← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 69

Sashe 7

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

arfi da yaji..... BULAMA So da Buri Free Book 57 Da kyar Aslam ya iya mik ewa bayan fitar su Auwal. A hankali yana jin yadda zuciyarshi take bugawa da mugun k arfi ya isa bakin k ofar d akin da ya ga su Sakina sun fito daga ciki. Da kyar ya iya d aga hannunshi ya fara knocking A hankali kamar mai kuka yaji tace Sakina shigo mana Dan ita har ga Allah ta yarda da Sakina wadda tace mata bara su je su yi siyan baki ta dawo Ai ita a nan ma zata kwana yau A hankali ya lumshe idanuwasa ya bud kafin ya murza handle d in ya tura k ofar ya shiga da sallama. Da sauri ta d ago jin muryar Namiji! Duk da su Sakina sun ja mata mayafinta kafin su fita amman tana iya hangoshi! Har yanzun shadda ce a jikinshi abunda bata tab a ganiba kenan. Sai taga yayi mata mugun kyau! Tsayi kamala surar jikinshi ta cikakkaen lafiyayyen Namiji ta fito sosai A take zuciyarta ta hau bugawa da sauri da sauri..... Takowa yake yi izuwa bakin gadon wanda hakan da yake yi ji take kamar a kan zuciyarta yake yin tafiyar.. Duk taku d aya sai taji tamkar numfashinta zai d auke ne! Hakan yasa ta fara ja da baya.. Yana matsowa ita kuma tana ja baya. Aslam shi bai ma lura da yadda take ja da bayan ba har sai da yaga sun kai edge d in gado tana neman mik ewa, dan shi har ga Allah ba abunda idanuwanshi suke gane mishi sai ita, ruhinta! shiyasa sam bai lura da movement d inta ba Yana isowa dab da ita, ya jaa ya tsaya a bakin gadon. Ita kuma sai k ari take ta mik e amman k afarsa da side drawer sun tokare ta gashi har ta kai jikin fuskar gadon so ba daman ci gaba da matsawa A hankali taga yana d an sukuyowa .ji take yi kamar ta bud e murya ta kurma ihu! Ko kuma ta tashi ta yi tsalle ta fad a tsakiyar gadon daga nan ta samu ta sauk a ta d ayan side d Ita har ga Allah tun farkon had uwar ta da shi, sam! Bata k aunar zama a kusa da shi (Aslam) Saboda muddin suna tare no matter how she tries kwata kwata zuciyarta bata barin wannan mahaukacin gudun data rasa dalilinsa! Gashi bata san dalilin da ya sa yaketa matsowa kusa da ita ba.. Ita fa yanzu abunda ya kamace su shine su nutsu su yi tunanin ya za suyi da rayuwarsu da wannan auren da aka k ulla musu shiyasa duk a rud sannan a rikice take kuma gashi yanzu ya zo ya sake rikitata Tana cikin wannan tunanin ta ji fuskarsa daff da tata! A hankali taji yasa hannu ya yaye lullub in laffayar fuskarta.. a idanu suka yi! Da k arfi zuciyoyinmu suka buga a tare! Sai da ya lumshe idanunsa ya bud e kafin ya sak ale kwayar idanuwanshi da tata sannan yace Assalam alaiki, Maryama. Da mugun k arfi ta runtse idanuwanta sannan dai dai nan hawayen da bata san dalilinsu ba suka b alle mata a take. A hankali ya hau yi mata kallon k urilla Cikakkiyar minti d aya ya d auka yana kallon fuskarta kafin da kyar ya samu ya iya kokawa da zuciyarshi ya d auke idanunsa yana mai lumshe su.. Wata zazzafar ajiyar zuciya ya sauk e wadda itama bata san lokacin da ta sauk e tata siririyar ajiyar zuciyar ba sakamokon numfashinsa mai d umi da dad in shak a da ya ziyarci hancinta wanda har zuciyarta sai da ta amsa! Hakan ne kuma ya haifar mata da sauk e ajiyar zuciyar da bata shirya wa ba A hankali ta ji sauk ar wani lallausar tafin hannu kamar na jarirai mai mugun taushi a kan kumatunta! A mugun zabure ta bud e idanuwanta da suka k ance suka yi jaa ta zuba masa su.. Bai damu da kallon da take yi masa ba! Kallonta kawai yake yi yana goge mata hawayen nata Idanuwansa da ya zuba mata ya kafeta da su ne ya sanya ta runtse nata idanuwan jikinta na wani mugun rawa!. Wata ajiyar zuciyar kawai ya sake sauk ewa...yana gama goge hawayen ya mik e da sauri dan ba k aramin kokawa yake yi da zuciyarsa ba tun lokacin da ya shigo! Sai da ya lumshe ido na some seconds tukunna ya bud e yace Ki taso mu je kici abinci Kafin ya rufe bakinsa tace N na na k oshi Tana mai jan numfashi har yanzu jikinta bai daina rawa ba. Be ce mata komai ba, ya sa kai ya fice a d akin. Minti kad an ya dawo da ledojin da Auwal ya shigo da su.. Gefenta ya nema waje ya zauna a bakin gadon! A hankali ya bud e ledojin ya d aura akan stool kafin yace Oya, gashi ki ci. Akwai wani abun da kike buk ata? Da