← Book details Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 96

Sashe 82

Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gidajen jarida da sanata farida ta turo suka cika harabar asibitin. sai rahoto suke kkrin hadawa na karya kalma na farko shine yayan jajirtacyar ya gwawarmaya Mrs Haseena sharif Was it rape? "Could this be a setup from political oppositions?"..this may be a top Scandal involving children of ta renown activist of post-election party Full story loading. Be on ground!..

A gefe guda kuma, wayar Haseena yay kara tana farkawa a bacci ta tsinkayi kira daga hukuma....
..."Hajiya Haseena? We’re sorry to inform you that Nur Firdaus and Layla, have been brought into Alliance Hospital unconscious. Please come immediately."

Kafin ma kiran ya katse Haseena har ta runtoma kasa agigice tanamai furta na shiga uku Innalillahi wa inna ilaihi raji’un! Layla! Nur?Ya aka yi har hakan ya faru?!"

tsabar ta rude sanda tafice daga gida ta saka motarta agiya cikin sheka mugun gudu batama sani ba kirjinta kamar zai fashe take cewa na shiga uku! Na shiga uku...Lokacin da ta isa harabar asibitin aka rufe kofar taciki da jami’an tsaro sabida Yan jarida da suka fara kkrin zagaye ta da tambayoyi .mrs mrs... mrs ...mrs mrs haseena kota ina sunanta ake kira mrs haseena Shin gaskiya ne cewa yaynki suna shaye-shaye?shin waya musu wnn aiki
mrs haseena..

mrs Haseena ba ta ce uffan ba dan duhu duhu ma take gani. ranta na tafarfasa Kallonsu take kamar tacinye su dakyar security suka kaita ciki.

direct ta wuce ICU
likitan yana hangota yace "Let her in. She's the mother."

gwiwonta a kwabe ta shigo ciki Cikin dakin lokcin likitoci suna kokarin tseratar da rayuwar Nur Firdaus. wacce Har yanzu ta kasa motsi bare buɗe ido, computer yana nuna cewa zuciyarta na bugawa da karfi na wuce misali, Layla kuma tana kwance cikin tsamin jiki ta dan farka amma idanunta haryanxu a lumshe.

a tsandare Haseena takafesu da idanunta dake zubda ruwan hawaye numfashinta na sarkafewa tafarajin kamar zuciyarta za ta fashe.

"Ya Allah su waye suka min irin wannan abun?Me yasa?.... menayi...

nurses ne suka saurin riketa ganin zata yanki jiki ta fadi kasa..

dan wani irin yanayin tashin hankli me tsanani ta shiga tanata zubda hawaye tarasa mema zatayi guda daya.

awani safe waje nurse din ta ajeta inda take jin bayani abakin polisawa da malam liman da shima ake jinyarsa dansu sadat ba zallan allura suka mai ba sunji masa mummunan rauni akansa..

saukin abun shine babu wanda yakeda cikakken bayani akan abunda yafaru gabaki daya jira ake yaran su farka atambayesu kafin asaki wani official statement.

#SURAYYAHMS
08060712446
[12/04, 20:34] Anne-Aurora🦋: *NUR FIRDAUS ...33*
_SURAYYAHMS_

its unedited shey u go understand the content????

after like 2 hours mrs Haseena tarafka tagumi tana zaune kiraye kirayen dake shigowa wayarta its almost every minutes wasu tana daukawa wasu kuma saidai taja tsaki, tadai bada strict oder na cewa karda kowa ya biyota asbiti dan jiknta already ya fata mata cewa akwai hannun makiyanta aciki dan inma barayi ne ai ba ita kadai bace
me kudi a arean su akwai ma wanda suka fita nesa ba kusa meyasa aka tsallake nasu aka far ma yayanta inba wani abu ake so a kulla mata ba

zuciyarta araunace cikin tafarfasa da lissafe lissafe tay tunanin possblities game da afkuwar lamarin sunkai dari azaune.

sai can Layla dake kwance ta buɗe idanunta ahnkli tanata kallon fan dake juyawa a sama a dakin hutu da aka ajiyeta,. tana bude ido taga Ita daya ne anan din nur kam da alama haryanxu tana cikin ICU.

Numfashinta taji yana fita da mugun nauyi fuskarta cike da raɗaɗin zafi mai saka tashin hankali banda ma nurse din sun gasata da hala bazata iya motsi ba..

dan runtse ido tay atake abubuwan da suka farun suka fara dawo mata akai wani irin kuka ta fashe da shi..

Haseena da ke zaune kusa tanajin muryan Layla tamiƙe a guje ta shigo snn tasaka key takulle kofar dakin ta ciki wai dan karma wani hukuma ya biyota ciki,muryanta na rawa rawa tace "Layla… Layla? bby Alhamdulillah! Kin farka, my baby."

Layla ta juyo da kyar cikin rauni ta fada jikn haseena tana kuka
Mummy…mummy
tawani kankameta sosai kodaga ji tasan layla ta mugun tsorata Haseena ta fara kukan itama takamo hannun yarta da sauri tana ƙoƙarin danne hawayentan tana cewa "Shhh its okay… babyna i am here, kiy shiru, ki kwanta. Kina buƙatar hutu yanzu. Muna asibiti ne lafiya zaki samu in sha Allah." cikin jan shessheka Layla ta
tace mummy yaa nur ta farka?wayyoo bana son yaa nur ta mutu ta barni mummy..acikin muryan lallami mrs haseena tace bamai mutuwa layla Karki sake irin wannan maganan kinji....just relax and tell mummy what happen, zaki iya?
kinga banason police suzo sukara rikita min ke da tambayoyi, pls autata tell mummy everything and i will do everyhing to protect you na miki alkwari..

