Sashe 37
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
murya ciki ciki tace "What? bacci? kuma duk wann buga kofar dana jima inayi anan ace wai mutum yana bacci? sekace baccin mutuwa, masifa tahau yi ta inda take shiga bata nan take fita ba, shiru masu aikin suka mata suna ciccire idanu dan dukansu sunsan itace ta mugun sangarta simran din, karshe kasa ce musu komai tayi takada kanta ta wuce ta bar wajen within few minutes ta dawo da spare key ta bude kofar ta shigo ciki a fusace.
Dakine babba an kuma kawatashi da kayan duniya na musmn tamkar na wata disney princess,
hausawa sukace me arziki baiya nuna kansa wai angulu taga agola na baccin rana a gadon me gida harda minshari dan me gidan kuma nacan rakube a kasa, its such an irony for simran dan bata iya baza mulkin da takeyi agidan mufasa agidan asalin ubanta. kai in baka san su bama kaga yadda simran take sheka iko da gadara a gidan mufasa zaka iya rantsewa cewa nan din gidan ubanta ne.
babu karya kalar rayuwar gata da Dr simran othman ta samu akarksshin niimar dukiyar mufasa
kai kaf zuriarsu ma baza'a samu wanda zai ji qamshin irinsa ba.
a mugun hargitse hjy zuby tayi kan gadon ta yaye lallausar bargon nata da karfin tsiya cikin yanayin masifa da fada ta watsar akasa inda duk surar jikin simran din ya bayyana sarari
she was wearing an expensive lacy desire balconete nite gown
Inda dukan wani kyaun surarta daya sha plastic surgery tako ta iya yake famar nunawa asarari..
kama daga kan artificial bom bom da hips lifts da kuma lips augmentations da boobs job, kai hatta tsayuwar shoulder da zaman hancinta saida akaje kasar waje aka gyara matasu, just to look soo perfect and flawless a idon javeed mufasa. babu wani abu ajikinta wanda zaka gani kai tsaye kace asalin natural halittarta ce gashi kowani irin expensive bone straight da original human hair da zuka zukan artificial nails tana dasu.
yanayin surar jikin ta da tsayinta inka dauko siffar kim kardashian tokazo wajen itade marabarsu anan shine ita simran akwai aukin kayan manya manyn nonowa da suka dan lalata mata shape dintan kadan wanda aketa tsammanin kmr surgeryn ne bai tafi dede ata wajen ba.
a mugun hatsale hajya zuby tace Ke malalcya da Allah ki tashi Baccin ya isa haka You are sooo lazy Simran Cmn get up ni narasa yadda akayi wallhi kika zama likita
Cikin wata malalacin qwuiya simran ta wulla kafarta can sama ta buga akan gadon da karfi tana kukkuni," yaa zuby whats this noow wann wani irin walaknci ne fisabillah ynxu shikenan Mutum bazai zo gidan nan dan ya huta ba?
hjy zuby tace "ki tashi nace miki ki dubi agogo toh dan ubanki kina baccin asara ga javeed din naki ai ya wuce kaduna
wani zumbur simran ta mike tana mutsaka idanunta tanamai turo baki can snn tace "what wani kaduna?? kema dai kinsan wasa kikemin ryt?? kawaide baki son na huta kinzo kin tasheni abeg pls let me be yaa zuby wallh nagaji.
hajya zuby tayi shiru tanata kallonta cikin rasa me zatace mata
Can ta tabe baki tce
hmm ure so lazy simi and its going to cost u alot, kin dauka shiga gidan mufasa kamar kiftawa da bismillah ne ko?? my dear it took me 30 good years of trying keep sleeping and seee.
cikin jan tsaki simran tace oh pleasss im not lazy yaa zuby Im just in an energy saving mood okay
aikin likita fa nakeyi wallh akwai gajiya ke ai bazaki san wahalar ba sabida kina cikin niimaar arzikin da bakuma san iyakarsa ba.
daukar pillow hjya zuby tayi ta gwada mata akai ni sa'arkice da zakice min haka simi wani dan iskan energy saving mood ne, ure not a surgeon or anything special kefa kina zaune ne a office kinadan rubuce rubucen magani wa patient shine aikin? dallah tafi kasala dai dayayi miki yawa ko ta yaya ne ma zaki iya rike namiji kamar javeed mufasa a mtsayin mijinki oho simi please how..
simran ta takune fuskarta tana dada gyara zaman ta akan gadon "Haba yaaa zuby kidena wani tsaurarawa shi javeed din shi meye ne, naga baya ma kula mata, ni kadai ce ma fa nake son shi..kuma i am highly educated in the best uni in d world, ina da kyau, i am perfect menene na rasa,... yaa zuby kalleni fa, nan ta mike tsaye ta wani rausaya jikinta ta juyo tace sann ina da aji world class,.. plus, i am a prfesnal doctor, Hello???? doesnt that ring a bell????
hajya zuby bata san sanda takwashe da wata shakiyar dariyar takaicin da yakaita har kasa tana kyaktawa tana tsugunawa ba
wani irin kallo tay ma simran din sama da kasa kafin nan tace hmmmm Hakane ko? ai shiyasa naga ure 35 years old and still single babu tsuntsun babu tarko, and pls ehhhn keep deceiving urself cewa ke kadaice mace ranar da javeed mufasa zai budi baki yace yana son mata guda billion irinki da wanda ma suka fiki komi da komi toh simran kisaka aranki koyaune ya furta za'a kawo masasu kala kala har gida kuma acikinsun sai wacce ya zaba.
