Sashe 56
Sakar Makafi Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
........Motsawa yay da nufin miƙewa kawai Nimrah datai tunanin wajenta zai zo ta kwasa da gudu. Cike da mamaki ya tsaya cak. Harta shige cikin bayi yana binta da kallo. (Amma yarinyar nan ko. To shi yace mata wajenta zai je ne?) Ya girgiza kai kawai.
Ƙofar ta rufe tana jingina da ita da sauke numfashi. Sai kuma tai siririyar dariya da faɗin, “Dadah ai na gane wayonka. Daga yanzu na daina tsayawa kana rikita min lissafina”.
Jikin ƙofar ta bari zuwa jikin mirror, ta zubama kanta ido kalamansa na dawo mata. (Karki cik tunani. You're safe with me. Kawai ina son na ganki yanda ya dace).
“Humm su Dadah manya. Wane SAFE fa kana mun waɗan nan abubuwan. Jiba fa, wai yana so ya ganni yanda ya dace. To a yaya ke nan?”. Sai kawai ta rufe fuskarta kamar tana gaban wani. “Wayyo Ruky ina buƙatarki a kusa da ni. Idan ba hakaba Dadah sai ya gama haukatar da ni wlhy”.
Fuskar tata ta buɗe tana tura baki. Kamar Rukyn na gabanta. “Yanzu miya kamata nayi Besty? Ina son wanka. Ba kayan sakawa. Dan tsakani da ALLAH ko'a mafarki ma ba zan iya saka kayan can ba balle zuwa gaban sa a.... Kai tirr babu buƙatar ƙarasawa ma.” ta ɗanyi jimm alamar tunani. Dabarar da tazo mata a zuciya ta sakata sakin murmushi. Ta ce, “Yess! Na samo dabara ma Buddy. Bari kiga yanda zanyi”. Daga haka ta nufi wajen wankan...
Yau kam na tabbatar yarinyar nan nada aljanu🤣.
...★Yana zaune acan cikin kujera ta fito. Sanye take da bathrobe, dan sai da ta tabbatar ta goge jikinta tas ta yanda rigar ba zatai damshi ba sannan ta saka. Kasancewar kuma ba wani jikin ne da ita ba sai tai mata ruf sosai ta ɗaure igiyar da ƙyau, dan sai da ta kaita ta baya ta sake dawo da ita gaba sannan ta samu gamsuwa.. Ba ƙaramin daɗi taji ba ganin ya juyama ƙofar bayin baya. Cikin sanɗa ta ƙarasa gaban gadon ta ɗauka filo da duvet. A gaban gadon ta kwanta saman carpet tana sauke ajiyar zuciya da godema ALLAH daya sa har ta yi ta gama lafiya Dadah bai juyo ba.
Tunda ta fito yana jin motsinta, ya basar ne kawai ya cigaba da aikinsa. Sai da ya bata kamar mintuna talatin sannan ya ɗan waigo. Hangota kwance a ƙasa ya sashi yin ƙaramin murmushi. Juyawa yay ya cigaba da aikinsa, ya sake shafe kusan awa guda sannan ya rufe laptop ɗin ya miƙe. Bayi ya nufa shima, yay wanka da yo alwala. Koda ya fito yay shirin barci ne. Sai da ya gabatar da shafa'i da wutri kafin ya nufi gadon.
Yama ɗauka tayi barci ne, dan haka ya ƙaraso inda taken yana mai duƙowa ya ɗaga bargon data rufe har kanta. Zuciyar Nimrah ta ƙara ƙarfin gudu a cikin ƙirjinta. Tun ɗazun take addu'a barci ya ɗauketa amma yaƙi. Daurewa tai taki ta motsa, sai dai shi kallo ɗaya yay mata ya fahimci idonta biyu. Ta bashi dariya, ya dai daure baiyi ba ya gimtse, kamar bai gane likimo tayi ba ya bar wajen. Daɗi ya kamata har tana sauke ajiyar zuciyar da sarai ya jita...
Kwance ya kai shima yana mai sauke ƙaramin numfashi, dan tunda suka iso sai yanzu ne zai kwanta, hannu ya kai ya kashe hasken ɗakin gaba ɗaya. Lamp ya kunna itama batai wani ƙarfi sosai ba. Jin shiru ya saka Nimrah sakin jikinta dake ɗarare, kaɗan ta buɗe ido ɗaya dan tabbatar da abinda take fata. Cikin tura baki tace (Uhmm Dadah ko yace shi bari ya kwanta kasa ni na hau gadon tunda shine babba. In gaskiya za'a bi ai shi zai kwanta ƙasa). Kwanciyarta ta ɗan muskuta. Dan gaba ɗaya ji take babu daɗi kwanciyar ƙasan tunda bata saba ba, duk laushin carpet ɗin wajen bai wani gamsar da ita ba. Har ta fara jin haƙarƙarinta na mata ciwo. Tsabar rashin wayo sai zuciyarta ta fara ayyana mata yin wani abu. A ganinta idan tayi hakan zaiji tausayinta yace ta koma gadon shi ya dawo ƙasan. Tai murmurshi tana faɗin (Yess) a zuciyarta.
Dadah dake kwance a ringine kawai yaji ta fasa ƙaramar ƙara tana miƙewa a zabure. Idanunsa dake a lumshe ya buɗe a hankali, hannu ya kai ya ƙara hasken lamp ɗin, ita ko sai wani yarfa hannu take tana sosa gefen wuyanta...
“Miya faru?”.
“Dadah wani abu ne ya cije ni”.
Sosai yaji mamakin zancen nata, shi yasan babu abinda zai kawo wani ƙwaro nan. Ko sauro ba'a batunsa anan balle...
“Zo naga”.