sauri ta girgiza kai alamar A hankali ya mik yace Sai da safe Tun kafin ya rufe bakinshi tace Allah ya kaimu Don so take ya fita. Shima lura da hakan da yayi ne dama ya sanya kawai ya mik in. Ajiyar zuciya ya sauk e kamar zai ce wani abun sai kuma kawai yace Allah ya tashe mu lafiya Yana mai juyawa ya fita daga akin gaba d Yana fita ta sauk e wata wawiyar ajiyar zuciya Har ta d an zauna sai kuma ta mik e da sauri ta isa bakin k ofar ta murza key ta zare ta taho da shi ta ajjiye a kan side drawer tana ta tunani Ta dad e bata sha mamaki irin na yau ba! Yadda yake yin abu kan sa tsaye sannan kamar bashi da wata damuwa abun yayi mugun d aure mata kai! Dubafa yadda ya wani zauna a kusa da ita sannan har da wani share mata hawaye.. Ita tana tunanin sai ta yi kusan kwanaki ma bata ganshiba daga nan ya bata takarda yace taje ta auri Arshaad d inta Amman kalli abunda yayi tun yau.. Ba abunda yafi d aure mata kai irin siyan bakin da aka yi sai kace waenda suka yi auren soyayya Harga Allah yunwa take ji sosai ma kuwa amman d aurewar da kanta yayi ne ya sanya ta mayar da kajin cikin ledarsu ta had a da ledar drinks d in ta saka a d an k aramin fridge d in data gani a d akin. Da kyar ta lallab a ta yaye laffayar jikin ta ta ninke, ta shiga toilet ta d auro alwala tazo ta nemi waje ta zauna dan already sun yi sallolinsu Magrib da Isha ita da su Sakina. A ranta ta gama ayyanawa tabbas idan aka yi d an kwana biyu taji Aslam bai yi mata wata magana ba to ita kam zata tareshi da zancen ya saketa! Idan ma Mahaifiyar Ya Arshaad ta hana aurensu to zata hak ura ta rungumi k addara tayi facing karatunta idan Allah ya fito mata da wani ta yi aurenta amman ita kam ba zata iya zama da wannan murd en mutumin da bashi da alk ibla ba! Infact tayaya ma zata zauna da mutumin da kullum in dai suna tare sai taji zuciyarta tana barazanar fashewa haka kurum salon yaje ya fasa mata zuciya a banza ya yiwa Mama da Abba da su Sakina asara, Inaa ba zai yiu ba! Da wannan tunanin ta kwanta akan lallausan gadon tana mai lumshe ido Nan kuma ta fad a tunanin Arshaad! Tana yi tana istighfari amma sam ta kasa dainawa. Tabbas sai ka rasa abu kake gane yawan son da kake yi mishi! A lokacin da take tare da Arshaad bata san tana sonshi haka ba sai yanxu da ta san In ba da kyar ba to ta rasa shi kenan har abada! Dan muddin Mahaifiyarsa bata basu go ahead ba to ita kuma tayi alk awarin ko sonshi zai kasheta ba zata tab a aurensa ba tare da albarkar ta ba! Besides sai ma ta fara nemo mafita akan wannan auren! She has to do something fast saboda taga take taken Aslam kamar shi zai iya hak ura ya zauna da ita don ya faranta ran su Abba Kuma ta tabbata idan hakan ta faru to haka za su k are rayuwarsu ba soyayya tunda ita dai zuciya d aya Allah ya bata kuma ta riga ta damk awa Ya Arshaad shima kuma Aslam d in ta tabbata bai ya k aunarta sai dai ya kawai ya zauna da ita saboda ba yadda ya iya To Ina riba? Garama shi Namiji ne anytime idan ya had u da wadda yake so zai aura Ita fa? An cuceta an cuci Ya Arshaad d inta..how she wish she can see him now..tana so taga halin da yake a ciki, bawan Allah d azu ba kalar zargin da batayi mishi ba ashe fin k arfinsa aka yi Bata san lokacin da wani mugun kuka ya kufce mata da k arfi ba. Tunani da kuka basu barta ta rintsaba sai around 2:00am tukunna bacci ya kwasheta wanda bata yishi cikin dad in rai ba. Kafin asuba ta farka sakamokon mugun ciwon kan da ya rufar mata, da zazzafan zazzab ko idanuwanta bata iya bud ewa sosai in banda rawar sanyi ba abunda take yi..... Tanaji ana kiran sallah ari take yi ta samu ta tashi amma sam ta gagara.... angaren Aslam shima bai samu yayi ishashshen bacci ba kusan kwana yayi yana nafila.. A nan kan daddumar ya samu bacci ya saceshi. Kiran sallar farko da aka maka a masallacin cikin estate d in ne ya farkar da shi, dan haka ya mik e ya shige bathroom Sai da yayi wanka ya d auro alwala sannan ya fito ya d kimtsa ya zura jallabiya ya gabatar da fajr nafl, ya zauna karatu. Yana idarwa ana tada sallah dan haka a gurguje ya fice ya nufi mosque.. Ya so ya duba Huda amman gudun kar ya makara yasa ya fita da niyyar ana idarwa zai dawo ya duba ta. Azkar kawai yayi daga nan ya fito daga masallacin.
Chapter 7 · 0% Book details