Sashe 85
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suna zaune a asibitin Bayan kusan awa ɗaya anata gwaje gwajen karya ma nur Dr. yafito tare da wata munafikar nurse dake binsa da fuska mai nauyi matat kalli idon Haseena da Adnan ta ce a hankali ..m"Muna bukatar magana da ku cikin sirri." nan Suka biyo ta har zuwa cikin ofishin sun nan suka zazzauna sannan doc ya latsa wasu takardu yana duba sakamakon gwaje-gwajen da aka yi. yace "Mun samu bayani da ba zai yi muku daɗi ba," matar ta fara tana sauke ajiyar zuciya "Bayan gwaje-gwaje da muka hada da scan da jini, mun tabbatar da cewa Nur Firdaus tana dauke da juna biyu amma bayan haka kominta ya samu lafya bata samu wani cuta ba ko wani rauni.
Atake Haseena ta zube a kujerarta kamar wacce aka jefawa dutse a zuciya. Idanunta suka cika da hawaye numfashinta ya sarƙe ta mike tsaye tace likita kace ciki? A'a... wannan ba zai yiwu ba...kudai sake dubawa daga fyade sai ciki da wanne zanji? jiki a mugun sanyaye Adnan rauni kamar zai fasa masa zuciyarsa yace "Me kuke nufi? Ta yaya hakan ya faru? cant u do sumting.
likitan yace no sir,
inaso na tabbatr muku da cewa idan har akay wani abu yanxu akai babu makawa zata iya rasa rayuwarta sabida she is already having high blood pressure inaga ance batun zubar da ciki..inde har kuna sonta araye shawara shine kubari cikin ya dan kara zama...tun be karasa ba Haseena ta fasa ihu ta zube kasa tafara kuka sosai.
"na shiga uku duk wanda yamin wnn abun ya cuceni wayyo Allah.
nur na dayan dakin inda aka ajeta tana hutawa ihun Da mrs Haseena tay yasaka ta leko wajen sai ji tay ana batun wai tana da ciki...suna ribibin tare Haseena kenan, sai Adnan ya juya suka hade ido da sauri ya taho kafin nan yakai hannu taba nur sai yaganta akasa tim harta sulale kasa sumammiya.
bayan komi ya lafa sun dawo gida, har yanxu nur bata farka ba, yau kowa a tsaye ya tsaya..Rauni me tsananin yawa ya shiga jikin haseena sosai dan banda kuka da maganganu da zage zage babu abunda takeyi she is just pained and frustrated..jikin layla sosai ya karayin sanyi da taji ance wai nur tana da ciki.
Har Sai yamma da Doc surayya ta dawo koda aka gaya mata batun bata wani sha mamaki ba sabida all the symptoms of early pregnancy is visible dama kawai taki ta fada ne dan bata son wann qaddarar ya zame ma nur gaskiya
Nervous breakdown din da Nur tasamu yau sai ya zarce na kowani lokaci she spends 3 days under sedatives, bata motsi engine din taya numfashi ne kawai abar shakarta.
and adnan was still dere, beside her, ko da bata jin shi in ya zauna kullum sai ya gaya mata cewa he wll love her like that and even if she have to raise the child with him ya amince bazai rabu da ita ba.
Dr surayya da Didi sosai suke jinjina ma amanar da adnan ya nuna ma nur a wann yanayin data tsinci kanta, layla kuma hakan bakaramin razanata yake ba.
sai tay zaton wani abu zai ragu sai taga kamar ma wutar sonta ake karawa a zuciyar adnan duk dama yanxu da Haseena ta san sirrinta tana samun sauki sauki..
rashin farkawan nur yafara daga musu hankali, adnan ya fara takura mahaifinsa akan lallai sai ya saka an nemo wanda suka je gidan Haseena suka lalata ma nur dinshi rayuwa.
akan haka kullum sai sunyi mummunan tashin hankali da mahaifyarsa sabida adnan ya canza mata gabaki daya yabi ya dakatar da rayuwarsa ya dora akan nur ita kuma ji take da ya aure nur din nan gara ta tsine masa albarka su rasashi gabaki daya.
daga sun yi hayya hayya sai ya bar gidan yajesshi wajen nur agidan Haseena wata rana acan ma yake kwana hajiya mairam tasako haseena agaba da tashin hankali kullum tana cikin kirarta da bakaken magana akan yarta ta asirce mata da....
ranar caraf sai akayi hakan agaban layla tanaji yadda hajy mairam take zagin mrs Haseena kamar wata yarta akan adnan, tana kuma gaya mata cewa already sun fara shirin aurensa, in har bata cika wa'adi zuwa nan da kwana biyar ba wallah hatta alwakrin gida da tamata bazata cika mata ba..kawai itade dolene Nur ta rabu mata danta.
hankalin mrs Haseena sosai ya tashi tafara neman mafita ma yadda zata tunkare abun cos she needs to think carefully kafin ta sako layla aciki.
