wanne fanni Matsowa yayi daff da ita yana kallonta kafin yaci gaba Bari kiji in tuna miki.. A ranar da kika jefo Mommy daga sama, na ganki! Ina ga kina tunanin na manta ko? Ko kuma ban gane ki ba? Sarai na ganeki i was young Mammy very young at that time amma nayi zurfin tunani da hankalin In rufawa Mahaifiyata asiri dan a samu ta zauna lafiya cikin farin ciki da nishad A lokacin da na had u da Hudan Ina ganin Mahaifiyarta na gane ita wacece dan dama tun farko Ina mamakin kamaninnta da Aslam da Abba da shigen kama da take yi da ni kaina! A lokacin daman kamar na sani na yanke shawarar neman ki mu fara tattaunawa amman kamar had in baki Ina zuwa k ofar d akinki aka yi rashin sa a Mom ta zo wajenki babu abunda banji ba a ranar game da yanda kuka yi kuka rabata da gidannan! Everything Ba ma iya kar case d in Huda ba har da na Mommy a ranar duk na sake jin wasu sabbbin abubuwan da kuka aikata! Har abunda ban tab a expecting za ku iya aikatawa ba duk sai da na ji! But do you wat i did?? Bai jira ta bashi amsa ba yace I kept quite! Na yi shiru ban fad awa kowa ba kuma ban nuna miki ba ke kanki, ko a fuska! Ki duba kiga yanda muke ni da Aslam amman i choose to support you Mammy! Ki dubafa irin halin da yake ciki amman nayi ignoring komai saboda rufin asiri da farin cikinki! Because I love you! Bani da kamarki a duk duniyarnan! Zan iya yin komai dan kawai inga you stay safe and happy!. Ko kin san yaya mutum yake ji idan ya kulle maganganu a cikinshi shi kad ai ba tare da ya amayar wa kowa ba? To, haka nake ta fama da nauyin issues d inki da guilt for almost 20 years...... Durk ushewa Mammy tayi a wajen ta fashe da wani irin kuka! Suna a haka nan Aaima ta shigo, da gudu ta k arasa inda suke a rikice ta hau tambayar mai ya faru?? Sai a lokacin Mammy ta mik e ta kama hannuwanta sannnan tace Aaima na yi laifi! Babban kuskure Idanuwana sun kulle na kasa gane gaskiya, dan Allah dan annabi ki tayani bawa d an uwanki hak Da k arfi Arshaad ya runtse idanuwanshi yana jin yadda zuciyarshi take tafarfasa Ya arshaad mai y.... Da sauri ya juyo gareta ya d aga mata hannu! Shiru tayi maganar ta mak ale dan tunda Mammy ta kawota duniya bata tab a ganin Ya Arshaad d in nasu a haka ba. Ba tare da yace uffan ba ya isa jikin wardrobe d in ya hau had a takardu da kaya! Wani wawan kuka Mammy ta fashe da shi sannan tace Arshaad kar kayi mini haka dan Allah kayi hak uri. Wallahi na amince kaje ka auri Hudan Ai na gaya maka na tuba Idanunane suka rufe amman yanzu sun bud Son, dan Allah ka tsaya ka saurareni, ka yi hak uri ka yiwa mamanka afuwar laifin da na kusan tafkawa da kaina nayi maka alk awarin da kaina zan je har wajen Maryam In bata hak uri sannan In bawa kakannin ta da su Abba hak uri aura muku aure! Na san za su yarda. Beside ai har yanzu a matsayin fianc inka take so kar ka damu ko Abba muka je muka samu ni da kai a yau d innan za a iya gyara komai! Magana take yi tana binshi duk inda yayi tana k arin rikeshi yayinda shi kuma ko alamar sauraronta ma bashi da niyya, ta had a kayanshi kawai yake yi! Sai da ya had a akwati da briefcase sannan ya d au wayoyin shi ya zura a aljihu ya d auki makullin motarsa ya nufi k ofa. Da sauri Mammy ta shiga gabanshi ta tsaya sannan tace Arshaad na baka hak uri kuma nace na yarda yanzu ka aureta. Wallahi tallahi nima sai yanzu nake dana sani. Ban san me ya shiga kaina ba, na kasa duba ka da halin da zaka shiga amman yanzu idanuna sun bud Ka tsaya ka jirani anan wallahi ko k iyayyar Huda zata kasheni wallahi zan hak ura inje in bawa iyayenta hak uri. ll not rest har sai naga ka aureta Wata nannauyar ajiyar zuciya ya sauk Da kyar yana mai jin numfashinsa yana d aukewa ya iya fisgo magana yace mata Mammy an riga an d aura auren Huda da Aslam! So dan Allah dan Annabi ki bani hanya in wuce kafin in yi abunda zan janyowa kaina bala Dan na rantse miki da girman Allah ko