← Book details Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 96

Sashe 29

Nur Firdaus Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

layla tay tsam kamar maganganun yana shigarta amma aranta cewa take tab di jam bana tsammanin zaki iya warware min matsala cos i am damn tired of being in your shadow, kuma inkikaji cewa adnan dinki nake so in mallaka wallh duk wann karyan alwkarin zaki denashi toh gwara nayi fighting ma abubuwan da nake so arayuwana ainima mutum ce.. tana raya ire iren wayann kalaman aranta cikin shiru da sauke kai kasa har wasu makirtacun hawaye na zubowa a idanunta nur fidaus kuwa duk ta dauka nasihar datake mata ne yake tabata ashe ashe hanklin layla sam baya nan...

jiya da sadaat ya biye mata ya goga mata hankynsa akan nononta taji dadi sosai sai taji kamr ma yanxu ne shaidan ya ke dada ingizata..

gani take kamar inta kara kokari itama hadaddun maza irinsa zasu fara cewa suna sonta dan tunda aka haifeta duk kyaunta da dirintan nan wani namji fa bai taba ce mata yana sonta ba nur firdaus kuma ko ina suka shiga sai ta samu masoya kuma hadadun maza masu kudi da kyau nagani na fada..

dacan datake karama abun be darata ba bt since 10 months back datay clocking 15yrs tafarajin she is more than ready to create her own destiny kuma karatu shine abuna na farko data soma watsarwa.

yau dake nur firdaus ta sakota agaba da nasiha sai bata fita waje ba basu san ma mum dinsu ta fita ba har saida suka shirya cikin uniform suka fito waje kafin nan malam liman ke sanar dasu.

tun da layla ta farka abcci take gumtse da takaici babu wani zancen da ya faranta mata rai kamar wann maganan na cewa mrs haseena ta bar musu gida kenan zatay abunda ta ga dama da sadaat.

har cikin kokon ranta tanajin atleast ko da romancing dinta ne tanaso taga yay koda hanklinta sai kwanta

suna isa schl as usual nur firdaus ta wuce lab domin practical ana fitowa kuma ta wuce offishin malam bello domin bashi wasu karatu..

gabaki daya hukumar makaranta sun zuba zuciyarsu da hopes dinsu akan nur firdaus akan gasar nan. wnda shiyasa duk wasu damuwowin dake mata nauyi aranta take kkrin dannewa tanakuma tursasa zuciyarta sosai akan karatun nata da tsananin jajircewa.

gashi anan din ma kawayen malika da aka kora da kuma malam bello sukan tsaurara mata da saka ido da kuma fidda fice

dan kuskure kadan tay sai gaka ya harzuka ya dangata hakan da soyayyarta da adnan

babu ranar da zatay kuskure a karatu komin kashinsa bai furta mata cewa ai Adnan ne yake dauke mata hankli kuma zai lalata mata rayuwarta itade tasan malam bello da shegen tsauri amma abunsan tun bai damunta haryaxo yafara tsaya mata arai ya zamto intazo bada karatu takan takura sosai kirjinta ya dinga bugawa kenan tana mugun tsoron taga tay kuskure gashi bata iya daga wayarta koda agogo kuwa zata kalla.

fannin layla as usual wakokin soyayya yauma ta toshe kunnuwanta da su tazauna tasha bataji darasi ko daya ba haka malaminsu ya kirata office ya sata kneeling babu irin nasihar da bai mata ba amma ko kadan bataji ba ana tashi ta kirkiro kuka taje office din malam bello ta samu nur firdaus ta harhada karya ta gaya mata tace kanta na ciwo zataje gida yau bazata iya jiranta har yamma ba.

haka nur tay ruwa tay tsaki ta rarrasheta snn ta kira jadida ta roketa tay odering ma layla abinci a restaurant da maganin ciwon kai har gidansu jadida ta raka layla dake nonnokewa kafin nan ta dawo.

wucewar jadida bada jimawa layla ta warware tassss ta fada wanka ta nemo wata arniyen kaya matsatse ta saka ajikinta straigh gown ne amma na satin bata saka komi aciki tasha kwalliya taci abinci sallah ma sama sama yau tayi shi dan tasan babu lkci jibi sassafe zasu wuce kaduna she need to knw if sadaat can feel and touch her the way she want.

tana zaune agidan tana sake sakenta har kamar zata karaya da komi sai kuma can Saadat din ya dawo gida da yamma.

tunda taji an danna bell ta gane ba nur firdaus bace dan haka ta dada kimtsawa ta fetsa turare ta labe daga jikin labule tay shiruuu, sadaat ya gama dannawa ya ji shiru kawai sai ya shigo ciki yana sanye da wata farar riga fat data kwanta a jikinshi da plain wandon jeans
hannunsa sakaye da abun hannu

wani irin tafiya yake Idanunsa suna dauke da wata irin kasala da yake nuna gajiya Layla na lura da shi daga inda take yayin da take sabulowa daga jikin labulen, dan jajjan rigarta tay cikin sauri yadda zai matukar bayyana surar jikinta sann ta fito a sadade....

yana daf zai bude water distiller a falon yaji motsinta Ta tsaya cak tabayansa tare da maida hankalinta gare shi tana da murmushi

ya kare maga kallo yace hmmm cikin ransa, da murya mai taushi tace Sannu da dawowa daddy Sadat u look tired,...Zaka ci wani abu in je in kawo maka?"

