Sashe 47
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Javeed ya kasa iya yin murmushi duk dama taso tasashi, ahnkli ya karaso cikin kamewa ya zauna a gabanta ya ɗan kama hannunta cikin nashi acikin kulawa sosai.
da muryansa dats calm and soothing yace hajiya Mammy kin san ba ni da wani babban matsayi da ya wuce kasancewata jikanki..ba brigadienki ba"
Hajiya Mammy ta dago kai cikin jindadi tare da karajin shauqin sonsa aranta tanata kallonsa da idanunta dake cike da ƙauna da tausayawa..
gefen fuskansa ta shafa ahnkli bata iya cewa komi ba tabude babban photo album din tahau nuna masa hotonansu ita da mahaifinsa da kakrsa namiji da mahaifyarsa suna zaune akan wata red chineese carpet a kasar saudi arabia suna shan ruwa lkcin wata azumi.
tana murmushi sosai tace "javeed Kafi yimin kama da mahaifiyarka sosai.Ta furta hakan da wata sanyayyar murya tana kallonsa ganin shima ita yake kallo cikin sauke wata ajiyan zuciya tace "ba zallan a fuska ba,Har izuwa yadda kake tafiya,yadda kake jan zuciya idan kana fushi,da yadda kake nutsuwa idan kana tunani....
wani Shirune ya ratsa dakin Javeed ya gyara zamansa yana kallon yadda Hajiya Mammy ke share hawaye da gefen zaninta, kallo daya zaka mata kasan cewa she is deeply hurting and mourning his mum har yanxu
cikin sautin kuka tace mahaifyarka Tana da kyau, ta kasance mai haƙuri,nutsuwa, da sanin ya kamata, itace ginshikin wann ahali namu na mufasa, dan yar babban gidace da ta san metakeyi, ta sadaukar da abubuwa dayawa nata sabida ahalinmu yay daraja a idon duniya.
Hajiya Mammy ta cigaba da shafa hoton surkuwanta cikin kuka me sanyi "Abin da ya fi min ciwo araina shine yadda ta rasu babu wata adalci da akayi mata har ynxu kuma kasan da hakan fiye da kowa. wani bin harji nakeyi kmr bana son na mutu batare da naga karshen wanda suka rabani da mhfyrka ba.
rungumota Javeed ya yay ajinkinsa cikin haɗiye wata makokon abu me shegen nauyi data tsaya masa a wuyarsa yanamai jujjuya hannayensa a cikinna Hajiya Mammyn ahnkli dan shikansa ya samu nitsuwa dan kuka takeyi ajikinshi me mugun cin rai da saka tashin hankali.
da kyar muryansa ya fito ya furta hajiya "Mammy cikin laallshi. yace "Na san ba zan iya canza abin da yafaru abaya ba amma na san ba zan taɓa yafewa kaina da kuma waɗanda suka yi mata hakan ba inde ina raye zamu san gaskiyan amma nasan nine da hannuna na bata abunda tasha ya kasheta."
Hajiya Mammy ta girgiza kai tanakan dubansa cikin kulawa.
"Karkasa kanka a cikinsu Javeed. ure not a muderer, Kuma ka gaggauta yin aure kafin zuciyarka ta cigaba da zamewa tamkar dutse, tamkar tsubunin da babu wata haske aciki."
javeed inbakayi aure ba ni aka cuta bakai ba,sabida kaine jigon mufasa, anan gaba kaine zaka shimfida sabuwar generation din ahalin mufasa, yau idan akace baqin cikin abunda ya faru damu abaya yahanaka nitsuwa da tsayawa kayi rayuwarka yadda ya dace toh tabbas maqiyanmu sunyi babban nasara akanmu. duk shirinsu ne su sakaka ka kare rayuwarka acikin wnn baqin ciki da tashin hanklin dakake ciki.
dede nan Javeed ya tsai da numfashinsa waje guda yanata kallonta da rauni a idanunsa, ahnkli yace hajya Mammy aure bashi ne kadai mafita ba fa kawai ban shirya auren bane amma....
