← Book details Sakar Makafi Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 113

Sashe 57

Sakar Makafi Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

.........“Dadahhh!”.
      “Uhmm…”
ya amsa a hankali, murya ƙasa kamar yana lallashinta.
   “Mi yasa ka canja?”.
ta tambaya itama muryarta na rawa kamar zata narke a cikin maƙoshinta.
       Shiru na wasu sakanni kawai yana kallonta, wani irin kallo mai zurfi. Sai kuma ya ɗan sauke numfashi a sarƙe, sannan ya amsa da,
       “Saboda ni mijin Nimrah ne. Sannan ba canjawa nayi ba, kawai kin fara ganina a hakan ne karon farko a yau.”
     Jikinta ne ya ƙara saki a hankali. Kalamansa suka fara shigarta tamkar tasirin sanyin ac ga wanda yasha rana kona ƙanƙarar dake madadin ruwan sama. Ta lumshe idanunta ta sake buɗewa. Muryarta na raunana da sake shigewa ta ce, “Nimrahn ka mai matuƙar rauni ce Dadah, KALMOMINKA kuma na sake raunana dukkan ƙwarin gwiwata na son nuna zama jaruma ga ma'abota bibiyar LABARINA”.
     Murmurshi ne ya suɓuce masa mai sanyi. Ya matsar da yatsansa dake zagaya lips ɗinta har yanzu a sannu-sannu cikin tafiyar tsutsa gefen kumatunta. “Nima na jima da kasancewa mai rauni akan Nimrah. My Little Tiger”.
         “Saboda mi?”.
     “Saboda ina kallonki a matsayin abin da na mallaka. Ba mallaka na danniya ba. Mallakar da ake ji a rai. Wadda ake tsarewa. Wadda ake so, ake kiyaye wa, ake katangewa, ake kuma sallamawa komai da kowa ba tare da hayaniya ba.”
      Numfashinta ya ɗan ɗauke. Idanunta dake cikin nashi har yanzu suka ciko da hawaye. Ta lumshe su da ƙarfi. Hawayen suka silalo.
         Sunkuyawa yay ya sumbaci idanun, Sai kuma ya ɗan matsar da lips ɗinsa kan kunnenta, murya a ƙasa sosai ya sake furta, “Nimrah kina raunana ni da gaske.”
      Idanunta ta buɗe da sauri. Shima ya ɗago yana kallonta kai tsaye, ba wasa a ciki. Shiru ya ratsa tsakaninsu. Suka zurfafa a kallon juna. Nata ne suka ƙara cikowa da hawaye. Ta motsa lips ɗinta dake rawa-rawa.
        “Wlhy Dadah na fika raunatuwa. Komai daga gareka yana min kamar daga mafarkin dana saba ne. Kana canja lissafina fiye da yanda nake ganin ka canja min. Da ace zan iya da cikin shela da amsa kuwwar murya zan rubuta na faɗama duniya, kai GUDA BIYU ne. Bayan wanda suka sani na zahiri, akwai ɓoyayye da ba kowane irin idanu yake bari suke ganinsa ba..”
      Murmushi ne ya suɓuce masa, irin murmushin nan mai nauyi dake sake narkar da zuciyar abokin rayuwa da marmasheta. Ya matsa kusa kaɗan, numfashinsa yana bugawa a fuskarta. “Wayonki na birgeni matuƙa. A yau na sake yarda kece irin wadda nake nema. Saboda ke ce kaɗai kika dace na sauke nauyina a gabanta… ba tare da na ji na ragu ba. Ke ce nutsuwata Naja'atu, kuma ke ce tashin hankalina. Naji daɗi da kika fahimci ke kaɗai na yarda kisan Haysam Abdul-rasheed Shehu GUDA BIYU ne. Ki barsu su cigaba da sanin ɗayan, ke kuwa ki haɗa duk biyun ki tafi da shi da irin akalar da kike so. Na miki alƙawarin zai biki, za kuma ki samu Haysam JININ A'isha da Abdul-rasheed da fiye da yanda kike tsammaninsa. Ina matuƙar son a sallama mini, a so mahaifiyata, a so zuri'ata. Sannan a so ni a amince mini. Ni kam idanuna kan rufe, harna kasa banbance kaina da abinda ya dace nayi tamar dai a yanzu da nake hannunki. Idan har kika ƙarɓa da gaskiya, na miki alƙawarin bazan ci AMANA ba. Komai zan baki shi da dukkan GASKIYATA....”