muryar ki bana k aunar ji! Ahalin yanzu ba abunda na fi buk ata irin in yi nesa da ke, mugun mugun nesa ma kuwa!!! Fashewa tayi da wani sabon kukan ta durk usa a wajen. Da sauri ya ja akwatin shi ya fita rik e da suitcase d inshi ganin tana shirin ruk o shi. Yana jin Aaima ta biyoshi amman yak i tsayawa sai ma k ara saurin shi da yayi yana d an had awa da d an gudu gudu Itama Mammyn yanajin muryarta da alamun biyoshi tayi hakan yasa yayi sauri ya danna key ya bud e ya zuba kayanshi a baya ya shige ya tada motar ya nufi gate da mugun gudu! Allah yaso mai gadin yana nan dan haka ya na hangoshi ya wangale gate d in, shi kuma ya fice. Dai dai nan su kuma suka fito compound d Basu tarar da shi ba sai iskar motarshi...... GANSUN ALBASA Yinin biki Shuwa ta had a mai rai da lafiya. Tun safe mai makeup tazo ta tsantarawa Amarya kwalliyarta amman kafin ma lokacin d aurin auren kwalliyar ta goge tas! Saboda tsabar hawayen da take yi tana sharewa. Zuwa yanzu kam Huda ta cire rai da Arshaad! Ba abunda yafi d aure mata kai irin yadda ya yaudareta for almost 4 years bayan ya san ba sonta yake yi ba! Don kawai ya ga wannan ranar? Ta yiwa kanta tambayar Wata zuciyar ce tace mata Ai daman Mama ta fad a, Abba ne ya turo shi Da sauri tace Astaghfirullah! Inaaaa, Abba ba zai tab a had a baki a yi mini haka ba. Sai dai in Arshaad d in ne ya nuna mishi yana sona bayan ya san baya sona shi kuma Abban ya yarda da shi. Amma ai Abba ba zai tab a turo shi ba No matter what...... Kanta gaba d aya ya d aure ta rasa yadda zata yi. Tana zaune daga ita sai Khadija a d akin dan kwata kwata Sakina kwana biyun nan bata yarda su zauna waje d aya ko had a ido Hudan ta lura Sakinar bata so su yi. Ita kuwa Sakina ta san muddin ta zauna tare da Huda sai tayi kuka itama shiyasa taga gara tayi nesa da ita kar taje instead of ta dinga k ara mata kwarin guiwa taje ta b ige da karyar mata guiwa. Suna zaune Khadija tanata lallashin ta su Madu suka shigo! Tunda suka shigo dama ta san ba lafiya ba dan bata tab a ganin Madu ya shigo d akin Shuwa direct haka ba, dan haka kawai ta lumshe idanuwanta tana jira taji yace Arshaad ya fasa aurenta Murmushi yayi kafin taji yace Amarya! e idon mana. Dumm!! Haka gabanta ya bada, da sauri ta bud e idon taga yana kallonta shi da Baba bashir murmushi shimfid e akan fuskokinsu. Da kyar ta iya gaishesu daga nan taga Shuwa da Ummu da Mama suka shigo. ewa Khadija tayi ta fita bayan ta gaidasu. Sai da kowa ya zazzauna tukunna Baba Bashir yayi gyaran murya yace azu mun tafi da niyyar d aura auren Hudan da Muhammad Arshaad Sai aka samu matsala Ita Mahaifiyar Arshaad d in ashe tunda ta dawo ta d aga musu hankali akan muddin aka yi gangancin d aura auren d anta da Huda tou tabbas sai ta tsine mishi! Ashe shiyasa ma bai samu zuwa jiya ba instead sai Yayanshi ya wakilceshi. To su a tunanin su Yahayan za su iya shawo kan matsalar shiyasa basu wani damu ba muma basu gaya mana ba. To dai yau Mahaifiyar tasa ta tabbatar ta sake tabbatarwa akan ita fa tana nan akan bakarta ba kuma wanda zai iya sakata ta sauk Su kuma su Abba suka ga bai dace ace Mahaifiyar shi tana ta ik irarin tsinuwa a kansa haka ba, kuma kinga tabbas dole suna buk atar albarkar ta! Shiyasa Abba da yayyunshi maza suka yanke shawarar fasa d aura auren da Arshaad Instead sai aka d aura da Yayansa Aslam mai sunan Mahaifinta wanda ya wakilci d an uwan nashi jiya............... Innalillahi wa innailaihirrajiun Shine abunda Huda take ta faman maimaitawa tana hawaye. Madu ne yace Aslam bashi da wata makusa. Abunda yayi Arshaad shi yayi Aslam, sannan an an riga an tara mutane. Kuma tunda Mahaifiyar Arshaad ta furta bata k aunar Huda to ko an dawo ance ta hak ura aka d aura tabbas Huda ba zata zauna lafiya da ita ba! Sannan Mahaifin Huda shi ne ya kawo wannan shawarar ya zab a mata Aslam s like kamar ma yafi farin ciki
Chapter 2 · 0% Book details