Sashe 60
Sakar Makafi Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
........Cikin ƙanƙanin lokaci zazzaɓi mai zafi ya lulluɓe Nimrah. Rawar sanyi ta kama yi gab-gab daya tada hankalin Dadah. Duk da bazaka taɓa gane tashin hankalisa a fuska ba. Cikin kuka tace masa sanyi take ji, sannan dan ALLAH ita dai ya maidata wajen Mammah bata son Dubai ɗin.
Bai kula batun ta na ƙarshe ba, ya lulluɓa mata bargo dai. Cikin lallashi da kulawa ya shafa kanta, dan kukan da take harda shashsheka sosai irin mai yi kamar mutum zai shiɗe ɗin nan. Inda waya take ya koma, ya ɗauka yay kira. Cikin harshen turanci take jin yana magana a wayar akan buƙatar likita mace....
Ba'a wani jima ba kuwa akai knocking ƙofar. Ya bada izinin shigowa. Wata ma'aikaciyarsu ce da ƴar babbar mace biye da ita. Sai da ta gaishe shi sannan tai masa bayanin ga doctor. Fuskar Doctor ɗin da murmurshi ta miƙa masa hannu alamar wai su gaisa.
Wani shashashan kallo yayma hannun nata ya ɗauke kansa batare daya motsa nasa hannayen biyu da duka ke cikin aljihun wandon jeans ɗin jikinsa ba. Doctor ta janye hannunta cikin ɗan jin kunyar abinda yay mata ɗin, dan tana kallon yanda ma'aikaciyar hotel ɗin data juya zata fita take murmurshi. Ita harga ALLAH bada wata manufa tayi ba, kawai tayi a normal yanda ta saba huɗɗa da mutane ne. Amma gaskiya taji zafin wannan yarfin nasa, sai kuma da idannunta suka kai kan Nimrah sai ta zargi kodan ita ne yay hakan.
Nuna mata Nimrah da yay a matsayi maralafiyar da zata duba ya katse mata tunani. Dole ta ajiye komai ta matsa gareta, shi ko yana tsaye cike da iko daga gefe kaɗan har lokacin hannayensa duka a aljihu ya zubama Nimrah dake kuka idanunsa da har yanzu basu koma dai-dai ba.
Doctor ta fara ma Nimrah tambayoyi akan abinda ke damunta. Sai taƙi faɗa mata tace ita sanyi kawai take ji. Doctor ta ɗanyi jimm alamar tunani, sai kuma ta fara ciro kayan aikinta daga bag. Zafin jikinta ta fara aunawa. Da mamaki ta juyo tana kallon Dadah.
“Gaskiya zafin jikinta yayi sama sosai. Dole akwai abinda ke damunta ko ya kawo shi”.
Ta faɗa da turanci.
Iska ya ɗan firzar kaɗan yana kauda idanunsa. A ƙasan maƙoshi ya furta, “There was, physical strain last night. She’s not used to it.”
Doctor ta fahimta, duk da tayi mamakin ganin Nimrah ɗin very young. Amma a soyayya ai hakan ba komai bane. Musamman ma su a wannan ƙasar da suka saba ganin fiye da irinsu kala-kala, duk da ita ba asalin ƴar ƙasar bace. Aiki ne ya kawo ta. Kanta ta jinjina da faɗin, “Alright. I understand.” ta ƙarasa matsawa kusa da gadon, tana ɗan gyara zaman ta kafin ta fara aikinta cikin nutsuwa.
Nimrah dai najin su, idanunta a lumshe, amma hawayen na cigaba da silalowa lokaci zuwa lokaci. Sai da Doctor ta sake ɗora hannunta a goshinta dan sake tabbatar da zafin jikinta ne ta ɗan tura baki alamar bata son tana taɓa tan. Fahimtar hakan ya saka itama yin magana cike da kulawa.
“Relax… it’s okay,”
Yi Nimrah tai kamar bata jita ba, dan haushin kowa ma take ji. A yanda take jinta badan Dadah bane da bazata iyama koda kallon banza bane da yasha buhu-buhun tsiwar dake cikinta da bakinta.. furucin Doctor ya katse mata tunani, amma dai bata buɗe idanunta ba tadai maida kunenta can.
