Sashe 55
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
tun yanaganin abun nata kamar bazai taba yuwa ba yanaji yana gani hakanan sharrin bakin haseena yazo yafi karfinsa dan a farkon abunma kamar bazai taba hakura yabarta da yaran ba amma dake kowa yasan haseenan ta kware wajen iya zubar ma mutum da dukkan mutuncinsa akanson ranta shiyasa yay haquri akan case din wanda haqurin nan ya jima yana masa ciwo da radadi aransa dan gani yake kamar rashinshi acikin rayuwar nur da layla ai kamar yaci amanar dan uwansa harona ciroma ne..
Badon ransu yaso ba suka haqura suka fara bankwana da Nur firdaus kowa na mata nasiha akan tay haquri wanda tun tana murmushi har ta fara hawaye sabida sun tausasata sosai da kalmomi masu sanyi.
Nan hjy bilki ta debo kudi sabbin yan dubu dubu na 100k da turmin zani me tsada da original turarrukan meduguri kala kala guda biyar masu azaban qamshi dake ita kanurice ta bawa nur din harda wasu turarunka gashi dana wanka,uwargidan sa hjy sa'adatu kudade kawai ta debo ta bata one rapper na dollar notes da golden sarka me tsada da wata hadadden red nd golden mayafi set yake da clucht purse da shoes dinsa ayar jakarsa. sun mata goma na arziki snn suka babbata haquri duk jikinta saida yay sanyi, Alhaj abubakr ciroma yace shida kansa zai kaita har hosteln din matansa sunata mamakinsa dan sunsan baya tuka mota dakansa musmn da daddare but it seems he wants to speak privatly da yarsa nur firdaus sai
kowadai ya nuna ya fahimcesa.
wajajen 9;15pm suka rako Nur har bakin kofar mansion dinsu lkcin zasu wuce kenan saiga me aiki ta fito da wani karamin jaka
kai tsaye ta mika ma nur tace madam razia tace inbaki" da mamaki Nur tay murmushi snn ta karba jakar cikin sanyin murya tace ace ma razian ta gode.. iyayen sosai hakan ya musu dadi. daga sama can razia na rike da waya a kunnenta tana hangosu ayayin da takekan bawa babban kawarta me suna MOLLY labarin tsaban kyaun da kuma nitsuwa datagani awajen cousin sistern ta nur firdaus, bawai dan hakan ya wani burgeta ba saidan kawai tasha mamakin ta ne sosai, dacan ma batay tunanin bata komi ba kawartan ce tayta cusa mata raayin akan tabawa nur din wani yar kyauta. tana daga sama tanata kallonsu dan itama mamaki ne yaso ya rufeta ganin wai babanta zai yi tuki dakansa da daddare.
9.30pm saura cikin babban lexus jeep dinsa dayasha tinted suka kamo hanya aciki ya rike stiring yana tukasu ahnkli suna hira, yayi yayi domin nur tagaya masa abubuwan da haseena take musu amma haka taki sam ta furta masa komi sabida tasan duk abunda ta furta anan zai zame musu babban rikici sann haseena zata kara tsanarta bana wasa ba.
shikuma aransa yasan dolene kawai haseena ta watsar da rayuwrsu sabida yanayin yadda yasan tale daukaka political career ta sede kuma dayaga nur ta shashantar da maganan sai kawaide yahaqura dashi ya cigaba da bata gwarin gwiwa tare da gaya mata cewa kofarsa abude take duk sanda taji tanaso ta dawo hannunsa da zama ita da layla zai iya zame musu uwa da uba snn zai karesu daga duk wata ukubar haseena.
nur dai batacewa komi saidai tay murmushi, sosai yaji dadi data masa alkwarin zata sake nemesan, har bakin karamin gate din wajen hostel dinsu ya ajeta snn ya debi kudi yabata yaciro golden card dinsa dake dauke private numbersa yace ta ajeshi safe sabida wata rana snn karta bari kowa yasan tazo gidansa dan karya zama mata tashin hankli.
ya mammata nasiha yayita ta tuna mata da kalaman mahaifinta da yadda mahaifinta yake matsanancin sonta, yayi alfahari da ita har Allah ya dauki ransa, sosai ya mata nasiha akan ta cigaba da rike kanta da mutunci, snn tatuna mahaifinta will be very proud of her duk inda yake snn suma suna tare da ita. sunkai minti sha biyar suna magana kafin suka rabu dan koda ta kama hanyar hostel kuka marar sauti kawai takeyi tana tuna rayuwarsu ta baya cikin sauri tarungume kayan tsarabarta tana tahowa batama kula da uban tsoron da takeji na kar masu gadin hostel su kamata ta fito gari a wann lkcin ba.
