Sashe 66
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dagata bangaren su Dr simran kuwa tun zamansu a motar hadiza ta dinga bata labarin nur firdaus tanamai gaya mata yadda javeed yay behaving agaban yarinyar. simran data fara dariya har tana hawaye, tace sam karyane, ta karyata hadiza karshe ma ta maidata kamar mahaukaciya kawai hadizan saita haqura tay shiru ta kyaleta.
sai dariya take tana cewa kedai hadiza ke babbar munafukace wallah, shekaru na nawa ina tare da javeed kece zaki gayamin halinsa akan wata mace? javeed baya kallon mace sau biyu konima wallhy baya bata lokcinsa ya kalleni bare wata stranger, wai yarinya karama ma for that matter to me zai gani ajikinta, kai amma kin raina ma kanki hankli
hadiza batace mata komi ta ja bakinta tay gum ta shareta har suka isa gidan hajiya mammy nan da nam tahau tayata parking din kayanta dan itadin ma yau zata koma Abujan cikin gaggawa.
daga ta bangaren su nur kuwa kusan gifts din nur dake motar antyn aysha haka mrs haseena taki fir akawosu saima cewa tay acewa jadida ta kwashe ta zuba a motar mum dinta insun koma abuja zaaje akarba ita bata son tarkace a motarta.
hakan dai akay nur batacewa komi sai dai ta zuba musu ido, kaf acikinsu aysha ce kawai tabi schooll bus abunta, haka jadida ta kwashe gifts din duka suka wuce mata dasu Abuja tare da mum dinta, wajajen 4:40pm na yamma bayan an idda sallahn asr anci abincin nan Nur da layla suka shiga motar mrs haseena
as usual haseena ke tukasu suka kama hanyar Abuja layla na gefenta, nur na zauna abaya ita daya, wanda tunda suka kamo kan hanyar batama jin hirar da sukeyi,wani irin kasala da rauni me nunnuke da tsananin kewar mahaifinta kawai takeji na tsagawa har tacikin kokon ranta
kanta ta dan jingina akan seat idanuwanta a lumshe tajima ahaka dan bata ko motsi gashi Adnan ko kirarta awaya beyi ba
atsakanin qamshin turaren javeed da ke mamaye ajikinta yana fita harta numfashinta dakuma dumbin kewar mahaifinta datakeji aranta bata san wanne yafi sgasa mata aya gangan jikinta ba.
sunyi tafiya me nisa sunkai kusan rabin hanyar shiga Abuja lokacin Motar Haseena na tafiya da wani irin speed kamar yadda zuciyarta ke tafasa da haushin bata lokcinta datay akan hidaman Nur din yau wanda duk Dr surayyace ta jawo mata bakowa ba..
Layla na gefe tana tanatq famar mata surutai mai cike da yarinta duk damq Labarin Nur Firdaus daaka tayi yau awajen gasar karatun Qur’ani yaƙone mata zuciyar ta amma bashi ya hanata bada labarin komi wa haseena ba.
sai can Haseenan ta buɗe baki tafara cewa
layla ni wann boring hirar ya isheni just tell me what you want to eat kawai muna shiga abuja sai mu tsaya mu saya
da murna Layla ta ce Zucchini pizza kawai nake so naci mummy
ta juya baya tace yaa nur kema ai shi zakici ko?
tanakan cakalar nur da surutu Kafin ta rufe baki nan sukaji motar tayi wani muguwar kara wanda kanajin sa kasan fashewar taya ne, nan take kuwa motar ta juya gefe da su cikin sauri sukayi jeji sukaje garau suka buga jikin wata katon bishiyar kuka.
kusan dukansu sun rude Kowa ya birkice yana salati wani irin Girgiza motar tafarayi daganan sai hayaki saiga kuma ƙamshin man fetur.
Layla ce tafara danna musu ihun razana da gigita, Haseena ta riƙe cikinta cikin gurnanin zafin bugewa datay amma da ta hango haɗarin da ke tafe sai tay sauri ta cafko Layla tabude musu motar ta gaba cikin sauri suka fice tare suka bar Nur Firdaus a baya tanata ƙoƙarin zare ƙafarta da ta makale da jikin seat din gaba.
ganin mrs haseena ta fitar da laylahn waje successfully yasaka nur ta fara kuka tana ihun sunanta Mummy don Allah ki taimaka min kafana ya ki fita mummy wayyo Allah na mummy Nur ta yi ihu cikin rasana da sunan haseena tanata kuka me kara gashi ta mugun razana sosai duk ta rikice.
arikice Haseena ta janye Layla da karfi takaita nesa da motar snn tace auta kiyi sauri kiyi nesa danan this car may explode anytime soon..
amugun rude layla tana kukan tsananin razana tace mummy but what about yaa nur mummy dan Allah kije ki cirota kar ta kone mummy karki bari ya nur ta mutu
wani tsawa ta daka mata tace kedai kibarnan i wll just get us sum help nur ai zata iya fitowa bataga dama bane..
duk rashin hanklin layla yau dakyar ta iya dauke ido akan nur dake ihun neman ceto tay bakin titin tanata kuka kamar ranta zai fita...
haseeena ta matso wajen dede Motar na shirin fashewa lokcin Nur Firdaus ta ciji lebenta kukanta na fita daga cikin kokon zuciyarta sanin cewa Lokaci yana tafiya motsi ɗaya tak ta karayi da kafarta zai iya jawo explosion da zai iya ya dai dai ta rayuwarta...
haseena nazuwa ta wajen tafara mata ihu tanacewa bazaki cire kafarki ki fito ba??i am not going to kill myself bcos of ur stupidity get out of that car ryt now..kinaji ko bakiji na???
tana cikin wann ihun nur na kuka sosai dan gabaki daya ta gigita ta galabaice.