“All I need is to bring the fever down first,” ta faɗa tana kallon Dadah.
Komai bai ce mata ba. Hasalima idanunsa na kallon Nimrah ne kawai. Doctor ta fahimci wannan mutumin fa sai a hankali. Sai kawai ta shirya kame kanta itama. Allura ta ciro domin yi mata. Bayan ta haɗa duk abinda take buƙata ta janye bargon. Nimrah ta buɗe idanun ta da sauri jin an buɗe ta, ba tsoron allura take ba, amma sam bata ƙaunar abinda zai taɓa jikin nan nata da take jin na mata wani kalar bahagon ciwo tamkar na marurun dake jan ruwa a yau. Hannun doctor ɗin dake kamo nata ta ture tana girgiza kai kaɗan.
“Please leave me..” ta furta cikin rauni, muryarta na rawar tahowar sabon kuka..
Doctor ta tsaya. Tana kallonta da tausayawa. Cikin sake tausasa nata harshen da nuna kulawa ta wanda suka san aikinsu ta ce, “It will help you. Ya dace na duba jikinki kafin alluran ma ko kin sami ciwo ne?”.
Kai ta girgiza mata tana tura baki sosai. Ta ce, “No need. Thank you.”
Karo na farko Dadah dake jin su da saurare ya motsa. A hankali ya matsa kusa da gadon, ya tsaya gefenta. Idanunsa suka sauka a kanta.
“Ki barta ta duba ki. Hakan yana da muhimmanci.”
Nimrah ta ƙanƙame bargon jikinta da ƙarfi, tana girgiza kai kaɗan, kamar zata sake kuka. Sai ya ɗan sunkuya, fuskarsa kusa da tata kaɗan, ya ƙara sauke murya ƙasa sosai.
“I’m here Little Tiger. Kefa matar SOJA ce”.
Kalmar tasa ta tsaya mata a zuciya. Numfashinta ya ɗan sauya. Sai ta lumshe idanunta da ƙarfi, kafin ta jinjina kai a hankali, alamar yarda. Tsaiwarsa ya gyara, yana ma Doctor alamar tayi. Sai kuma ya ɗan juya kansa kaɗan, yana basu ɗan sirri kamar yanda ya dace, amma duk da haka hankalinsa yana kanta.
Doctor ta fahimta, dan haka a nutse ta matsa saitin ƙafafunta, tana ɗaga bargon Nimrah ta runtse idanu. Ita dai ta shiga yin nata aikin cikin kwarewa da kulawa. Ba ta wani jima sosai ba ta gyara mata rigar da bargon tana faɗin, “She needs rest, warm fluids, and gentle care. No stress for now.”
Dadah daya ɗan kalli doctor baice komai ba ya kauda idanun nasa. Sai kuma ya maida su kan Nimrah yana kaiwa zaune a drawer ɗin gefen gadon kusa da ita. Ya kamo hannunta cikin nashi ya riƙe. Zuciyarta ta buga. Da ƙyar ta iya yaƙi da kanta taƙi motsawa. Dan shigar ƙamshinsa cikin hancinta fiye da ɗazun. Kafin tattausan hannunsa da take matuƙar son taji ya riƙe nata.
Ya ɗan murza yatsun hannun nata shima. Sai kuma ya sunkuya kaɗan fuskarsa nama tata rumfa sai dai ba gab suke ba, murya ƙasa sosai ya ce, “Kalle ni Kiddo”.
Kafaɗa ta maƙe masa alamar a'a. Sai ya sake sauke murya ƙasa yanda doctor ɗin bazata ji ba ya furta, “Sai na hawo gadon kenan?”.
A nan ma kafaɗar ta maƙe masa. Sai kuma da ƙyar ta buɗe idanun suka shige cikin nashi. Dadah ya ɗan murmusa mitsit dan ganin cikin idanunta har yanzu akwai tsoro. Ga kuka. Amma akwai wani ɓoyayyen sirri daban, wanda ita kanta bata fahimcesa a tare da ita ba balle ta bashi fassara.
“Trust me…”
ya ƙara faɗa a softly.
Kalmar ta daki mata zuciya. Dan jiya da ita akai mata wayon manya aka aikata mata aika-aika. Ga shi nan an barta da nishi da azabobin jiki da ita kanta bata san inda zata kama tace ciwonsa mai sauƙi bane.