cikin katsesa tace" amma za ka yi mana."
yace eh amma ba yanzu ba kinji..
hajya.."tace, yanzu!"
ure 42 not 22. kuma inasone Allah ya taimake ka hayayyafa harma fiyeda mahaifin ka, shidai yaya goma Allah yabasa dukansu maza amma tun basu girma ba sukata mutuwa kai kadaine ka rayu.
ganin baice mata komi ba nan ta share hawayenta tanamai shafa hannunsa da sigar son saisaitashi
da muryan tausayi tace "javeed Idan har kana sona nasan zaka yi auren nan kafin wnn shekarar yakare sabida ina ji ajikina bazan kai wata shekarar daku ba.
Javeed ya dago kansa tare da tsareta da ido, yana jin yadda zuciyar sa ke bugawa da karfi.
dan shiru yay baice komi ba, kome ya raya ransa oho sai kawai yace mata To hjiya Mammy naji, zan yi auren..shikenan??
murmushi tay tare da jin daɗin irin amsar daya bata, tace "Allah ya sa maka albarka." Allah ya hadaka da mace me hali na gari kamar mamanka ua rabaka da yan duniya wanda basu san abunda sukeyi ba.
ahnkli yace Ameen
i will look for good one, nd i promise you very soon in sha Allah..
dede nan simran taji gabaki daya takasa samun nitsuwa wai Javeed zai maganan aure amma bai ambace sunanta ba yake cewa zai nemo wata?? or what is she hearing lyk this!!"
Tunkan asan da ita a sashen tay maza ta fito daga inda take laɓewar idanunta sun cika da mamaki da baƙin ciki me tsanani
aranta sai cewa take "Javeed, kana nufin kana shirin neman matar aure amma ba ni zaka aura ba? after 35yrs of waiting for you to see me wallh karya ne wann
a falo ta tsaya tana diri, wani jeka ka dawo ta dinga tanajira taga waiko zai fito tabishi waje suyi maganan auren dan hanklinta ya matukar tashi yadda ya nuna besan da ita ba while all these years shidin kawai take jira ya waiwayo kanta ya aureta, komi datakeyi a duniyann sabida shi takeyi badon kanta ba.
hakanan tasha jiransa akasa har tagaji ba taga ya fito ba..
shikuwa acan yana zaune ne tare da kakarsa data dauko masa wata special minced meat dayaji kayan qamshi da shayin yan ethiopia data hadamai dakanta me shegen dadi,haka tasaka shi agaba tacemai sucinye tare.
sunaci suna hira duk dama itace me yawan surutun shikam saidai yadan jefa magana daddaya gashi da wuya kaga wani abu funy ya bashi dariya.
Wajajen 11 pm na dare Dr simran tagaji da jira a fusace ta haura sama dakinta A lokacin data isa ɗakin ta samu wayarta na kara again, da fusata ayanyinta ta dauka taga Hajiya Zubyce nanma tafara maida mata magana cikin kuka da takaici
Wallahi yaa zuby Javeed yana shirin neman matar aure amma kmr ba ni yake son ya aura ba....
nan takwashe dukkan bayanin dataji ta gaya ma hajya zubaida tana maganan hawaye na zubo mata hnklinta duk ya tashi
dan tasan muddin javeed ya furta ma kakansa zaiyi abu toh tabbas babu makawa zaiyi, shiyasa kaf sukafi damuwa da raayin hjy mammy sabida itace kadai javeed yake daraja maganan bakinta fiye da komi. simran na xuba bayani hartana jan sheshka.
Hajiya Zuby dake sauraranta dariya kawai takeyi, can tace kewai dan Allah yanxu Kina kuka ne akan dan wannan maganan ?"
adan tsorace simran tace aa aa yaa zuby ina tsoron kada yaje ya auro wata daban din fa, keda bakinki kikace inyanaso har gida zaa kawo masa
mata sai wanda ya zaba.
murmushi hjy zubby tay cikim tsokanarta tace "ranar to da kike cika min baki akansa aina dauka kin isa mace ne shiyasa bance miki komi ba..
see, eeeehhnn dat mufasa DNA is a bitch wallh tallahi simran baki san taurin kansu bane shiyasa har kike tunanin samun gidan javeed mufasa a saukake kmr wacce take filin wasan yara..