layla bata yi kasa agwiwa ba kuwa tahau fadawa haseena cewa wasu maza ne guda biyu sukazo, daya na magana daya bayayi, suka dauketa suka kaita wani daki sun ta dukanta wai zasuyi raping inta sai ga yaa nur dinta tazo ta ceceta zasu gudu kenan cikin panic room sai kuma mutanen suka dauke yaa nur dinta ita kuma ta tsira.. data fito sai taga yaa nur acikin jini an yayyaga mata kaya anyi raping dinta

tun kafin layla ta gama rufe bai mrs haseena ta sulale kasa ta fashe da wani irin kuka me nauyi..

layla was busy describing yadda ta same nur firdaus wanda sosai hakan ya mugun tabawa mrs haseena zuciya dan koma minene tasan ita aka cuta kuma wnn abu zai zame mata babban kalubale a careerta har abada.

dakyar tay calming kanta ta rungumo laylan ajikinta ta dinga rarsshinta tana mai jaddada mata akan Karta furta hakan a gaban kowa Wannan magana sam ba zata fita anan ba.

Layla ta kalli mamantan da hawaye tace mummy amma me zamuce idan ‘yan sanda ko jaridu suka tambaya, Haseena ta dan lumshe idonta, sannan ta furta a hankali, tace Zamu ce wasu barayi ne suka kutsa cikin gidana Sun kwace wayoyin ku, sun buge ku. Komai da yafaru, amma ba kalman rape ba. Mu bar komai acikin gida, idan ba haka ba layla rayuwar ku ce zata lalace gaba ɗaya nikuma na shiga uku kenan a hannun maqiya na.."

cikin gamsuwa Layla tadan gyada kai snn ta juya kanta zuciyarta cike da ƙunci..

waya haseena ta daga ta rubuta wani text jim kadan tamiƙe tsaye ta dan gyara gyalenta snn tace layla ki daure nasan baki jin dadi amma Ni da ke zamu koma gida yanzun nan. bana son zaman mu anan mutane zasu ta zuwa suna yada karya akanku. in yaso daga baya kawai Zan turo ambulance na musamman da nurses da Zaa dawo gida da nur firdaus daga baya for now zance ma hukuma family doctor ne zaina kula daku—babu wanda zai san meyafaru da ita anam ke Kuma Layla na fi buƙatar ki riƙe wannan sirri kamar ranki.

Layla ta gyada kai cikin kwantar da murya tana ji kamar duniya ta tashi bisa kafadarta.

Ata waje kuwa ’yan jaridar da sanata farida ta debo sune har yanzu suna ta ƙoƙarin samun ƙarin bayani jami’an tsaro suna masu hana su shiga.

within few minutes Haseena ta sa aka zo da wata mota aka fitar da Layla a wheelchair ta baya Har ta shige mota ba wanda ya gansu.

isarsu gidan ke da wuya ta samu ana kkrin karkkare police examination sai ji take ana cewa wai ba a samu koda finger prints na mutanen ba yau ji take kamar zata hadiye ranta ta mutu dan haushi.

in few minutes the house was cleared of all investigations

bata nemi kowa ba sai Doctor surayya data zo agggauce ta amshi ragamar kula da layla

tabbas taga an jijii mata ciwo amma babu wani deep penetrations sai bruise dan haka magunguna da ruwan zafi ake jinyarta da su agida ana bata magugunan kumburi dana kashe zafi..

Rade raden labarin kakeji amma babu wani tabbaci akai sanata farida kuwa tana tsaye dan duk ta shirya tarkonta datake so taga ta daurasu akai wann satin.

so take taga ta dai-dai-ta wa mrs haseena hankali

Yadda zaka san abun ya taba haseena ko wajen hidiman siyasa yau bata tuna ba, tana zaune tana lisasfi da kiraye kiraye agida na ganin ta shawo kan wnn matsalar dan tuni jikinta ya bata cewa akwai matsala ta wani waje.

ata daya fannin kuwa tunda safe labarin abunda ya afku ya isa kunnen Adnan dake can maiduguri tunda yaji cewa nur dinshi tana ICU sai yakasa zanne yakasa tsaye
baijira an sanar da nasarar mamansan bama ya kamo hanyar aiport saidai matsalar weather yasaka jirgin su delay bai iso Abuja ba sai wajajen 10;30 na safiya, Kai tsaye ya wuce asibitin bai ci sa'ar samun shiga ciki ba sabida jikin nur yay tsanani likitoci sun tsaya akanta ana bata temakon gaggawa.

fadin tashin hanklin da Adnan ya shiga bazai misaltu ba dan awajen ya zauna yana kuka kamar maraya he feel soo helpless musamn ma da babu wani bayani daga bakin polisawa.

sai kawai aka ce musu barayi ne.

**********

after 72hrs.

Abubuwa dayawa sun faru ciki kuwa har da zuwan mahaifyar Mrs haseena da ake ce ma DIDI all the way daga yola, kana ganin matar kamar an tsaga kara haka suke kama da laylah, tun da tazo gidan Dr surayya ta dan samu sararin sakar mata jinyar laylan, aka fara kkrin shirya yadda za'a je asibiti a fito da nur firdaus da already mrs haseena tagaya musu cewa anyi raping inta amma kuma anan ta gargadesu akan bata son maganan ya fita waje.

cikinsu babu wanda yakai Dr surayya baqin ciki da takaicin jin wann maganan shiyasa tun jiyan take samun contact da likitan dake kula da nur firdaus tana masa tambayoyi hoping ace mata ba haka zancen yake ba amma inaaa su kansu basusan cewa aiki yakema sanata farida bala ba.

he had already filed his fake reports na cewa is a rape case wanda ya saka Zargin layla ya dada zamowa gaskiya a idonsu mrs Haseena
Chapter 82 · 0% Book details