Sashe 39
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta girgiza kai a hankali snn tace "Ba haka ba ne javeed ciwon nan be faramin ba saida nayita yin mafarkinka, kasan dai babu kyau fadin mafarki amma de yaci ace yanxu Ka rusuna daina dogaro da karfin dukiya da na makami kadai, ka nemi kariya daga wajen Allah." akwai malamai dana aminta dasu zasu iya maka adduoin kariya
ya zauna kusa da ita yariko hannunta cikin nashi snn yace toh dama awajen waye nake neman kariya inba Allah ba??
dan jinjina kai tay Javeed ya kalleta suka hade idonunsu muryanta abar tausayi tace yau inna mutu bansan dawa zan barka a duniyan nan ba, dan bazan iya dogora da babanka ba musnm tunda yaje ya auro Zubaida tazo gidansa tana zama da wancan yarinyar me kama da dodon wasa a kauye, hmm Kai dai ka kula dan inaji ajiki na bazan jima ba kuma kana zagaye ne da mugayen mutane.
Javeed ya kalli idanunta yana jin wani irin nauyi a zuciyarsa dan dagske take furta kalaman A karona farko a dogon lokaci sai yafarajin tsoron rasa ta itama. nan da nan ya sauke muryan sa kasa kasa batare da ya nuna alaman maganar ta shigesa ba.
"Na yi miki alkawari zan kare kaina Hajiya Mammy", just get better..ya kara rage muryansa kasa 'i will stay with u today, snn zaki iya min surutunki har gaji..yana furta hakan ahnkli ya dora mata kiss asaman goshinta sann yace i dont want to lose you okay...???
murmushi me masifar sanyi ne ya kufce maga dan karamin hawayenta ya sauka dan ta jima rabon da javeed yay dogon magana da ita bare ma yace mata zai zauna da ita, abu kamar da wasa taga kuwa yay cancel din zuwansa makabartan ya zauna mata a dakin, haka ta dinga masa hira harda na dabbobinta, but kana ganinsa kasan he is very sick, he got no emotions in him yet, kawai ya zauna ne sabida yana matukar darajata amma bawai dan yana son yay hakan aransa ba.
tafi awa uku tana masa hira amma baifi sau biyu zuwa uku ya amsata da cikakken sentense ba, wa ka zalika ko sau daya be yi dariya ba. baya kuma murmushi, sede yay ta kallon fuskrta yana mai tarairayarta cikin nuna mata so da kulawa kalmominta masu cike da hikima suna masu ci gaba da karade masa zuciya.
hakanan ya zauna yana dan kulawa da ita ya lura zuwansa ya saka ta samu karin sabuwar karfin gwiwa akan alakarsu sosai
dan javeed zai iya shafar shekara biyar bai leko kaduna ba inbawai ciwonsa ne ya tashi masa gadan gadan ya garzayo kabarin mamansa ba.
Da yamma wajajen 3:30pm jirgi ya sauka da Dr simran othman her favrite car jam wato roll royce shine yaxo daukarta tare da body guard guda daya daga asalin gidan da hajya mammy take zama.
tsadadden abaya ruwan toka me daukar ido yaji aikin duwatsu ne ajikinta kafafunta sanye da balenciaga espradile da golden chain side bag dinta na macqueen mai tsada.
Idanuwanta ɗar suke acikin rectangular shades farare sol masu haske tafiya take bata kallon ko ina sai gabanta direct wajen motar ta nufa aka bude mata gidan baya ta shiga ta kame a owners coner ta cigaba da latsa tsadadden apple phone dake hannunta.
dake ba asanar da ita cewa hjya mammyn tana can a gidan dabobinta na barnawa ba kai tsaye kawai ta nufi asalin gidanta dayake cikin Ali akilu road batare da tasa komi aranta ba,
scrollng chats din take daga sama zuwa kasa fuskantan nan a tamke tana hissing, She doenst even look interested in what she is doing, latsa wayar kawai take kamar ansata dole sai tsaki datake fetsarwa waje tana babbasarwa a iska yanayinta cike da kasaita da jiji dakai.
Acikin dumbin wajajen data saba zuwa har cikin ranta ta tsani zuwa kaduna gidan hajy mammy badon komi ba saidan sabida she is a very lazy person gashi Allah ya bata girman kai na fitina, Normally she is not cool with harkan talauci da duk wani abu daya shafi motsa jiki shiyasa ko tafasa ruwan zafi wnn shegiya bata iya ba sabida bata taba yi dakanta ba bare tasan ma ya akeyi. kai Ko a wajen aiki ne bata hada hanya da mutanen da basu kaita aji ba dan ita asalin rayuwar karya irinna celebrities take yi da tunanin dolene itace javeed mufasa zaizo ya aura.
She is not dat polite to the people that are not as foturnate as her shiyasa ma bata da kawa na kusa da ita kud da kud ko guda daya..
Wani katafaren black gate ne mai tsawo da kyau aka bude musu ayayin da motar da ya daukota ya shige ciki izuwa gate na biyu wanda shi girmansa baikai na farkon ba.
