Sashe 61
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da chairman ya gama speech ne sauran members in High table suka fara hawa kan mimbari suna yiwa dukan students in Nasiha game da rayuwrsu, the thin balance btwn islamic and morden world yadda zasu yi rayuwar su ta duniya a tsanake batare da sun jefar da tarbiya da koyarwan addininsu agefe ba
manyan malamai sunyi nasihohi akan yadda rike tarbiyan addinin islama wajen muamalar rayuwa yake da matukar muhimmanci da kuma koyarwa da kyakkwan hali.
sai da aka gama speech ne aka fara presenting din short islamic litreture masu dumbin darasi da kissoshi masu wa'azntarwa
Duk hidiman nan da akeyi lkcin Dr simran nacan gida ana mata kwalliya bata gama ba bare takamo hanya inda ata dayan bangaren ma haka yake wajen mrs haseena wanda ita kuma zunzurutun busy ne yay mata yawa dan da qyar Dr surayya ta sakota agaba da fushi da fada suka fara shirin tahowa kadunan gashi delay din haseena tay musu yasa suka rasa flight dinsu haka suka kamo hanyar kadunan a motar mrs haseena wanda azahiri kawai daurewa takeyi amma badon ranta yaso ta amince ma dr surayyan suka kamo hanyar kadunan ba.
wajajen karfe daya da rabi aka fito daga sallan azhr daga cikin hall din aka fara kiran gwarzayen students da suka halarci wann gasar domin su karbi certificates dinsu.
Daliban da suka fafata daga makarantun daban daban aka bi kan kowa acikinsu aka kira sunansa aka bashi certificate da kyauta tare da tukuici na gwabzawa..
Hajy mammy da already jininta ya hadu dana nur firdaus itama sai yaune ta fara ganin Asalin kamanninta asarari da aka kira sunanta
javeed yana jin yadda take furta tubarkallah masha Allah Amma wani abu me nauyi daya tsaya masa a kirjinsa yahanasa daga kai sama bare ya kalle yaran. hjy mmy aranta kuwa sai cewa bari agama itade yau saita kira wann yarinya nur firdaus ta saka mata albarka na musammn sabida burgeta datay...she was soo sober har ji take kamar yartace dan yarinyar gabaki daya tana burgeta ashe kuma tsabar kyaunta take boyewa acikin niqabi..masha Allah kawai take ta furtawa a fili ta zuba idonta akan nur ba abun tama javeed magana ba dan ta lura tun zuwansa nan ko sau daya be daga kansa ba bare ma yasan me akeyi illa wayarshi daya cigaba da dannawa.
personal qurd dinsa aqeel ne agefensa sai few security dake bayansu suna zaune da janet da PA din hjy mammy agefe almost nobody dares to stare at them sabida wann rumour da ake cewa Familyn mufasa is a top mafia family and most mafia family are declared armed and dangerous suba ba mutane bane da zaka samu kwarin giwar saka ido kayita kare musu kallo tsabar shakkarsu da akeyi.
inba dan ma familyn mufasa suna balaen daukaka hidiman addinin musulunci sosai ba ansha cewa ba abu bane me sauki ganinsu cikin mutane ko a sarari.
Fannin Tarbiya da daawa aka fara karramawa inda Mc na yafara da ambatar sunan nur firdaus dan halinta na ladabi da nitsuwa da aka santa dashi, kai hatta malaman gasar sai da sukay mata kabbara cos she was such an examplary student wanda sanadiyarta ne kowacce daliba ta tsira saka niqab da kwaiwayon wasu dabiun ta na gari har aka kammala gasar.
masarautar hadejiya ne suka fara bata kyautar royal alkyabbansu dat was made of expensive precious emerald stone da plesantaries dinsu na gidan sarautan hadejia acikin wani madaidcin royal parcel, inda gimbiya heer da kakar sarki suka dauki iconic hotona da ita ayayinda gimbiya heer din ta dora stamp din tambarin masarautar hadejia me dauke da signature na mijinta king sujamal saiful islam akan certificate din tarbiya da aka bawa nur firdaus din wanda kowa yasan hakan wata babban daukakace.
kabbara da aka sane yasa Laylah da sauran dalibai masu balaen jin kishin Nur din suka dan canza fuskokinsu wanda kana ganin yakensu da zumudin su kasan bada ga cikin zucyarsu yake fitowa ba
haka aka ci gaba da kiran sunayen wanda suka cancanci kyauta na musamman kusan duk wanda sukayi gasar kowa ya samu kyauta nagani na fada har sai da aka kira duka participant aka karramasu kafin nan kowa yakoma kujeranshi.
wajajen biyu saura likcin isowarsu mrs haseena kenan ne aka fara presenting din beautiful prizes for the best overall reciter.
acan baya mrs haseenah taje ta zauna ita da Dr surayya sunata kallon komi a tsanake.
lkcin kuma kirjin kowa na bugawa da fargaba nur firdaus ta sauke kanta can kasa sabida idanun jamaa da suka fara yawa akanta dan kowa da kowa yasaka tsammani akanta sosai.
