← Book details Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 96

Sashe 74

Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

muryanta kasa kasa tace haba fahad, kaifa baka da mutunci.adan kudin da kuka ban ne zaka gayamin wann baqar maganan

bello ne ya matso yace just talk, ko mu sauke fushinmu akan yarinyar dakika kawo wallhi.

cikin gallaza masa harara tace wait...
ku dolaye ne, i have my plans..amma sai kun karamin kudi zan gaya muku..its legit.

kafin ta gama rufe baki Abdul ya ciro 50k ya slapping mata a fuska rai abace ta fauce tace listen guys, babu yadda zanyi nur firdaus tazo nan face sai nakawo kanwarta
and luckly sai kanwar dakanta tazo tace min tanaso tazo kungane.. so anjima kadan in dare yay i wll go out nd send nur fidaus picture evidence of her sister..wani acikinku yaje yay kamar zaiy molesting inta sainazo na karbeta dan kartaji tsoro tace zata koma gida, can anjima sai mu tura hoton i bet within 20 minutes zakuga nur firdaus anan wajen i swear to fuck.

wani irin Dariyar jin dadin plan din sukayi jikinsu har na rawa suka jinjina ma aysha

komi data gaya musu haka suka aikata suka fara molesting layla ayshan ce still tazo da wayo ta karbeta a fili saitana nuna ma layla ai tana tare da ita while har sun dauke hoto bata sani ba

wajajen past 12 ana neman karfe 1 aysha ta boye lamba ta tura ma nur text message da hoto...nur bata jima da gama waya da adnan ba kenan tanakan karatunta wayarta yay kara tana ganin text din tamike tsaye da kaduwa, farko ma bata yadda ba saida taga hotunan
,
nan tafito aguje daga ita sai rigar baccinta babu ko dan takalmi akafarta taje dakin mamansu ta duba sai bata ga laylar ba.

kanta taji yana juyawa da karfi sanda ta fara ihun sunan layla agidan bata sani ba, a mugun rude ta dawo dakinsu tanata kirar wayar laylan bata daga ba

takira aysha jikinta na rawa rawa sosai saima da ayshan taja mata rai kafin ta dauki kirar nur ta tambayeta ko taga layla, babu wani boye boye tace mata eh taga layla itama tasha mamakin ganinta tace ma nur aiko magana laylan ma bata mata ba.

babu kalar magiya da rokon aysha da batay akan ta hadasu da laylan awaya ba aysha taki sam tace bazata iya tunkarar laylan acikin mutane taje ta tamata rashin kunya acikin mutane ba

Hankli a mugun tashe
nur ta katse wayar bata kalli lkci ba ta bude wadrob jikinta na rawa ta jawo bakin abaya tazura ajikinta akan rigar baccin ta yafa veil din ta rarumi kudi ta fita har bakin titi dakyar ta samu abun hawa ta shiga dan nemo layla cikin gaggawa.......
DO WELL BY COMENTING AND SHARING PLEASE....
#SURAYYAHMS
08060712446
[09/04, 20:48] Anne-Aurora🦋: NUR FIRDAUS....31

tun da nur firdaus ta zauna cikin taxi din haka kawai gabanta ke faduwa don tunda take bata taba abinda ta yi yanxu ba gashi dai yau layla tasa fitowa cikin dare...

wani irin shiru hanyar yay babu wulgawar ababen hawa duk a tsorace take dan harme jantan ma atsorace take dashi duk dama yacageta kudi dats time 3 of the initial amount da ake dauka saidai duk takaici da fushin data keji baikai yawan mamakin layla dayake tsatssfowa aranta ba.

tarasa haryaushe layla
tasamu caurage din zuwa wann mummun partyn abune wanda hanklinta yakasa daukarsa duk ta kasa nitsuwa dan har gani take kamar motar baya mata sauri..

lokci zuwa lkci take bude sakon ta duba location da aka turo mata, ana 1:30am na dare saura ta isa wani babban gida wanda duk da nisansa da cikin anguwa hakan baxai hanaka jin sautin kidan dake tashi a gidan daga nesa ba.

tana biyan me motar agaggauce tashiga gate din kai tsaye ta karasa kofar da xai kai ta babban parlon da ake party din, mata ne da maxa a cakude ana ta rawa abun ba tsari, ga wani irin hayakin wiwi da shisha daya bule wajen saikay dagaske kafin nan kaga fuskan wanda ke gabanka, the place it's just disorganized sabida yara kanane da basu san ciwon kansu ba

tun tana daga kofa tafara dube dube ko zataga laylah...

daga nesa aysha ta hangota tay murmushi snn ta kashe masu fahad ido dukansu sukayi wani irin exchanging looks atsakaninsu.

tun kafin nur ta hankara sai ga ayshan ta tunkarota tanata mata murmushi tace "hmm su nur kenan wato kema kinxo ko?

nur ta mugun hade rai tace aysha please ina layla take? Aysha tace "Uhm" chilll, amma tun da bazaki kulani ba toh muje ciki kawai innuna miki ita, daga nan hannun nur din ta ja suka karasa inda ake asalin shagalin badalar nur ta tsaya cak cikim kaduwa ganin yan yara maza ne awajen suna shaye shaye sosaiiii

aysha tace wait here kinga akwai maza dayawa aciki ni zanje kawai na dubo miki ita.