Gabanta ne ya faɗi, karfa kwaɓarta tai ruwa. Cikin ɗari-ɗarin rashin gaskiya ta matsa gaban gadon tana addu'ar ALLAH yasa kar yace zai duba. Fatan ta kawai yace ta kwanta gadon shi ya sakko ƙasan. Saukar lallausan tafin hannunsa cikin nata daya kamo ya katse mata tunani. Matsota yay ya zaunar a bakin gadon har jikinsu na haɗuwa. Shima tashi yay zaune da wayarsa riƙe a hannu. Ta runtse idanunta da ƙarfin gaske jin saukar yatsunsa kan wuyan nata. Yay amfani da hasken screen ɗin kuma yana haskawa alamar dubawa yake. Wata iska mai sanyi taji tana sauka mata akan wuyan, kafin ta gama fahimtar shi ke hura mata ita taji saukar lips ɗinsa da sanyin su tare da ƙaramin sautin sumbata...
“Ya rabb”.
Ta faɗa tana zabura zata miƙe. Maidata yay ya zaunar. Cikin in ina da matse jikinta waje guda ta ce, “Dadah bari na koma kan kujera kawai. Ba sosai bane cizon”. Tana gama faɗa ta ƙara yinƙurin miƙewa tana yayimar bargon da filo zata bar wajen. A yanda yake zaunen ya riƙota ita da bargon da filon. Ya zare zu ɗaya bayan ɗaya yana ajiyewa..
“Hau gado ki kwanta”.
Murmushi ya nema suɓuce mata, ta ce, “Dadah kaifa? Zaka koma ƙasa ne?”.
“Can kika zaɓa min kenan?”.
Kunya ce ta kamata, ta kai hannu tana shafa wuya da sinne kai. “A'a kawai dai na tambaya ne fa. Kuma naga kace na hau gadon”.
“Shi gadon ya mana kaɗan ne?”.
Da sauri ta kalleshi tana waro idanu. Sai kuma tasa hannu tana rufe bakinta. “Wai Dadah kana nufin tare?”.
“You’re nervous…?”
Bata amsa ba. Sai kawai ta jinjina kai kaɗan. Ɗan murmushi mai laushi ya bayyana a lips ɗinsa. Ya kamo hannunta cikin nashi, yatsun ya ɗan matsa kaɗan. Softly ya ce, “Miyasa zaki ji tsoro?”.
Itama sai ta samu kanta da masa magana cikin raɗa.
“Saboda kai Dadah ne. Sannan Uba...
“Miji Nimrah....” ya katse ta cikin zurfin furuci , sai kuma ya cigaba da gaɗin, “Haysam miji ne ba uba ba. Idan kika cigaba da kallona a haka zaki karya min zuciya, zaki raunata kalmomi na. Kina son na tabbatar miki ni MIJI ne?. Haysam Abdul-rasheed Shehu Mijin Naja'atu Nimrah duniya da aljanna?”.
“Dadah ai na sani”.
“Baki sani ba Nimrah, kina dai ji”.
“To ai duk ɗaya ne”.
Matsota yay a hankali. Sai kawai ya zaunar da ita a saman jikinsa. Zata nuna firgita ya ce, “Relax...”
Bata ji ta nutsun ba, amma ta tsaya kamar yanda yake buƙata. Ya ɗora hannunsa kan ƙugunta, a hankali ya tafi da shi har saman cikinta ya sauke kan ƙullin igiyar bathrobe ɗin jikinta. Yayinda nan kuma kansa ke sauka a kafaɗarta, gashin fuskarsa ya gogu da wuyanta. Idanunta ta runmtse da ƙarfi illahirin tsigar jikinta na tashi.
“Akwai babban ci tsakanin sani da ji Little One.. kina son na nuna miki?”.
Batare da wani tunani ba Nimrah dake jin jininta na yamutsawa ta jinjina masa kai alamar eh.
“Good girl”
Ya faɗa yana ƙara sumbatar wuyan nata sau biyu a lokaci ɗaya. Hannunsa dake kwance mata igiyar riga ta damƙe. Sai kawai ya harɗe yatsun su cikin juna, ya tallafota da ɗayan ya kwantar kan gadon. Rumfa yay mata da jikinsa gaba ɗaya, sai dai bai taɓa jikinta ba, illa hannunsu dake cikin na juna har yanzu. Shiru bai sake magana ba, ya dai zuba ma fuskarta ido da wani kalar kallo da idanunsa da suka shige sosai. Ita ko nata na'a rufe ne, sai ɗan motsi suke alamar nasa kallon na tasiri a jikinta sosai.
“Open your eyes?”.
Kanta ta girgiza dan harga ALLAH bazata iya ba, a yanda yay mata rumfar nan jinta take kamar an saka a wani matsatstsen waje ne. Mitsitsin murmushi yayi, tare da zare hannunsa daga cikin nata. Ta fara murnar zai barta ne sai taji saukar yatsarsa a saman lips ɗinta. A hankali ya fara zagayasu. Yanzu kam dole ta buɗe idanun nata, sai ko a cikin nashi da launinsu ya saka zuciyarta harbawa. Da gudu taso maidawa zata rufe, ya ce.
“No. Ina buƙatar ganinsu haka. Ki kalleni da kallo irin na MATA ga MIJINTA. Ni kuma zan buɗe miki sabon littafina, na karanta miki kowane shafi da zai tabbatar miki Haysam miji ne. Dan mutane ke faɗa miki Haysam mijin Nimrah ne, Ni kuma Haysam tabbatar miki zanyi a yanda ya dace. Kina soo?”.
Gaba ɗaya jikin Nimrah ya gama mutuwa, da ƙyar ta iya motsa lips ɗinta ta furta,..........✍️
72