mummy don Allah kizo kitaimaka min kafana yaki fita mumy
mummmy mummy pls
hawaye suka cika idon mrs haseena tausayin yarta yahanata motsi jikinta na harna rawa rawa ta kuma rude sosai amma ji take wallh bazata kone kanta kurmus akan nur ba
nan sai ga wasu mutane daga titi sunzo wani dattijo me jarumta ne yaje direcr ya ture gaban motar ahnkli sai kujerar daya dannetan ya saki ƙafartan da mugun sauri cikin jarumata ta fito waje da ƙyar..
tana wullo kanta waje kuwa ko minti uku batay ba motar ta fashe da ƙarar gaske wuta ya fara ci, wani irin watsewar zabbi akayi Sai kowa ya rasa ta inda kowa ya nufa...
mutanen dasukaga abun kowa cewa yake alhamdullhi yarinyar nan ta fito Allah ne kawai ya kareta.
da kura ya lafa kowa ya dawo hayyacinsa neman duniyan nan haseena tay ma nur awajen da akayi hatsarin amma bata ganta ba sosai ta rude tana nemanta amma sai shiru..
tunda aka watse nur kuwa tay hanyar titi abunta, tanata jan kafarta dakyar tana dingishi tana sheka matsanancin kuka
dan kuwa abunda haseena ta mata aynxu ya taba mata kwakwalwa har saida tafarajin kamar ba ita ta haifeta ba, sosai tay fushi ta kuma sha mamakinta, sam sam bataga amfanin hade ido da haseena ba, gara kawai tayita tafiyarta koda da kafa ne ta isa Abujar ya fi mata, dan Allah ma yasani babu abunda take tunawa a brain dinta yanxu face sai irin rokonta data dingayi ayayinda take tsakanin rai da mutuwa. and she just cant belive everything ryt now, anya wann matar ita haifeta kuwa, wai ace agaban idonta haseena ta cire yar uwarta layla waje amma ita ta roketa ta taimaka mata haka taki motsawa saima ihu datake mata.
nur tay kukan baqin ciki da fushin da bata tabayin irinsa a rayuwarta ba, tafiya kawai take tana kuka me zafi, har saida tay nisa sosai sannn ta fadi ta suma, dede lkcin wani motar haya suka tsaya mutanen ciki suka firfito suka dauketa cak suka karasa da ita cikin garin abujan aka kaita asibiti dan batama san inda hanklinta yake ba...ENJOY THE WEEKEDNS WE CONTINUE ON MONDAY AMMA KU SHIRYA SOSAI ❤️❤️
surayyahms/08060712446
[07/04, 19:53] Anne-Aurora🦋: *NUR FIRDAUS...29*
@SURAYYAHMS
Wajajen bayan magrib wata baiwar Allah data kasance acikin motar hayan da suka dauko Nur ta shigo da ita asibitin gwamnati dake Abuja, dake ma matar tadan manyanta sai ba a dau lokaci ba aka karbesu aka shiga da ita ciki aka fara bata taimakon gaggawa lkcin tana sume dik bata sani ba, hatta kafarta inda kujerar ya matse saida suka dubashi da kyau wanda Allahne kawai yaso be karye ba akay dressing dinsa tsaf aka saka masa oitnmt da bandage, sai ruwan drip da aka lankaya mata a hannu, sede kafin ma ruwan ya kare Nur har ta farka ta fara motsawa dan da wani irin kuka me cin rai tafarka yadda zaka sancewa lallai wann abunda haseena tamata ya mugun taba mata zuciyarta bana wasa ba. matar data kawotan ne ta matso kusa tana rarrashinta
Nur tay ta kuka abun nata dawo mata kai harsaida ta tsagaita kukan snn matar tace mata sunanta mrs yvonne christoper dama taje taron addini ne a kaduna sai suka ganta a hanya akasa ta suma suka dauko suka kawota nan tahau rarashinta tanamai tambayar ta abun da ya faru da ita...
tsabar baqin ciki idanun nur na fidda ruwan hawaye sosai amma gabaki daya ta kasa furta gaskiyan abunda ya faru dan gani take hala bame yarda cewa uwa zata aikata haka wa yar cikinta,kawai sai tace hatsari sukayi da ita da su mamanta shine motar yay exploding ya kama da wuta ita ta bace musu.
matar taji tausayinta bana kadan ba haka tay ta rarrashinta tana tambayarta ko tasan lambar mamanta sai akirasu,nur ta sani sarai amma tace mata bata sani ba..
jitake kamar tafi son tay zamanta asibitin dan gabaki daya har ranta ji take kamar bata son ta koma ta zauna a inuwar haseena kuma.
she wanted to pretend that ta samu tabon kwakwalawa ta manta hanyar gidansu ma kwata kwata amma ina har saida wani likita yazo yana kallon fuskarta kuwa yagane ta musmmn dayaga fallasashen kamannin alhaj haroun sosai
yace ma mrs yvonne din ai yasan Babanta nan kuwa yahau kirar lambar mrs haseena akai akai yakai sau uku ajere amma duk sai ace switched off
sabida wayarta ya fashe agarin ceton ransu tun acan wajen hatsarin ya dauke, kkri suke wajen neman mafita sede nur aranta tanajine kamar ta sulale ta gudu ta shiga duniya, haka mutanen nan suka ki subarta tay motsi dan har wani tea me kauri aka mata aka sata sha na dole, matar tanata rarrashinta tana bata haquri ko awa daya basuyi a asibitin ba likitan ya kira wani uber ya bashi adress din gidan mrs haseena akazo aka dauketa dan akaita gida tunda ba asamu lambar haseenan ba...
sunyi tunanin duk inda mrs haseena take yanxu hala hanklinta ya mugun tashi akan bacewar yarta.