Sashe 59
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"mummy duk laefinku ne you shudnt have left dad to drive at night kuma da wann yarinyar wannan wani irin masifa ce kawai daga zuwan yarinya gidan mu shikenan saita jawo mana masifa da ukuba ...
Rufe Mata Baki hajya bilkisu tayi da sauri tana kallonta da idanuwanta dasuka ka'da sukai jajir tsabar tashin hankali cikin rarrashi tace razia this is not the time to start blaming anyone mu masa addua kawai kinji??..cikin gunjin kuka ahankli ta gyada kai tana cewa wallh in babana ya mutu da ciwon zuciya bazan taba yafewa wann yarinyar ba toh waya san ko uwartace ta turota tazo takashe baba? rarrashinta kawai iyayen suka dingayi hartay shiru
Zaman jigum jigum sukayi cikin matsuwa da fargaba har na tsawon awa 'daya kafin nan doctors suka Fara fitowa har lokacin hawayen razia Abu Basu tsayaba idanuwanta sun kumbura matuqa ko gani sosai batayi, fuskarta tayi jajir kasancewarta Fara sosai, Sam Batada qarfin motsawa lokacinda doctors suka qaraso gabansu
Ganin tana neman shiga wani sabon halin ne hajy bilkisu tasake riqeta tana kan rarrashinta dan razia bakaramin shakuwa da babantan tayi ba .
duk ta fisu daga hankli
Kallon likitocin hajy saadtu tay murya na rawa tace doctor How is he..??
dan murmushi yay yace, Alhamdullh haj karku damu he is out of danger amma be farfado ba kudai Kuci gaba da masa addua shine kadai abinda zamu iya cewa.
cikeda dauriya ta share hawayenta tay murmushi snn tace toh mungode doc
can we atleast see him?yace yess hajiya
nn suka Juya suka wuce, jiki sanyaye hjy saadatu ta wuce gaba haj bilki dake rike da hannun razia suka karaso ciki suma.
Zuru dukkaninsu sukayi kamar Babu Mai Rai suna kallo aka fito dashi aka Kai wani special room likitocin sukayi rubuce rubuce da sauran formalities kafin dukkaninsu suka fice suka bar musu dakin. Raziace tafara miqewa hajya bilki na riqeda ita sbd Bata iya tsayawa da kanta dan jiri da ciwon dayake damunta dan she cant imagine loosing her dad, Bakin gadonsa ta karasa zuciyarta na wani irin bugawa, Kuka takeso tayi Amma takasa kawai taqura Masa idanuwa zuciyarta na mata nauyi ganin yanda hatsarin ya mayar dashi kamr bashine dazu suke wasa da dariya wajen cin abinci ba
Ahankali ta tabashi snn ta furta baba dan Allah ka tashi kaji?? tarike hannunsan tana murzawa cikin nata hannun tsawon lkci duk tarasa haushin metakeji dan duk da ace nur firdausin can bata xo gidansu ba da duk wann abun bazai faru dasu ba..
zaman shiru sukayi a asibitin suna masa addua cikinsu babu wanda ya iya runtswa har washe gari sede alhamdullhi kafin 6:30 na safiya vitals dinsa sun dawo inda atake sukay demanding din emegerncy plane da zai kaisu egypts for immidiete advance treatment kafin kace wani abu kusan komi an shirya musu jirgn zai tashi da su 9.am on d dot na safiya.
daga nan hostel kuwa har kusan wajajen karfe 7:45am nur firdaus bata samu kayanta ba karshe dai ta haqura tay zaune shiru cikin wani nisan tunanin daya zo mata bazata wanda ya nemi yasauya mata yanayin ta gabaki daya dan tasan babu wanda zai daukar mata kayanta inba yar uwarta layla ba. shigowar jadida yasa ta danne abun aranta tana kkrin yanke hukuncin ta saka hijabinta kawai taje wajen hidamar dashi duk dama tasan alkwari tay wa adanan zata saka abayar amma tunda layla ta dauka kawai ta haqra.
kallo daya jadida ta mata tagane kmr wani abu yadan bata mata rai ahnkli tace Nur Kin samu abayar kuwa?
tay kamar bataji ba sai can ta dago kai tace A'a, amma kibarshi kawai zan canza wani. ko kawai zansaka hijabi.
rai abace jadida tace toh waye kenan zai dauki abayarki wann ai iskanci ne tun agida kowa ya ware kayansa sai yaune zaa duba naki ace baa gani ba gaskiya da sakel.
nur tay shiru batace mata komi ba tafara tattara kayan tana mayarwa cikin sanyin jiki bakaramin tausayi tabawa jadidan ba
tsaki jadidahn taja snn tahau dialing wayarta direct takira lambar laylah yayita ringing har ya katse ba adaga ba, ta sake kira har sau uku take jikinta ya bata cewa laylan ne ta dauka, kawai sai takira aysha Bayan sungaisa tahau tambayarta inda laylan take, aysha
tace ai layla ta shiga wanka, kai tsaye jadida tace ta duba mata jakarsu ko sunje da abayan nur firdaus farko tace mata bata gani ba daga baya kuma tafara mata kame kame. jadidah taja tsaki ta katse wayar sanin cewa tabbas sune suka dauka dan dama can tasan aysha bata fiye son wani acikinsu yafita haduwa ba ta gwammci laylan ta saka abayar tunda duk sunsan abayar nur din yafi nasu kyau da tsada.
ran jadida ya baci sosai haka ta gama masifarta akan baqin halin layla da aysha nur de batace mata komi ba harta gaji ta wuce hostel kitchen ta hada musu shayi da toasted bread with sardines fried egg sukaci. Daga nan sukayi wanke wanke suka kara hade kayansu ajakarsu...
