Sashe 76
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
...daga sama har kasa yake kan kallonta yace "Shine aka biyo ki xa ayi maki me knn? kigaya min gaskiya are u with them?are they ur friends?wyann din suwaye snn meye hadinki da su.. kamar wani kanin mahaifinta haka ya zake yanamai tuhumarta da ruwan disppointmnt a muryansa..
sabbin Hawaye ne ya shiga bin kuncinta ta kasa cewa komai dan ta lura kamar ba gane furucin da zata furta masa zaiyi yanxun ba
saketa yay ya koma kan yaran yafara sauke musu fushin sa akansu dan mutum na farko akan layi da ya taka kafarsa da karfi sai kabas ya karyashi yaron yasaka ihu yana birgima
a tsawace yace ku kuma suwaye kanann yan iska ko, daga ina kuka fito..me hadin ku da ita??
wasunsu already sun fara fitsari ajikinsu suka fara bashi chorus answr wann yace shaye shaye sukeyi,wani yace party sukeyi..wani yace yar makarantarsu ce
javeed yaja tsaki ya isa gaban motarsa ya ciro wata hand glove yasaka hannunsa ya koma kan yaron daya harba ya bankaresa yasaka laser knive ya ciro bullet dinsa yasaka aljihunsa tsabar azaba yaron atake ya suma.
ga wanda aka karya mai kafafu sai ihu yakeyi yana birgima...
bazan iya fasalta kalar tsoron dayaran suka ji ba dan wasunsu har fitsari suka sake ajikinsu..sai haquri suke bada javeed amma yay kamar baya wajen cos how dare them touch his hearty
bindigar yaron ya dauka akasa tukun yabisu da naushi kowannensu yay ball dashi gefe ya gigita musu hanjin cikinsu snn ya jerasu yabisu ya daddana musu bullet daddaya kowa a hannunsa ya musu anko cos is a serious crime to touch his girl.
ahakan wai dansu yara ne yaketa kkrin sasauta musu azaba, dan wanda ya taba mai nur firdaus msmn ma agaban idonsa saidai yaga kansa a mace baya numfashi.
nur dake kallon abun kamar a mafarki tuni tazube kasa ta wani irin kankame jikinta kowani harbi javeed yay sai taji takara birkicewa sai rawa rawa jikinta yake tanajin matsanancin tsoro na dada rufeta kamar zata hadiye ranta tamutu haka ta dingaji dan tsaban azaban tsoron data keji na lullumeta tako ta ina.
suna ihun azaba javeed yay threatning dinsu da kalmar kisa wa,yace musu duk inda zasu shiga saiya tsamo su, snn duk wanda yasake shiga harkan nur firdaus bazai harbesa a hannu next time ba saidai akai. a haka ma wanda basu amsashi akan lokaci ba ya kara karya musu dayan kafa wasu yay ball dasu cikin lokci kalilan
ya maidasu abun tausayi sossaiiiii
ko motsi basa iyayi sai kukan azaba da gurnanin zafiz da gun dinsum ahannun sa ya kara da gaba.
yajuyo yana kallon nur firdaus wanda ita kanta amugun tsorace take dashi jikinta ma rawa har ya tsuguna agabanta yafara aikin kallonta daya saba sam bata iya cire jajayen idonta dake fidda hawaye anashi ba itama.
saican cikin jan wata zazzafar numfashi yace "you??..wajen party? with boys??? really?... i am so disappointed.
da wani irin fushi a muryansa yace Da na san daga inda kika fito knn da na bari sunyi fata fata da rayuwarki anan..cos why on earth will you..yana maganan nur ta fashe masa da wata iryar shagwabbaen kuka
Daga haka ya fizgota tsaye dan baison jin kukan nata yatura gaba gaba da fushi a yanayinta tabar gun da sauri tana gudu tana kuka sosai, bin ta yyi da kallo wato ma bazata bashi hakuri ko ta rokesa ya kaita gida bako..tsayawa yay har yaga ta kusan kaiwa karshen titi sai yaga ta tsaya, wasu gayu ne subiyu ya hango tsaye gabanta duk da ba wani haske gun yake daba, atsorace ta juyo xata canxa wani direction wani ya sha gabanta, ashe sune back up din da su fahad din suka kira awaya dazun, jan hannunta yaga suna yi xuwa gun wani mota da alama tasuce abun ya bawa javeed mmki bana kadan ba, kafin ya ankare har sun isa gun motar da ita yana kuma iya jiyo ihunta daga inda yake duk da nisan wajen.
da wani mahaukacin speed yataka motarsa kamar xai tashi sama kafin yaje gunsu har sun jefata a mota yay saurin isowa kusa har yay kusan cinkaro dasu suka razana suka tsaya...yana tsayawa kamar me iska yabude motarsan ya fito daya daga cikin samarin ma ya fito da shirin masa bala'in ya buge musu mota bai ko sauraresa ba ya bude backseat din motar yaga bakinta suka rufe da wani kyalle fixgota yyi daga motar izuwa waje duk samarin suka tsaya kmr dolaye sunafa kallonsa harya bude tasa motarsa ya jefata aciki.
komawa yay wajensu
tanata kallon yadda duka gayun suka tunkareshi yana kama mutum sai kaji ihu har ya karya masa hannu shifa daga yadan rike mutun da dan karfi sai taga ya karyashi kabas duk tarasa wani irin mugun karfine dashi..