my dear ure so delusional wann ai maganan banza kikeyi simi btr get back in to ur senses, keda ko irin abokantaka nan na wasa kin kasa samu awajensa bare wata spcial relshp shine kike cikamin baki??? waikode javeed din ya taba kallonki ya ce yana sonki ne a mafrki ban sani ba...???
simran ta dago kanta rai abace zata amsa cikin katseta hajiya zuby ta hade rai tace i have had enuf of you simran ke fa ba karamar yarinya bace ynxu, snap out of this nonsense..ki tsaya ki saurareni kiji abunda alhaj mufasa ya fadamin dazu cos i want you to use this golden oppurtunity inde kina son javeed the easy way..dan na lura ke baki da ma kwakwalr da zakibi da javeed ta inda za kalleki a matsayin mace bare ma har kiyi zancen shigowa gidan nan.
wani irin hade rai simran tayi ta zuba mata ido har ta same waje tazauna cikin nitsuwa tashiga zayyana mata cewa yau javeed zaije wajen kakarsa a kaduna kuma wann ne babbr damarsu na cusa maganan soyayyrta da shi awajen kakan wanda kowa yasan inhar hajya mammyn tasaka baki toh da akwai yuwar javeed ya amsa musu akan batun simran koda kuwa baiyaso sabida yana matukar daraja kakarsan sosai.
tun da hjy zuby tafara maganan bakaramin nitsuwa simran tay tana saurarar hjy zubyn ba, nan take ta zayyana mata yadda takeso tayi na dada cusa kanta a rayuwar javeed mufasa tare da bata tabbacin cewa acikin shekaran nan za'a iya musu aure cos they wont let him exceed 42yrs din nan batare da wata ya mace arayuwarsa ba
sosai siimran ta gamsu da wann bayanin dan haka batay wata wata ba ta mike ta shiga wanka tafara shirin zuwa kaduna, but as a typical slay queen wankan ma saida tay na 2hrs sann akazo aka zauna gaban madubi yin kwalliyar dayaci almost wani 2hrs din shima sabida body maintenance dinta is quiet high, atakaice de daga wanka zuwakan kimtsawa d saka kaya sai data ci awa biyar masu kyau aggagauce ta isa airport na lagos dan takama first class flight dinta while lkcin ana neman karfe biyu na rana.
ata bangaren mrs haseena kuwa babu shiri ta tattara ta dawo Abuja dan ta gamu da mijinta sadaat wanda already uwargijiyarsa tagaya masa cewa ya kara bincikarta dan sunji kishin kishin akan batun mortgage na gidanta na gwarimpa..
shikansa dayaji zancen bai wani aminta dashi sosai ba sabida haseena bata taba nuna masa wani alamar bashi taci na banki akan gidan ba shide kallon mace me shegen wayo da kuma kudi yake mata...
and besides kudi ko nawa yace mata yana so takan yi shige da fice ta bashi batare da ta tambayesa me zai dasu ba. but he need to knw inda daske ne haseena packaging kawai takeyi bata da wani arziki kamar yadda take nunawa dan karya cigaba da bata lkcinsa akanta.
yau da wuri ya dawo shima domin ya samu wani dan karamin lkci da zai kara yin wani wasan kwaikwayon da ita dake yau babu yara gidan sai ya zama shiru sosai.
mrs haseena ta fito daga wanka kenan daga ita sai guntun towel ta dan kwanta tana scrolling tik tok ta tsaya akan wata tsohuwar wakar justin biebier "baby' da aka dora akan wata cute baby girl jaririya fara sol tana kallon baby tana dan murmushi.
sadaat yana shigowa ta bayanta ya tsaya kafin nan ta juya suka hade ido yay mrmushi ya karbi wayan wani bigewa yy yana kallon bbyn shima acikin wasa ya sai ya fara juya maganan ta dawo zallan na kishi
..hmmm dont tell me ure feeling this boys sweet voice like that?
dan banyarda bbyn nan kike kallo ya saka murmushi ba, kafin ta budi baki tayi magana taga wai har ya harde ranshi a hnkli yace
..."hmm am jealous..
i dont get a baby, and my baby is gushng over another man's voice??? wani irin dakatawa tay tana kallonshi da mugun mamaki dan tunda suke dashi bai taba furta mata kalma irin hakan ba, .dariyarshi tayi abazata sabida wani bangare na zucyarta ya bala'in zautuwa irin sosai din nan cos she have been craving heaven nd earth for natural love daga wajen sadaat kuma dama ana gaya mata intaga ana kishi kishi akanta to ana asalin sontane.
The feeling of him talking abt having a baby with her drives her so much crazy tana cikin dariyar tace
.."c'omn its just cute baby and a music beside ni bance maka bazan haihu dakai ba.
cewa nayi zanyi tunani akai cos is not easy sabida age factor, tana maganan Haka yay shiru ya zuba nata ido yakuma ya kulata
can yahau cire kayan sa yaje yay wanka anjima kadan ya fito A hankali ya bud'e kofar batrum dai-dai lokacin data d'ago kai cikin sigan jan hankali yaga har yanzu bata cire dan iskar towel din dake jikintan ba kirjin shi dats so wet da ruwan wanka ta kalla nan take wani sautin washhhh ya kufce daga bakinta..