Sashe 70
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da wani irin karyewan zuciya simran ta dan koma baya tanajin kirjinta na mata wani irin ciwo da zafi. da wani irin frustration aranta ta fashe da kukan bazata tace toh haryaushe zanta jira wann cikar burin isit until i reached the age of 40??
tanaji hajy zuby suka gama magana ta fahimta da saratu, wanda daga gani kasan hjy zubaida hankli ya mugun tashi musmn dataga yadda karshen ta a hannun mufasa zai karkare abun dai bakyan gani, ji take kamar koma miyene zata iya yi dan ta kaucewa wann mummunan qaddarar dan ayadda javeed baya kaunarta tabbas ranan dq yasan cewa ita ta shirya masa komi ya kashe uwarsa da hannunsa to ba makawa itama zai kasheta.
Deal suka kulla na sirri saidai haryanxu bawai an aminta da juna bane saidai insun gwada hayaki zuby tace zata nemeta personally su fara shirya plans dinsu
ahaka suka rabu cikin gamsuwa da juna sun fara maganan tun wajen 4 na yamma amma basu da fita agidan ba sai bayan magriba direct tasaka driver yakaisu pent house dinta, hanklinsu kaf ya harzuka ya tashi, ita bata runtsa ba hakama simran bata runtsa ba,kowa acikinsu da abunda yake sakawa aransa, abun da mugun ciwo musmm dataji cewa waima akwai matar javeed na qaddara dazatazo, tsabar baqin ciki data shaka harji take kamar ta sha poison kawai ta mutu yadda taga rana haka taga dare
washe gari saida hjya xuby saida tay rarshi dagaske kafin simran ta haqura tadena kuka taki sam taci abinci babu kalar rarrashinta da batay ba, sai misali hajy zubyn take mata dakan ta dan ta bata karfin gwiwa, tana mai dada gaya mata cewa itama hakanan ta sha wahala akansu, dan ma bata taba tsmanin burinta zaizo yacika ba sabida itace tafara asalin nuna son ta zamo matar alhaj attah mufasa amma agaban idonta ya hadu da haifa saddam sukasha soyayya snn ya aureta kuma ya haihu da ita amma gashi yanxu itace da gidan itama tay haquri duk wnn jiran zaizo wuce dan sai inda karfinsu ya kare.
dukansu bawai sun
gama yadda da zancen saratu bane, amma kuma tasan da wuyane ace karya ya shigo cikin zancen nan sabida ahalin saratu volkner suna cikin halin matsatsin bukatar suga sun dau fansarsu akan mufasa kusan kowa yasan da wann.
kawai saita lallaba simran din tace mata tawuce UK yauda dare taje tayita amfani da maganin har ya kare suga me zai faru inhar maganun yay aiki to tabbas zasu koma wa saratu. duk dama anan tana da hanyar da zata dada bincika wa tawajen masu tsafi da duba domin ta tabbatar da zancen saratu amma aranta tanajin kmr ta amince da karfin tsafinta, ahaka suka tsaya da tattaunawar zuciyarsu duka babu wani dadi.
adaren ranar alhamis din simran dakyar ta sake ranta aka shirya mata kayanta tsaf ta wuce intl airport jirgin karfe 9.30pm na dare ya lula da ita United kingdom nan inda personal gidanta yake.
tunda simran ta wuce Uk hjy zubaida bata samu wani sukuni kwakkwara acikin ranta ba, dan babu abunda yafi daga mata hankli face irin muguwar hukunci da kuma mummunan karshen da zatayi datagani a madubin tsafin saratu..abun nan ya daga mata hankli bana wasa ba
saidai ta bari cewa har saita cimma gaskata lamarin saratu intaga babu wata sarkakkiya aciki sann zata amince musu da qudirinsu..
kwata kwata sam bataga lefin simran yau dataki cin abinci ta dinga kuka jiyan ba dan ita kanta kowani juyi tay sai ta tuna cewa wata mace zata shigo familyn mufasa, a matsayin matar javeed wanda hakan zai iya kawo mata karshen komi dan muddin family suka amshe jinin yarinyr toh babu makawa wa itace zaa damkawa makullin mulki da gidan wanda abune da ita kanta ta jima tana burin samunsa ko dan ta kwashe dumbin kudin da babu iyaka takuma tattara makanta manyan qaddorori masu matsanancin daraja da tsada.
gashi de sunyi auren da jimawa tun javeed yana karami amma haryau dai Familyn mufasa na asalin basu karbe jininta sun
bata darajar shigewa cikin boyayyun sirrikan tarihi na ahalinsu dake can a aje a kasar morroco ba.
wanda abune wanda yake masifar ci mata tuwo akwarya babu makircin da batay ba amma haryau mufasa basuce akaita can wajensu bare su bata wani darajawa na musmmn matsayinta na matar babban da namiji kuma shugaba ga ahalin mufasa ba..
members na familyn mufasa suna iya akasancewa ako ina
sabida basu tabajin su rusuna ko gajiyawa wajen yawon fadada kasuwanci, daraja da dukiyar gidansu ba.
yau safiyar ranar juma'a kusan private jets kala biyar ne suka sauka a kebetaccen filin parking din jirgin abuja, each frm difrnt location, dukansun kusan atare suka iso.
kafin kace wani abu Bullet proof RRs da lexus jeeps sabbin yay sun garzayo, each man or lady to her car.
kai tsaye aka wuce da su cikin secretive high rise pent house din mufasas dake cikin anguwan asokoro,.
inda zallan jinin mufasa ne kawai keda ikon shiga wann gidan sai few key allies din familynsu, snn ba ashiga gidan da wani na'urar digital device sann muddin ka shiga babu zancen kwatanta yin communication da wani halitta daga waje.
dukansu member na familyn muufasa sun hadu amma ba atashi fara meeting din ba sai karfe takwas na dare bayan anci abinci........
