← Book details Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 96

Sashe 65

Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jikinta na rawa rawa dan hargani take kmr kowa na kallonsu ahankli cikin numfashi me shegen nauyi ta cije da tsaurin ido tace mishi 'Ass wipe" tabita runtse ido cikin sauri kamr ba ita ta fada ba babu zato taji ya murza hannun again har can cikin kwarklwata taji saukan dirar sassanyar murmushin dayay mata a daf da ramin kunnenta bayan ta furta aswipe din, wani uban hawaye taji na shirin ballo mata dan batama san me takeji akan wann mutumin ba all she knw is dat he is too much for her yana bata tsoro kuma yana sata acikin wni bakon yanayin da sam bata gane ba gashi ba tasan mesa zcyrta ke bugawa akansa haka ba.

..ahnkli ya sake mata hannunta camly kafin nan ta dan dawo cikin hayyacinta taga ya zubo mata deep grey leyes dinshi yadan harare hawayen nata sai baice mata komi ba yaciro tsadadden hankynsa a aljihu ya manna mata ahannu batasan ma ta rike ba kan kace kobo ya juya yakara da gaba.

bayansa tadinga bi da kallo tanajin kamar ya sace mata wani abu agangan jikinta batare da tasan meye bane she just felt awkward nd intense for him.

harsaida yagaika jikin motarsa sann ta dora hankyn akan fuskarta ta goge hawayen ahnkli dede ta saukar kasa kenan suka hade ido da hajy mammy. kunyar bazata taji ya wani lullumeta irin kallon da hajiy tay mata tana dan murmushi..

cikin danne komi aranta sukayi sallama
tasaka PAn ta suka rakata har inda suka daukota dede gaban motar maman jadida snn ta ciro wani abu kamar kati ta mika ma nur din tana dan murmushi tace hajya tace in baki wann katin in case wata rana zakizo kaduna zaki iya kinemata ta nan "but, do not keep the number in your phone for security reasons..nur bata gane komi ba kawai ta gyada mata kai ta amshi katin snn suka rabu

within few minutes motocin mufasa suka bar wajen, nannuayr ajiyar zuciya ne ya kufce mata fitsarin da ta dingaji sai yanxu ya matseta tafarajin kamar zai xubo, jadida na kkrin tabata tay sauri ta ruga hanyar bayi taje tay fitsarin nan ma tafi minti goma atsaye ita kadai a toilet din jikinta na bari bari tana famar memeta dukkan abunda ya faru wani irin tsimammn shauki na ban mamaki taji ya gumeta atake.

..she just cant belive she met him again, gashi ko sunansa bataji an kira awajen ba, ta lumshe ido zcyarta nacewa gayen nan ya kure haduwa wayyo Allahna, gashi gabaki daya wann hadadden qamshin turarensa ne ajikinta har yanxu. haka kawai taji tana mtukr kaunar hankyn daya bata, da kyar ta dan kakalo makanta nitsuwa tana fitowa taga jadida a bakin kofar tanata jiranta..

suna hade ido tace nur are you okay? ina kikaje ne kinje kin jima munata nemanki, Did you know that your mum is here??

a mugun mamakance nur tace what? are you serious tun kan jadida ta amsa ta tafara murmushi dan wani irin farinciki taji ya rufeta...da murna ta riko hannun Jadida tace muje suna ina?

jadidah tafara dariya tace suna can suna zaune akan chair har nakai mamanmu sun gaisa, nur tanata murmushi tace hakan
yayi, cikin sauri suka karaso wajen duk yadda tazo da murna tana zuwa annurinta ya sauya ganin yadda haseenan take mata wani irin kallon tara saura kwata gashi ta mugun dore fuska layla na nanike agefenta dan suka daine awajen suna zaune akan motarta suna hira

suna tahowa jadidan tamusu sallama ta koma wajen iyayenta

acikin ladabi nur firdaus ta rusuna har kasa da sanyin murya tace mummy ure welcome..i am so sorry bansan kinzo ba..mummy ya hanya? i am so happy that you came for us.

Haseena tadan jaaa karamar tsaki uhum uhum Nur i knw ure not happy to see me karkiy wani karya dadai ace ubanki ne dayake daure miki gindi toh, ai bazaki ma ajesa ya jiraki haka ba,
so, dis is what u want hun?sarauniyar masu ilimi da tarbiya, u want to be the talk of the town to gashi nan kin samu congratulations.

Nur ta rasa me zatace tana ta kallonta da sanyin jiki..m

cikin dauke kai akanta haseena ta kalli layla tace Autata jeki kira Dr surayya kice mata an same nur din tazo dan Allah mu wuce Abuja ive got better things to do with my life.

Wani irin shiru nur tay kanta na kallon kasa batace uffan ba har laylah tazo ta wuceta

tana barin wajen haseena ta mata wani irin kallon raini a mugun dakile tace wnn kayan jikinkin fa?

tunkan ta budi baki ta daga mata hannu ke
nur ure alwys not telling me where ure getting this expensive designer abayas, snn karki sake kice min adnan ne ya baki wann najikinkin sabida layla ta riga tagayamin bezo nan wajen ba...kifadi min gaskiya, kode akwai wani Abunda kikeyi ne nadaban sani ba?..did u knw how much ure wearing ryt now? ure wearing a 90million naira handwoven abaya gown from safiya Abdallah dan ubanki ki gayamin sanaar da kikayi anan kika samo wann tsadadden kayan...