        Nimrah ta kasa motsi. Idanunta na kallonsa. Amma zuciyarta kamar ta gudu ta bar jikinta. Numfashinta na fita a hankali, irin a hankalin da saika ɗauka suma zatai. Ji take komai ya canja, canjawa irin wadda Dada ke canja mata a matsayin Dadan data sani zuwa wani sabo mai abin mamaki. Dadah ya ɗan matsa kusa da ita kaɗan. A hankali ya ɗan ɗaga hannunsa ya sake sauke shi kan kumatunta kamar yana gudun firgita ta.
        “Kar kiji tsoro. ba zan cutar da ke ba.” ya sake matsawa kusa da ita.
     “Nimrah…”
  ya kira sunanta kamar yana ɗora shi a zuciyarsa.
     Da ƙyar taja numfashi ta amsa da “Uhmm…”
Sai ya ɗan ɗaga haɓarta da yatsunsa, ya tabbatar tana kallonsa.
       “Kar ki rufe idanu a wannan karon. Ki karɓa daga dukkan TANADI NA, hakan zai baki dukkan KARFI NA, SALLAMAWA TA, har ma da ZUCIYATA”.
Jikinsa kawai ta shige ta ƙanƙame sa tare da fashewa da kuka. “Na karɓa DADAH, wlhy na karɓa koda ace ina kallonka da wani ɓoyayyen kallo dana baiwa sirrin zuciyata. Ka ɗauka daga yau kai ka zama na MUSAMMAN kuma na DABAN a wajen Naja'atu Nimrah Muhammad”.
“Tabbas ke DUNIYA TA ce”.
Ya faɗa yana sake matseta illahirin ƙarfinsa da numfashinsa na sulalewa. Baya buƙatar SAY ɗinta a wannan gaɓar, dan haka sai kawai ya sauke lips ɗinsa a kan nata. Wani irin sanyi ya ratsa jikinta daga lips ɗin zuwa ƙafafunta. Hannunta ya ɗan motsa a saman gadon, ta damƙo duvet tamkar tana neman ya kwaceta a hannun Dadah mai abin mamaki.
Ba gaggawa. Ba tsoro yake sarrafata. Sai dai wani irin nutsuwa mai nauyi…
Nimrah ta fara jin jikinta yana saki a hankali, kamar an cire mata wani nauyi da bata san tana ɗauke da shi ba. Hannunta da ke damƙe duvet ya sassauta, a hankali ya koma kan rigarsa, kamar mai neman mafaka.
Lips ɗinsa ya janye da ƙyar. Numfashinsa yana sauka a kanta, yana gaurayawa da nata…
“Dadah…”
ta furta a raunane.
Bai amsa ba. Sai dai ya ɗan ɗago kansa kaɗan yana kallonta, idanunsa sun canja, ba zafi kawai ba, akwai kulawa mai zurfi da wani abu da ita kanta bata sani ba a cikinsu. Cikin sarƙewar harshe da numfashi ya furta,
“Trust me…”
Daga haka ya sake maida lips ɗinsa kan nata. Wannan karon bata gudu ba. Bata nuna razani ba, a tunaninta a iya nan kawai za'a tsaya. Cikin nuna sallaamwa kawai ta lumshe idanunta alamar tabar kanta a hannunsa. A hankali ya rungumeta kuwa, yana sauke kansa a wuyanta, kamar yana neman nutsuwa a jikinta fiye da yadda ita take nema a nasa.
Sai dai kafin ta gama fahimtar me ke faruwa, komai ya riga ya wuce kalmomi. Dare ya karɓe su gaba ɗaya. Nimrah kuma ta fahimci abu ɗaya kawai, babu komawa baya a wannan daren.
