Sashe 45
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wani irin shiru gidan yay sabida Dr simran ta ishe wokers din da gadara uwa itace matar gidan saidatasa kaf maaikatan suka gudu suka dena wulgawa.
Bayan dan tafiya kadan hjy mammy takaraso cikin main house, tana shiga cikin hamshakin falonta kuwa ta tarar da Dr. Simran din a zaune tay kane kane tana shan pink smoothie cikin shigar doguwar rigar gucci matar hannu mai shegen tsada.
suna hade idanunsu waje guda Simran din tawani taso da sauri tana baza murmushi da baikai har xuci ba a yangace tace"Hajiya Mammy Alhamdulillah kin dawo awwwn Na yi kewarki sosai."
Hajiya Mammy ta kalle ta ido cikin ido dan ko kadan Ba ta amince da ita ba kuma ta san cewa hakan ba zai taɓa canzawa aranta ba.
fuska ba yabo ba fallasa tace Nagode, Simran ashe har kin iso, tafada a taƙaice, tanamai cigaba da tafiya abunta ta lura kamar hanklin simran din baya jikinta dube duben bayanta take wai ko zata ga javeed ya billo,...ganin babu javeed ranta sai ya hargitsa ya baci
hajy mamy na daf zata haura sama simran din tay sauri cikin tsaurin ido da nuna ta isa ta tsareta kai tsaye tace hajiya Ina kika bar Javeed din ya banga shigowarsa ba ko kinbarosa ne awaje??
Hajiya Mammy ta tsagaita ta ɗan kalli Simran sama da ƙasa, kamar wacce take kallon kashi "Wai ke me yasa kike abu kamar kanki ya tabu ne..? toh waima Me ya shafe ki da inda yake?
cikin dakewa Simran ta ɗanyi dariya tana ƙoƙarin ɓoye zafin kai da rashin kunyarta
"Hajiya kefa kinsani ina ƙaunar ganin javeed kuma Ina so in tabbatar cewa yana lafiya ne and dats oll.
Hajiya Mammy ta ƙurawa Simran ido da kyau toh ai saikina biinshi can inda yake zama kina kulawa dashi tunda hidimar rayuwarsa ya shafe ki.
Simran ta ɗan rau ray da idanunta cike da shan qamshi amma bata yarda ta nuna takaicinta a fili ba.
"Hajiya Kowa ya san yadda Javeed yake, he need to be taken care of and...
cikin katseta Hajiya Mammy ta murmusa "To sai ya zama dole ke ce mai kula da shi ko? toh Ki yi hakuri Simran duk abinda kike ƙoƙarin yi ni kam ban amince da shi ba."
sai ki bari inyazo dakansa saiki gaya masa kinfi kowa sanin abunda ya dace dashi inya amince miki shikenan.
Simran ta haɗiye wani mugun yawu dan Ba ta taɓa tsammanin Hajiya Mammy za ta na faɗin mata haka a fili ba cikin wuyarta taja tsaki me tsayi
muryanta kasa kasa tace Hmm aniyar kowa tabishi ni dai ba ni da wata manufa illa taimako kuma shima javeed din ai ya san da haka...inba haka ba me zai kawoni nan
Hajiya Mammy ta girgiza kai kamar bataji me simran tace ba ta juya tanamai barin Simran din a tsaye da haushin da take ƙoƙarin ɓoye wa.
hajiya yanxu dan Allah bazaki gayamin inda javeed yake ba??
hajya tace ke bansani ba Sai ki zauna kijirashi anan din nima bansan ina yaje ba.
Simran ta ƙure ta da ido yayin da take tafiya zuciyarta cike da mugun haushi taja wani tsaki me mugun sauti, aranta cewa take Idan har Javeed ba zai shigo hannunta da sauƙi ba to za ta nemo wata hanya.
hajya mamy ma kusan hakan take rawaya aranta har ta karasa dakinta dan ganin simran agidan na bata mata rai sosai kawai daurewa take yi dan azauna lfya, cikin sauke ajiyan zuciya me nauyi tace wallahi Javeed dina ba zai taɓa zama mijin wnn shashar ba muddin ina raye suyi duk abunda zasuyi ai Allah yafisu,...and i knw my grand son, he is not stupid..
gabaki daya ranan haka suka kare agidan hajya mammy bata sauko kasa ba, simran ma bata dena duban hanyar kofa tare da saka tsammanin javeed zai shigo ba, dan izuwa ynxu tay wanka yafi kala biyar tana sauya kaya masu daukar hankali haka ta zama kamar me gadin falon gidan na dole cos she doesnt want him to come unxpected nd caught her unfresh...
washe gari ranar asaba da sassafe hajiya mammy ta shirya kanta tsaf cikin wata babban exlusive hadaddiyar arabian cotton lafaya dataji swavroski stones all over, baki ne dan haka ya haska ta sosai, a kintse ta sauko babbn falonta tay karyawan safiyarta acikin nitsuwa bata damu da komi ba dan tasan tsabar lalaci da son baccin safe irinna simran baxai bari ta tashi da safe bare ma su hadu. dan haka tana gama cin abinci dataga alaman javeed bazaizo akan lkkci ba, nan danan ta saka aka kira driver yazo ya kaita har wajen gasar da za'ayi acan cikin hamshakin hall din nan usman katsina
wajajen karfe 9 saura ta iso wajen aka mata iyo har ciki cike da karramawa da kum girmamawa inda aka kaita harwajen zamanta na musmn tanamai saurarar karatun yaran dan makarantu biyar ne,m suke fafatawa..