aysha na wucewa nur tadan tsaya jin jikinta ma daukar zafi harta na kyarma with so much disgust na yadda take kallon mata da maza ke ta watsewarsu ga hayaki ko ta ina. duk bata saki jiki a gun ba, abun ka da wanda bai saba jin hayaniyar yasaka xuciyarta rauni, tunani ta dinga yi anya xata iya cigaba da tarayya da aysha kuwa dan batasan cewa she's this rough ba and this is soo wrong rayuwar da akeyi anan din sam bata dace da mace me mutunci ba.

bata yi minti uku da tsayuwa ba kawai wani acikin guys din su fahad wanda aka gayyato ya taso ya dawo ta inda take ya tsaya yana kallonta yace Hi babe, how you doing..ko kallonsa Nur batayi ba bare harma ta kulashi dan ba karamin tafasa takeyi taciki ba. da wata kalar arrogance a voice nashi yace may I know your name?" tana juyowa da harara mezafi tace.."get lost" kallon banza da tsawar data masan saida yadan razana ya zuba mata ido da mugun mamakinta ayanayinsa.

dede fitowar aysha kenan tare da layla wanda yasata ta nufe ta wajensu rai a mugun bace sauran gayun duka subita da kallo suna jiran ganin gudun ruwanta.

idonta sosai ya tara ruwan hawaye tana isowa gabansu tana kallon dressing dim layla kamar ba layla ba suna isowa daf tun kan laylan ta budi baki taji saukar tasss tass akan fuskarta da wani irinkara da hucin fushi marin ya sauka a fuskar layla saida kusan kowa ya tsaya cak aka dawo kallon su awajen.

kuka me kara layla ta fashe dashi tare da dafe kuncinta Nur ta kwace hannun laylan ana aysha tace lets go home..ryt now...baki da hankali.

ganin duk an tsaya da rawa anata kallonsa yasa layla ta harzuka da wani irin fushi da rashin kunya ta fizge hannunta ana nur dayan hannunta na dafe da kuncnta tace "nikam kisake ni, let me go".. bazan je ba din. who are u to tell me wat do with my life, it is my choice to be here toh ina ruwanki dani ehhh

a mugun fusace nur ta daga hannu zata kara wanka ma bakinta mari akaro na biyu nanne dukka gayun su kusan su bakwai suka taso, aysha ta capke hannun nur ta sauke mata shi kasa tafara cewa "haba nur waime hakane why are you embrassing her, waima toh meyene aciki intazo partyn nan wato duk kin daukemu yan iska kenan da mukazo irin gaku masu tarbiya

a dan zafafe nur firdaus tace aysha kenan amma kin bani mamaki but i wont bother with you tonite
amma kisani layla is my only sister, i raised her by myself, dan haka is my respnsblty to set her ryt nan ta juya tace ma laylan kee kuma ki wuce muje gida..ya isa haka laylah!

kawai gayun suka fara kwashewa da dariya aka fara tsokanar layla ana ce mata kaji fa wai wuce muje gida kamar wata yarta hah hahahaha eyyyyya small girl ishhhhhhh kenan, mummys girl ahhh... kowa yafara dariyar shaqiyanci..

da wani irin fushi da matsanancin kuka layla ta fice awajen da gudu tana kuka nan Nur ta juya da sauri ta bita tun basu kai gate ba tafixgota, sede tun bata furta komi ba layla tatureta da karfi a hatsale ta fara mata ihu me kara cikin tsananin rashin kunya da tabara. "what is ur problem with me, cant i have fun yaa nur Kin takura ma rayuwata
..ure so selfish, ke kinajin dadi anaki rayuwar amma baki so ni naji dadin na rayuwar ure just selfish..its alwys about you, i knw ure happy to see me thrive under ur shadow..its my choice to be here, why cant u let me enjoy it, toh ina ruwanki dani ehh gashi kinzo kinsa anamin dariya....

da wani irin ihu take ma nur magana jikinta harna rawa rawa

Abdul, fahad da sauran abokansa da suka gayyato nan suka fito wajen kowa sai cije lebe yake yana d'an murmushi ganin tension betwn sisters is spiking d night

hawayen bacin rai dake idon nur har sun sauka akan fuskarta baja baja sai batace ma laylan komi ta dada damko hannunta tafara janta da karfin tsiya ta nufi bakin gate da ita tsabar fushi har jitake kamar kanta na juya mata. daf suna isa gate kenan suka samu wai an kulle, nur tay tay ta bude amma inaaaa saiga nan su fahad da sauran yaran gangs dinsu sun iso, kowannen su da taba a hannunsa yana busawa wasunsu suna daga wiwi wasu na shan giya suka zagayesu daga laylan har nur din lkcin gabaki daya saida suka mugun tsorata..

fahad ya hade rai yace party bombers ina kuke tunanin zakuje?
haddake shugaban makaranciyar qur'ani toh kisani nan ba schl bane this is our party ai tunda kikazo nan saimunyi abunda mukaga dama dake..

Abdul yace yoyoyoyo our fresh meat dama ure fond of making headlines, tomorws headline too will be hot karki damu kuyi maza ku koma ciki the party is not over yet

wani acikin gayun yana layi yace "ai to tunda mahadaccyar qur'ani ne sai muje akashe music din nan tadan mana karatu mu manna ma bakinta kudi koya kukace guys

wani dan banzan dariya gayun suka kwashe dashi lokcin duk bari su nur sukeyi kamar zasu saki fitsari ajikinsu...
Chapter 74 · 0% Book details