#SURAYYAHMS
08060712446
CHATS ONLY
[08/04, 20:32] Anne-Aurora🦋: *NUR FIRDAUS...30*
@SURAYYAHMS.
karfe takwas na dare na cikawa dede lkcin kowa ya hallaro,Wani katoton Hall ne acikin pent house din wanda akalla zai iyacin girman manyan faloka guda uku with caved white wall da manyan kwayayen chandelliers asama sunkai su goma shabiyar akowani gefen kusurwa suna masu baza haske. an gyara wajen da frames da flower verses masu daukar ido, babban round table dake tsakiya anyishi ne da strong dark obsecure glass da kujerunsa bakake suma masu shegen laushi da dadin zama
...
katoton naurar majigi ne ajikin bangon hall din an barsa akunne dagakan fuskarsa aka rubuta mufasa family business meeting Abuja summit..
each seat an aje debriefing file da hard cover green colour file anrubuta Agendan meeting din wato mufasa mineral expansion plan, ko ince dabarun harkan 'hakar ma'adanai, a kaine zakaga sunan kowa ajiki, tareda goronan ruwan da hadaddun royal tea set ga wasu non alcoholic bottles of grape drinks da classy glass cups.
all carefully arrange a kowani seat.
karfe takwas din na cikawa on d dot hall din ya fara amsar takun manya, Alhaj Attah mufasa who is also a retired US navy admiral of the highest upperhalf shiyafara shigowa sanye da wani irin manyan kaya ta alfarma matured and simple wanda kana gani kasan an 'bata dukiya da lokaci wajen 'kerasa, dark blue colour yard ne marar nauyi daga Dar of turkey me wani irin laushi an masa aiki ga wata matching light weight alkyabba da yazo da kayan daya lankaya ajikinsa...
yasaka wata tsadaden hular dara da takalmin sa hannunsa rike da sandan girma baki da golden, a lion clawed staff the suke rikewa in zasuyi mufasa family oath dinsu.
alhaj attah mufasa shine kamar visionary leader,chairman da kuma partriach na entire mufasa family organisation dan iko akan komi na hnunsa ne,meeting din nan gabaki daya shine agaba da uban kowa..
daga bayansa kuma yar uwansa ce wanda suke uba daya da ita, uwace ta rabasu, wato Hjy su'ad mufasa, yar shekara 60yrs da wani abu amma a fuska saidai kabata irin 50yrs din nan tsabar natural kyau da dirin jiki me sheqi kuma sulbabbe da Allah ya albarkace ta dashi.
farace amma ba sosai ba saidai Allah ya zuba mata baqin hali girman kai da zafin nama mijinta ya jima da rasuwa amma bata sake aure ba kuma.
itace babban antynsu a family mufasa itace kuma general family treasurer dinsu, mijintan da ya mutu da jimawa sunada babban dansu tare me suna kamil Shamsan mufasa, saidai ba a wani cika daukarsa jinin mufasar sosai bane kamar javeed sabida uwarsa ita macece a famlyn mufasa ba uba ba.
daga kujerar Alhaj atta mufasa saina yar yar uwansa su'ad,
danta kamil mufasa ne daf agefenta ya saka wata sleek expensive brown versece suit, javeed kuma ya saka all black cooperate na zegner french suit ya zauna daf kusa da babansa ta dayan gefen shima.
the remaining seats guda uku daya rage
Na yaran wani kanin kakarsu ne daya rasu da mugun jimawa tun ma wasunsu basu zo su duniyar ba, amma dake yana da yara uku sai ya zamo suncika su bakwai kenan cas a duniya wanda suke da asalin bloodline na mufasa.
su ukun ana ce musu the mufasa cousins, Akwai Mr Haidar Ali mufasa, dan biyunsa umar faruk ya rasu tun aurensa bai wani cika shekara ba shine kuma mijin lady saddika sadik. lady siddikan surkuwan gidance amma har ila yau tana zama a karkashin inuwar mufasa dan sun dauketa ne kamar family lawyer sabida kwarewarta, sai dai surkunayen gidan kaf ba'a kirgasu acikin jinin mufasa inba wai ankiraka moroco an karbeka da sarautar makullin iko da na dukiyar gidan ba.
abubuwa dayawa masu ban mamaki suna kumshe acikin wann ahali, and dat position of power is usually detemine by wata ancestral kakarsu of 85 years ana ce mata mother hauwa-danté datake can zaune a cikin ancestral home dinsu a morocco wacce itace kadai tasan duk wata sirri da al'ada na ahalin mufasa.
daga lady saddika sadik har izuwa kan hajy zubaidan duk de haryau ba akirasu can morrocon ba tukuna.
shiyasa haryau basu da ikon saka mufasa akarshen sunayensu
ana zaune ne tsawon shekurun nan amma na ciki na ciki dan dukansu sunsani inhar ba anemesu ba toh babu makawa ba za'a neme kowa nan gaba ba face matar da javeed mufasa zai aura, tunda shine asalin jika namiji da ya fito daga tsatson first male child na ahalin mufasan baki daya.
javeed has always been considered the sole heir of mufasa empire entirely sama da sauran cousins dinsa sabida mahaifin sa ne babba shiyasa ko rabon shares ne ya kama su zaka ga na javeed din daban ne.
sai dayan causin dinsu sheik khaleefa mufasa, da kanwarsa Amira mufasa. duk sun halacci taron all dressing maturely for the occasion.