Sashe 71
Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
su bakwai din suna zama babu wani bata lokaci aka fara aikin tattauna abunda yake kasa.
yadda zasu fadada harkansu wajen hakar Gwal da diamonds shine abuna farko da suka fara tattaunawa,yadda zasu dauki low risk high yield investmnt dazai tara musu makudan arzkin da zasuna juyawa, snn suka tattauna yadda zasu jawo global power tahanyar jan ragamar kowani jewerry markets, luxury brands, da banking collaterals, nanma suka tattauna legacy insurance wato yadda wann harkan zai saka suyi surviving through sanctions da duk wani political shifts..
zasu kafa harkan gwal ne a zamfara,kebbi, niger da kuma osun, shi kuma diamonds din already sunada proxies dinsu a kasar sirreleone, da wasu patnerships dinsu a kasar Dr congo,snn zasu kafa wata bban offshore asset a kasar botswana dake nan cikin Africa.
..iyakan abunda suka fara tabawa kenan amma saida suka kai karfe goma sha biyu na dare kafin nan aka watse kowa yaje ya kwanta domin samun cikakken hutawa.
washe gari asabar ma haka suka tashi akai kaikusan kowani rana suna samun zama ana meeting din har saida suka shirya duk wata hanya ta shiga harkan
front companies da zasu gina aboye bada sunan familynsu ba, political alliancess da fvours wanda harkane da mr kamil shamsan mufasa yafi kwarewa akai wajen shiga jikin kusoshin gwamnati takowani hanya harda silent controversies da politcal blackmail, technology da securty intelingence wann shafin javeed ne yafi kwarewa,da duk wata millitary contacts da clean up, babban antynsu wato Hjy suad mufasa ita din master ce wajen crypto transaction routes, samo kayan aikin kamfani na zamani mashuna da engina tana da ido a harkan smuggling ta ruwa ta iska duk itace keyi, mr haidar ali mufasa kuwa shine me musu controling duk wata harkan money loundaring channels,foreing exchange da vault storage dinsu.
Amira mufasa ita harkan office kawai takeyi,tana managing affairs na duka wata boyayyan kamfanin mufasa wanda basa saka sunansu akai sabida badda kama, itace zatana kuma overseeing sabbin mines under heavy duty....
na karshen wato sheik khaleefa mufasa shine me kulawa da spys, enemies, any loose ends, any new advancemnts, any evil eyes and plan againts them shine yake ganin wann harkan shiyasa yake harkansa da gaggan malaman sosai da sosai.
haka suka dinga zama suna tsarawa har saida suka kai wata ranar jumaar da zasu rufe taron inda aka tattauna yadda za'a na raba riban mines din in percntge, aka kiyasce stakes da shares din da kowa zaiyi inheriting, da kuma purnishment na betrayal, sann suka yanke shawarar ko mines din zai zama family asset ne wanda bazasu taba siyarwa ba ko anan gaba za'a iya rabawa?.....
Bayan an karkare meeting ranar asabar
aka hada wani babban Dinner party amma ba a pent house din ba, awani gida na daban sukayi hidimar dinner
inda aka cicci abinci akayi zumunci dan dama basu fiye samun lkcin juna ba,
nan ne surkunayen gidan suka hallara kowaccce te kure adakarta, Lady saddika sadik dama itadin yar gaban goshin Anty suad mufasa ce, sabida makirci da baqin halinsu yazo daya.
duk dama bawani son Hajya zubaida sukeyi atsakaninsu ba duk da tunanin hala tunda ta aure mahaifin javeed kenan wa ita za'a bata makullin al qasr al asad na morocco saidai haryau itama basuga an bata ba.
hajya zuby kuwa gaba daya hanklinta yau ba ajikinta yake ba she just imagine dafa yaune zata kawo musu kanwarta Dr simran suganta gashi komi yazo ya lalace.
haka ta daure tay shaking din abun ta shiga cikinsu sama sama suke dan sakar mata fuska amma ba sosai ba, ita Amira mufasa ce kawai babu ruwanta, altho she is in her late 30s duk sun girmeta nesa ba kusa ba amman ita din irin ambitous women din nan ne wanda bata cika samun lkcin saka ido wa wata mace ba.
so she is cool with everyone bata raini bata son kuma arainta dai kawai ana dan hira
sama sama ana raha ana barkwanci.
dukannin mazan ahalin mufasa kuwa sunfi matan natsuwa da kuma hadin kai atsakninsu dansu harka ta business da kudi kawai yake yawo a kwakwarlsu basu san wani bangaranci ba.
duk mr haidar Ali ya fisu yawan shekaru, amma kamil, javeed, da khaleefan duk tsakanin su babu wani ratan age gap sosai hirar aure da mata da aka sako anata raha atake yajefa javeed tunanin nur firdaus..
ko tunanin me yayi oho kawai ya zaro wata wayar samsung a aljihun sa yaciro pen din wayar ana hirar yana aikin zana wata sabuwar fuskarta fes fes akan screen din wayarsan babu wanda yasan meyakeyi dan zaka dauka ma game yake bugawa.
yana gama zanata yay screen grabbing din zanen yay emailing dinsa ma amininsa Sultan with specifics na iya abunda yake son sani akanta dan yafison tagaya masa sauran labarinta da bakinsa basai ya bincika ba.
hirar da yan uwansa suka saka akan matan zamanin nan duk akan boyayyun halin mata ake musun anata raha
shima halin nur da reputation dinta kacal yace ma sultan ya nemo masa tare da lineage na familynta karankaf, dan yariga yasani ahalin mufasa sunfi tsayawa akan duba asali da tarbiya dan yana da makurar mhmanci awajen kulla alakar aure da su.