Itakuwa har aranta kewar mahaifinta kawai tafaraji mai tsananin yawa na hudawa acikin zuciyar dan taso ace yana nan yau Da bata san wani irin farinciki zataji acikin zucyarta ba.
tsabar tanutse cikin tunanin babantan batamaji lkcin da aka kira best reciter na uku dana biyu ba duk aka basu kyautuka akayi hotona da su, wani kamilin namiji ne na biyun frm kaduna state, sai wata yarinya gwarxuwar karatu yar bauchi state tazo musu na uku. Overrall Best kuma aka fara kiran Nur firdaus haroun frm ICICE Abuja nan aka saka mata kabbara me karfi dan muryan jadidah yafi kowa tashi dan tsabar murna sai video kawai take dauka ma nur tana turawa adnan live yana kallo daga can
itakuwa kirjinta na bugawa sosai tamike ahnkli har taje sama ta karbi awards din bata dawo wajen zamanta ba aka bata best female voice for qira'a, best overall qira'a, best in huruf wa tajweed and islamic quiz da aka dan yyi, best student influence duk wa ita, Atake hall gaba daya aka mimmike tsaye ana kabbara ma kokarinta
mutane dayawa nata fadin sanyin alherinta da yadda salon karatunta ya dinga taba musu zucya.
wani iri iri Mrs haseena ta dingaji aranta, tsikar jikinta har na tashi yakeyi kai kace ba itace ta haifi nur firdaus din ba, dan ko na minti daya bata tabajin halin nur firdaus da yanayinta me kamanceceniya dana mahaifinta ya zauna mata aranta ba.
yanxu ma ji take kamar her ego is being bruised da kowa yake yaba tarbiyan nur firdaus,musmn inta tuna kalaman mijnta akanta dayace mata sam tarbiyan nur din bana ta bane nashine.
Dr surayya tuni ta miqe ta isa gaba gaba
da tunanin haseena zata riga kowa hawan stage as a proud mother ta tarbe kyautukan yarta, ashe ko motsawa haseena batay ba, jin wayarta na kara kawai sai tamike cikin sauri tafita wajen hall din ta tsaya acan gefe ta cigaba da tattaunawa da mutanensu na siyasa harta gama amsawa amma ta kasa komawa ciki dan aranta tanajin irkness, tanata Allah Allah agama wnn shirmen ta koma Abuja, bawai kuma dan batason ganin cigaban nur firdaus bane sede takan tuna furucin mijinta haroun ciroma akanta, duk sanda ta kalli fuskan nur shi kawai take kallo, yana da yawan fadin gaskiya ga uban taquri, sabida rayuwar auren su dayazo ta karshe musmn tunda ta fara harkan siyasa raayinsu yazo be taba zama daya da shi ba , kullum acikin tashin hankli suke wani karin baqin cikin daya sha nuna mata cewa ba ita ta tarbiyantar masa da yarsa ba yasa takejin bata kaunar yar tasa da ya fifita sama da komi.
acikin hall kuwa hajy mammy ba ita bace uwar yarinyar amma she was feeling extremly proud of her tana cewa thats my doter she deseve it, fiddausi yar albarka yaufa kabbararta da tafin ta haryafi na kowa tashi...
Dr surayya dake sauke ruwan hawaye kamar wanda ake saka mata barkwano a idanunta itakuma mahaifin nur firdaus din kawai take tunawa tana ta kuka tana matse hawayen ta da bakin gyalenta.
duk aka rasa wanda zai hau saman stage din ya taya nur fidaus tsayawa karban kyautarta cos she got many notable prizes daga dedekun masu kudin da sukazozzo.
laylah kuwa sai kuka takey akarasa gane kukan murnan taya yar uwatta take ko na baqin ciki da hasada su aysha da jadida dai suka riketa sunata rarrashinta sai wani numfashi take jaaa sama sama kamar munafuka.
hjy mammy ta tsufa sosai tashi da kyar ga javeed yaki ya daga kai sabida bayason hayaniya, kyautarsu ta ahalin mufasan ma janet da da PA din hjy mamy ne suka hau stage din suka mika, sabida mufasa's basa zuwa inda akwai cinkosun jamaa da kuma camera, har saida Dr wafiyya da inlaw dinta zairah wasim da Dr surayya suka dan fito sama suka taya Nur firdaus tsayawa tareda rike gifts dinta akan stage din kfin nan komi ya zama mata da dan sauki cos no member of family of hers was there to support her har laylan taki hawa saidai malamansu.
ana cikin rubibin nan Dr surayya ta lura da ashe haseenan ma bata nan tuni tafita, ta daga ido takalle nur firdaus duk bare ne suka mamayeta akan stage tazamo kamar wata yar marainiya da bata da gata.
a cikin matsancin fushi dr surayya ta sauka kasa domin neman mrs haseena dan bata san ma yaushe haseenar ta cikawa rigarta iska tay waje ba.
anata hidima ana karrama malamai da makarantun da suka zozzo photgrphers sunfi ashirin anata daukar participant hotuna da manyan baki su malam bello yau bakaramin alfahari sukayi da wann moment dinba gani makarantasu ICICE itace tazo a gwarzo.
yawan mutane akanta yasa nur firdaus din ta dingajin wani iri iri kamar jikinta na bari bari taciki dan lokcin idanunta kamar zai zubda hawaye tsabar yadda zuciyarta yake matse da burin ganin wani nata anan wajen yanzu, koda kuwa adnan ne dan yau Har wani imagining din babanta takeyi a kusa da ita tun sanda ta fara amsar kyauta wasu ke tambayarta "where are your parents? dakyar ma take iya murmushi batacewa komi cos her heart was growing so weak by diffrnt kinds of emotions,
tasan duk duniya babu wanda yy desrving yaga wann ranar face mahaifinta dayasha wahala da ita akan ilimin karatun qur'ani tun tana danyen shekaru aganinta da yana nan tasan da shine kawai zai kasance tare da ita ynxu.
Bayan jadida dataxo ta hau tana murna ta rike mata hannunta sauran mutanen duk bare ne batama san su ba. haka ta daure ta rike hawayenta sai murmushi me nauyi kawai takeyi.