← Book details Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 96

Sashe 81

Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a suna kkrin zasu wuce can panic room inda akwai telephone dazasu iya kirar emg security koma police direct sai kicibis gayun nan suka hangosu aikuwa ba jira sadat ya tasosu ta baya ussy ya dira ta gaba dan ya shawo kansu..

wani irin gigitaccen ihu yaran suka saka
tareda falfalawa da gudu da kyar nur take jawo layla sabida an jagwalgwalata sosai kayanta duk ya yage and she is almost naked, haka ta dinga janta ata gaba gaba tasakata sunata gudu suna kuka, daf suna kaiwa kofar panic room din kenan ussy ya shawo kansu ya wani capko nur da karfi tay saurin tura layla dakin tafara kokawa dashi cixo yaguni naushi har Allah ya bata saa ta rarumo irin abun kona turaren wutan nan ta rafka masa akai ta samu takufce a hannunsa da mugun gudu tay yunkurin bin layla dakin shikuma sadat lkcin da gudu yake tahowa zai toshe kofar wani irin ihu layla ta dingay tana ganin yadda nur ta miko hannu zata kama kofar kenan sadaat din ya fincikota kamar yar tsana yawani irin buga mata kai da bango saida ta suma atake

kafin ussy ya mike su kamo layla tuni ta dannawa kofar lock kuma dama ba a iya bude panic room ta waje dolene sai taciki.

tun da layla taga ta tsira kuka takeyi da gwiwowinta akasa sanin cewa tabar nur firdaus a hannunsu su biyun, saidai duk da rudewar datay bata gajiya ba atake tafara neman telephone tana samu kuwa tafara buga lambar security da police sai shiruu sai ta danna sai taji yana wani irin diddi diddi yana kara

kuka ta dingayi a birkice ta kasa haqra tanata gwadawa bata dena ba.

daga waje kuma tuni sadat ya wuce da nur inda suka aje layla a farko ussy kuma gabaki daya ya fara tsorata da sanin cewa sun bar layla ta kufce musu zata iya kirar police sadaat yace masa ai ya riga yay disconnecting line din panic room din tun a lokcn da sukama malam liman alluran bacci awaje.

hanklin ussy dai bai wani kwanta ba shi kuma sadaat gani yake wann ne babban damarsa na samun cikar burinsa akan nur firdaus daya jima yana fantasizing yaugata nan asume agabansa kawai yaji dolene yay abunda yake so yayi da ita...

yanakan kkowar cire wandonsa ussy ya sharesa yahau bude jakarsu ya dauko Alluran da likitan da sanata farida bala ta hadasu dashi yahau hadawa..

a human chorionic gonadotropin injection da aka mixer shi with progestrone.

sadaat har wani bari bari yake yana tara yawun abakinsa kamr wanda yaga gasashen Naman kaza agaban sa tun be gama yacire wandonsa ba dick dinsan na tay cur yana kkrin cire mata kaya tun anan tafara jin motsinsa yana kai hannu zai taba mata kirji tay wani wuf ta buga masa kansa da goshinta, sadaat yay kara, acikin firgici ta turesa akanta tay rolling akasa ta fasa musu ihu me wani irin razanarwa.

ussy ya birkice yazo ya damkota cikin daka ma sadaat tsawa yace wawa kawai kaga abunda nake gaya maka ko. kawai
lets go to plan B if not yaran na zasu tona mana asiri.

nur tana kuka tana fizga a hannunsa kmr me aljanu gashi dama yana jin haushin buga masa kai datay wani irin naushi ussy ya mata aciki sai da ta zube akasa akan gwiwarta tafara aman jini atake..

..wajajen 4;30 asuba ya gabato duk tsiya sun san baza ajima ba zaa fara kirar sallahn fajr...

idanun sadat yay wani irin jaaa akanta irin bazai haqura inna ba

a tsugune nur take rike da ciknta bata ma iya tashi sadaat ya kara fixgota yay ma ussy alaman just five minutes ussy kuwa ya cigaba da hada allura abunsa bai kulashi ba..

nur tafara jin kamar zata mutu dataga sadaat na janta akasa
duk dama ta jigata sai
naushe naushe take kai masa tana kuka ita bata taba ganin tsiracin namiji ba sai wnm ranar, sadaat yana jefata akasa har wani super yay zai danneta akasan kawai tay wani rolling dan wani uban karfin da bata san daga ina yazo mata taji yazo agigice takama chair din dake wajen da karfi sadaat yafara jawo kafatta yana kkrin danneta ta baya

kafafuntan yake kkwan warewa danma ya shigeta dakyau kan kace wani abu har ya kwaye mata rigar baccin dan guntun wando ne ajikinta irin skin tight din nan yafara kkrin jan wandon kasa anan ne ta dada birkece masa
sosai.

agigice ta mika hannu zata jawo chair din ta gwada masa saikuma taji ta tabo wukarta batay wata wata ba ta dago agigice batama san metakeyi ba kawai tanajan wukar ta wani cakka masa a hannunsan dake kkrin ware mata cinyar da wani irin karfi, tuni ya sake mata wandon ya rike hannun, wani irin ihu sadaat din yay snn ya wanka mata mari
duk ya hatsala zaiy ball da ita ya hadata da bango.