yana gama tura sakon kamar da minti goma sultan ya turo masa text na time da ranar daya kamata su hadu su tattauna dan duk wata aiki dayasaka shi izuwa yanzu ya kammala saura aiki akan nur wanda yasan bazaiwani sha wahala ba zai san komi.
javeed ya duba sakon
yaga wai ranar alamis
da daddarene haduwr tasu a club. ana gama dinner kowa ya watse washe gari hakanan ahalin mufasa sukayi ban kwana da juna kowa ya tsunduma aikin dake gabansa.
hajya zuby da alhaj attah sassafe suka wuce lagos yadda ransa ya dan baci da yar uwarsa sua'd jiyan wajen dinner ta matsa masa da zancen auren javeed saicewa take ita bazata sake zuwa nigeria bama inba gayyatarta auren javeed yayantan yay ba. shikuma sam baya son ya takura wa dan sa akan aure dan duk duniya baida abunda yake so kamar javeed.
yasan akwai simran dake jiransa da wnn batun amma tunda har javeed bai nuna yana sonta da auren ba ya yanke hukuncin shi bazai taba saka masa baki ba. duk dama ya riga ya yanke hukuncin yin shiru saidai awann karon ji yake in javeed din ya dawo lagos zai dan sha cikinsa ya jita bakinsa akan simran sabida baison wani abu na musayar yawu yazo yashiga tsakanin sa da antynsa suad mufasa akan aure dama kuma gashi bawani jituwa sukeyi ba.
**********
Daga bangaren Nur firdaus ranar monday kafarta yacika kwana bakwai a daure,da sassafen ranar suka shirya zuwa school ita da layla, suna fita agida tacewa driversu baba liman yafara kaita asibiti acire mata bandage din dama doctor yace mata ta dawo
bai mata musu ba kuwa suka isa taki sam ta bari laylah tabita ciki after like 15 minutes ta shiga asibitin ta fito layla na motar tanata kallonta da fuskar relieve cos she seems okay da aka cire bandage din saidai bata iya motsa kafan da karfi sosai.
daga nan makaranta suka wuce dan sun danyi latti amma dake yaune aka dawo daga hutun huta gajiya na zuwa gasa sai lattin bai wani damesu ba.
Suna doso kwana tun daga nesa sukaga dalibai awaje anata hayaniya motarsu na tsayawa layla ta rike hannun Nur Firdaus suka shigo cikin harabar makarantar tare.
karankaf ‘Yan mata da samari dalibai suka tsaya sunata kallonta da idanun girma dana girmamawa. kusan ba wanda baiji labarin nasararta agasar ba dan nasarace datazo mata da daukaka.
yau Makarantar ta shirya mata taron girmamawa na bazata ashe har An gayyaci manyan malamai, iyaye da dalibai.
Suna karasowa ciki sukaga har An saka banner da trophy dinsu Masha Allah, kowa sai sanbarka yakeyi izuwaga samun nasarar Mace Mai Ilimi da Ladabi..
karamin hidima makarantar tay domin wanda sukaje musu gasar snn aka bawa nur firdaus kyautar Golden Plaque da Samsung Tab domin karatu da kudi dubu dari biyar kyauta.
Taron ya kasance abin tarihi amma sosai ya ɓata ran wasu sabida yadda malam bello yake zakewa yana kafa misali da ita cikin alfahari da tarbiyanta sosai da sosai.
Yan mata da dama tun anan suka kasa iya ɓoye hassada da kishinsu wasu kuwa sunkasa yin shiru sai cewa suke Wai sai kace ita kaɗaice ta iya karantun Qur’ani a duniya, anbi ishemu da zancen tarbiya Kamar ba ita bace kullum a manne da saurayi.
Layla da zuciyarta yake cike da bakin ciki saidai ta kalli nur tayi murmushi tanamai ƙoƙarin danne hasada da kishinta...har cikin zuciyarta ta fara jin inde nur na numfashi ita bazata taba samun
wani abuna daukaka a rayuwarta ba.
furucin alfahari da malamai keyi da nur yasaka layla jin wani sabon salon haushi
atunaninta in Nur ta kwashe komi da komi har soyayyar adnan to ita kenan meta samu anata rayuwar??????
Bayan angama wann taron girmamawa tare da karin shaharar da Nur Firdaus tasamu a makaranta, tun ranar sai duniyar bata ƙara zamowa ɗaya gare ta. dan Duk inda ta taka, ido na bin ta. Amma ba duka idon ne na kauna ba wasu idanu ne na hassada, zargi, da ɗaure fuska.
Aysha ma ta dawo tana jan jiki dasu sosai, laylah kuma wani sabuwar yanayin mood swings ta shiga exbiting a satin kullum tana cikin bacin rai, fushi da saurin fassara duk wani abu da nur firdaus tayi.
yawan saka ido da habaice habaicen har takai ga makwabta, dan Maman Sa’eed, wacce ke zaune a kusa da su kullum tana jiran Nur ta dawo daga schll saita fara tura baki tanacewa
hmmm tab di Qur’ani fa kawai aka karanta, amma anata yamadidi da yarinya kamar wani an ɗaura mata rawani a kai. a dai jira a gani, rayuwar da ake ɓoyewar ai zai fito fili... haseenar ce har zata tarbiyantar da yarta ba asamu cikas ba? sun ce wai mace ce mai ladabi zamu gani dai, dan Kwai ba ya fasa zama ƙwai saboda an wanke shi da ruwa mai sanyi.
sukan kirata ma su furta maganan dayafi haka muni amma nur bata ce musu komi