Sashe 12
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mai tsayi da hira a tsakaninsu. Abba ne ya umarcesu da su je su yi alwala ayi sallah kafin ayi dinner. Hudan so take su had a ido da shi amman bata samu wannan damar ba. Abba kuwa sarai ya ganta shiyasa ya maida hankalinshi gaba d aya kan Dad suka shiga hira Ganin ta a tsaya ne ya sanya Ummi ta k araso inda take ta rik e mata hannu tana murmushi kafin tace Muje to nan d inma in rakaki. Naga kin tsaya. Aslam muje In taka ma Amaryar taka, kunyar mu take ji naga alama Juyawa kawai yayi ya fara tafiya. Ita kuma Ummi ta ja hannun Huda suka nufi d akin.. A bakin k ofar bayan taga shigewar Aslam ta ja ta tirje sannan ta kalli Ummi kamar za tayi kuka tace Ummi wai nima a nan d akin zamu zauna kuma ni da shi? Dariya sosai ta bawa Ummin amman sai ta dake ta d an b ata rai kafin tace Eh mana! So kike ya zauna shi kad ai? Wa zai dinga gyara d akin yana wanke band aki? Ko so kike a dinga tura mishi su Linder suna shigar masa anyhow? Da sauri tace Ummi zan dinga zuwa kullum da safe ina mishi Allah ata rai sosai Ummin tayi this time around kafin tace Zamu b ata da ke fa! Dole anan zaki zauna Huda. So kike idan yana buk atar wani abu urgent sai ya nemoki kenan? Kinga, gara ki shirya fa dan hatta girki ma sai kin dinga yi masa nashi special ko da kala d aya ne Breakfast Lunch da Dinner Kullum! Ko kin d auka auren wasa ne? Tabbas ta san da waennan abubuwan dan sai da Shuwa ta tsara mata komai amman ita dai a tunanin ta su Ummi da Abba zasu d aga mata k afa tunda ai ba shi takeso ba kuma sun sani Wani k ululun takaicine ya tokare mata mak oshi! Tayaya ma za ace saboda zata dinga yi mishi aikace aikace da abubuwa har wani kuma sai ta zauna da shi a d aki d aya dole! Sai kace wani baby.. Ji tayi Ummi ta ja hannunta sun shige d akin sannann ta mayar a k ofar ta rufe. Sai da ta kaita kan gado tukunna tace Ki yi sallah ku fito dinner Tana gama fad in haka ta juya ta fice daga d akin........ BULAMA So da Buri Free Book Sai da Ummi ta fita tukunna Huda ta fahimci Aslam baya d akin har ta fara murna sai kuma ta ji k arar ruwa a toilet. Kamar mara gaskiya haka ta zauna ta k ame a guri d aya har ya fito. Kallonta kawai yayi ya d auke kai, ya fita. Sai a sannan ta sauk arfar ajiyar zuciya sannan ta zabgawa k ofar da ya bi ya fice harara kafin itama ta mik e ta shiga toilet d in tayi alwallah ta fito ta tayar da sallah.. Ta jima tana adduar Allah ya dawo da Ya Arshaad, watak idan su Abba suka ga idonshi su raba wannan auren, ta samu ta auri wanda take so itama yake sonta. Bayan ta shafa ta mik e ta fita zuwa dining. Ummi da su Shuraim ne kawai akai, da alamun su Abba basu dawo daga mosque ba, Ummi tana ganinta tace Ai yanzu nake shirin mik ewa in lek o ki, na ji shiru Murmushi tayi ta k arasa wajen, har ga Allah Ummi tana burge ta Ubangiji yana son bayin sa masu tuba bayan sun fahimci sun yi kuskure. Tana zuwa ta ja kujerar gefenta ta zauna suka fara hira ita da su Shuraim waenda suke a opposite d insu ita da Ummi. Ko 5 minutes bata yi da zama ba su Abba suka shigo.. Opposite d insu Abba ya zauna , ga mamakin Huda sai taga Aslam ya ja kujerar gefenta shima ya zauna! Hakan kuwa ba k aramin dad i ya yiwa Abba ba dan har kasa b oye farin cikin sa yayi ya fara zuba murmushi Ummi itama murmushin tayi kafin ta mik e ta zagayo inda suke ta fara serving nasu.. Har ta gama Hudan tana zaune kyam! Sai da Ummin ta dawo tukunna k asa k asa tace mata Ta tashi ta zubawa Aslam mana A hankali ta mik e dan ita har ga Allah wani abun ma kunyar Abba take ji.. Jiki ba kwari ta hau serving nashi, tana gamawa ta tura masa komai gabansa itama ta zubawa kanta abinci kala d aya kawai d an kad Baka jin k arar komai sai cokula.. Although ba Hudan bace ta dafa abincin amma yadda tayi serving nashi da yanda take zaune kusa da shi tabbas zai iya cewa this is the best dinner da ya tab a having a rayuwarsa! Lokaci lokaci yake lumshe ido yana sauk e ajiyar zuciya ba tare da kowa ya lura da shi ba. Abba ne ya fara jan tissue ya goge bakinsa ya sha ruwa yace Alhamdulillah