Hummm.... Daren fa ya ɗauki shiru. Ba saboda babu motsi ba, Sai saboda komai ya koma na zuciya ne a tsakanin DADAH da NIMRAH. Ba na hayaniya ba ko nuna ƙarfin iko balle rauni…
         Shi kam ya riga ya fara, farawa da irin salonsa mai ƙwace zuciya da mantar da tsoro. Dan wani irin salon sumbata yake mata mai kwace komai daga garkuwar jiki gaɓa-gaɓa, har kaji ka sallama sai an zo gaɓar kwaf ɗaya idan da rabo ka farfaɗo sai dai ba damar kwatar kai. Lallai da alama hakan ce zata faru da Nimrah a wannan gaɓar, dan yanda ta ƙanƙameshi da damƙe rigarsa ta matse cike da sallamawa zaka tabbatar da asirin Dadah ya ci ƴar Mammah.
Eh da gaske a yanzu kam komai ya fara, farawa irin ta komai na baka. Dan har Dadah yaci nasarar saɓule bathrobe ɗin jikin Nimrah bata farga ba, cikin salo na musamman, na manyan ƙwari da suka karantu da duniya har ake musu kallon abun koyi da kwaikwayo ya maidata a yanda ya ambata mata yana buƙatar ya ganta. Sai kuma a wannan gaɓar hankalin Nimrah ya fara dawowa jikinta, sakamakon sanyin ac da tasirinsa ya fara ratsata, sai kuma saukar hannun manya a mafi girman abin ɓoyewa data mallaka. Tai ƙoƙarin riƙe hannun nasa da jan kanta baya domin raba lips ɗinsu. Ina su waɗan nan MAZA ne ba MATA MAZA ba. Gasassun ƴan SHILA sun riga da sun shiga hannu, kuma tabbas babu magiyar da zata dakatar da zaki ɗanɗanawa daga namansu, maybe ma idan daɗinsu ya zarta har a taune ƙashin kamar yanda ambatonta ya gabata.
Sosai jikinta ya fara karkarwa. Yana sakin mata lips ta fashe da kuka da jero magiya da roƙo tare da tunatar da shi ita ce fa Nimrah, sannan shi ne kuma Dadah. A maimakon jinta ko saurare ƙaimi ya ƙara, dan linzamin manya fa da gaske ya ƙwace. Kwacewa irin ta babu ji babu gani balle tuna dawa aka shiga wannan filin dagar. Tofa karatun ya canja, daga ƙaramin baƙi zuwa manyan haruffan da Nimrah ta fara neman ɗauki daga iyaye da dangi. Dan da ace na nesa na iya jiyo murya da yau Mammah taji ta Nimrah dake kiranta da neman ɗaukinta. Kai hatta da ƙananun alhaki su Ayyan bata manta ba a lissafin nata na ƙirgar dangi a fagen gane UBANGIJI fa ɗaya ne tak. Kai dole ma Ruky taji faɗuwar gaba a wannan gaɓar, dan sunanta tamkar wasalin haruffan da Nimrah ke jerantawa ya koma.
Tun fa ana iya ɗaga sauti da nuna kaifin harshe har shima harshen ya zama rigif dan an kai matsayar da bashi da sauran power, hatta zuciya data koma lissafi zuwa wani lokaci itama ta tsaya daga aiki alamar numfashin ma yayi nisa daga gangar jiki. Maimakon kuma gogan ya fahimci mutuwar wucin gadi ta riski ƴar shila sai abubuwa suka sake kwace masa. Akace babbar magana, wai ɗan sanda yaga gawar soja, a wannan gaɓar zaki ne ya haɗiye ƴar TSUNTSUWA mai bakin KANARI muƙut. Alamomi kuma sun nuna bai samu ƙoshi ba ya haɗa har kwanon da aka zubota bama ƙashin kawai ba yay walmakalifatu. Bai kuma fahimci aika-aikar daya tafka ba sai bayan shuɗewar daƙiƙun da shima suka zama razani a gareshi, sai dai kafin ya gama tantancewa ya samu nashi rabon Attacking ɗin mutuwar wucin gadin irin na ɗalibarsa, dan da gaske ya ɗebo da zafi. Shekara tara da rabi bafa kwanaki tara bane da yini. Dole yanda ya gajiyar shima ya jigatan...........✍️

Ba abun faɗa anan....🚶🥱
    73
Chapter 57 · 0% Book details