hawaye ya cika idanun nur harya fara zuba dan harga Allah bata san ma kudin abayar ba, muryanta harya fara rawa rawa zata fadi gaskiyan kenan sai ga Su dr surayya taredasu antyn aysha da ayshan da layla abayansu suna karasowa..

cikin sauri haseena ta watsa mata harara tace ke kiyi maza maza ki share wann munafukan hawayen naki tunkan sukaraso, amma kisani zamuje mu karasa maganan abayan nan agida inma iskanci kikey da uztan nan aboye dan su nasaki agaba agaba zaki sani, danni ban kashe uwata ba ke bazakizo ki kasheni ba saidai ki kara tada ubanki akabari ki kasheshi akaro na biyu dan shine yake daure miki gindi.

nur dake jin kuka me yawa na tason mata hakanan ta dannesa da karfi ta shanye ganin handkyn da javeed ya bata ne kawai a hannunta saita tay saurin share hawayentan dashi batay tsammani ba amma sassnyr qamshin turarensan kawai data shaka sai taji yay wani irin calming dinta sosai.

Dr surayya tana isowa da murna nur taje ta rungumeta sosai da murmushin murna a fuskanta itama ta shafa kan nur din tace Sannunki Nur hasken Al'umma Allah yayi miki albarka Allah yasa kifi haka yar lelen babanta i just wish he is here yau da kinga gata sede Allah baya barin wani dan wani

nur tana murmushi tace hakane anty nagode da kikazo min Allah ya saka da alheri

tace we are all proud of you, jst keep it up", murmushi tasa sannan tace "Thank you anty, da murmushi ta koma jikinsu antynsu ayshe tace ina wuni anty matar tace"Lafiya kalau,congratulations, yar nan kinyi k'ok'ari sosai, Allah ya bada sa'a. duk da bata wani sansu ba da faffadan murmushi tace musu Nagode anty. bayan sun gaggaisa aka sake sabon photo session, haseena kam kin shiga tayi wai flash din cameran na reflecting idonta yana sa mata ciwon kai duk ta takura akan su wuce gida duk ta matsu, hakan yasaka Dr surayya jin mugun takaici tay fushi tace suje kawai da yayanta ita zata kwana a kadunan sai gobe zata zo abuja ta jirgi. ..
SURAYYAHMS 08069712446
[05/04, 22:26] Anne-Aurora🦋: BONUS.

Dagata dayan bangaren kuwa
tunda su javeed suka dau hanya ya lafar da kansa akan seat yay tsammm zuciyarsa na bugawa da wani irin ƙarfi kamar wani abu mai nauyi na kokarin ballowa daga ciki

Da akwai wani abu game da yarinyar nan da bai iya jurewa Wata annurice mai ban mamaki da ke zuwa masa tare da ita kmar hasken alfijir bayan dare mai duhu ya wanye. Ya lumshe ido, yana jin kamar sanyin muryar ta na masa yawo akansa.

"Na rasa dalilin da yasa zan so ki haka, "Nur Firdaus…"he finally got her name

yay juyi zcyrsa yaji tanacewa duk duniya, kece macen da nakeji hala zanso na har abada Kuma zan same ki ahankli bada garaje ba Zan gane ko wacece ke a hakika.

ahankli ya bude lumsashun idanunsa sann ya kunna Wata naura agabansa me kamar mini telepad wanda atake ta hadashi da hajya mammy a video call, da murmushi ta tarbe sa suka fara magana cikin raha shide ba wani amsawa yake ba amma dan yasata farin ciki yadan sake fuska suka fara bankwana.

muryanta kamr na wacce zata masa tace ka kula dakanka javeed, karka manta da maganan da nagaya maka akan zubaida da kanwarta

nikaina ina son ace ka aure wacce tafi sonka amma ba mace me karamin kwakwalawa irin simran ba, Hajiya Mammy ta sake kallonsa da fuskan tausayi tace “javeed, ka dinga tunawa cewa Aure yana buƙatar rabon Allah inafatan idan zuciyarka ta gane sakon wata zuciya, bazakay wasa ba, ba lallai bane a ɗauki lokaci wajen neman aure. just make sure u find ur own wife ba wacce zaa cusa maka ba. aurenka kawai nake jira a duniyan nan dan haka karka ja lokci,kar kabari harse na mutu kafin nan pls this is my last wish kay kkri kacika min.

murmushi me sanyi kawai ya mata sai yay pause kadan snn yace
"Farewell grandma.

dan Dan guntun hawayenta tay masa mumurshi me sanyi sann tace sai na sake jinka Allah ya maka albarka javeed.

ahnkli yace Ameen hajya nan ya katse wayar

Ya koma baya idonsa a lumshe yana tunanin maganguntan yasan dolene kawai ya nitsu yay auren nan kodan ita duk dama hankalin sa ba a nan yake sosai ba he just want to get to know dat girl

Zuciyarsa na ta juyi da tunani kala kala can yay murmushi tuna yadda ta cije tace mai Aswipe din dazu, ga tsoro ga tsaurin ido
"what the hell is aswipe…lols she cant even insults properly, Yafurta hakan jokingly a hankali kamar yana jin sautin kalmar a kunnensa har yanzu.
Sai kuma ya lumshe idanunsa sosai yace

"Ba komai… na cancanci hakan."
"But damn… she had dis fire in her." saurin katse tunaninta yay da cewa Wannan yarinyar zata min illa...

ya jawo wayarsa ya bude yafara latsawa within few minutes tunanin ya dena zuwa masa, hanyar airport direct suka nufa dan ayaune zai wuce Abuja...
Chapter 65 · 0% Book details