daga nan ya mik e ya juya ya nufi hanyar fita. Yadda ta san zai ji xeji, Ummi tace Abba fita zaka yi ne? Bai juyo ba, be kuma kalleta ba kawai yasa kai ya fice. Ajjiye spoon d insa Shuraim yayi ya mik e ya bar wajen gaba d aya ba tare da ya k arasa cin abincin nasa ba. Jikin Ummi ba k aramin sanyi yayi ba, ta san cewa tunda ta dawo Abba baya kulata amma tayi tunanin tunda a gaban su hudan ne zai kulata yau, ta samu ta d an ji sanyi a ranta. A b angaren Huda kuwa, ba k aramin kunya taji ba shiyasa itama kwata kwata ta kasa ci gaba da zama a wajen dan bata so su had a ido da Ummin, ta lura da yadda Shuraim ya had a rai ya mik e ya bar wajen, dan haka tana mik ewa ta nufi sama side d insu.. Tana shiga ta tarar da shi yana kuka! Da sauri ta k arasa inda yake zaune akan gadon ta zauna ta kamo hannunsa, k arin mik ewa ya fara yi dan haka da sauri tace Shuraim wait, let s talk mana. Ka daina kuka ka fad amin me yake damunka, ka ji? Ajiyar zuciya ya sauk e ya share hawayenshi kafin yace mata ba komai kawai. ata rai tayi sanann tace To shikenan! Bara kaga in tashi in tafi kuma ina sauk a zan d auki akwatina in bar gidan nan gaba d aya in dai baka gaya min ba. Sannan sai na gayawa Abba da Ummi kana d aki kanata kuka Sai da ya gyara zamanshi ya fuskanceta sannan yace Abba ne! Ya tsani Ummi. Tun lokacin data dawo daga tafiya baya kulata baya yi mata magana kwata kwata. Idan ita ta kula shima sai dai yayi mata banza ya wuce kamar yadda yayi yanzun. Kullum sai naga Ummi tana kuka not once sometimes a rana sai tayi kuka sau wajen biyar shi kuma he don t care! Ban san meyasa Abba ya tsani Ummi ba, dama chan baya sonta yanzu kuma ya sake tsanarta! Da sauri Huda tasa hannunta ta toshe masa baki, sannan tace kar ka ce haka Shuraim, kar in sake jin irin haka a bakinka. Abba bai tsani Ummi ba, ka ji ko? Kawai maybe su d anyi fad a ne kad an amman na san za su shirya soon, ka ji? Ka daina sakawa a ranka zasu shirya ya zama kamar basu tab a yin fad aba in sha Allah soon kuma, ka ji ko? Still kuka yake yi, dan haka Huda tayi ta lallashinshi har sai da ta samu yayi shiru ta tilasta masa ya k ara cin cookie a d akin dan bai wani ci abinci sosai a k asan ba tukunna ta mik e ta d auko mishi tooth brush d inshi da bathrobe ta bashi tace yaje yayi wanka yazo ya kwanta idan ma game yake son yi sai su yi tare. Shuraim a zuciyarshi ya ji ya sake jin k aunar Hudan, yadda ta tsaya take k arin taga yayi farin ciki hakan ba k aramin dad i yayi masa ba. Karb a yayi ya fad a toilet d ita kuma ta jona ps ta fara yi musu settings Sai a lokacin Ummi ta bar bakin d akin tana rik e kukan da ya taho mata... Tana shiga d akinta ta saki kukan, tabbas tayi kuskuren da ita kanta ba zata tab a yafewa kanta ba! Kalla fa yadda Hudan take da hankali take k aunar jininta amman haka nan tayi depriving d inta childhood mai dad i! Ta rabata da Mahaifinta! Ta sanyata ita da uwarta a k unci basu ji ba basu gani ba duk saboda So da Burin mallakar Mijin da a yanzu ta riga ta hak ura dan ta san ba zai tab a accepting d inta ba Ummi ta yi kuka ranar kamar ranta zai fita, tabbas zata samu lokaci ta ware ta rok i Abba ya barta ta je taga Mama ta nemi yafiyarta sannan zata ta nemi yafiyar Hudan itama dan kwata kwata ta kasa sukuni tana jin zafi da dana sanin abunda ta aikata a baya Inama ana dawo da hannun agogo baya....... Abba Yana fita direct side d in Daddy ya nufa, yana shiga ya tarar da su suma suna dinner su uku abunsu. Yanzu Mom ta samu sauk in Jalila biyayya take yi mata kamar zatai mata sujjada! Duk abinda tace shi take yi sannan ta maida kanta k asa kamar wata y ar aiki, yau ma ana gama abinci ta d iba ta wuce d akinta har da cewa Mom d ko akwai aikin da take so ayi mata? Murmushi kawai Mom d in tayi mata sannan tace ba komai already a ranta ta riga ta gama shiryawa akan gobe gobe za tayi mata korar kare! In sha Allah Kujera Abba ya ja ya zauna kusa da Daddy. Duk da ya k oshi amma sai da Daddy ya saka shi yad an tab a wani abun. Auwal ne ya fara mik ewa saboda yana da tulin aikin da yake son yi and yanaso yau ma ya