da gudu ussy yazo ya danneta da karfi ya hanasa nan sadat ya damke hannunta yana kkrin kwace wukar da kyar ya iya rabata dashi sai ihu take musu kar ranta suke zarewa.

ussy yaga gara kawai yakawo karshen wnn abun dan kar azo akamasu subasu cika aiki ba dan duk rashin layla anan shike bashi tsoro dan ya lura kmr yaran suna da wayo sosai da kuma karfin hali ..

aikuwa ussy yana saketa zai dauko alluran sadaat yazo zai jawo kafafunta wani irin buge hannu sa tay snn tay wuf takwaye fuskar sadat din dede yasaka wuka kenan yana kkrin zai barka mata wandon cikin, dan kamar inbey wani abu da ita ba zai mutu haka yakeji ga hannunsa inda ta cakka masa na jini aikuwa taki nitsuwa sai fixge fixge take kamar me aljanu kowani saka wukar yay sai ya kwarzanata tun daga kan mararta ya dinga mata cut har kusa da kan cinyarta daf da inda vjayn yake
wai dole shi sai ya barka wandon ya cimma burinsa..

duk ihun datake baji yake ba zafin babban ciwon dayaji mata a saman cinya da wukar yasata takara firgicewa tana kai masa duka da yaguni aikuwa caraf sai ta karasa kwaye masa fuskan suna hade ido ta kara danna ihun sunansa..

tsoro yasaka yasake wukar yay maza ya tashi akanta inda ya fara yaga mata wando kuwa jininta ne kawai ya fara zuba, ussy baiyi wata wata ba yadda yazo da ruwan alluran da likita ya basu strick oder yace just 1 mil za ai musu tsoron ganin fuskar sadaat datay yay deciding gara su kasheta kawai yadda ya jawo 5mils din alluran da basu ma san na miye bane haka ya danna mata shi duka akan cinyarta

alluran na shiga jininta tafara bari tare da wani rin jan zuciyatta sama she immidietly went into panic attack tafara murkususu nan take jini ya ballo mata kamar na period sai ta suma, bata sake jin wani motsi ba dan har suka tattata inasu inasu suka fice agidan bata sani ba...

da kyar suka escaping cikin anguwar ussy ya balain kuluwa da sadaat akan zakewar da yay dole sai ya raping in nur.. tun a hanya suka dinga fada yana ce masa gashi kai bakayi ba kuma taga fuskanka

dama hajiya tace basai munyi musu wani abu ba inde bazai yuba tace muyi using alluran nan wai amma meyasa baka da hankline??

sadaat ya dinga rokon sa akan karde ya gaya hakan wa sanata farida kawai suce aikin ya tafi dede tunda suny molesting din layla snn sunyi allurar da aka basu wa nur. koda basuy raping ko daya acikin su ba burinsu na tada hatsaniya tareda girgiza mutuncin haseena zai cimmu

kan kace kobo sun bar garin Abuja saida suka kai akure sann suka bi local boat ya tsallaka da su boarder suka hadu da agent din sanata aka dauke su a helicopter akay da su qasar niger....

layla datagaji da gwada kirar da kyar tagane cewa ai anma katse connection dinne tun daga waje

atake ranta ya bata cewa koma yay akayi wanda yasan gidansu ciki dabaine ya shigo musu wann abun she was crying nd shaking profusely kafin can tay shahada ta danna code din bude kofar ta fito tana dingishi tsoro kamar zai kasheta amma dake bataji motsin kowa ba yasata tadaure ta isa har dakin tana lekowa kuwa taga nur akasa cikin jini wani cak taji duniyar ya tsaya mata cos she just asumed the worst has happen already.

tasan tunda taga nur kwance a sume cikin jini to babu tantama anketa mata haddi..

ihu take so tay amma dake tsaban zuciyarta yay rauni atake itama ta yanke jiki ta fadi awajen...

Abuja, 6:27AM

tungari bai gama washewa ba sai ga nan motar taimakon gaggawa na Asibitin Alliance wanda ke tsakiyar babban birnin tarayya.

Nur Firdaus da Layla haroun an kawosu dukansu unconscious, tareda malam liman dake famar kuka akansu acikin motar ambulance tun aciki kasa ma nur ledar jini dana ruwa agurguje motar ta shigo da karar siren da ya tada hankalin jama’ar dake asibitin.

Security ne tam a ciki da wajen asibitin musamman ma kofar icu na emergency

Shahararun yan jarida da jounalist da sanata farida bala ta turo sunkai goma sune rututu a waje anata fafatawa da su da polisawa wajen neman cikakken rohoto daga bakinsu gasunan birjik sun taho runduma guda tamkar ba asubahin Allah ba..

Saidai har yanzu ba a iyace musu komi game da abunda ke faruwa ba, Duk dama
malam liman ne daya farka ya kirawosu abun mamakin shine ba asan ya akayi labarin yaje kunnen yan jarida ba.

Wani hadimin likita ne ya fita da sauri yana danna wayarsa yana mai cewa please hury
Call the matron! they are Two teenage girls both unresponsive, both condition shows signs of intense sexual assault and trauma!, nan sashen Asibitin atake ya rikice ganinsu yara mata kyawawa cikin jini Kafin ayi wani minti biyar har an fara basu taimakon gaggawa.
Chapter 81 · 0% Book details