yau mazan ne aka xaba daga kowani makaranta akan zasu fafata, sai ayi yar tunatarwa aci abinci sann ayi introduction na manyan baki, sai kuma awatse abar yaran suyi dan wasu programs dinsu by 8pm sai akaisu hostel.
fannin su nur firdaus yau tun da suka farka sallan fajr basu koma gado ba, wanka kawai sukayi suka shirya suka ci abinci suka wuce wajen gasa dake yau ba ranar sauraran karatun mata bane nasu sauraro ne kawai...
wajen gasar ya hadu iya haduwa dan kuwa manyan mutane ne azaune da securities kala kala har iyakan kare ganinka, tun da aka fara bada karatu waje ya dau shiru, gasa ta dau zafi,qira'a kuwa masha Allah wani yaron inyana karatu sai kace inama kaine da muryansa tsabar dadi.
duk jarumtar nur firdaus saida cikinta ya duri ruwa dan babu tamtama they have tough opponents frm various schools agabansu, wanda hakan ya kara mata jin kwarin gwiwa saka kai wajen lura da inda ake yawan ci musu gyara tana lura sosai...
Wajajen Four pm na yamma manyan mutanen da sukazo suka fara watsewa including hajy mammy da dataji kamar yadda aka tsara gasar ya matukar burgeta....
aranta ta qudura cewa bazatay missing koda na rana daya ba, while hoping dat javeed will join her soon sabida tana so shima ya saka kansa sosai aharkan addini kamar yadda taga mahafiyarsa tanayi, beside taji ance king sujamal zaizo and he is so young itama dai tanaso nata jikar yaxo sabida tay alfahari da nata ahalin.
mufasa pent house 5.pm evening. sartuday
Ruwan dumine yake kwarara daga saman shower yana sauka kan fresh and smooth murdadden jikinsa ahnkli, ayayinda ya jingina hannayensa a jikin bangon bathroom din idanunsa a rufe tsam yana jin yadda gajiyar jiya ke dada fita daga tsokar jikin sa.
habu tantama tunda ya samu isasshen shiru da bacci me nauyi jiya sai yaji tunanin mahaifyarsa da kewartan ya lafa masa saidai a cikin zuciyarsa iyaka fuskar waccan yarinyar da ya gani a makabarta ne kawai yake yawan dawo masa jifa jifa har ya fara tunanin koma ba mutum bace
Idonta dayaji kajol Mai kuma zurfi wanda tamkar yana ciiƙene da wani sirrin dake ɓoye a cikin ransa, shide Bai san kome yake jawo hankalinsa kanta tunaninta ba, amma sai yaga wai yana yawan tunata da musmn yanda iska ya kusa hura mayafinta ayayinda take famr falfalawa da gudu, yanyn xafin masifarta da tsaurin ido da ya bayyana ƙuruciyar ta da kyanta mai sigar mutunci da daraja
ahnlkli ya buɗe idanu yana jin saukar wani abu a ƙirjinsa wanda bai saba da irin wnnan tunanin ba dan Bai saba barin abu yana shige masa kai haka ba. "Shit." Ya furta a hankali, yana jan numfashi mai zurfi.
a tsanake ya kashe shower ɗin ya ɗauki babban white tawul ya goge ruwan jikinsa da sauri ya dawo dakin ya tsaya A gaban madubi yana kallon kansa atsanake yanajin fayau kamar ba shi ba.
Idanunsa sun riga sun saba da rashin nuna rauni Sai dai a yau shikansa ya fahimce cewa da akwai wata sabuwar abu a cikin sa.
After a while ya fara shiri ya saka farar shirt mai kyau, ya ɗaura belt akan black designer pants dinsa da suka dace da hadadden shape ɗinsa Black colour me kyaun tsari snn ya ɗaura wristwatch kirar rolex daytuna mai daraja a hannunsa ya ɗan shafa turare mai taushin ƙamshi
yana latsa wayarsa harya fice security dinsa suka rufamai baya, nan danan suka fice daga penthouse daga bayan motar yana zaune cikin nutsuwa zuciyarsa cike da wani sirrin tunani dan yasan duk yadda akayi dolene zai fara zancen fito da matar aure very soon a lkci guda sai kuma yadan shafo beard ɗinsa yanamai tuno da address din wani abokinsa Sultan khaleefa dake yawan zama anan a kaduna yasan duk wani information dayake nema akan mace zai iya samu awajen sultan dan baisaka aransa cewa zai taba iya auren Dr simran ba
and he need to start searching for a patner tunkan kakansa ta sake dago masa maganan aure.
cikin sauke ntsayar ajiyan zuciya ya kaucar da wannan tunanin ayayinda suka doshi hanyar gidan hajya mammy domin cika alkwarinsa na zuwa dubata daya furta mata jiya kafin su rabu..I WAS UN ABLE TO BUY DATA
SHIYASA..PLEASE SHARE AND COMENT
SURAYYAHMS/08060712446
[27/02, 19:32] Anne-Aurora🦋: *NUR FIRDAUS....24*
SURAYYAHMS.
Wajajen 5 da rabi saura motocin sirri da ke tafe da BG Javeed suka tsaya a harabar gidan Hajiya Mammy. wanda Duk dacewa gidan nata baizo kusa dakaiwa nasu girma ba cikakken tsarone yalullube shi kama daga kan manyan bodyguards zuwa naurar CCTV da aka bazasu a ko’ina.