harya ciro gun zai daddana musu harbi nur ta zuba masa ihu daga nan cikin motar tafara rokonsa tana cewa pls dont shoot dont shoot...
ya juya yana kallonta ganin ta tsoratane fa sosai sai yadan dakata nan saigama motar hukuma na tunkarosu da speed ta wajen
mayar da gun din yay aljihunsa ya ma gayun kallon she save ur life snn ya koma driver seat dinsa yashiga ya ja motar suka fara tafiya...
banda kuka babu abunda takeyi shikm baice mata uffan ba
sabida tambayoyi yake dashi me tarin yawa aransa akan wann daren wanda yake son tabashi amsarsa ayau din nan.
tafiya yayi me nisa da ita suna daf zasu sha kwanan wata round abt motocin polisawa suka fara bibiyarsu da alaman yan uwansu sunje sunga abunda yama yaran ne suke nemansa.
kawai ji tay ya miko hannunsa jikinta ya dallara mata seat belt
kuma uffan bece mata dama inzeyi abunsa baya neman izini
daga nan bata kara gane komi ba dan tun da suka fara guje guje da polisawan cikin garin abuja babu abunda takey sai kuka sai ambatan Allah.
dan ta lura javeed is doing it for fun kawai de wasa da hanklinsu yakey abanza bawai guje musu yakey ba..
ahaka sanda suka kusan barin garin abuja snn ya jasu cikin wata hanyar da babu coal tar, kamar ance ta bude ido kuwa taga yazare gun din yaran nan yana kallon madubin mirrorsa da left eye dinsa.
wani sabon kuka ta fashe masa dashi ya juyo ya kalleta suna hade ido yace mata "can you drive? da mugun sauri tace masa nooo, pls.. yace good, sai kuma taji ya damke hannunta ya dora akan stiring yace
"kirike nagaji, just hold it"..tarasa comand ya bata ko request..
haka ta rike jikinta na wani irin rawa tana kuka cikin rasa meke mata dadi tarike masa stiring da hannayenta bibbiyu, lkcin motar taji yana wani irin wainuwa dakansa kafin kace wani abu ya seta gun din yaran a kasa ta window ajere ajere ya bikan tayoyin su ya farfasa saida ya tabbata yay cripling dinsu sann ya jefar musu bindivar yaran ya amshi tukinsa a hannunta suka bar wajen..
kanta dake juyawa takife akan cinyarta har sukayi tafya me shegen nisa kafin can taji kamar yayi parking gefen titi tsaban ta jijjigu jitay numfashin ta ya tafi can sama, ya juyo yanata kallonta takife kanta tana jan sheshheka, cikin wata sigar lumshe ido da budewa yace.."i am listening"ya ji tay shiru wani irin muguwar kallo ya watsa mata nn ma yaga bata dago ba yana da hot temper dan haka ya sauka ya bude motarsa ya fito dasauri ya bude seat dinta yadago kanta yaga ashe har taja xucytane ta suma,
mamaki ya cika shi ya dan wara idonta yaga idontan yay wani irin jaaa da hawaye taciki, idontan a lumshe ga lashes dinta kamar andasasu hancinta dogo kamar an xana mata, a hankali ya sauke idonsa kan karamin bakinta daya yay masa kala biyu pink nd black yau
dan dauke kansa yayi sai kuma ya kwantar da ita akan seat din yanata tunanin yanda xai yi da ita ta farka
sai can da sauri ya dagota jikinshi ya kai hannunsa dai dai hancinta kirjinsa na bugawa ya kwanto ahankli yakai soft bakinsa dai dai nata yasa hannu ya bude bakin nata ya dora nasa akai ya shiga hura mata iska, ya kusa five minutes yana haka kafin nan a hankali ta bude ido ta kallesa softness din bakinsa takeji akan nata sai kuma tamike xaune da sauri ta rike kanta dayake juyawa shidai kallonta kawae yake bece mata uffan ba. sauka yaga take son yi dagakan kujerar motar yarike ta yace "stay still..." atsorace Ta fashe da kuka cikin rudewa tana jujjuya kanta tace Where is this place, can you please take me home..dan Allah wallh my head is aching i want to go home
...tafara masa kuka sosai.
wani uban harara yayi mata acikin duhun daren kamar tana kallonsa yace "Wani ya fito da ke yawon dare? Da kyar ta bude murya tana kallonsa da tuhuma muryartan na rawa tace "nace maka yawon dare na fito, yace toh menene?
u sneak out of ur parents house at night, u got ur self in
stupid unnesscry troble with boys...i am sure ur parent dint knw ure out haka ne?
..tana hawaye tana kuma kallonsa tace yes, they dont, But, Dont say things u knw nothing abt kaima ai yawonka fito waye sani agidanku?..
cikin katseta da mamakin tsiwartan yace ohhh you want to turn dis on me after saving ur god damn life, ta zuba masa ido
..ya hade rai girarsa na sama a dage yace 'go ahead, and thank me! ryt now...
muryanta na rawa tace thank you for what?? after you accuse me of sneaking out of my parent house irin banida hanklin innan kenan ko..
ya lumshe ido kadan yace okay enuf..get out of my car ryt now.
jikinta na rawa rawa ta sauka abunta ta kama hanyar titi tana tafiya tafara kuka sosai.
Tsaki yaja ya fara binta abaya har ya cimmata a fusace ya fizgota if u dont tell me the truth i wll take you with me bazaki taba komawa gidanku ba har abada,suwaye wayancan yaran i wnt to knw who they are.