...haah yarinya kenan baki san wuta ba saikin taka, toh da wayona da hanklina da girma na da ilimi na simran amma saida nayi shekara 30 currrrr ina shiryawa kafin nan na samu shiga gidan mufasa harna xauna daram bare ke shashasha
kara fashewa da kuka simran tay tace yaa zuby amma kinsan dai nifa tsakani da Allah nakeson javeed mufasa bawai dan kudinsa kawai ba, i love his money i wont lie, bt i truly truly love javeed inna rasashi wallh zan iya haukacewa.
hajya zuby dake kan dariya tace hmm su soyayya manja "Ke ki kwantar da hankalinki Simran. just ignore a wht he said I have my ways." kinji??
ahaka Ta tsara Simran dawasu maganganu nasamun gwarin gwiwa akan javeed har abun yay sanyi aranta...
A fannin su nur firdaus kuwa wajajen 8 na dare suka koma hostel ayau Bayan an kammala karasa sauraran karatun gasarsu na ranar Asabar, around 12:30 pm na dare bayan kowa yay bacci Nur Firdaus tafarka tazauna asaman gadonta da takardanta tana famar nazari, jin ta kasa iya samun bacci. nan tahau yin tunani sosai kan kuskuren da wasu dalibai daga cikin waɗanda suka gabatar da karatunsu yau sukayi, dan ta lura da Wasu suna ƙarancin tsayawa akan ma’anar ayoyin da suke karantawa,
Wasu na rikita haruffa masu kama da juna,Wasu kuma basu da ƙarfin murya mai kwarjini, nan
ta hau neman hanyar gyara dukkan waɗannan kura-kurai a cikin nata karatun. cikin nitsuwa ta fara maimaita tilawarta ahankli har sai da ta tsinci kanta cikin gamsuwa da kyakkyawan nitsuwa.
wajajen karfe biyu saura na dare ta kammala ma kanta gyara snn ta daga hannu sama tace "Ya Allah, Ka bani ikon karanta Kalamanka cikin hikima da tausasa zukata..ka mika ladan ma mahaifina kaji kansa kay masa rahma"
tana kammala addu'ar ta lumshe idonta nan da nan bacci kuwa ya kwasheta....
Adaren wanm ranan javeed ya kwana agidan hjy mammy wanda sai yaune ya samu ya dan runtsa da dare har yay nauyin bacci batare da wani ciwonkai ba sede washe gari ranar lahadi da sassafe hajya mamy ta farka bata gansa agidan ba, yauma hakanan tay hakuri taje wajen gasar ita kadai inda aka tashi daga inda aka tsaya aka karasa sauran dalibai maza, sai can bayan sallah azhr aka shigo fannin mata..
subiyar aka kira sunansu kan stage fatima daga bauchi, maryam daga kaduna, bilkisu daga kano, zulaikha daga sokoto sai kuma nur firdaus daga Abuja, and each of them are representing thier respective scndry schools.
wani dunkulallen paper aka zuba agabansu kowa yasaka hannu ya dauki nashi ya rike.
yadda tsarin gasar yake alkalan tambaya su suke farawa inda dalibai zasu dauki kowani gaba na al-qur'ani randomly snn
iya abunda ka dauka shine zaka kawo. mutum na farko da aka kira data bude takardanta taga
zata jawo ayoyine daga qur'ani da suke magana zallan akan"azaban wuta"
tana dubawa nan da nan ta shirya tafara rerowa cos evrything works with time and accuracy. haka aka dingayi wata akan"zina" wata akan"interest' wata akan "iyaye" nur fiddaus ce takarshe nata yazo akan ayoyin da suke magana akan"mutuwa"..