Sadat ya kalle ta da idanunsa suke dan dauke da wata iriyar mamakin sauyin halinta kawai sai ya girgiza kai yace thanks just water

nan ta mika hannunta cikin saibi ta bashi gilashin ruwa da ta dauko daga kan dinining ta wani irin kallonsa baisan sanda Hannunsa ya taɓa nata ba, kawai ji yay yadda ta tsinka wata shuumar numfashi ta lura da yadda ya ɗan tsaya yana kallon krjinta kafin nan ya karɓi gilashin.

tura ruwan yay bakinsa dan ya samu nitsuwa bayan yasha kadan ya mika mata snn yace "Layla kenan ashe kina da hankali haka ban sani ba??

Layla ta yi murmushi idanunta cike da kwarjini mai bayyana cewa tana da wani quduri da take nufi da shi. dan kadan Ta matsa kusa da shi sosai yadda yake iya ji wo kamshin turarenta mai mugun daɗi yana shigarsa har tsakar ka. ahankli ya wani lumshe idanunsa yana budewa Layla ta katsesa da wata murya tana cewa
"To, Sadat idan ka ce hakan na amince zan bar ka huta. Amma fa na san yadda ake kula da mutum idan ya dawo daga aiki sosai if u need me feel free

Sadat bai ce komai ba ya zuba ma ilahirin gabobin jikinta idanu zuciyarsa tafara daka tsalle da tambayoyi game da yanayin Layla..

shin Wannan shi ne farkon ramin da Layla ke son tona masa don yafada ciki koko wata salone na inviting dinsa izuwa ga garabasar samun wata dadin abanza bai lura ba?

da alama aikin da hon farida bala ta bashi akan layla sam bazai masa wuyar cikawa amma kuma haryau yana dar dar da makircin layla ya zauna dai yanata ya raya abubuwa dayawa aransa wanda su suka hanasa iya samun qwarin gwiwar tabuka komi da ita..

haka layla tay ta jiran kirar sadat daga daki harta gaji baqin ciki ya rufeta tay ta kuka da tunanin ko tsabar baqin jininta yasaka sadaat yaki biyota da wata bukatarsa duk da ta dage wajen jan hanklinsa.....

Har yamma ya rufa sosai nur firdaus ta dawo gida layla na cikin damuwar hakan saidai tay kkri ta boye ma nur firdaus tare da nuna cewa ciwon kan nata ne bai warke ba

shikuwa sadaat yay hanya hanya da zai ci karo da nur firdaus agida amma ina, ita dai tun ranar da mumynsu su ta hanata abincin bata sake hada ido da kowannensu ba

yauma sabida yanayin layla yasa bata fita waje karatu ba, haka nan ta dinga karattu a dakin, tay ma laylan addua ta kama mata kanta yau dan dole layla tay bacci ba don tanaso ba.......please share
[18/02, 13:35] Anne-Aurora🦋: NUR FIRDAUS...18
washe gari da sassafe wajajen 5:am nur firdaus ta tashe layla sukay sallah da wanka suka sha tea snn suka shirya cikin uniform din makarnta nur firdaus already tafara neman taimako tawajen yan ajinsu laylan masu kirki wanda zasu nakoya ma laylah wasu abubuwan datake yawan missing a ajin ssai sede duk abunda ake yi layla baji takeyi ba gani take kawai kamarma nur firdaus ce take jawo mata baqin jini har yanxu.

yau kusan atakure ta kasance sabida yadda nur firdaus tasaka ido ta tursasata dan ta bada hanklinta akan karatu.

da yamma can bayan komi ya lafa mata aranta, taci gaba da amfani da duk wata hanya don ganin ta rage damuwa wa ranta akan tunanin sadat amma sam ta kasa iya hakan

Ta san cewa koda ta kulla wata alaka da sadaat Nur Firdaus ba za ta taba shiga cikin al’amarin ba musman idan aka yi la’akari da yadda mahaifiyarsu ta wulakanta ta akan maganarsu da sadaat din wanda ynxu haka shine mata babban matsala, toh wayasani hala Sadat ya karkata hankalinsa ne gaba ɗaya akan reaction din Nur Firdaus sabida sharrin dasuka mata hala shiyasa ya ke kamewa ita baya son ya fara kulata.
wannan tunanin ya sa Layla tasamu wani sabuwar filin shirya makirci da za ta taka domin cimma burinta.

yau din haka kawai ta fidda sabon salo da dukansu basu gane mata ba, tahau gyara gidan, ta goge ko ina tashiga kitchen ta zage tay abinci kamar yadda mummynsu takeyi tasaka musu a dinning, sam nur firdaus taki zuwa wajen cin abincin amma haka layla ta tursasata sabida yau tanasone tagane wani abu game da saadat akan nur firdaus din sosai..

tun da suka zauna akan dinning nur firdaus ta tsime kamr kurma dan bata wani iya cin abincin bama sai wasa kawai take da spoon akai tsabar yadda takejin tsanar sadaat aranta, layla kuwa already har tagama karantar dukkan wani motsin da sadaat din yakeyi akan nur, dan koda nur firdaus ta gaji da zama ta tashi tabarsu awajen iyakan duka tambayoyinsa daya dinga ma layla akan nur firdaus din ce.

da abun ya ishi layla tafara bashi labarin Adnan shehuri dagan gan wai dan ta sakashi jin haushi shikuwa duk wann ba lissafinsa ba kenan sai kuma tunanin laylan ya kara rikicewa
Chapter 29 · 0% Book details