suna tsaka da zuge jaka caraf jadida ta saka hannu ta zaro packge din da razia ta bawa nur jiya wanda bata bude ba tahau budewa, lokcin ma hankali nur firdaus baya wajen tanata neman hijabin da ya dace ta saka ajikinta har jadidan ta karasa budewa wata lallausar pure black handwoven luxury original designer arab abaya kamfanin babban designer safiya Abdullah ne ya bayyana anbi jikinshi da wankan tsadaddun duwatsu masu azaban kyalli, Baki bude jadida ta dinga shafa softeness din material din har tana lumshe ido dan har wani qamshi qamshin masu kudi na musmn yake tashi ajikinsa...
nur nakan neman hijabin daya dace ta saka babu shiri taji an wurgu mata abu ajiki
da dan sauri ta daga ido jin laushin abayan ajikinta yasaka ta rikeshi babu shiri her heart almost stoped dataga wani irin tsaban kyaunsa a ido baqinsa harwani kyalli yake yana zamewa gashi babu hayaniyan design face wayannn duwatsun jikin kanana daga sama har kasa,
tana shirin budan baki kenan cikin katseta jadida tace lallai nur kin raina min hankali kinbarni inata masifa aidanasan kinada wani better option irin wann wallh da ko kiran yan iskan yaran nan bazanyi ba gashi raina haryaje ya baci abanza,..
nur dake kallonta da mamaki tace am sorry kawata amma Aina ki ciro wann din, daukar pack din tay ta nuna mata nan take sai tagane ashe wanda razia ta batane kawai saitay murmushi me sanyi
Cikin girgiza kai jadida tana murmushi jin hanklinta ya dawo jikinta, tace aikuwa Dacan cewa nayi ko yau sainasaka layla ta cire abayan nan a hall sai dai idan zata tsane ni yau amma kinga Allah ya ceceta, taje dashi ma bama so cos dis seems too original Oh my god nur amma kinsan kuwa nawa ake saida wann irin abayar bafa da machine akeyi ba its purely handwoven. toh lallai adnan yana mugun ji dake..cikin katseta nur tay rolling idanu tace kai jd toh Allah ya jikan babana, nikuma kenan babu mesiya mun abu me kyau da tsada a duniya sai adnan ko?? toh wann de bashi ne its just mine haaa
..jadidah tana dan murmushi tace toh anji, yanxu de mu shirya amma dan Allah karki saka niqabi akan wnn hadadden Abayan before everyone wll start to copy you kusan atare sukay dariya me dan karfi.
karfe takwas nayi suka fara shirinsu na fita karfe takwas da rabi suka gama yar kwalliyarsu da yaci akalla 20 mins ba ƙaramin kyau nur firdau tayi ba data saka designer abayar dayay tamkar wa jikinta aka kerashi da wani silver plated pendant da chain inshi har da agogon shi sai round golden earing da matching bracelet din sarka mai kyau dede hannunta duk suna daga cikin tsarabarta, ga side hairline inta da ya dan fito ya kwanta lub lub yabi layin sajenta sai yakara mata kyau sosai.
wani kayataccen murmushi ta saka da taga kanta a mirrorn su na hostel dan ba karamin kyau tayi ba, a hankali take takawa harta fito kofa saida jadidah tace Masha Allah ta sake baki kamar bata gane ta ba tace kai masha Allah kawata kinyi kyau, da murmushinta mai sanyi tace "nagode Jd kawata all thanks to u dakikasa mukayi kwalliya kema ai kinyi kyan, Dariya jadida tay tace a yar wann nude din dakikayi shine har kike cewa kinyi wani kwalliyan?? adan kunyace nur firdays tay murmushi tace ai kinsan ni banfiyeson make up ba kune iyeyen make ul. Jd tace dan Allah matsa min kwanan zaa miki na aurenki ma me zafi..
yar rahansu suketay masu wucewa anata kallonsu dan dukkan su sunsa abayan su sunyi kyau itama Jd marroon colour shima sosai ya dauki skin colournta duk dama ita make up dinta mai dan nunawa tayi. sai can Wajajen karfe tara da suka isa general othman katsina conference hall inda venue din hidima in yake.
inda tun daga waje manyan motoci masu amsa sunansu motoci na zamani ke famar parking sabida dumbn muhimmacin gasar karatun yasaka wasu masu kudin gaske ne suke saka hannu aciki sosaiiii
Baba Driver yana parking suka sauka suka karasa ciki decoration din wajen yayi balain kyau kalan ne white and blue colour sai da suka shiga cikin hall snn Nur firdaus takoma can side din da aka tanadawa participant din tabi kujeranta ta nufa seat number seven tazauna cikin jerin sauran yan makarantan dake zazzaune.
Amir dinsu ne zaune daga hagunta sai seat din dayan yarinyar schl dinsu agefensu wanda tun zaman nur ake cemata tay kyau
tsabar yadda kowa yake kallonta kusan all eyes on her yasa
tunda da sunkuyr da kanta bata dagoba
harsu layla suka karaso hall din ita da aysha,wani irin gigin rigima suka taho dashi sunwani sha kwalliya kamr zasuje hidimar biki, tana zuwa da rawar jikin karya tay kan stage akan zata bawa nur haqurin daukar mata kayanta datay amma koda tazo din takalle nur firdaus da wani shegen abayan daya ci uban nasun suna gaisawa sai tay shiru like she isnt even here saiwani sum sum kawai takeyi agefen ayshan tana famar satar kallon kayan jikin nur din har suka sauka kasa wajen zamansu tana kallon abayan daga nesa