Sashe 57
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
takaici yasa Simran tadauke kanta tay rau da ido danta tsani inyana kiranta sa doctor gatsau cos it feels too casual for her liking, shima din atake yay banza da ita yacigaba da abunda ke gabansa kamar baisan da ita awajenba.
Can snn ta taɓe baki cikin kakalo makanta nitsuwa snn. tace Javeed, nasan hala yaudin nan zaka iya barin kaduna and we have alot to talk abt..
jin be amsa ta ba kai tsaye ta mikamai wani dogon takarda wanda daga ita har takardan baiko kallesu ba.
cikin sauke ajiyan zuciya tace fine, but jayvee kasan akwai abubuwa dayawa da zan zanja musu tsari game da abincinka, lfyarka and welfare of the family, kaga tun zuwana lagos din nan anty zuby tababbani preview na wasu abubuwan dake gudana a aikin gidan mu, kasan dai ita bata da lkcin kulawa da komi na gidan so dolene ni ce zanyi komi, umm, jiya nagama tsara maka komi i just need you to aproave sum of these things musmn ma diets dinka,zan sake conducting cooking test ma private cooks dinka, dan tun danazo nigeria sai nakeganin kamar kadan rame min, kaga innaje lagos din sai kawai nayi implementing more protein a diet dinka and then less juicing.
tanata zuba amma kamar badashi take maganan ba hakanan yay shiru dan dama ita tasaka kanta tana tsarawa da kulawa da komi na rayuwarsa shi bai taba saka ta ba.
tanata kallonshi bai kulata ba sai can da suka dan hade ido ahnkli ya kalleta snn ya kalle takardan dukansu ya hada ya musu wani irin kallon banza snn yace.."you can leave simran, i seriously wanna breath ryt now".
dan jim tay dan tasan inya fadi haka tohfa alamane na ransa ya fara baci kuma bazai taba kulata ba.
Bata iya cewa komai ba ta juya da jin zafin raininsan aranta, dan babban burinta ne taga javeed yana daukarta da wani daraja a idonsa but he kept treating her like a zero behind a decimal point, like she is absolutely nothing duk da uwar ilimi, wayewa da kuma haduwartan datakeji dashi.
tsabar takaici harsaida ta kai bakin ƙofa sann ta tsaya cak ta juyo adan sace ta kalli board din zanen dakyau aranta tana maicewa toh Wacece wnn yrinyar datake haukata mood din javeed kwana biyu ohhh gosh does she even exist, wai kode yanamin hakane dan kawai ya wakalantani
cikin karkada kai da tukukin takaici Ta fice a zuciye tared bangaje ƙofar da ƙarfi ta sauka kasa cikin sauri. lkcin Javeed Bai ma yarda ya kalli inda ta nufa ba dan Duk wani abinda yake so already ya kammala shi.
he wanted to leave for Abuja today kuma yasan inya tafi da matukar wuya asake ganinsa anan kaduna shiyasa baison ya wuce batare daya cika ma kakarsa karamin burinta ba besides zai daure yajeshi wajen gasar sabida yasan hakan zai mugun faranta ma beloved mahaifyarsa rai inda ace tana raye.
yanayin doc simran a sukurkuce ta dawo dakinta, ga wnn dan iskan dingishin daya isheta jiya data buga farcenta akan stairs wanda duk tasan lefin javeed ne amma waiko sannu baice mata ba tsaki me tsananin sauti taja mtscheww sann ta dabu da duwawu akan lallausar gadonta da wani irin karyewar zuciya tare da cusa dukan hannayenta cikin suman kanta acikin wani irin tsumamen yanayi na jin zafin kaskantar da ita da javeed yakeyi wanda ita kadai tasan yawan ciwonsa data keji agangan jikinta dan idan kaga irin rayuwar jiji dakai da girman kai datake bazawa awaje ko kadan bazakace itace take walakntuwa akan namiji haka ba.
mahaifinsu alhaj othman waziri multi millionaire dan haka itamadin ta girma acikin arzikin nan, agidansu itace Auta duk anfi ji da ita, dan ko Addanta zuby othman waziri batay achieving abubuwan da ita tay achieving arayuwarta ba, she studies in the noble ivy royal college of united states, She was the president if girl clubs nd the queen of prom in high schl with several girly attitudes and fashion awards, studied medicine in saint george,and workd in a prestigious Walt grey private hospital in UK. ga multi million naira family busines din ubansu datake fmr running dinsa as a CFO dats worth sum of 9.5million US dollars and with all these qualification kawai gani take kamar she is the hottest cake in nigeria, throut her life inbawai namiji yacika ya batse bane gani take kmar bai kai tadaga idonta tamasa kallo na biyu ba. being a proud alumni of the noble ivy royal college wanda ya kasance evrnmnt ne dake cike da yaran manyan masu kudi da kuma masarautu har yanxu wann salon jiji dakai da aka tafiyar da su dashi na jinin jikinta.