Babban mansion ne sosai dake dauke da albarkan shuke shuke da bishiyoyin dabino masu daukar hankali makeken tsakar gidan na dauke katon parking space gabaki daya gidan anfentashi ne da derset sand nd grizzly brown colour making the whole mansion looks very elegant nd reserved.
babu wani abu na jin dadin rayuwa da babu shi agidan dan kai tsaye ma bazakace gidan tsohuwa yar shekara 88yrs bane awajen tsabar haduwarsa. Shi cikinshi babu wani tarkacen kayan alatu grizzy brown sleek morden furnitures ne kawai aka kawata ko wani daki da falor dashi babu wani hayaniyar tarkace, kalar da akayi amfani dashi na grizzy brown yasaka sashen ya zama yanada high sense of tranguility nd relaxation.
motar yana tsayawa still saida dr simran ta dau tsawon mintina biyar tana baza shan qamshi snn ta hakura ta sauko kallo isasshe batay wa tsakar gidan ba ta saka kai izuwa hadadden sashen data saba zama idan sunzo kadunan da hjy zuby.. tana shiga tun a falo ta fara cire kayan jikinta tana yardawa nan kasa ayayin da take cat walking like a goddess cos she think she has the perfect curvy body dan haka batajin shayin komi.
Kai tsaye ta shiga cikin part din dake cikin babban main mansion din, private Apartment ne mai dauke da private parlour nasa, sai fankacecen princess theme bed room da walk in closet inda ke lode da kayan sawa na designers kala kala masu dan karan tsada da kyau wanda ake ajiyewa sabida baki.
Daga nan akwai small passage da zai mika ka wajen wanka wanda shima tamkar daki ne mai zaman kansa, Tana isowa wajen tasa hannu ta wafce clean pink towel ta dora akan kirjinta ta fada wajen wanka sai kace ba itace ta bata awanni tana wankada kwlliya a lagos ba.. cikin sanyin taku ta fada cikin hadadden ruwan wanka tanamai sauke ajiyar zuciya jin an hada matashi so warm nd relaxing daidai yadda jikinta yake muradi...
nan ma Sai da ta kusa hour guda cikin bathroom babu abinda take sai Wake wake daga karshe dai ta hakura ta fito daure dawani sabon towel din sai kuma daya datake goge kanta dashi..
gabaki daya hjy zuby
tasaka angaya ma maaikatan gidan cewa simran zatazo dan haka tana fitowa ta tarar da mai aiki tsaye wanda tana jin fitowarta kirjinta ya hau bugawa da sauri
daga kai tay suka hade ido tay saurin kawar da nata snn ta sunkuyar dakanta cikin ladabi ta ce"
Ure welcome back maam"..
Da wani irin yanayin kyaliya ta wuceta kmr bataji taba dan kaf nuna musu takeyi kamar itace matar javeed mufasa and she is an important part of the mufasas
kasar wuya ta ja tsaki A kasaitance tadan lumshe idanuwanta slightly tana tunanin kayan daya dace ta saka dan tasan hajy mamy ya gargajiya ce
jininsu tuntuni bai wani hadu ba.
gashi ta tsane duka maids din gidan dan maids suna irritating dinta dan kuwa sosai takejin kyamar su arayuwanta....
da kakkausar murya marar sanyi da dadinji tacema maid din ta matso kusa ta fara tayata shiryawa
Da sauri maid ta matso kusa ta fara aikinta na kimtsata tanayi tana kafa mata dokoki akan karta taɓa mata nan kar ta tabamata can oil ta shafa mata a jikinta daga sama har zuwa kasa tayi mata light nd cheek make up ta fetsa mata turarrukan ta data saba shafawa masu tsada da dadin qamshi sai da ta gama sann tadauko mata doguwar riga na atampa amma haka fiiir taki sakawa wai yana mata nauyi..
karshe dai wata figgyr Dior gown iya gwiwa ta saka with small skiny short daga ciki ta sakale kafafunta cikin fenty sleepers mai laushi ta dau wani shararar veil tadan yafashi akanta wanda takejinshi kamr an mata dole.
Bayan mai aiki ta kammmala aikinta cikin sauri ta fice sai can da kamar mintina arbain sann Dr simran othman din ta samu fitowa
kamar bazata taka kasa ba take tafya tana isowa katafaren falonsu taga dayar maid dinsu a tsaye dauke da chemonille tea set a hannunta..
'Gud evening maam"
maid din ta fadi vry politely
Da miskilallen kallon banza tabita snn tace
"maaam??
mai aikin tay saurin sauke kanta kasa ahnkli snn tace sorry Mrs.. mufasa".
wani mahaukacin tsaki taja mata harta karaso kasa tay wucewarta agabanta tana wani irin masifa.
mtss can you imagine i have to be reminding ppl on how to Adress and respect me in dis house.. hmm an rainani agidan nan wallh kuma duk sai naci ubanku...
mai aikin kuwa tun dataji simran tana masifa jikinta tuni ya soma rawa duk da sude basuji ta inda akace musu Javeed ya aureta ba, amma duk sanda tazo haka zata takura kowa sai wai dolene sai an kirata da mrs javeed mufasa ko mrs mufasa izuwa ynxu su kansu masu aikin sunsha gulman cusa kanta datake ma javeed din har sun gaji..
Muryan me aiki na dan rawa kanta na kallon kasa tabiyota har falon inda take tsaye
"Mrs mufasa ur tea, gashi kiji in baiyimiki ba sai in koma in sake wata...cikin dauriya da danne tsoronta tafada tana mika mata mug dake dauke da nicely made chemonille tea.