deciding tay akan ta gayawa Adnan kawai
bata kuwa yi kasa agiwa ba washe gari bayan layla taje schl
da safe tazo ta same Adnan din yana ma nur karatun qur'ani atunaninshi ko zai tausasata tafarka tadawo hayyacinta
saida ta tabbata babu wanda zai zago wajen snn ta shigo suka gaisa, ta dinga yaba shi tanamai bashi hakuri, cikin hikima da lafazi tattausa tafara cewa bataso daya kasance wann abu ya same nur ba, kuma zata zo ace sunyi auren su batare da wani matsala ba kawai saita fashe masa da kuka tafara cewa saidai ayanxu matsala ta riga ta samesu, she knew adnan is just a child at 23 bai gama mallakar hankalin kansa ba, dan haka ta fayyace masa posbble outcomes na future dinsa da nur, da yadda alaqarsu zai rabashi da mahaifyrsa, da gatarsa da komi nashi gashi ko univesity bai gama ba, aikin san ma yabi ya watsar, she make sure she bring 10000 reasons for him to reconsider hartay nasaran masa maganganu masu mugun shigewa jiki
snn akarshe tace masa inma yayane zata iya bashi layla kyauta a madadin nur sabida farincikinshi tareda iyayensa ya dore kuma tasan wai nur ma haka zata so masa.
she make sure to gaslight him, and manipulate him emotionally, maganan duk sun shigesa amma ko kadan baiji aransa zai rabu da nur ba sede duniyarsa ta kife but bcos he respect mrss haseena sai baice mata komi ba kawai yace mata zai yi tunani.
bayan kwana biyu hanklinta baiya jikinta jira kawai take adnan yace mata wani abu akan laylah..
shima adnan din jira kawai nur ta farka sabida babansa yace yamata yan wasu tambayoyin da zai iya taimaka musu wajen gudanar da bincike.
akwana na ukun Adnan ya gama tunani akan zancen mrs haseena aikuwa ya kira layla sukaje waje cikin garden din gidan
ya fara tambayarta ko tana da masaniya akan cewa mamanta tana shirin replacing inmishi nur da ita
she almost panicked sabida bata san da wann zancen ba..
amma dake yaranta nayawo akanta sai kawai tay amfani da damar tafara masa tallan kanta kai tsaye tare da ce masa ai saurayi me aji irinsa bema dace ya aure nur ba tunda bayan fyaden ma har an mata ciki, duk wani condition na zucyarta hakanan ta bayyana masa cikin azarbabi atunaninta ai baida choice dolene yanxu zai fahimceta cos no daubts she is the better option now
bakaramin mamakin layla adnan yaji ba dan sai yau ya gane cewa ashe babban maqiyar Nur agida take kusa da ita, yarinyar nan da nur tasha matukar wahala akanta while raising her like her own child at an early age amma waiyanxu itace tazo tana furta wayann maganganun.
kawai sai yaji ya kasa iya daukar abun nan aransa tunda ya fara tsille layla da masifa bai tsaya ba saida ya tabbata ya raunata mata zuciya da baqaqen magaganu masu zafin da batay tsammani a duniya akwai wanda zai furta mata irinsu ba.
he insulted her blue black, yace mata munafuka, makira, maci amana, kuma gaban idonta zai aure nur ita kuma daya aure ta gara ya sha poison ya mutu sabida ita kanta ma guba ce tunda har zata iya cutar da nur.
daga nan ya fita agidan ya barta agarden din tanata kuka kamar zata cire ranta...
wajen abokinsa ya wuce a maitama ana ce masa Abrar, he is rugged, a US yake karatu amma basu yawan yawone sabida ana rumor akansa cewa yana saida hard drugs da sauransu.
zaka sha mamaki yadda layla tarike wasu magangnun adnan din aranta dan saida ta kwana tana kuka aboye sede memekon taji ya fita mata arai saima ta dinga tuna yadda yay mata zagin kare dangi akan nur duk wanda shiyafi ci mata rai aynxu dan gani take yanxu kam dai baza'a hada darajarta da nur ba. wasu abubuwa ta kulla aranta sede ta rasa yaushe ne zata aiwatar. aikuwa washe gari ana saura kwana daya tal kenan wa'adin da aka ba mrs haseena ya cika nur ta farka da daddare bayan tay mafarkin mahaifinta ya mata nasiha akan cewa kar tay butulci ma Allah akan niimomin daya bata, ya bata ilmi, farin jini, nitsuwa, daukaka, kariya da ababuwan da bazai misaltu ba..wann ne jarabawarta guda daya me shegen wuya daya jarabe ta dashi, snn bazata zamo cikkkeyar me imani ba sai ta karbi qaddara ta gode ma Allah bisa halin da ta tsinci kanta...altho she cried and prayed inama da mutuwa tay amma kuma da mahaifinta ya mata nasihan sai taji kominta ya dawo.
tun asuba ta farka didi ta taimaka mata tay wanka, atleast yau taji
kamar symptoms din cikin ya fara raguwa.
adnan yana wajen abokinsa bacin ran da situation din layla ya samasa yasaka ya kwana acan dan sosai yaji ya mugun tsanar layla bana wasa ba.
da safe kusan kowa
yazo yana bawa nur baki amma sai suka ga she is more calm saidai tay hawaye ta share, Mrs Haseena ce kawai bata nan dan da sassafe ta fita babu wanda yasan ina ta dosa dake bata gayawa kowa ma ta fita ba. layla ne kawai taji wayar da mrs haseenan takeyi da asuba inda taji duk wani abunda ake ciki.
ashe ma anfara shirin
auren adnan kawai mata ake jira kuma ashe ma hajiar adnan ne tay suggesting ayi replacing dinta da nur
aikuwa wani sabon karfin gwiwa ne yazo ma layla tana ganin kamar wann ne damarta na karshe.