sai tanajin kamar cikaken namiji me wuyar shaani da jiji dakai kamar javeed mufasa din shine kawai ya dace da ita,
kamar yadda take tsananin ji dakanta haka take daukar rywrta sama sama can with very very high expections, a guy like javeed with such a dangerous mafia multi billionaires family history vibe ne dede ita, ddin karawa tun ranar data gane cewa gabaki daya arzikin ubantan datake ji dashi baiko kai rabin kudin da javeed mufasa din zai iya kashewa abanza a kwana daya tall ba kwadayin abun duniya sai yarike mata zuciyarta tabi tadora ma kwalkwalta da zuciyarta kwadayin aurensa me tsanani wanda already wnn kwadayi da burin yasaka ta tafarajin kamar tarasa value dinta da ajinta a matsayinta na ya mace agabansa sabida bazata manta tun tana shekara 15 take daukar javeed a mufasa amtsayin shine kawai mijin aurenta uptill now dat she is 35years old.
shekaru ashirin da biyar 25yrs masu kyau kenan fa ta dauka tana dakon jiran samun soyayyar javeed mufasa. komi na rayuwar javeed saida ta tsoma kanta aciki, asalin agidan ubansa na lagos haka zatay ta baza mulki wa servant da masu aikin gidan musmmn akan javeed, keys din store kitchen da komi na gidan na hannunta
itake bada oder ma qurds dinsa designers dinsa up and down saidan in bata nigeria kafin nan suke samun shakar numfashi
awani wajajen ma kai tsaye take nuna ma jama'a cewa ita matar javeed mufasa ce,
sumtimes she wll get insulted by his fellow business parties and family organisation wani bin kuma bamai kulata dan kowadai yasan javeed mufasa baiyi aure ba tukuna.
saidai simran din kamar yar uwarta zuby take suna da tsananin dauriya da naciya akan samun cikar burinsu, gani take inhar Yayatta hajy zuby otthma tay jiran shekaru talatin kafin ta samu shiga wann uban duniyar arxiki to ita ko shekara ar'bain ne zata daure tay.
tana zaune cikin wnn tunanin wayarta ya fara ruri dakamar ma bazata dauka ba taja tsaki ta jawo sai kuma ta sake ranta atake ganin cewa hajya zuby ce. muryanta ba sake ba suka fara magana kafin kace wani abu sun dawo da hirar akan halayyar javeed yauma babu abunda bata zayyana ma yar uwartan ba. hjy zuby othman tay jimmm aranta tanata mamakin jin wai javeed ya tsiro da sarar zana wata ya mace a hoto, jin simran ta fara damuwa da zanen sosai yasaka hjya zuby tamaida abun wasa ta shanshantar.
ita tafi ganin kamar hajy mammyce babban matsalarsu
dan da ace hjy mmy tanason simran da tuni javeed ya aureta..
cikin dogon nazarin zuci ta katse wayar kai tsaye, ko minti daya baiy ba saiga kira ya sake shigowa da wata private number.
cikin sauke ajiyan zuciya simran ta dauka "yaa zuby ai kyace min zaki canza layi inata magana kawai sai naji har kin katse wayar.
cikin katse hjy zuby tace "shashasha.
inke baki tsoron rasa rayuwarki ni ina mugun son raina. i am not stupid, nasan am married into a mufasa family of course i knw all my phone calls are being recorded. kedai akwai wasu maganan da dolene sai na saka secured line kafin inyishi..
cikin jan ajiyan zucya simran tace toh fine yanxu de inajinki adda, dan shiru hjya zubyn tayi kafin nan ta kara rage sautin muryanta kasa kasa tace toh dazu dai naji alhaj attah mufasa yana cewa dansa javeed zai hadu da yan uwan ubansan a Abuja, frm his fathers side. so, they are going to be discussing an important mufasa family business deal.
danzasu bude babban kamfanin hakar gold da diomonds a congo
tareda familyn ubansa aike kinsan sune asalin mufasa dinko
simran ta dada kasa kunne ahnkli tace ehh
You mean the mufasa organisation?
hjya zuby tace yes sufah, toh ni na yanke hukunci zan kai sarata ta wajensu, dan naga kamar akwai matan da hanklinmu zaizo dede dasu dan basa kaunar duk wani tsari na hajya mammy.
i knw most of them dont like me one bit amma dayar matan, ana ce mata Lady Suad mufasa, younger sister din mahaifin mijina ne, she is abt 60yrs old now, itace yar autarsu a mufasa family organisation din dagabaki daya.
dayan kuma matar dayan distant uncle dinsa ne, anace mata barister saddiqa sadiq she is abt my age haka. dukansu they are widowed amma fa tawajensu ne kadai zamu iya juya family affairs, kinga tunda samun kan uwarsa yay mana wuyar ai saimu komata dangin ubansa wato mufasa familyn sukansu.
banso mana haka ba amma kusan dolene, sudai kawai basason rawar kaine, and they are very dangerous ppl walhi. nizanje abuja yau, zanga me zan iyayi akansu kafin mu hadu dasu, amma kafin nan inaso kema kizo mu hadu, dolene muje wajen malam buba nabayan aso rock kin tunasa??
cikin katseta da gwalo ido simran tace yaa zuby badai wann shegen imaginary bokanki dayake mutum ya tube sirara yay ta kwara masa ruwa me wari ajiki yana wasa da nonon mutum abakinsa kamar wani dolo ba wallh anmin breast surgery kala kala jikina bazai dauki azaban bokan kin nan ba. salati hjya zuby ta saki, cike da bambami tareda kara rage murya simran tace haba yaa zuby ba salati zakiy ba kituna fa wancan karon har yatsartsa yasamin a farjina ya kwakwuleni da sunan wai yanamin maganin farinjini ni gaskiya...