“Please ƴar Mammah”.
Ya sake faɗa yana shafa mata kumatu. Kumatun ta kumbura da maida idanun nata ta lumshe tana jinjina kai kaɗan. Ɗagowa yay ya kalla doctor ɗin, tare da mata damar yi mata. Doctor dake satar kallon su al'amarin su na wani shigarta da birgeta ta amsa. A nutse ta yi mata allurar. Nimrah ta ɗan saki ƙaramin numfashi, tana mai damƙe hannun Dadah.
Shi ma sai ya matse nata kaɗan. Ba tare da magana ba. Bayan an kammala Doctor ta gyara mata bargon.
“She’ll feel better soon. The fever will drop”. ta faɗa cikin murmurshi. Sai kuma ta ɗan kalli Dadahn ta cigaba da faɗin, “Make sure she rests. And keep her warm.”
Ya jinjina kai kaɗan da faɗin, “Thank you.”
Doctor ta tattara kayanta, ta miƙe domin fita, tana sake kallon su. Zuciyarta cike da gulma da jin sun tafi da imaninta. Dan daga gani akwai soyayya mai ƙarfi da sanyi a wajen. Sai dai ana komai cike da basarwa da ikon masu nutsuwa musamman daga Boss ɗin. Ai dole ne ma ta kaima abokan aiki gulmar wannan young girl da Gentleman ɗin.
Bayan wucewar Doctor data ajiye mata magunguna tare da bada shawarar tasha abu mai zafi da ruwa-ruwa yanzu shiru ya ratsa ɗakin. Sai sautin AC dake fita ƙasa sosai. Tare da numfashin Nimrah. Har yanzu hannunsa na riƙe da nata bai saki ba. Ita kuma bata janye ba. Kaɗan ta buɗe idanunta ta kalle shi. Sai kuma ta janye ganin ita yake kallo shi ma. Murya a rauni sosai ta ce, “Dadah…”
Amsa mata yay da,
“Uhmm…”
Ta ɗan yi shiru kafin ta cigaba cike da ƙaulani.
“Zaka kai ni wajen Mammah ɗin?”.
“Not now”.
“Mi yasa?”.
Shiru yaƙi magana. Sai ma ya ɗan kauda idanunsa dake kallonta tare da kama hannunta ya kai kan lips ɗinsa ya sumbata a hankali.
Nimrah ta lumshe idanunta, tana sauke numfashi mai tafiya da ajiyar zuciya.. bata haƙura ba ta sake faɗin, “Please Dadah ni dai gida nake so”.
“Idan kin gama biyan bashin da kika ci kenan?”.
Ya faɗa batare da ya kalleta ba yana zame hannunsa daga cikin nata ya miƙe. Da kallo ta bishi cikin ƙaulanin kalamansa da rashin fahimtar ita wane bashi taci? Wama ta cima bashin to? Sannan a ina?..........✍️
Yarinya ƴar Mammah, wannan amsa sai ki tambayi Dadah ko masu karatu😂🤣🏃🏼♀️.
76
.........Da ƙyar ya sakata tasha madara mai zafi da yasa aka kawo. Sai wani haɗin abinci na musamman da bata wuce lauma huɗu ba. Ganin tana ta masa rikici ya bata maganin kawai ta sha ya kwantar da ita yana shafa kanta kamar mai kwantar da yaron goye. Ai ko cikin ƙanƙanin lokaci barci mai nauyin gaske yay awon gaba da ita. Bai ankara ba sai saukar numfashinta ya fara ji.
Yaja numfashi ya fesar, tare da shafa fuskarta dake jiƙe da hawaye yana girgiza kai. Yau fa ai ya taro ma kansa match ya sani. Amma kuma ya shirya tsaff dan taka wannan ledar daya jima yana planing a zahiri da mafarki. Harbawar jijiyar kansa ya tina masa nashi ciwon kan. Dole ya miƙe ya gyara mata duvet dan yay treating ɗin kansa shima ya samu ya kwanta ko zai samu barcin da suka rasa daren jiya. Dan yau bashi da wani issue na fita gaba ɗaya....
§§§§§§§§§§§§