kafin kace wani abu hartakawo gate na hostel ana daf zaa rufe kuwa ta samu ta shiga a sadade sabida karfe goma na dare yay. jikinta a sanyaye tashiga dakinsu da sanyin sallama hannunta rike da manyan ledoji guda uku na gifts dinta kudaden da aka bata kuma ta sakasu acikin jaka,isowarta kenan ta samu kawarta jadida hartay bacci, kallon gadon layla da aysha tay dats empty duk sun jibga bargo akai zaka dauka suna nan kwance acikine, a hankli ta sulale gefen gadon ta zauna tay shiruuuu dan saida tayi zaman minti goma cikin kakalo makanta nitsuwa sann ta iya tashi taje tawatsa ruwa tafito daure da towel akirjinta, ko shafa mai batay ba tajawo akwatinta da jadida ta riga ta shirya musu tahau creating space ma gifts dinta dan tasan gobe daga an gama hidima zasu bar kaduna sukoma abuja,
rabi ta raba turaren ta aje wasu awaje dan ta deba ma kawayenta sauran kuma ta zuba ajakar layla tare da kudin da kawunsu ya basu shima ta raba musu shi tsakiya ta aje mata nata ajakarta, ita kuma ta aje dollars din da sauran kudin dayay saura. sai 100k da hjy bilki ta bata tacire na yin sadaqa da wanda zata dan bawa kawayenta goben.
sauran tarkace duk ta zubasu ajakarta, ya rage na razian ne kawai dama bata bude ba dake a cikin wani pack yake a rufe, harta fara kkrin bude pack din sai kuma Adnan ya fado mata arai. jikin ta sanyaye ta ta jawo wayarta dan tasan ba lafiya ba ace Adnan dinta rabin ranta bai nemeta yau ba gabaki daya sai in dan wani abu ya faru dashi. ta dade cikin tunanin hakan itadai batagane komi ba amma kuma sam sam hanklinta yaki kwanciya da shirun nasa gabaki daya.
aje pack din kawai tay ta haura kan gado juyi kawai takeyi da wayarta a hannun ta all this while tana kokonton sake danna numbersa datayi saving da habibi da'iman💘,tanata kallon lambar tay wani lamo da sassanyar murmushi, dan inta tuna yadda yake bata komi nashi in suna hira, his mind his soul his spirits he is so soft like an angel,bata taɓa ganin mutum mai kirki da kuma saurin shiga rai irinsa ba.
ajiyar numfashi ta sauke rungume da pillownta a kirji.."she wonder what he is going tru right now danta lura yana son maman shin nan sosai, ahnkli ta kuma lumshe idanunta tana mai masa addua at same time wani tuƙikin damuwar rashin samun shi awayar yana damun zcyrta sosai,.."what if he needs me right now,.,zuciyan ta na fadin hakan ta mike zaune tanannade kanta a tsakankanun cinyoyinta cikin jin wani azaban damuwa akan adnan"..
jin abun na neman hanata bacci wayar ta dauka tayi dialling lambarsa this time ya shiga yy ringing saidai har ya katse ba a daga ba, after like 3min sai shiru, dataga baibiyo bayan ƙirantan ba saikuma ta karajin damuwan nata akansa ya tsananta
wani abu aranta yanata ce mata Adnan babu lafya and maybe is her turn to be there for him today to be suportive nd comforting.
saida ayanzun dare ne wayarne kawai tasani mafita duk saitabi ta damu tunani kala kala ya shiga gittawa a kwaklwanta sai can ta sauka ahankli ta nufi bathrum ta wanke fuskanta ta da ruwan sanyi snn ta fito snn tadan ji dama dama .kara kwanciya tayi da wayar a hannu ganin kamar yin tunanin bazai ficce ta ba kawai ta bude message ta soma rubuta masa saƙo.
wajajen ƙarfe daya saura na dare daga can lodge dinsu na kasar waje Adnan yana kwance amtukar takure akan lallausar gadonsa ya dan lumshe idonsa kamar marar lafiya cikin tunanin mezaice wa Nur firdaus gobe dan bakaramin sawa yay aransa cewa zaizo mata wajen hidimar rufe gasar ba, cos he believe she is going to win kuma yanaso ace ya kasance tare da ita a wann lkcin domin ya nuna mata tsananin son dayake mata da yadda yake alfahari da ita. yau da sassafe ya dauki jakarsa da zumudi zai bar london akan zaizo nigeria ya ma nur dinsa bazata amma haka mamansa tabata rai tahanashi motsawa karshe ma dai tasaka masa tsattsauran security da suka hanasa motsi gabaki daya sashensa ankulle tasaka anyi restricting movemnt dinsa na ranar wanda tsabar fushi da haushi da abun yabasa ko abinci bai iya sawa acikinsa ba kuma har yanxu bai sauko yay magana da maman nasa ba, iyaka kalamanta na kaskanci da cin fuska akan soyayyarsa da nur firdaus sune sukayi ta damunsa aransa dan bakaramin kuntata masa yau tay ba.
tuntunin nan akwance yake yanata juyi cikin tunanin yadda zai tunkare nur firdaus da wann maganan dan gani yake kamar zata saka ran ganinsa awajen hidimarta gobe tunda baizo kadunan tare da su ba, yana bude ido around 2am na dare wayarsa tayi haske da kamar bazai dauka ba yadaure yana dauka wa kuwa yaga saƙon tex messege dinta ya shigo..